Sashe 7
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
****** Lokacin da ya fito babu kowa a cikin falourn,Black Rolex d’in a gogon hannun sa ya kalla kafun ya lumshe eyes d’insa , yadda ya murtuke face mutum kamar Wanda be ta’ba sanin wani abu wai shi dariya ba , yana fitowa waje ya tarar da Uncle ,Prince ,little da kuma Bobo da suke jiran sa ko wannan su ya shirya cikin shigar su ta kullum da gyaran gashin kansu, Little cikin Sauri ya matso da niyar hugging d’in Big Boss amma kallan da ya jefa masa ya sa ba shiri ya ja burki yana sunkuyar da kansa , Prince ma cikin Sauri ya sunkuyar da kansa yana ‘buya a bayan Bobo. ‘Dan murmushi uncle ya saki ganin yadda face d’in Big Boss ta had’e fiye da kullum, bin bayansa Bobo yayi banda little da prince da suka kasa motsawa, hannayensu Uncle ya ri’ke “ wannan kalar fuskar da kukayi ba shi zai sa ya ha’kura , you guys made a huge mistake da baku sanar dasu inda zaku je ba , idan wani abu ya sameku ya kuke tunanin zasu ji? Uhm?” A hankali little ya furta “uncle we’re so sorry! We promise you bazamu sake ba please “, har yanzu hannun sa yana ri’ke dasu “ Ni ai bakuyi mun laifin komai ba , but don’t try such kind of fool things , ku basu time okay ?” Okay uncle “ cewar prince da shima yake da nasanin zuwa Nigeria batare da ya fad’awa su uncle ba. A cikin gidan akwai masallacin da gabaki d’aya family d’in gidan suke sallah hatta His Excellency anan yake bin jam’i, lokacin da zasu shiga da saura suka had’u gabaki d’aya sai suka d’auke kansu musamman da ya d’an turo lips d’insa kad’an sai kace wani yaro. Daidai zasu shiga masallacin Sauban ya kalli Little da ya kawai da kansa , “ fushi suke da kuko?” Cikin sauri prince da little suka kallesa ganin abunda yace , time ya nuna musu kafin yace , “ I will help you ! In kuna so su dena fushi both Nima zai zaku temakamun” da Sauri little ya furta “ da me zamu temaka maka “, d’an murmushi sauban ya saki ganin ya amsa masa yanzu “ zan fad’a muku , let’s go za’a fara sallah “. A haka suka shiga cikin jam’in ‘yan gidan a kusa da uncle , yadda babu Wanda yayi musu magana suma babu Wanda suka kula a cikin gidan musamman uncle da shiga sahun inda His Excellency yake sai ya saka little ya tsaya a side d’insa , ‘karamin murmushi His Excellency yayi wa uncle duk da be ce masa komai ba sai d’an lumshe masa ido da yayi kad’an. A na idar da sallah suka fito daga masallacin, ga securities ta ko ina sabida fitowar shugaban ‘kasa , Daidai lokacin da wasu securities suka ‘karaso wajan hankali a tashe , uncle Adam ne ya kallesa tare da tanbayar me ya faru , cikin girmamawa ya sanar dasu gawa da aka samu a cikin gidan guda biyu, ko kallan inda suke Big Boss da Bobo basu yi ba , cikin bada umarni Bobo ya nunawa su prince mota “ let’s get going “ d’an kallansu Dr yayi musamman Big Boss da ko kallo inda bayayi, d’an murmushin gefen baki kawai ya saki tare da nufa hanyar part d’insa securities suna bin bayansa , cikin marairaice wa little ya furta “please yaya bari na kira Lil kaga batasan da tafiyar ba “, kayi sauri “ shine abunda Bobo ya fad’a kawai banda Big Boss da yake danna wayar hannun sa hankali a kwance . Tsawan mintuna 5 Little yana ciki be dawo ba d’an duba time Bobo yayi ganin haka yasa shima ya furta “ Yaya ko naje na kira sa “ d’an hararar sa Bobo yayi kafin ya furta “ am coming “kai tsaye ya wuce part d’in da little ya nufa , a tsats tsaye ya tarar da ga baki d’aya a halin gidan mata da maza da iya yansu,ga his excellency da ke zaune kan kujera , kallan Little da Abla , Bobo yayi “ let’s get going”, da Sauri little ya nuna masa Diidii “ Yaya Bobo wannan matar ta hana mu fita sai faman mita take mana nida Lil” sandar data ‘kwala masa ne ya furta “ ouch Yaya ka gani ko? Allah duk ran da na ganta a America sai na sakar mata simba da su bruno “, kallansa Diidii tayi kafun ta furta “ ah’ah ba lalle , Aushe kaima rainan namun da wanne , banyi mamaki ba tunda shugaban namun daji ne ya raine ka amma babu Inda zaka je d’an ’kanıya “ tsuke fuskarsa little yayi yana d’auka kansa , yan matan gidan kuwa sai faman bin Little suke da kallo ga Abla da wasu daga cikin suke binta da harara sa’banin matan da Diidii tazo dasu ko wacce fuskarta da murmushi me ‘kyau. “ Me yasa kike da rigima ne ? Huh? Kinsa mu kwana and munyi yanzu kuma kina ‘ko’karin bud’e wani scene d’in?please allowed us to leave “ da mamaki Little ya furta “ Yaya Bobo kasan sune ? “ da Sauri Bobo ya furta “ No bansan suba , No more question , okay ? Let’s get going “ sai a lokacin His Excellency da ke zaune ya furta “ me yasa bazaka fad’a masa ba ?” Shima Bobo yana shirin hayayya’ko masa uncle da ya shigo cikin falourn yayi saurin ri’ke hannun sa “ Its okay Bobo please! Just wait for me outside yanzu zan musu bayani sai su little su biyo ku” d’aya daga cikin matan me suna Hajiya falmata da tun d’azu take faman ya tsina fuska tayi saurin katsalan dan Wajan furta “ Kabeer me yasa bazaku sanar dashi Nan d’in familyn sane ba ? His excellency kuma shine mahaifinsa ?” Cikin wani irin mugun shock Little ya kalli Bobo da shima yake bin Hajiya falmata da wani mugun kallo, batare da tsammani Hajiya falmata da taji dad’in yanayin da suka shiga taji wani irin zazzafan mari a face d’inta dama da hagu, gabaki d’aya family gidan shiga taitayin su sukai ganin abunda bai ta’ba faruwa ba musamman yadda kowa yasan Hajiya falmata tana d’aya daga cikin manyan sirikan gidan .
Cikin tsananin ‘bacin rai Diidii da ta Mareta ta nuna ta da yatsa “ wacece ke da har zaki saka bakin ki acikin maganar da bata shafe ki ba ? Ki kula duk ranar da kika ‘kara gangancin kuskuran nan zaki fuskanci hukunci me tsanani” a tsorace Abla ta furta” Little ganin yadda yake ja baya ga hannuwansa gabaki d’aya daya dafe kansa kansa dashi , yadda yake layi kamar zai fad’i cikin Sauri His Excellency ya mi’ke zai nufi Little, Bobo ya dakatar Dashi “ Me zakayi masa? Bama bu’katar ka “ Bobo zai fad’i wata maganar Abla ta ‘kara furta “ Yaya Bobo ,little “, cikin Sauri ya kalli little da yake dafe da zuciyar sa da take faman har ba amsa , juyawar da zaiyi kawai suka ji karo da Big Boss da ya shigo falourn shima prince , gabaki d’aya matan falourn sakin baki sukai suna kallan Big boss , cikin sauri Little dake ‘ko’karin fad’uwa ya ri’ke hannunsa , muryarsa har ta soma rawa ya furta “ Ya..ya Dagaske abunda suke fad’a Wancan shine mutumin da ya tsane mu?”cikin Sauri His Excellency ya kulle idanuwansa jin abunda little ya furta, hannunsa Big Boss ya ri’ke kafin yayi hugging d’insa yana tapping bayansa , cikin cool voice ya furta “ kowa ya mutu, we’re the only family bamu da kowa a duniyar but we have Diidii and Sitti “, hawaye har sun soma sakkowa little kafun ya furta “ Dagaske ?” Lumshe masa idanuwa Big Boss yayi kafin ya furta “ yeah “, A hankali Little ya nuna side d’in Diidi “ Itace wancan ?” Kansa Big Boss ya ‘kara jinjina masa “ But yaya masifaffiya ce fa and nace duk lokacin da tazo America sai na sakar mata Simba da su Bruno” tun kafun Big Boss yayi magana Diidii da take sharar ‘kwalla ta furta “ yaya da ka nani’kewa shine masifaffe kuma ka dad’e baka sakar mun Jinbo ‘Karewa ba Simba ba.”