Sashe 153
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nasiha yayi masu sosai,A Æ™arshe ya sanar dasu laifin da suka aikata wanda yasa mutanan unguwar ke neman kashe su,Abunda Ya faru Bayan tafiyar Abra,tabar Mammynsu ita kaÉ—ai kwance tana jinya ta kwana ta yini cikin mawuyacin hali a lokacinne makwabciyarta tsigai wadda suke zuwa yin gulma a kuma gidanta ne ake kulle Amal,ta shigo ta sameta a wannan halin da kyar ta taimaka mata alokacin tana ta sababi tana fadin ina ma amfanin haihuwar yara irin nata,uwarsu ba lpy sun haura kafa sun tafi gantali,a washe gari tsigai tafiya ta kamata dama bata cika zama ba,ta ba yaranta umarnin su rinka leka Mammy suna kai mata abinci ai tun ranar farko da suka taras da ita acikin kazanta basu sake komawa ba sai ma wayarta da suka sace don rashin tsoron Allah,sauran mutanen unguwar babu wanda yasan da mara Lafiya acikin gidan,kowa yazo gidan nasu Yayi sallama ba'a amsa mashi ba,Sai yayi tunanin cewa babu mutun a gidan,Basu tashi sanin abunda ke faruwa ba,Sai da azababben wari ya ishi mutanan unguwar kamar gunyar Æ™wai ta fashe,aka rasa daga ina wannan warin ke fitowa,Mutane suka kasa samun natsuwa a Æ™arshe da aka tsananta bincike Aka gano cewa wannan warin a gidansu ne,Matasan unguwar suka shiga cikin gidan suna bincikawa har suka samu gawar Mammy ta ru6e naman jikinta ya zagwanye,tsutsotsi duk sun mamaye jikinta suna ci,Wa'iyazubillah,lokacin da su hayaam suka ji wannan Mummunan labarin a wurin limamin nan,Anan take Abra ta sume,Hayaam kuwa har kusan Zaucewa Tayi,sunyi danasanin rayuwarsu fiye da tunanin mai tunani,Sun tsani kansu,sun muzanta a idon jama'a,A ranar basu kwana acikin gidansu ba,Saboda mutanan dake dakonsu,Malam Liman ya tafi dasu gidanshi,kafin komai Ya lafaðŸ˜
Â
A lokacin daƙyar aka samu wasu bayin Allah da taimakon limamin nan suka kawar da gawarta,An yi mata jana'iza kenan da Sati guda,Wannan makwabciyar tasu Tsigai,Ta sanya matasa suka kwashe mata kayan gidan kaf saboda tana bin Mammy bashin kuɗi kafin ta mutu,dama kuma a wurinta suke cin bashi in zasu wurin boka.
Gani Ga wane Ya ishi wane jin tsoron Allah,ya Allah ka kare mu daga aikata aikin danasani,
A 6angaren Ishaq kuwa,Aunty babba ta addabe shi da kira da numbobin mutane,bata gajiya da aron waya tana yi mashi magiya akan Ya taimaki Rayuwarta,Abunda yasa Ishaq bai mayar da hankali akanta ba shine tasaba yi mashi ƙarya ba kamar in tana son ta samu kuɗi,wannan dalilinne yasa bai ɗauki maganarta Serious ba,a ƙarshe ma data isheshi da kira sai ya cire Sim ɗin wayar gaba ɗaya ya ajiye shi,Ya musanya da wani sabo,ɗaya daga cikin illar yin ƙarya kenan Gashi tajama kanta,Gaba ɗaya yanzu hankalinshi na akan Hajjaju,domin kuwa ta amince zata aureshi,Soyayyarsu Tayi ƙarfi har sun fara zancen Yin aure,
*Boss Bature*
Wuraren ƙarfe 12 da rabi na rana,Amrish tana ta faman zarya acikin babban falon gidan,ranta a matuƙar 6ace,Ta cika tamkar zata fashe,tun safe ta ƙwallafa rai akan zasu fita a siya mata waya,Amma Mommy ta sa6a mata alƙawarinta,daga shiga ɗaki ta shirya ta fito bata ganta ba,ashe tabar gidan cikin motarta,Sae da ta bari ta ɗauki wankan lace ta sha uban make up tukunna tayi mata tsiya,Ta sha kuka harta gaji,fuskarta duk tayi jaga jaga da hawaye,tayi kukan harta gaji,a ƙarshe ta yanke shawarar zata nemo wayarta,Yau saita bincika ko'ina na gidan har sai Allah yasa ta gano wayarta,Upstairs ta fara hawa a buɗe ta samu ƙopar ɗakin Mommynta,Shiga ciki tayi tana ƙarewa ɗakin kallo,tunani ta shiga kota ina zata fara neman wayarta,bedroom ɗin ya haɗu sosai,Katafaren gado ne side by side ɗinshi kuma drawer ce,akwae faskekiyar wardrobe,ga tanƙameman Dressing mirror,da sauransu,hannu tasa ta cire kallabinta ta ɗaure shi a qugunta,drawer chest ta fara bubbuɗewa tana neman wayarta,sai da ta duba ko'ina duk ta hargitsa kayan bata ga wayarta ba,tuni ta haɗa gumi sai zufa ke tsastsafowa akan fuskarta,tsayawa tayi ruke da qugu tana faɗin"Wlh bazan haƙura ba,Duk inda kika 6oye mun wayata yau saina gano abuna,Ae ba ita ta siyamun wayar ba,Ya haroon ne ya siyamun,don haka dole a fiddo mun wayata,indai ana son Zaman lafiya"ta ƙarasa maganar tare da jan dogon tsoki ta nufi hanyar fita daga ɗakin,tana ƙoƙarin ruke handle ɗin ƙopar ta ɗan dakata yayin da kwalwarta ke tariyo mata wani abu kamar taso taga waya a saman gadon Mommynsu,
A waske ta juya tare da wurga idanuwanta kan Wayar dake ajiye asaman pillow,da farko tayi tunanin wayarta ce saboda iphone ce,Amma lokacin da ta ƙarasa gaban gadon ta ɗauki wayar sai taga ba wayarta bace,
 Cike da mamaki tace kodai Mommy ce ta siyamun sabuwar waya don tayi suprising ɗina'?
Jujjuya wayar ta shiga yi a hannunta,a kashe wayar take,
 Wuri ta samu gefen gadon ta zauna,ranta ne ya bata cewar ta kunna wayar ta gani,
 Danna power ɗin tayi nan take screen ɗin wayar ya kawo haske,Zama Amrish tayi tana jiran wayar ta kammala buɗewa,runtse idanuwanta ta ɗan yi kafin wayar ta buɗe,
 A hankali Amrish ta buɗe idanuwanta kan screen ɗin wayar,ƙura ido tayi tana kallon hoton wallpaper ɗin
Abun yayi mugun ɗaure mata kai!cike da mamaki tace"kai!Wannan ae hoton Yayan Sehrish ne,JUNAID ROMEO,wanda ke kawota makaranta!ya akai wayarshi tazo hannun Mommynmu,"miƙewa tsaye tayi tana ƙarewa hoton kallo,Fuskar nan ɗauke da wannan kyakkyawan murmushin nashi,tama rasa ina zata dosa,wani tunani zata yi,kwakwalwarta ta cunkushe,ita dai a iya saninta basu da alaƙa dasu Sehrish,Amma kuma ga wayar Yayan sehrish ɗin a gidansu,MEYA KAWO TA? tayi takaicin ganin wayar da face security dole sai da fuskar mamallakin wayar sannan za'a Iya buɗe ita,
Fitowa Amrish tayi daga cikin ɗakin Mommynsu hannunta ruke da wayar Junaid,Saukowa downstairs tayi a tsanake take taka staircases ɗin zuciyarta cike fal da mamaki,Zurfin tunani ta shiga bakomai ya faɗo mata aranta ba,fa ce Kalmar nan da Mommynta ke faɗi lokacin da tayi mata la6e a ƙopar ɗakinta,Wato akashe akashe shi kawai ko kuma a ƙwaƙule mashi idanuwanshi,tabbas kuwa ta fara zargin wani abu dangane da Mommynta,Akwai alamar Tambaya akanta babba ma kuwa,
 Gabanta ne ya faɗi lokacin da ta tuna da agogon Diamond ɗin da ta tsinta a tsakiyar falonsu,nan ta gane cewa iri ɗaya ce da agogon hannun Junaid da ta gani a hoton fuskar wayarshi,In har kuwa hakane kenan dole abu biyu zai kasance!
Ruƙe qugunta tayi da hannu ɗaya,tana ci gaba da zurfafa tunaninta
 "Kodai su mommy sunyi kidnapping ɗinshi ne shiyasa suka shigo da agogonshi da wayarshi acikin gidan nan,ko kuma Sun shigo da Yayan Sehrish acikin gidanmu daren Jiya,dama kuma tajiyo dirar motoci agidan,Daga baya kuma taji shigowar mutane a falonsu,duk da bata samu damar ganin meke wakana ba,'
Kasa samun natsuwa Amrish tayi,gudu gudu sauri sauri ta fito daga cikin gidan ta nufi Baba mai gadin gidansu dake zaune saman benci,yana sauraran radio,tsohon har saida ya firgita da ganin Amrish kamar yar daba haka ta faÉ—o mashi,ÆŠankwali É—aure da qugunta,kitson shuku ne akanta,
"Lafiyar kuwa Amrishi?ko sallama babu"?baba mai gadi yayi tambayar yana kallonta,
 "Ina fa lafiya,dan Allah so nake na tambayeka!a daren jiya wasu baki sun shigo cikin gidan nan,Ka lura dasu"?
 Shiru tsohon yayi yana tunano abunda ya wakana a wannan lokacin,Hajiya taja kunnanshi akan cewa ya rufe idonshi Ya zama tamkar makaho,Sannan ya rufe kunnuwanshi Tamkar kurma,
 Tuna wannan yasa shi yin saurin cewa"Bansan komai ba,lokacin da suka shigo cikin gidan nan bacci ya ɗauke ni...."tunkan yakai ƙarshen maganar Amrish tace"mai ƙarya ɗan wuta,wlh kaji tsoron Allah baba mai gadi,Tsofe tsofe dakai zakayi mun ƙarya,in har dagaske bacci kakeyi to waye ya buɗe masu gate?dole kaji horn ɗin mota kuma dole ka farka,
A ruÉ—e baba mai gadi yace"kinga dan Allah ki rufa mun asiri ki bar wurin nan,Hajiya ta kusa dawowa idan ta ganki a bakin gate É—innan zata tuhumeni ne"
 "Wlh bazan bar wurin nan ba,ko ka faɗamun amsar tambayata,Ko kuma wlh in ƙala maka sharri wurin Mommy ince kana nemana,"
 A firgice Baba mai gadi Ya miƙe tsaye yana ambaton"Subhanallahi!Amrishi kina da hankali kuwa?kinsan me kike faɗa"?duk ya tsorata saboda yasan cewa jarababbiya ce,kamar uwarta,tsaf zata iya ƙala mashi sharri
 "Zan tafi baba mai gadi amma inaso ka sani,Wlh saina ƙala maka sharri,Kasan police station?kasan Gidan Yari"?tayi tambayar tana kallonshi
 Jin haka yasa shi ƙara firgita,Cikin lalama ya soma magana"zan faɗa maki gaskiya amma dan Allah Amrishi karki faɗama kowa,kada ki bari kowa yaji,"
"Naji bazan faÉ—a ma kowa ba,Nayi maka alkawari,"