Sashe 67
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Cikin tsananin tashin hankali take zagaye d’akinta dan gabaki d’aya ko baccin kirki bata samu tayi ba Sabida tsananin tashin hankalin da ya kamata “ Me yake shirin faruwa dani ? Ni yaya zai cewa kada na ‘kara anfani da komai na cikin gidan nan?ga Mama da take cewa zatamun hukunci gefe guda kuma shegen yarannan ni zai sha’ke a gaban kowa da kowa ya mu zantani? Da sake , gaskiya da sake bazan ta’ba bari Wannan abu ya tafi bulus ba Ina , bazan ha’kura ba dole na koma wajan Sindulu anjima “ ta ‘karasa tana wulli da kayan da ta gani a gaban mirror gabaki d’aya tsananin tashin hankali ya gama bayyana a fuskarta dukda sanyin Acn da yake tashi gumi take , da ta zauna zata tashi tsaye tana dafe kanta da take ji kamar zai tsinke sabida yadda komai ya lallace mata , komai yana so ya ku’buce daga hannunta cikin ‘kan’kanin lokacin da take ganin burin ta ya kusa cika.
*********
****************9:20am Abla ta farka daga bacci da ya d’auke ta . A hankali ta soma bud’e idanuwanta kafun ta bud’e su gabaki d’aya akan d’akin nasa ,hannunta ta kalla da yake cikin nasa kafun ta d’an d’ago da kanta ta kalli kyakkyawar fuskarsa da yake bacci yanzu . Sosai Abla ta ‘kura masa idanuwa sai yau ta soma ‘karewa kyakkyawar fuskar sa kallo, d’an ‘karamun ajiyar zuciya ta sauke kad’an tana mi’kewa zaune a hankali gudun kar ta tashesa daga baccin da yake , hannun ta ma ahankali ta zare sa , komai cikin taka tsantsan tayi sa gudun kar ta damesa , tana sauka daga kan gadon ta ‘kara lullu’besa da duvet, wani a jiyar zuciyar ta ‘kara saki a hankali ganin be farka ba . Bata tsaya a d’akin ba tayi fitowar ta zuwa falour.
“ Me zan dafa masa ?and bacci yake yanzu ko na dafa masa Break fast d’in America? No ! it’s have being long abincin nan ya kamata yaci, but mai zan dafa masa ?” Shine abunda yake mata yawo cikin zuciya “ traditional food? Yess!” Ta fad’a a fili tare da nufar hanyar kitchen , wake ta soma gyarawa cikin ‘kan’kanin lokaci ta gama gyara sa kafun ta saka masa duk abubuwan da take bu’kata , shigowar Jenny ne yasa ta d’an d’ago da fuskarta “ Yawwa Jenny please blander zaki d’an ko mun , yanzu”, cikin Sauri Jenny ta furta “ Okay Madam “ tana nufar inda wata babban blander take , sai da Abla ta ‘kara wanke ta tukunna ta zuba wakenta da su Albasan da ta gyara , cikin ‘kan’kanin lokaci kayan ta ya markad’u yadda take bu’kata , cikin annashuwa Jenny ta furta “ Madam yau ma delicious zaki dafa ?” ‘Karamin murmushi kawai Abla tayi mata lokacin da ta fara buga ‘kullum ‘kosan ta , Jenny ta so kar’ba amma Abla ta hanata, da kanta ta buga ‘kullum sosai , bata saka komai a ciki ba sai ajji moto da gishi, cikin yan mintuna kad’an kullum ya ‘kara kunbura sabida bugun da yasha . Abla sai da ta tabbatar manda ta d’ora yayi zafi sannan ta soma saka ‘kosanta, tana gama sawa ta d’ora ruwa a kittle , daga gefe d’aya tana yan ka plantain d’in da ta d’auko. Komai cikin kazar kazar take yinsa shiyasa bata d’au dogon lokaci ba ta gama soya ‘kosan ta da plaintain d’in data yanka , sai omelets da tayi shima daban da yaji kayan vegetables a cikin sa. Tana kammalawa ta dama kunun ta , Jenny tun d’azu sai faman zazzare idanuwa take a kitchen d’in. A warmer Abla ta zuba iya abunda take bu’kata sai wani da ta saka daban a cikin different warmer “ Jenny please kai mun dinning kinji ?” Cikin Sauri Jenny ta furta “ Okay madam “ tana d’aukar tray d’in zuwa kai dinning , tana fita Abla gabaki d’aya abunda ta girka sai da zuba mata a cikin plate ga kunu shima da ban sai gaman turara yake. Kusan clashing suka so yi da Jenny Allah ya taimake ta da gabaki d’aya tray din ne zai fad’i “Abincin ki yana kitchen kar yayi sanyi “, sosai fara’ar Jenny ta fito fili “ Thank you so much Ma’am amma bari na tai maka miki da tray d’in”, kanta Abla ta girgixa mata “ No! It’s okay kar ki damu”, Cewar Abla , bata jiya amsar jenny ba tayi wucewar ta , direct bedroom d’insa ta koma , a hankali ta tura ‘kofar d’akin ta shiga kamar me tsoran shiga , daga inda take ta hango baya kan gadon alamar ya farka Kenan , ‘karamun ajiyar zuciya Abla ta sauke tare da ajje breakfast d’in kan table din sofa d’in d’akin, cikin Sauri ta gyara masa bed d’insa da yaso yayi mess , tana ‘kara gyara tray d’in da ta ajje , jin kamar motsin ta’ba ’kofar da akai ne yasa ba shiri ta bar d’akin cikin Sauri.
Turo ‘kafar d’akin akai , a hankali ya sako da farar ‘kafarsa da take sanye cikin black white gucci d’in ta kalmi sai farar suit d’in jikin sa da tayi mugun amsar sa duk da bai saka top d’in ba amma duk da haka sai da muscles d’in sa suka fito sosai cikin rigar, daddad’an ‘kamshin turaran sa ne yake tashi ta ko wana lungu da sa’ko na cikin d’akin, ga sanyin Ac da ‘kamshin turaransa da yake bata wani irin sahirtaccen ‘kamshi mai dad’i sosai .
Sau d’aya ya kalli tray d’in da aka shigo dashi yana d’auke idanuwansa , Daidai kan sofa ya zauna yana crossing legs d’in sa kamar yadda ya saba , jikin sa kuma ya jinginar dashi daga bayan sofa d’in yana ‘kara lumshe idanuwansa kamar mai bacci.