Sashe 188
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miƙa mashi tray ɗin hosana tayi"Gashi Ya rafayet,Mommy ce ta haɗa mata breakfast ɗin ,"
"Okey,"ya ambaci hakan tare da sanya hannu ya kar6i tray din,É—an madaidaici,ya daurashi akan lap É—inshi daya haura saman gadon,
Juyawa hosana tayi da gudu tabar dakin saboda taje taci abincinta,
"How was your body?hosana ta sanar dani cewa jiya baki ci isasshen abinci ba,haka ne"?
Rai a6ace tace"eh,saboda bana jin yunwa,"
Ajiyar zuciya ya É—an sauke kafin yace"okey,Yanzu ya kamata kici,ko don saboda maganinki da zaki sha,"
Bata tanka mashi ba,ta sauko daga saman gadon dakyar take iya taka ƙafarta,toilet ta shige,yana jiyo nishinta daga inda yake zaune,wahala take sha ba ƙadan ba,idan zatayi fitsari,sai data wanke fuskarta ta kuskure bakinta,Tukunna tafito daga toilet ɗin,ta koma saman gadon ta zauna,batare data kalleshi ba,
cup É—in dake É—auke da Tea ya soma kokarin kwafa mata a bakinta da nufin ya bata da kanshi,da sauri tasa hannu ta kar6e kofin,Tasa abaki tana sha,abun ya bashi mamaki,kaf ta shanye tea din,
"Bari na baki abaki....naga hannunki na kerma "
A ƙule tace"Zanci dakaina,"bata jira ya ƙara magana ba,ta sanya hannu ta bude plate tana cin abincin da kanta,natsuwa yayi yana kallonta,yadda take moving lips ɗinta wurin taunar abuncin ba ƙaramin yanayi take jefa shi ba,bawan Allah ya kafe ta da ido yana kallonta,a tsiyace take cin abinci,kafin ta haɗiye wani ta tura wani abakinta,Har ce mata yayi taci a hankali karta shaƙe,Amma ko sauraronshi batayi ba,Ita burinta ya tashi ya tafi shiyasa take sauri ta gama cin abincin yayi mata allurar koya tafi ya bata wuri,
Bayan ta kammala cin abincin ,ta miƙa mashi hannun sai kace ba ita bace wannan me tsoron Allurar ba,Yau dai yaga abubuwan ban mamaki atattare da ita,ajiye tray ɗin yayi,Kafin ya ɗauko sirinjin allurar,ya tsira mata a cikin jijiyar hannunta,Tsabar raɗaɗi yasa ta runtse idanuwanta,tana fidda sauti"Wash Allahna,"Lumshe idanuwanshi yayi a yayin da yake kallonta,A hankali ya zame allurar daga hannun, ya ajiyeta,Magungunan ya shiga miƙa mata,ta dinga turasu abaki tana korasu da ruwan dake hannunta acikin kofi,
Bayan ta kammala shan magungunan Ya tattarasu ya mayar acikin ledar,ya É—auke sirinjin allurar da sauran tarkacen Ya mike ya nufi dustbin ya zuba su aciki,
Komawa yayi gefen gadon ya zauna yana kallonta,har lokacin babu annuri akan fuskarta,So yake ya bata hakuri akan abunda yayi mata ba,data ga ya ƙura mata ido,Sai ta rufe idanuwanta tamkar maiyin bacci,ba zato ba tsammani taji saukar kiss ɗinshi a saman neck ɗinta A harzuke ta buɗe idanuwanta,tamkar zata rufeshi da fada,Amma sai ta kasa,
Yana ƙoƙarin buɗe baki yayi magana,Wayarshi dake ajiye cikin trouser pocket dinshi ta soma ringing,da sauri ya lalubo wayar tare da cirota Ya duba mai kiran nashi,
Abbansu ne,picking call É—in yayi kafin ya kara wayar a kunnanshi,tunkafin yayi sallama,Muryar abba ta katse mashi hanzarinshi,
"Kana ina ne"?
Kallon sehrish ya É—anyi,ta kawar da idonta gefe,
"Nazo duba jikin reesh ne,"
Abba yace"Okey,Dama ammi ce ke son ganinku"
Hakanan Yaji gabanshi ya faÉ—i rass,
(ga duk mai buƙatar Littafin Abban Sojoji from book one to 3,Yayi mun magana,Sannan idan mutun nada tambaya dangane da littafin nan shima yayi mun magana,Saboda masu yaɗa jita jita,Da kuma mahassadan dake kokarin 6ata mun suna,its better mutun ya tunkareni idan ma tambaya gareshi,Su kuma munafukan dake kokarin shiga gonata Allah Ya basu sa'a,tamkar taki suke agare ni)
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*
Join this link to follow my tiktok acct👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªðŸ’‹ðŸ’˜â¤ðŸ¤â¤ðŸ’•💖*
*Father of soldiers*
*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*
Tunkafin ma yaji dalilin kiran Na Ammi har ya fara jin fargaba,duk da baya tunanin Sehrish zata bashi matsala,Ajiyar Zuciya ya É—an sauke Still Eyes dinshi na akan fuskarta,
Yana kokarin sanar da ita kiran da Ammi ke yi masu,Mommy Azeema ta shigo cikin É—akin da sallama abakinta,"Assalamu alaikum",
Har suna haÉ—a baki wurin Amsa mata sallamar"Wa'alaikum Salaam,"tunda ta shigo idanuwanta na akan Sgr daya tsare Sehrish da ido,
Gyaran murya ta É—anyi"Rafayet Ya mai jikin"?
 Daƙyar ya iya amsa mata"jiki Alhamdulillah,fatan kun Tashi lafiya,"
 "Lafiya lou,"kafin ta mayar da idanuwanta kan Sehrish"Ya jikin naki Daughter"?
 Cikin sanyin murya tace"da sauƙi Mommy,"
 "Allah ya ƙaro sauƙi,"
"Ameen,"ta amsa mata,
Miƙewa Tsaye Sgr yayi a tsanake Ya soma magana"Ammi nason ganinmu yanzu,"
 Hajiya azeema tace"Eh dama Daga can nake,nazo ne don in taimaka mata mu tafi,Sai kuma na same ku atare,"
 "Okey,"ya ambaci hakan tare da kama hanyar fita daga ɗakin,
Daƙyar sehrish ta sauko daga saman gadon,Da taimakon Hajiya Azeema ta canza rigar jikinta zuwa jallabiya baƙa,Ta yafa mata gyale,Yadda kasan balarabiya saboda hasken da tayi,
Dafa Hajiya azeema tayi itama ta tallabota don ta samu damar yin tafiya,Fitowa suka yi daga É—akin,kaitsaye suka Nufi bedroom É—in Ammi,Lokacin da suka Shiga,sun tarar da Abba da Abusufyan Zaune gefen gadon Ammi,Mommy na zaune saman Sofa tare da Sgr duk ya kame kanshi,Yayin da Ammi ke zaune Saman Kujerar gaban Madubin É—akin ta juyo da ita,Yadda zata samu damar ganin kowannansu,
Ganin sun shigo Yasa Mommy ta mike ta koma gefen Abba ta zauna,da hannu ta nuna ma Sehrish gefen Sgr,Ba don taso ba,ta zauna kusa dashi,ƙamshin turarenshi duk ya cika mata hancinta,a hannun Sofa ɗin Hajiya Azeema ta zauna ta 6angaren Sehrish,cike da girmamawa Sehrish ta soma gaishe dasu,Fuskar kowannansu asake suke Amsa mata gaisuwarta,haɗi da yi mata Ya jiki,daƙyar take amsa masu da sauƙi,daga haka Ta duƙar da kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannunta,sai da kowa ya natsuwa,tukunna Ammi ta soma magana atsanake,
 "Muyi ma Annabi salati" gaba daya suka amsa da Sallallahu alaihi wasallam,bayan sun gama Ammi taci gaba"Alhamdullilah,Naji daɗin ganin kowannanku,ko ban faɗi ba nasan kunsan dalilin kiran naku da nayi,dafarko dai kuskure ne anriga da an yishi,tun daga kan iyayenku da suka yanke shawarar yi maku aure batare da sunyi shawara dani ba...."dakatawa ta ɗanyi da yin maganar tana mayar da numfashi,kafin ta ɗaura da cewa"kamar yarda nace zanyi adalci atsakaninku,in har kun amince zaku cigaba da zama da junanku to falillahil Hamdu,ba wanda zai raba ku,In kuma ɗaya daga cikinku Ya nuna baya ra'ayin auren to za'a rabashi,'
Hankalin Sgr ba ƙaramin tashi yayi ba,don har saida ya ɗago ya kalli Ammi dake kora jawabi,hakanan ya dinga jin zuciyarshi na bugawa,
"Amma kafin In fara jin ra'ayoyinku,zan yi maku wata Æ´ar nasiha,"kowa ya kasa kunne yana sauraronta,sosai tayi masu nasiha akan Kuskuren da kowannansu Yayi,tun daga kan Abusufyan da Abba da suka haÉ—a auran har izuwa kan tursasa mashi akan Ya saketan da sukayi,Sgr ma tayi mashi faÉ—a sosai Akan abunda ya aikata,jikin kowannansu Yayi sanyi sosai,
Bayan ta kammala Yi masu nasihar Ta kalli Sgr tace"Inaso naji ra'ayinka game da yarinyar nan,Shin kana ra'ayin cigaba da zama da ita amatsayin matarka ko kuwa.... ?"
Jim ya É—an yi kafin ya jinjina kanshi tare cewa"zan cigaba da zama da ita a matsayin matata,"Sehrish tayi mamakin amsar da ya bayar,kuma bilhakki dagaske yayi maganar,On a serious matter,
 Nunata Ammi tayi da sandar hannunta"Saura ke,Shin kin amince zaki cigaba da rayuwa dashi A matsayin mijinki......?"gaba ɗaya ido ya dawo kan Sehrish ana jiran jin amsarta,musamman Sgr duk da bai ɗago ya kalleta ba,Amma a ƙagare yake da yaji amsarta,haka hajiya azeema ma duk ta ƙosa taji amsar da Sehrish zata bayar,itama Mommy idonta na akan Sehrish,
Jin tayi shiru Yasa Abusufyan Ya tanka mata"Daughter amsarki muke son ji,"
A ruÉ—e tace"Ni banason shi,bazan cigaba da rayuwa dashi ba,Dan Allah a rabani dashi,"
A firgice Sgr ya É—ago yana kallon fuskarta,tashin hankali,Ko a mafarki bai ta6a tunanin Sehrish zata iya furta waÉ—annan kalaman ba,
Ita kanta Hajiya Azeema sai da gabanta Ya faÉ—i jin amsar da sehrish ta bayar,Babu wanda ya tsammaci hakan daga gareta,
Daƙyar Sgr ya iya daurewa Ya cije Ya soma magana cikin sanyin murya ta wanda ya karaya"Idan har akan laifin da nayi maki ne,inaso ki sani ba'a son raina nayi maki hakan ba,kuma ina baki hakuri akan hakan,'
Girgiza kai ta shiga tana fadin"Dan Allah Ammi a rabani dashi,Ya rafayet bai ta6a sona ba,yana so yaci gaba da zama dani ne saboda wata manufa tashi,ya fadi hakan ne saboda Yaci gaba da ƙasƙantar dani a matsayin ƴar aikinshi ba matarshi ba......'
Jikinshi har tsuma yake yi,ba don Allah yasa Manyanshi na akusa ba,da ba abunda zai hana ya ham6are bakinta,just speechless Yama rasa me zaice!!
Ƙasa ƙasa da murya Hajiya Azeema ta soma yi mata magana"Ki shiga natsuwarki,sannan ki gyara kalamanki,ban hanaki ki faɗi ra'ayinki ba,Amma ina guje maki kizo kiyi abunda zakiyi danasani,"
Mommy kuwa cewa tayi"har yanzu yarinyar nan bata dawo hayyacinta ba,tundaga kan yarda take magana babu natsuwa atare da ita,nasan ta faÉ—i hakan ne saboda Abunda Rafayet yayi mata,"
Shidai Abusufyan bai tanka masu ba,sam baiji dadin abunda Sehrish tace ba,Saboda yanzu kowa Shi zai zarga,za'ayi tunanin koshi ya tunzurata ne,Kamar kuwa ya sani tunda Sehrish ta fara surutannan idanuwan Abba na akanshi,Kallon tuhuma kawai yake yi mashi,
Duk wannan abun dake wakana Akan Kunnan Omar,wanda bai jima da shigowa ba,Yana atsaye Ya goya hannayenshi Asaman kirjinshi,Hankinshi ba ƙaramin tashi yayi ba jin abunda Sehrish take faɗi,dama sai da yakawo hakan aranshi,ta tsorata ne sosai,gani take kamar in taci gaba da rayuwa dashi zai kasheta ne wata rana,
"Sure i know initially nayi accepting aurenta don tayi mun aiki,ko wannan lokacin banyi don na ƙasƙantar da ita ba,kuma na amince da aurenta ne,don ina ra'ayin zama da ita,Ba amatsayin contract ba"tuni idanuwanshi sun cicciko tab da kwalla,duk ya muzanta a idanuwansu,tun da yake arayuwarshi bai ta6a tunanin wata ƴa' mace zata Iya rejecting dinshi ba,abun Ya girgiza shi fiye da tunanin me tunani don tuni zazza6i Ya rufar mashi,duk da Sanyin A.c ɗin dake shawagi a ɗakin,Hakan bai hanashi Yin zufa ba,fuskarshi sharkaf take tamkar an watsa mashi ruwa,kowa Ya lura da Yanayin da Sgr ya shiga,
"Ni shaida ne Ammi,wlh Rafayet Yana sonta sosai,da ace baisonta ko aurenta bazai kar6a ba,kuma abunda ya faru atsakaninsu tsautsayine,ba don son ranshi yayi mata hakan ba"Marshal Omar ne yayi maganar,duk ya shiga damuwa,Sehrish naso ta 6allo masu aiki,