Sashe 171
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A 6angaren Sehrish kuwa,Yanzu sun koma kwana bedroom É—in Azmee ita da Amrish,taso suyi magana da mommy azeema amma lokacin da taje É—akin da ta sauke bacci ta samu tana yi,da alama ta gaji sosai,ba don taso ba,ta dawo É—aki,Amrish ta samu a tsaye tana ta faman zarya ta kasa runtsawa,da alama tana zullumin wani abu,
 "Lafiyarki kuwa?Meyasa baki fita waje ba kun gaisa da ƴan uwanmu da suka dawo,"
 Fuskarta ɗauke da matsananciyar damu tace"Tsoron haɗuwa nake yi dasu,gani nake kamar in suka ganni zasu kore ni ne in suka ji ko ni wacece,"
 "Kina da matsala Amrish,nafa ce maki ki saki jikinki,Family ɗinmu ba kamar yarda kikayi tsammani bane,suna da mutunci sosai,kowa zai kar6eki hannu bibbiyu ne,"
 "Nidai kawai ina fargaba ne,"ta ƙarasa maganar tare da komawa gefen gadon ta zauna,
 Cigaba da magana tayi"Har yanzu ina jin raɗaɗin abunda dangina suka aikata,abun yana ƙonamun rai duk in na tuna,Ina jin kunya sosai,Yanzu bani da kowa,nikaɗai na rage acikinsu,Labarin rayuwata sam babu daɗin ji,Yanzu wata rana idan nayi aure na haihu ƴa'ƴana zasu tambayeni game da dangina me zance masu?Idan ma ban faɗa masu fa dole suji a wurin mutane,koda yake nasan ma babu wanda zai aure ni,bakowa ne zaiso ya haɗa zuri'a dani ba,saboda gudun kada ƴa'ƴanshi su taso gur6atattu....."daƙyar takai ƙarshen maganarta,hawaye sharkaf Akan fuskarta,
 Zama gefenta sehrish tayi tare da dafa kafadarta"in sha Allah hakan ma bazai ta6a faruwa ba Amrish!Ki manta da duk wani abu daya faru a rayuwarki,ki manta da wasu dangi dakike dasu,Family ɗina sun zama naki,Miji kuma in sha Allah kin samu,muda muke da Zaratan samari,Kika sani ko ɗaya daga cikinsu wani yayi Wuff dake..."duk da tasan ba abu bane maiyuyuwa ba sai da ta ɗanyi murmushi kalaman sehrish sun ɗan sanyaya mata zuciya,
 "Fadamun babu wanda ya kwanta maki rai acikinsu,Yanzun nan inje in sanarwa Abba,In aka tashi aurensu Ya omar a haɗa da naki"
 Murmushi amrish ta saki batare da tace komai ba
 "Kinsan fa muna da gagarumin biki a cikin gidan nan,Abba yace kowa sai ya ɗaura mashi aure,Ran nan najisu suna tattaunawa da daddy,Kuma kinsan wani abun farin ciki,Yawancin matasan gidan nan duk basu kula ƴan mata,abba yace duk wanda bai da budurwa,Zai haɗashi da ɗaya daga cikin ƴa'ƴan abokanansa ne,ina saran kema Abba zai haɗaki da wani ne acikinsu,Ya kike gani idan Yaya yusif ya aure ki"?Tayi tambayar tana kallonta,Yau ta dage sai zuba takeyi mata,duk don saboda farin cikinta,
 Murmushi ta ɗan saki Still bata tanka mata ba,
 "Ko baki son shi"?
 Sai lokacin amrish ta tanka mata"idan ina sonshi,Shi yana sona ne?
 "Kuma fa haka ne,Ae ko bashi ba,akwai su Yaya fawan ga twins ga Yaya adam shima fa ya haɗu,"
 "Sehrish ni yanzu ba soyayya bace damuwata ba"tayi maganar a yayin da take gyara kwanciyarta saman gadon,
 "Are u missing someone"?
É—aga mata gira tayi alamar eh,kafin tace"Bansan a wani hali ya haroon yake ciki ba,bawan Allah baida kowa mu kaÉ—ai muke rage,Ni nasamu dangin da zan rayuwa cikinsu,Shi kuma fa?wazai kula da rayuwarshi?tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,
 Ita kanta Serish ta damu sosai akan Haroon,tun lokacin da suka ji cewa ba yin kanshi bane,
 Jinjina kai ta ɗanyi kafin tace"In sha Allah,zan yi iyakar bakin ƙoƙarina wurin ganin nayi magana da daddy akan su nemo shi,duk da ina fargabar in tunkareshi da maganar....."dakatawa ta ɗanyi da yin maganar,
 Kafin taci gaba da cewa"inaso na nemi alfarma a wurin Yaya rafayet,amma nasan daƙyar yayi mun"
 "Wata alfarma kenan"?Amrish tayi tambayar tana kallonta,
 "Hukuncin da aka yankewa Aunty azmee yayi tsauri sosai,a ɗakin duhu aka kaisu,zaiyi wuya suyi watanni idanuwansu basu raunata ba,sun ƙuntata sosai,zuciyarsu ma zata iya bugawa su mutu......"
 "Sehrish ashe baki da hankali?duk girman zunubin da suka aikata maku a haka har kike tunanin nema masu sassauci,Wlh karma ki fara,Ni hukuncin da akayi masu yayi mun kaɗan,So nayi da aka kaisu court nan take alƙali ya yanke masu hukuncin kisa ta hanyar rataya"rai a6ace take magana,Sehrish kuwa sakin baki tayi galala tana kallonta,Sai kace ba akan mahaifiyarta take magana ba,sai da takai ƙarshen maganarta sannan sehrish tace"Kece baki da hankali Amrish,Iyayenki fa nake nema ma sassauci,Bawai ina nufin su fito daga prison ba,Inaso ne a fito dasu daga wannan ɗakin duhun, sannan arage shekarun da aka sanya masu sunyi yawa,abunda nakeso ki gane shine,Basu kashe mana kowa ba,Zunubin da suka aikata tsakaninsu da Allah ne,Kuma Allah gafurin rahim ne"
 Wani irin kallo Amrish ke yi mata, a ƙarshe ma saita juya mata ƙeya,tasanya pillow ta tsoshe kunnuwanta,
 Dariya sehrish tayi tare da kai hannu ta dunguri kan Amrish"kar Allah yasa ki ji,"miƙewa tayi daga zaunan da take gefen gadon,ta nufi toilet ta shige,
 Shigarta keda wuya,Wayarta dake ajiye saman side drawer ta soma ringing,Amrish ce ta ɗauki wayar tare da duba mai kiran naga
 *My Boss Man*
shine sunan da ta gani akan screen É—in wayar,bata É—aga kiran ba,harya katse,after one minute Text message ya shigo cikin wayar,Hannu tasa ta janyo message É—in ya buÉ—e,ta soma karantawa,
 "Am on my way,"shine abunda ya rubuto mata,murmushi amrish tasaki,duk da batasan saƙon wanene ba,Amma tana da tabbacin cewa Yana da kusanci da sehrish sosai,"mayar da wayar tayi saman drawer ta ajiye,
"Ko meyasa take yawan yin wankan dare,Oho"tayi maganar tana murmushi,within mins bacci yayi awon gaba da ita,
Lokacin da Sehrish ta fito ɗaure da towel a ƙirjinta,wall clock ta fara kallo ƙarfe 12 na dare,Sgr ya sanar da ita cewa daga yau ya gama zuwa aiki,cos aikinshi Ya ƙare a nigeria,zuwa gobe za'a basu lambar yabo,Sannan za'a ƙara ma matasan gidan matsayi wurin aikinsu sakamon Namijin ƙoƙarin da sukayi wurin kawo ƙarshen miyagun da suka addabi ƙasar,
Acikin month ɗin da muke ciki,Za'a ɗaura aurensu Omar kafin su wuce U.S,duk in ta tuna zai tafi wani iri take ji acikin zuciyarta,ba don taso ba,Amma taci alwashin bazata ta6a binshi U.S ba,kuma bazata ta6a neman ya tafi da ita ba,ko ta nemi soyayyarshi ba,ta lura ba sonta yake yi ba,yana yin amfani da itane don ya biya buƙatarshi kawai,in kuwa har hakane baisan darajarta ba,
 Jiki asanyaye ta zauna gaban mirror,tajima a haka kafin ta ɗauko handryer,Ta jonata ajikin socket,Nan take iska ta soma busowa buuuu da ƙarfin gaske,Busar da gashin kanta taci gaba da yi,Yanzu tsayin gashinta ya dawo fiye dana da,har waist ɗinta,Ga cikowar da yayi,daga gaban goshinta kuwa wani kwantaccen gashi ne wanda ya ƙarama fuskarta kyau,bayan ta kammala busar da gashin nata,ta shafe ko'ina na jikinta da waɗannan mayukan da aunty Azeema ta bata,Bayan ta kammala,Light make up tayi akan fuskarta,powder tasha fa,ta murza man baki,har wani ƙyalli lips ɗinta keyi,
 Miƙewa tayi daga gaban mirror ɗin ta koma wurin wadrobe ɗinsu,wata matsiyaciyar baby doll ta ɗauko,Shara shara wadda da ita da babu duk ɗaya ne,net ne kawai ajikin rigar,black color kana hangen komai muraran A bayyane,Iya guiwa rigar ta tsaya mata,komawa tayi gaban mirror ta ɗauki turarurrukan nan da hajiya azeema ta bata,tabi ko'ina ta feshe wani irin shu'umin ƙamshine ke fita daga jikinta,hatta Amrish dake bacci sai da turaren nan yakai mata karo,
Ribbom ta É—auko,nan fa ta soma kiciniyar É—aure sumar kanta,yayi yawa sosai gashin,sai tasha wahalar tattare sumar zata É—aure,gashin Ya kubce mata,tuni ta fara haÉ—a gumi,tana cikin yin damben É—aure gashin kanta,Tajiyo sautin shigowar motocinsu,
A jere suka shararo da gudu izuwa cikin gidan,Bayan sunyi parking É—in Motocin Amstrong Ya buÉ—e murfin motar,Tare da zagayawa ya buÉ—e mashi,saukowa yayi daga cikin motar,Jikinshi na sanye da Army trouser,Light green Shirt,ta É—ame jikinshi sosai,Sumar kanshi kuwa ya É—aureta a bayanshi,
 Fitowa Major yayi,Ya buɗe wa Marshal Motar ya fito,kaya kala ɗayane ajikinsu,
 "Sir,muna ƙara tayaku murna akan nasarorin da kuka samu,"Mojar ne yayi maganar,
 "Duk wata nasara da muka samu,Da taimakon Allah da kuma taimakonku,muna Alfahari daku,Kuma in sha Allah,Da zarar mun koma U.S Za'a ƙarama kowannanku Matsayi,then there's special gift da muka shirya maku,Bazata kawai zamuyi maku,"Omar ne yayi maganar fuskarshi ɗauke da murmushi,
 "Sir,Ni banason a ƙara mun matsayin aikina,Saboda banason na daina aiki a ƙarƙashinka,Na saba dakai sosai,kyautatawar da kake yi min yasa bana son rabuwa dakai,nafiso koda yaushe na kasance a ƙarƙashinka,"major nakai ƙarshen maganarshi,Amstrong ya ɗaura da cewa"Nikaina Sir banason muƙamin da za'a bani,indai zaisa nadaina aiki a ƙarƙashi Sgr ne"
ɗagowa Sgr yayi tare da kallonshi Ya ɗan jefe mashi harara,Dama Yaji ma yana son a ƙara mashi matsayi amma ya kafe akan shi bazai daina driving ɗinshi ba,Sun shaƙu sosai,tun suna 20years a duniya Allah ya haɗa jininsu,Hasalima Laifi Amstrong yayi aka kamashi da nufin a hukunta,Sgr shine yasa aka sake shi,Sannan yasa Shi yi mashi alƙawarin bazai Ƙara aikata laifin ba,tundaga wannan lokacin Yayi ma Uncle Donald magana aka sama mashi Aiki ya fara kar6ar training,gashi yanzu ya mai dashi mutun,Babu abunda amstrong bai mallaka ba,Aure ne kawai baiyi ba,Shima ɗin saboda Sgr baiyi ba,Dashi Yake koyi Hatta gyaran gashin Sgr irinshi ne akan Amstrong,kamar yarda Amstrong yake da Sgr haka Major Yake da Omar,Abokan Juna ne na kut da kut,
 "Whether u like it or not,dole ku kar6i muƙamin da za'a baku,"ya ƙarasa kamar tare da ruƙo hannun Omar suka wuce cikin gidan,
Lokacin da suka shiga main palour babu kowa,Da alama mutanan gidan duk sunyi bacci,Hannunsu ruƙe dana juna suka haura upstairs daga bisani kowa Ya nufi part ɗinsa bayan sunyi sallama da juna,"
Agajiye ya faɗa bedroom ɗinshi,Ko'ina an gyara shi tsaf Sae ma wani daddaɗan ƙamshi dake tashi,tsaftar sehrish ba ƙaramin burgeshi take yi ba,Yana son mutun me tsafta da son ƙamshi,kasancewar shi ma'abocin Son ƙamshine shiyasa koda Yaushe zaka ji daddaɗan ƙamshi ajikinshi,
Ko takalman ƙafarshi bai kaiga cirewa ba,Ya faɗa saman gadon saboda wani irin bacci dake fisgarshi,adai dai wannan Lokacin Sehrish ta shigo palourn jikinta sanye da dogon hijabi mai hannu,Ta ruƙo tray,a ƙopar bedroom ɗinshi ta tsaya tare da yi mashi sallama,shiru bai amsa mata ba,