Sashe 203
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ruɗe abba ya ɗago yana kallonshi"Rafayet ni kake ce ma kar in kuskura in leƙa?Saboda me"?
Muryarshi na kerma yace"bansan nace haka ba,"
"Kodai kayi ajiya a ƙarƙashin taburinne"?
Da sauri yace"A'a,
"To meyasa kace kada na leƙa"?
Shiru Sgr yayi batare daya ce komai ba,"
Sehrish dake ƙarƙashin table ɗin duk ta furgita,jikinta sai kerma yake yi,batasan ya zatayi ba idan abba ya ganta,
"Shikenan,tunda baka so na leƙa,Amma ɗayar robar fa?ina ka kaita?
Wani irin wahalallan yawu ya haÉ—iya,
"Abba baka jin bacci ne?dare fa yayi sosai"
"Na kasa yin bacci ne saboda tafiyar da zakuyi gobe,zanyi missing É—inku sosai,".
Murmushin yaƙe sgr yayi"but u ave to sleep,gobe zamu airport ba zaka rakamu ba"?
"Kada ka damu da wannan,rashin baccina bazai hana in rakaku airport ba,"
Jiki asanyaye Sgr yace"shikenan ae,"
Dariya ce ƙumshe abakin abbansu,kar yake kallonshi don tunda ya shigo kitchen ɗin ya gane cewa bashi kaɗai bane aciki,zuba mashi ido kawai yayi don yaga iya gudun ruwanshi,
Wata dabara ce ta faɗo mashi,A hankali Ya sanya hannu tare da Cire murfin robar ruwan Daya kammala sha,Sgr Duk bai Lura ba,Janye hannunshi yayi zuwa ƙasan table ɗin yasan tabbas indai macace a ƙarkashin table ɗin da zarar ya wurga murfin zata fasa ƙara,tayi tunanin Ko wani mugun abunne ya faɗo,
Daddagewa Abba yayi da ƙarfi ya wurga murfin Robar ruwan kaitsaye ya faɗa saman ƙafafun sehrish,Aikuwa A gigice ta fasa ƙara tana faɗin"Wayyo Allahna Ya rafayet 6era 6era...."
Tuntsirewa Abba yayi da dariya hada dafe ciki,Sgr dake zaune tamkar an dasa mashi aya,Sam ya kasa motsi,wata irin kunyace ta rufe shi,ya kasa ɗagowa su haɗa ido da abbansu,sosai abba keyin dariyar hada hawaye akan fuskarshi,Miƙewa tsaye yayi daga saman gujerar,Ya nufi hanyar fita daga kitchen ɗin yana tafiya yana dariya har yakai bakin ƙopar fita,ya ɗan dakata da yin tafiyar ya juyo ya kalli Sgr dake zaune Ya sanƙare duk yabi ya dabarbace,
Gyaran murya abba yayi mashi Ya É—ago suka haÉ—a ido dashi,
"ÆŠan rainin wayau,da kace bakaso"?
Ƙayataccen murmushin gefen fuska Sgr ya saki har dimple dinsa ya lotsa
"Ashe kana nan ƙumshe da ƴar mutane,A kunnan abusufyan saina faɗa masa"yakai ƙarshen maganar tare da juyawa yabar kitchen ɗin yana dariya tare da girgiza kai,"
Ajiyar zuciya Sgr ya sauke,A hankali ya ambaci Sunanta"Reesh...."cikin shessheƙar kuka ta amsa mashi"Na'am ya rafayet,"saukowa yayi daga saman kujerar Ya zuƙunno kasan table ɗin,cikin sanyin murya ya soma magana"ya tsorata ki ko?"?
Jinjina mashi kai tayi,fuskarta sharkaf da hawaye,sai faman shessheƙar kuka takeyi,ruƙo hannunta yayi tare da fito da ita daga karkashin table ɗin,Hugging ɗinta yayi ajikin shi,Yana shafa sumar kanta"Am really sorry,if u are still hungry i can cook for u...".
"A'a na ƙoshi,bacci nake ji,"
É—aukarta yayi asaman kafaÉ—arshi ya nufi hanyar fita daga kitchen É—in,upstairs Ya wuce da ita part É—inshi,ko'ina a gyare tsaf,A bedroom É—inshi Ya sauke ta,
"Zan shiga toilet,"tayi maganar tare da juyawa ta nufi toilet ɗin,bin bayanta yayi"lemme help u....'bata yi mashi musu ba,atare suka shiga toilet ɗin,bansamu damar leƙawa ciki ba, balle in gano maku me ke wakana,saboda sun rufe ƙopar,
After some minutes Sgr ya fito É—auke da sehrish,irin É—aukar da akeyiwa Jariri,su duka biyun Suna É—aure da towel a qugunsu,launi É—aya farare,
Kaitsaye ya sauketa Asaman gadonshi,Yana ƙoƙarin miƙewa ta sanya hannu ta damƙi towel ɗin jikinshi gaba ɗaya ta warwareshi,kamar jira yake yi dama bai gamsuba abba ya katseshi,komawa yayi samanta,yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,Sam basu gajiya da juna, kamar zasu kashe kansu,sai da suka raba dare,kafin Allah ya kawo bacci yayi awon gaba dasu,ƙankame da juna,sai da ana kiran sallar asuba,ya tashi sehrish ya ɗauko mata kayan baccinta da kanshi ya zura matasu ajikinta,cikin sanɗa ta fito daga part ɗinshi ta sauko downstairs,sai da tafara zuwa kitchen ta ɗauki mayafinta tukunna ta wuce ɗakinsu,
Bayan Kammaluwar Sallar asuba,matafiya suka shirya tsaf,domin tafiya Airport,Dukansu matan suna sanye cikin jallabiya baƙa,Sun laga gyale akansu,Sgr Da Omar suna sanye cikin Shadda,Junaid kuma yana sanye cikin suit farare,
Gaba É—aya mutanan gidan Sun hallara a babban Falon gidan, lokacin da kowa ya kammala fitowa,Suka É—unguma izuwa Wajen da motocinsu suke,kusan dukansu zasu yi masu rakiya,Amma banda Amaren Gidam,tun anan Sukayi bankwana dasu,Amrish tasha kuka sosai,haka Amal ma,
A motar dr harris,gwaggon katsina da abu suka shiga,tare da saude wadda ke zaune A gefenshi
Abba kuma tare da mommy suka shiga motar Fawan,
osman da adam a motar kanal Yusif suka zauna,
Najeeb kuma a motarshi Talal Da junaid suka shiga,
Sehrish da Jahad da hosana,Suna zaune a motar abusufyan Dakanshi zaiyi driving É—in ya'yanshi,
Hajiya azeema tana acikin motar su twins,Jahan ne ke a mazaunin driver Ayaan na a gefenshi,
Akwai motocin Security dake gaba da bayan motocinsu,
Sgr yana acikin motarshi,motarsu Marshal Da major tana a bayan tashi,
Slowly motocin suke tafiya ajere har suka fito daga cikin babban gate É—in gidan,koda su Jahad da sehrish suka ga An fita daga gate É—in gidan sai suka fashe da kuka atare,Abusufyan sai lallashinsu yake yi,Shi kanshi daurewa kawai yake yi,idanuwanshi cike suke tab da kwalla,
Lokacin da suka ƙaraso Airport ɗin at the same time su kayi parking ɗinsu,A tsanake duk suka fito daga cikin motocin,idanuwan kowannansu Yana akan Katafaren Privet jet ɗin da aka tanadar masu,wanda ya kasance Mallakin Rafayet ne,jigunannan gaske,Mai ɗauke da Sunanshi Ajiki da manyan haruffa akayi rubutun SGR
Tunkafin su iso Airport din junaid keta kukan rabuwa da abbansu da Æ´an uwanshi,Kowa jikinshi yayi sanyi,
Rungumeshi abba yayi sosai ajikinshi yana shafa sumar kanshi,
"Junaid so kake nima inyi kukan ko"?
Cikin shessheƙar yace"Abba bansan na tafi nabarka,"
"Junaid aduk inda kake a faɗin duniyar nan,inaso ka sanya aranka cewa Muna atare da juna,zan dinga zuwa akai akai ina ganinka,"daƙyar abba ya samu ya lallashe shi,bayan ya saki abbansu Ya rungume Fawan yana kuka,kowa yayi tsaye cirko cirko gwanin ban tausayi,
Bubbuga bayanshi fawan yayi"be a man mana,Kada ka bani kunya,dan Allah kadaina kukan nan,"
"Ya fawan,tafiya fa zamuyi,"
"Tafiya ae ba mutuwa bace junaid,just calm down ur mind,Da zarar babynka ta haifu zan wanko ƙafa inzo suna"cikin raɗa yayi mashi maganar a kunnanshi,har sai da junaid yayi dariya,bayan ya rabu da fawan ya rungumesu twins atare yana raira masu kuka,
"I love u so much Ya jahan da Ya ayaan,Zanyi missing É—inku sosai,"
Atare suka haÉ—a baki wurin cewa"We love u so much Our shagwa6a boy,"
Bayan yabar wurinsu Ya nufi kanal Yusouf yayi hugging dinshi"yaya yusif yanzu shikenan.....'
"Junaid banaso kana zubar da hawayenka,inda rai da lafiya wata rana zamu zo,kaima kuma zakazo,"
"Amma ae bazan dinga ganinku kullum ba,"ashagwa6e ya ƙarasa maganar,ba wanda junaid ya bari,ɗaya baya ɗaya sai da ya rungume kowa hadasu uncle da hajiya azeema dasu Osman da Najeeb,
Bayan ya kammala nashi,Su Sehrish suka Soma bin kowa suna yi mashi sallama,Gwaggon katsian hada kukanta,Za'a tafi da Æ´a'Æ´an abusufyan É—inta,Sosai ta rungumesu ajikinta,Suna kuka tana kuka,babu mai lallashin wani,daga wurin gwaggo wurin hajiya azeema suka wuce,Ta haÉ—asu duka ta rungumesu,tana lallashinshu,daga wurinta suka nufi wurin Mommy,Itama ta rungumesu ajikinta,daga wurin mommy suka nufi wurin saude ta rungumesu,Sai da suka gama da kowa tukunna suka nufi Oummansu,ta haÉ—asu duka ta rungumesu,hawaye jaga jaga akan fuskokinsu,bayan sun gama da matan suka nufi wurin Daddynsu da abbansu,Kowa ya sanya masu albarka,É—aya bayan É—aya suka bi mazan suna yi masu bankwana,a lokacin Junaid yana manne da oummansu,ta rungumeshi sosai,kamar zai koma cikin cikinta,
Sai daga bisani Omar da Sgr suka soma bin kowannansu suna yi mashi bankwana,Lokacin da suka zo wurin abba Ya shafa sumar kan kowannansu kafin yace"Omar Rafayet"ya ambaci sunansu,Suka amsa mashi,
Kafin yaci gaba da cewa"A matsayina na mahaifinku babu abunda banyi maku ba,duk wani nauyi naku dake akaina na sauke shi,Saura ku ya rage naku,Ga Amanar ƴan uwanku nan,Ku kula da rayuwarsu,saboda ƙaunar dake a tsakaninku dasu yasa zasu bar kowa nasu,iyayensu danginsu,zasuyi rayuwa daku a inda basu da kowa sai Allah daku ɗin nan,Ku ruƙe amana,kada ku bari koda kwallarsu ce ta zuba kasa,Ku share masu hawayansu,in suna da damuwa kuyi ƙoƙari wurin faranta masu,da zarar kun bar ƙasar nan basu da wani makusanci daya wuce ku ɗin nan,Kune a matsayin Iyayensu, kuma danginsu........"sosai amma yayi masu nasiha,duk ya kashe masu jikinsu,
Lokacin da suka je wurin abusufyan,Ya kirasu Su jahad suka jera dasu,ya kuma kira junaid shima Yazo,Ruƙo hannun junaid yayi idanuwanshi cike tab da kwalla ya ruƙo hannun Jahad ya haɗasu wuri guda,Muryarshi na kerma yace"junaid ga amanar Jahad nan na baka,"kallon juna Junaid da jahad su kayi,idanuwan kowannansu cike tab da ƙwalla
"Na yarda dakai sosai,Nasan Zaka ruƙe mun amanarta,"
Jinjina kai junaid yayi"in sha Allah uncle,zan ruƙe maka ita amana,bazan ta6a bari tayi kukan rashinku atare da ita ba,"
Kowa dake a wurin saida ya saki murmushi,Jin abunda junaid yace,Yayi magana ta hankali,
Sakin hannunsu Abusufyan yayi,ya kuma ruƙo hannun Omar Ya ruƙo hannun hosana dake ta kuka ya haɗasu wuri guda,
"Omar Na yarda dakai sosai,na yaba da kyawun halayanka,Ga amanar Æ´ata nan,na baka,"
Tuni idanuwan Omar suka ciko tab da kwalla,daƙyar ya iya buɗe baki yace"In sha Allah Uncle,Zan maye gurbinku a wurinta,Zan bata kulawa fiye da yarda zan kula dakaina,"
Murmushi abusufyan yayi bayan ya saki hannun Omar ya ruƙo hannun Sgr,tare dana Sehrish wadda ke ta faman shessheƙar kuka ya haɗa hannayensu cikin na juna,Kallon Sgr yayi yayin da shima Idanuwanshi na akan fuskar Uncle ɗin
Cikin Zolaya abusufyan yace"Surukina nakaina"murmushin gefen fuska sgr ya É—an saki,
Mayar da idanuwanshi yayi kan Sherish"My daughter,"cikin shessheƙar kuka ta amsa mashi"Na..na...am daddy.."
"Rafayet Bana kokwanto akanka,Na yarda dakai kuma na yarda da irin ƙaunar da kake yi mata,Ga amanar Sehrish nan na damƙa maka,"
In sha Allah Uncle,i will take care of her,bazan ta6a bari tayi maraici atare dani ba"
Murmushi abusufyan ya saki tare da cewa"Allah yayi maku albarka gaba ɗayanku,"sosai yayi masu addu'a,Kafin daga bisani su kayi Sallama da kowa,Omar na ruƙe na hannun Hosana suka nufi stairs ɗin jirgin,Junaid yana abayansu hannunshi ruƙe dana Jahad,Sgr na ruƙe da hannun Sehrish,a haka suka hau matattakalar jirgin, sai da suka kusa shiga ciki,Suka juyo su dukansu suna kallon Iyayensu da ƴan uwansu,Atare suka ɗaga hannu sunayi masu bye bye,