Sashe 86
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abunda ya faru , lokacin da Nani ta koma cikin d’akinta kasa samun nutsuwa tayi Sabida tashin hankalin da ya soma tunkaro ta , ga a zababbiyar yunwa da take ji a cikinta , ba’kin ciki kamar ya kashe ta dan ko wayar da zata yi waya Uncle Adam ya kar’ba , a gaban mudubi ta tsaya tana kallan yadda goshinta ya d’anyi malolo cike da takaici, har yanzu kuma tana jin ‘kasanta na wani irin zufff zufff kamar abu zai fito daga cikin sa , wani lokaci sai taji kamar abu yana bin ‘kafar tata , tana san shiga ban d’aki amma tsoran abunda Sindilu yayi mata na fad’o mata cikin zuciya , gashi kamar kwarto duk lokacin da ta ke ‘bance ita kad’ai sai ya afka mata ba ko imani, maida kallanta tayi kan ciwan ‘kafarta da shima ya soma jan ruwa , abu goma yana neman had’e mata , ga a zababbiyar yunwa kamar taci babu amma sabida taurin kai ta’ki zuwa tayi wanke wanke da zata Samu abinci sai faman hura hanci take a dole Mama zata tausaya mata tace a bata abinci, ganin har 1 hour ya wuce sai faman mur’kususu take a d’akı ba shiri ta koma wajan yan M.Sarah , sosai M.Sarah ta wajiga Nani sosai da sosai dan ba ‘Karamun galabaitar da ita tayi ba kafin ta bata abincin , shima M.Sarah da ta tashi rabi ta zuba mata , tare ba ta umarnin idan ta gaishe da Ma’am ( Abla ) sai ta kar’bi ragowar abincin, takaicin da ya kama Nani ne yasa ba shiri ta ‘barar da plate d’in rai a ‘bace abincin ciki gabaki d’aya ya zube , M.Sarah kuwa tace bazata sake zuba mata ba har ta sake wani aikin . Tsaki Nani taja cike da ba’kin ciki ta koma d’akinta , tun kafun ta zauna akan gado warin Sindilu ya çıka d’akin, hannun sa kuma wani plate ne sha’ke da abincin lafiyayye, Nani na ganin abincin nan yunwarta ta motsa,ba shiri ta soma ro’kan Sindilu ya bata abincin da ta galabaita, Wani shegen dariya Sindilu ya ‘kyal’kyale da shi tare da furta “ Ina da sharad’ai “, Nani bata tsaya jin sharad’an ba tace ta amince, a karo na biyu Sindilu ya ‘kara she’kewa da dariya farko yana mi’ka mata abincin , ko ta kan spoon bata bi ba ta duma hannu, hannu baka hannu ‘kwarya ta soma cin abincin , sai da tacı ta ‘koshi lokacin ta dawo hayyacin ta Sindilu yayi sama da ita ya jefa kan gado, zata d’ago taji an danneta gashi ta kasa bud’e bakinta tayi magana , shinshina ta ya somayi kamar wani maye cikin muryar sa mai cike da ‘kyan’kyani ya furta “ Awanni Goma zamuyi yau”, ya fad’a yana sake wani dariya , babu abunda yayi mata sai d’age zanin jikinta da yayi , wani irin ruwa har ya soma fitowa a wajan kalar brown, bai tsaya ‘bata lokaci ba ya shige ta yanzu ma da ‘karfi ya soma sukuwa akanta kamar wani doki, yana shigarta kuma abincin da ta gama ci lafiyayye ya koma wani irin kalar abinci ga wasu kwari da yake binsa . Tundaga lokacin Nani tana hannun Sandilu yana Gana mata ba’kar azabar sa .
******** A cikin gida kuwa bayan fitar Abla , Fanan ta zo part d’in ganin yadda ta kira sunan Abla babu amsa ne tayi tunanin ko bacci ne ya d’auke shiyasa ta sanar da Mamy tana bacci , wannan ne dalilin da yasa basu ne meta ba kuma babu Wanda yayi Tuna’nın bata cikin d’akin.
✨✨✨✨
WASHE GARI
Kiran Sallar asuba da akai ne ya farkar da Abla daga bacci da take , a hankali ta zame jikinta tana kallan kyakkyawar face d’insa sai kuma ta kalli jikinta , lokaci d’aya ta zabura zata mi‘ke ya ri’ko mata hannunta “ Becareful “, ya fad’a a hankali yana bud’e idanuwansa da suka lumshe , itama Abla cike da shagwa’ba ta soma kare ‘kirjinta ganin babu riga a jikinta , murmushi kawai yayi yana tashi zaune , bai ce mata komai ba ya sa’beta zuwa toilet , cikin kunnanta ya rad’a mata “ Na riga naga komai ai “, a haka ya ‘karasa toilet da su .
Basu dad’e a ciki ba suka fito ynzu ma tana hannunsa ko wannan su cikin whiterub da alama wanka sukai, hannayenta gabaki d’aya yana zagaye a wuyanta har ya sauketa akan Bed d’insa , a goshi ya d’anyi mata peck “ Good Morning Sweetheart “, cewar Abla , shima a hankali ya furta “ Morning too Baby”, da haka ya saketa yana komawa hanyar da ya fito sabida Kiran sallar da ake, bai d’auki dogon lokaci ba ya shirya cikin wani ash din jallabiya me shegen kyau , itama Abla mi’kewa tsaye tayi tana kallansa “ kına san guduwa ko ?” Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da ‘yan yatsunta, bai ce mata komai ba ya koma inda ya fito cikin ‘kan’kanin lokaci ya dawo d’auke da coat d’insa , da ta saka har kasa ta sakko mata , hannunta ya kama yanxu , ta hanyar da suka biyo jiya ta suka bi , kuma sosai ta gane hanyar itama , yana kai ta d’akin ya koma nashi part d’in sabida sallah da ake ‘ko’karin tayarwa.
********
✨✨✨✨✨
‘Karfe 7 Abla ta koma baccin ta dan sosai take jin bacci ga yunwa da take ji a lokaci d’aya amma duk da hakan sai da ta koma baccin nata , baccin baiyi wani nisa sosai ba ta soma jin ‘kamshi kamar na abinci , ba shiri Abla ta bud’e idanuwanta , Big Boss ta gani hannunsa d’auke da wani plate , “ You’re Hungry right ?” Da Sauri Abla ta jinjina masa kai tana mi’kewa zaune , Akan table me zaman mutum biya ya ajje plate din kafun ya mi’kar da ita , da kansa ya bata abincin , ba musu kuwa ta soma ci dan sosai take jin yunwa , tana gama ci tasha Youghurt d’inta tare da jingina a jikinsa , bata d’auki dogon 2 minutes ba bacci ya d’auke ta . Shi kansa sai da yayi mamakin baccin ta , a hankali ya d’auke ta zuwa kan bed ya kwantar da ita bayan ya rage mata hasken fitila zuwan mara haske sosai .
~~~~~
Ina kike shirin zuwa ? Sau nawa zan ja miki kunne ? Cewar Momy Baby , ga Amma dage tsaye ta sunkuyar da kai tana bawa Momy hakuri , amma Momyn ta’ki saurararta bayan masifarta da take ta kurma mata kamar wacce zata duke ta , a har zu’ke ta cigaba da magana “ Karki manta ke ba kowa bace face ‘kas’kantacciyar baiwar da zan iya saka hannu na taka duk yadda nake so , banza ‘kazamar baiwa kawai , ko kusa kar na ‘kara ganin ki a kusa da wani na cikin gidan nan , hatta waje ban baki izinin zuwa ba, ki tsaya a matsayin ki na baiwa, daga kitchen sai abunda ya shafi bauta sune Suka dace da ke , wannan ne karo na ‘karshe da zan ja miki kunne “, cewar Momy tana bin Amma da wani irin banzan kallo , murmushi Amma tayi kafin ta furta “ kiyi ha’kuri Hajiya “, tsaki Momy taja ta nufi hanyar barin d’akin , da gangan ta sakawa Amma ‘kafa da har Saida ta kusa fad’uwa ’kasa .
******
**********
Little da Prince ne suka shigo falourn su Didi , Daidai lokacin da su Fanan suka fito suma kamar had’in baki . Had’e fuskarta Fanan tayi zata juya yayi saurin ‘kara sowa inda take “ Menene kuma ? Am sorry jiya Simba da na kawo muku baya cizo fa ?”, yanzu ma share sa Fanan tayi zata wuce Little ya furta “ wallahi idan baki tsaya ba har cikin d’akin zan biki, jiya har ran’kwashina yayi fa , you guys should told her naa “, yana kallan su Baby , itama Baby duk da jiya ya bata haushi yanxu sai taji bata jin haushin nasa , sai ma kannewa Eshaal ido, ‘kara ‘bata fuska Fanan tayi tana tsayawa “Mai zan maka ? Bayan abunda kayi mana ?kai da Allah “, zata soma tafiya shima ya ‘kara tafiya “ Nace fa kiyi hakuri or else na kira Yaya Big Boss , kuma idan na fad’a masa dukan mu zai yi punishing “, shiru Fanan tayi masa kafun ta furta “ kalli can “, yana juyawa kuwa ta arta a guje zuwa d’aki , mai su Baby zasuyi kuwa ban da dariya , cike da tsokana Baby ya furta “ Anya ba san Fanan kake ba ?” Kallanta Little yayi da mamaki kafun ya furta “ Zaki bani itane ?” Kanta Baby ta jinjinq masa alamar “ eh “ hannu d’aya Little ya jinjina mata “ Yawwa daga yau kece partner dina , yanzu zamuje training , idan na dawo zamuyi magana , Okay ?” Bai jira cewar taba ya bar part d’in sabida jiranshi da prince yake . “ Lalle Baby , ke yar duniya ce , wato har kin bawa Yaya Little , Fanan ?” ‘Karasowa Baby tayi kusa da Eshaal “ Nifa wallahi sai na had’asu bari ma na fad’a miki, dan ni ba Wanda nake so ya aura sai ita , bari ma kiga tun yanzu na soma aiki na “, ta fad’a tana nufar ‘kofar d’akin su .
✨✨✨✨✨✨