← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 100

Sashe 97

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

     *******Karfe 10:30 na safe yan matan suna zaune a falourn suna hira , Baby da Fanan sai gulmar Eshaal süke ta ido ganin yadda time to time take kallan wayar ta tana murmushi , Bread Baby ta d’auko guda d’aya tana nunawa Eshaal “ Eshaal kinsan Menene wannan kuma ?” Kallan bread d’in Eshaal tayi kafun ta harari Baby “ Bread d’in ne ban sani ba kome?” Wani irin gunna Baby taja har da ta’ba ha’barta kamar wani malami “ Ha’uzu billâh ya bint , kina nufin baki san Cake d’in soyayya ba ? Me Fanan zatayi Inbanda dariya har da fad’uwa ’kasa  “ kinga wannan cake din ba’a bawa mai ‘kiwa amma ana bawa Me soyayya , musamman idan yana da d’an gashi akansa , idan kuma san’Kole sai ki lailaya wajan ki furta , a’azuhillah, dan na tabbata da gashin san’konsa shed’an yake wanka , wa iyazubillah “, pillow Eshaal ta d’auko zata jefa mata tayi saurin kauce wa “ Baby dad’ina dake wani lokaci yar iskace wallahi “, dariya Baby ta ‘kyal’kyale dashi “ koma me zaki fad’a sai dai ki fad’a ehe. Shigowar su Little ne yasa Baby ta kallesu sai kuma ta saçı kallan Fanan da ta d’auke kanta “ Yauwa My in-law sannu da zuwa “, su Little suna zama itama Arwa ta shigo cikin falourn , da ido Little ya nuna Fanan , ido d’aya Baby ta kashe masa “ Fanan wai baki ga Yaya Little bane ?” Wani irin harara Fanan ta kaimata kafun ta juyo ta gaishe su duk da bata kalli Side din Little ba , zata mi’ke Baby ta mayar da ita “ ina kuma zaki ?” Kai tsaye Fanan ta furta “ ‘Daki” itama Baby hararar ta tayi wallahi babu Inda zakije ehe , ki bari idan kun gama zancan ku da Yaya Little şai ki tafi “ sakin baki Prince yayi yana kallan Little “ Little ?” , gira d’aya little ya d’aga masa “ Sorry Yaya Prince Ita nake so , na manta nan fad’a maka ba and idan Yaya ya dawo zan fad’a masa ya aura mun ita dan tare da mu koma US.” Kallan sa Prince yayi sosai zaiyi magana Little yayi saurin matsowa kusa dashi , cikin rad’a yadda babu Wanda zai jisu ya furta “ Haba mana Yaya prince , nifa aure za’amun kaima idan baka so na rigaka ga Arwa nan sai kayi wuff da ita tunda ina yawan gani kana kallanta. Duka Prince ya kai masa Little yayi saurin gocewa yana dariya , abunda basu sani ba gabaki d’aya Baby ta jisu karaf Sabida tana kusa da inda suka zauna , kallan Arwa tayi kafun ta kalli Prince , kif küf tawa little idanuwa tayi kafun ta kalli prince “ Yaya prince daman Arwa tace zaka koya mata .. uhm “, Sauri Little ya ‘karasa Islamic law of evidence “; da Sauri Baby ta furta “ Yawwa shi “ sakin baki Arwa tayi yana Kallan sharrin da Baby tayi mata , suma su Eshaal gabaki d’aya tsaya sukai suna Kallan Baby jin saban iskancin da ta fito dashi. Basu gama lalacewa da lamuranta ba sai da ta kalli Fanan , “ Fanan kin manta da wayar ki kitchen da Sauri Fanan ta nufi kitchen din cikin Sauri Baby tayiwa Little signal ya bita , ita kuma taja hannun Eshaal suka gudu d’aki suka bar Prince da Arwa kowa ya kasa magana. 

********
************
 BLACK SPIDER 

    A zafafe wani mutumi da ke lullu’be da ba’kin kaya ya jefar da cup d’in hannunsa “ Mai yake shirin faruwa dani? Asirina yana ‘ko’karin tonuwa bayan shekarun da na d’auka Ina san cika buri kana ? Daga Ina kuskuran yake ?” Wani mutu da yake sanye cikin jajayan kayane yayi kururuwa “ kunyi sake, irin babban saken da zai iya tarwatsa gabaki d’aya shirin ku cikin lokaci ‘kan’kanin, a cikin kundun tsafina na tabbatar akwai d’aya daga cikin ahalin da yake ‘ko’karin samun d’a hakan kuma ba ‘karamin tonuwar asirin ku bane , akwai abunda zan baku ku fesa , daga ta sha’ka gabaki d’aya cikin zai zube amma kuma kunyi sake dan yaron da Matar hatsabiban kansune, ya fiku wayo da dabara , a tsaye yake kwana da ido d’aya gabaki d’aya ma’kiyansa yana Ankare dasu , kunyi sakacin zuwa nan dan tabbas cikin nan ya haura wata uku bazaku ta’ba iya zubar dashi ba , hakan kuma kamar tarwatsa kanku kuke ‘ko’karin yi , wayo da dabaransa yasa ya d’auke matar sa zuwa inda har yanzu na kasa gani a abun tsafi na , kuma yana sane ya hana mahaifinsa sanar da kowa cikin, kunyi babban kuskure , tunda har ya yafe wa mahaifinsa , shima a wayanzu bazaku ta’ba ‘kara cin nasara akansa ba , cikin yarinyar nan shine tonuwar asirin kowa da ban Kad’a wani sirri da kuka ‘boye , baku da lokaci , kuyi gaggawar samunsu cikin lokaci ‘kan’kani , da zarar sun bar ‘kasar nan toh ku fara irga kwanakin tonuwar ko wana asiri da yake a binne “ ‘bat mutuminnna ya ‘bace shima cikin tsananin tashin hankali ya soma karanto wasu abun tsafinsu, cikin ‘kan’kanin lokaci ya ‘bace kamar bai ta’ba wanzuwa ba.

************
PRISON 

 Kwana d’aya da sukai a cikin prison d’innan saida suka gwammacewa mutuwarsu akan zaman su, ga Nani da har yanzu bata dena yoyan fıtsarin da take ba , Momy kuwa kwana take susar jiki, duk da babu abunda ake musu a cikin prison d’in hakan ba ‘karamin kad’a hantar cikin su yake ba musamman manyan prisoners dake wajan da ko dan kallansu basa yi.

***************
✨✨✨✨✨✨✨✨

‘Karfe 8:30 na dare jirgin su Big Boss ya sauka a ‘kasar America , lokacin har sun canza kaya ita da shi bayan rigimar da ta gama , kusan yini Abla tayi tana bacci, jirginsu na landing sai da gabaki d’aya sojojin suka dad’e da fita tukunna ya ri’ko hannunsa suka fito bayan ya gyara mata coat din jikinta dan ba laifi ana d’an sanyi a Garin. Abla tana fitowa babu wacce tafa cikin karo da ita saki LG Laura dake sanye da kakin sojojinsu, suna gama fitowa gabaki d’aya suka sara musu, itama LG Laura sarai ta gane Abla shiyasa ta d’an sunkuyar da kanta ‘kasa , itama Abla bata ce komai har suka soma tafiya , yanxun ma su LG Laura ne suke binsu a baya cikin ‘kan’kanin lokaci motocinsu suka tashi zuwa Fifth Avenue …

07041879581 
      09134652921
 MSS LEE .

TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH!! TALLAH !!!!

Shin ko kunsan wacece Rukayya Mai kayan supplement?

Taxo muku da ingantattun magungunan ta na herbal masu inganci. Abun alfaharin Kuma tana bada sari cikin sau’ki, sannan Kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar Nan.

Duk wacce ta siya magungunan Rukayya Mai kayan supplement, taga be Yi Mata aiki ba tazo za’a dawo Miki da kudin ki.

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin masu jego
2️⃣ Hadin na Amare
3️⃣ Hadin na infection Koh wane iri ne, basir, ciwon sanyi, ciwon sugar,   asthma,rage kiba Koh tumbi harma da na Karin kiba
4️⃣ Hadin na Maza Wanda suke da kankantar azakari da rashin karfi sauri kawowa, lafiyar gamsarwa Jin xafi yayin fitsari Jin xafin maraina
5️⃣ Hadin na matsi(Tightening) na uwar gida har ma da Wanda suka rasa budurcinsu
6️⃣ Masu Karancin sha’awa Karin ni’ima 
7️⃣ Da Wanda suke neman Haihuwa Allah Bai Basu ba 
8️⃣ Akwae na Karin hips 
9️⃣ Akwae na Karin boobs(nono)

DON SAMUN KARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
     08082716854

      KATSINA NIGERIA

LOCATION: Kofar kaura layout wajen primary school layout.

       SIYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2 
         S_____ 31

Tunda Suka shigo layin Abla take bin sa da kallo dan gani tayi gabaki d’aya komai ya canza mata , karan hancinta da ya shafa ne yasa ta kulle idanuwanta tana murmushi, “Sunshine “ cewar Abla tana ‘kara ri’ke hannun sa , kamar yadda tayi magana shima hakan yayi “ Matar Sunshine”, yanzu ma murmushi Abla tayi jin abunda yace , bata kuma cewa komai ba sai jingida kanta da tayi a jikinsa tana lumshe idanuwanta kamar me bacci,bata san ya akai ba sai ji tayi anyi packing motocin , d’an d’ago da kanta tayi daga kafad’un sa , “ We’re home , let’s go okay ?” Cewar Big Boss , kanta Abla ta jinjina masa , kusan  a tare a ka bud’e kofar motar ta both side , daga gefe Big Boss ne ya soma fitowa kafun Abla ta fito , sai a lokacin ta gane LG Laura ce ta bud’e mata motar, a yanzu ma shine ya kamata mata hannun suka shiga cikin gida , duk da taso karewa gidan kallo ganin gabaki d’aya ancanza abubuwa da yawa a ciki , ga wasu part da gabaki d’aya ake 'kara rebuilding d’insu.
Chapter 97 · 0% Book details