Sashe 73
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana barin part d’in , ita kanta batasan inda ta nufa ba , sai da taga ta d’anyi nesa da mutane sosai sannan ta tsaya tana kuka, cikin shash she’kar kuka ta furta “ Abla kiyi hakuri , nima ba da san raina nayi miki hakan ba , Dan Allah kiyi hakuri Abla ki fahimce ni “, daga bayanta taji an furta “ Mai yasa kike so ta fahimce ki bayan abunda kikai mata?” Cikin sauri ta wai go dan ganin ko wane ne “, ba kowa bane face prince da shima ya biyo ta tun fitowar ta , cikin sauri ta göğe hawayenta “ Ba da ita nake ba , kayi mistaking ne “, ta fad’a tana ‘ko’karin wuce wa , shan gabanta prince yayi yana kallanta bayan fuskar sa da ya had’e “ idan ba ke bace wace ce ? Kukan me kike ? Mai yasa ki kazo kika ke’be anan ? Me yasa kike kiran sunanta kina cewa ta fahimce ki ? Kin san yadda ta damu dake ? Kinsan yadda take kuka kullum Sabida mutuwar ki ? Kinsan ya ta dawo lokacin da taji labarin mutuwar ki? “Ganin yadda ta sunkuyar da kanta ‘kasa tana hawaye ne ya ‘kara ‘bata ran “ Butulu kawai “ ya fad’a yana ‘ko’karin juyawa , cikin kuka Arwa ta furta “ Ni ba butulu bace , sannan ban ta’ba butulce mata ba , ko na mata bayani bazata fahimce ni ba , zasu kashe mun itane sannan su kashe duk wani mai a la’ka da Ita mai yasa baza kuyi mun uzuri bane ?” Da Sauri prince ya jiyo sabida kalamanta da yaji , cikin tsantsan mamaki ya furta “ Su wanene ?” Kallan Side by side d’in hanya Arwa tayi haka kawai taji xata iya fad’a masa abunda kullum yake mata ciwo a zuciya, cikin wani irin kukan da yake san kamata ta furta “ Black spiders “, da karfi prince ya furta “ Black spider ?” Idan bazai manta ba yaga Yaya BB da Yaya Bobo suna bin cike akai amma taya tasan wannan ‘kurgular?, shima kallan Side by side yayi kafin ya ciro wani handkerchief a aljihun sa yana mi’ka mata “ ki goge hawayen fuskarki and karki fad’a wa kowa wannan maganar kinji?”, kanta Arwa ta jinjina masa itama har lokacin bata jin dad’i aranta akan abunda tayi wa Abla amma babu wadda zatayi ta Hakane kawai zata iya tsiratar da ita , da haka Arwa ta wuce part d’insu , shima prince sai da ya d’auki ‘yan mintuna a wajan kafun ya nufi wajan little da yasan har yanxu yana jiran sa .
‘DAKIN DUHU
Nanni sanye take cikin ba’ka’ken kayanta na tsafi kamar yadda ta saba , ita kad’ai sai faman surutai take tana kururuwan tsafin ta , ga wani abu da take ta sakawa a cikin wuyata , ta ko ina haya’kine ke tashi a cikin , ta dad’e tana surutan ta kafun ta soma kiran sunan “ Sindulu, Sindulu” da ‘karfin gaske , Dariyar da taji an karad’e d’akin da Ita ne yasa ta tsagaita da abunda take tana jin yadda muryoyi daban daban suke kuka da dariya a lokaci d’aya . “ Tuba nake Sindilu , Tuba nake Sindilu”, cewar Nani tana sunkuyar da kanta ‘kasa kamar mai shirin yi masa sujjada . Tsawan da tajine yasa ta d’an zabura , lokaci d’aya Sindilu ya bayyana gabaki d’aya warin jikin sa ya cika d’akin ga bakinsa da duk lokacin da ya bud’e sai wani irin wari da 'karni ya fito daga ciki kamar mai matattun tsutsotsi a baki, yanzu ma wani dariyan ya kuma kwashewa da ita ganin Nani a rankwafe, tana shirin yin magana ya da katar da ita " baki da wani mafita, komai ya 'kare miki, ki daina tunanin samun mafita a wannan lokacin. Fararan Taurari sun bayyana , al'kadarin kowa na shed'ani zai girgiza , a lokacin da jini suke yawo a tsakiyar jini , ba tare da sun lura da jinin da yake kewaye da su ba, komai yana shirin ‘karewa ma’Kiyansu zasu bayyana kamar yadda kema makircin ki ya soma bayyana, sannu a hankali zaki soma girban hukuncin ki mai tsanani, hahahahah” ya ‘karasa yana ‘kyal’kyale wa da wani irin dariya mara dad’in ji , a razane Nani ta dafe ‘kirjinta “ Mai kake nufi? Mai kake so kace mun ? Kana nufin ‘karfin tsafinka yayi raunin da baza iya komai ba ? Daman baka da Aljanun da zasuyi maka duk abunda kake so? Inda nasan baka da ‘karfi da powder da zaka biyamun bu’katuna da tun wuri banzo wajan kaba tunda baka da anfani…”, bata ‘karasa ba sabida saukan marukan da taji dama da hagun fuskar ta, a razane ta dafe kumatun ta dan haka Kawai ranta ya ‘baci Sabida rashin cika mata burin ta da Sindilu yayi , bata gama Ankara da yanayin saba sabida sha’kar da taji anyi mata , sannan aka bugata da ‘kasa. ‘Kara Nanni ta saki tana ‘ko’karin yun’kurawa sabida zafin buguwar da taji , bata gama ‘ko’karin tashi ba taji Sindilu ya ‘kara hankad’ata ta fad’i ’kasa , wani ‘karan Nani ta saki tana kudundumawa Sindilu zagi , bata ankara ba taji sa a kanta yana faman shinshina ta “, cikin rud’ewa da rawar baki ta soma furta “ Me.. me.. kake shirin yi haka ? Menene haka ?” ‘Kyal’kyale wa yayi da dariya warin bakinsa na doso bata hanci ga shi yana dariya yawun bakin sa na tsalle “. Zan biyawa kai na bu’katu ne na tsawan lokutan da nake miki aiki , doka ta zan tabbatar kamar lokacin da na sanar dake sharud’ana yau aikina zai cika , dan daga yau kema zaki zama kamar sauran mugayen mutane irin ku , daga yau xaki fara d’an d’ana kalar nawa bautan, duk aikin da nake miki tsawan shekaru kin zama matar shaid’ani kamar yadda nake shaid’ani, hahahaha dole zaki bi sauran layin ragowar matan , daga yanzu baki da wani sauran kwanciyar hankali hahahahah”. A rud’e Nani ta furta “ Na shiga uku , mai kake ‘ko’karin yi mun ne ?”, wani irin dariya Sandilu ya somayi yana fad’an maganganun siddabarun su , cikin ‘kan’kanin lokaci Nani ta kasa motsawa sai idanuwa da take zare wa , Sandilu bai tsaya ‘bata lokaci ba duk da warin da yake ta faman bugawa da d’oyi haka ya afka mata baki ba gani , gashi ba damar ta bud’e baki tace zatayi ihu sabida azabar zafin da yake ratsata ta ko ina , kamar wata inji haka Sandilu ya Mayar da ita ko barin ta huta ba yayi ,ba ‘karamin ‘barna nayi mata kamar ya gaggiyar kaza , da gayya da mugunta yake mata komai ko tausayin ta baya ji, yana shigarta yana kururuwan sunayen tsafin su, da ‘kyar ta Samu ta tsira daga Wajan sa a garin ‘ko’karin ku’buta ‘kafarta ta çakı wani ‘karfe lokaci d’aya zafi biyu ya had’e mata ga zafin da ‘kasanta yake kamar an saka markad’ad’d’un kayan Miya ga ciwan da taji mai azabar zafi.
✨✨✨✨✨✨✨
THE COUPLES POV
Har akayi wankan Abla bata saki ranta kamar yadda take a daba, jikinta sanye yake cikin wani pink silk sleeping dress da Big Boss yasa ta sakawa , d’an juyowa Big Boss yayi ya kalli side d’in da take , ita kad’ai sai faman mutsu mutsu take akan gadon duk da ‘karfin Acn da ya rage , bai ce mata komai ba ya cigaba da aikin da yake cikin system, amma ko kwakkwaran mıntına 5 baiyi ba ya ajje system d’in shima , da gangan ya kashe Light d’in zuwa dum , Abla na ganin hakan ta mi’ke zaune cike da tsoro, lalube ta fara sosai a kan gadan Daidai lokacin da Big Boss ya zauna a side d’inta . Tana jin motsin sa tayi saurin ri’ke hannun sa kamar zatayi kuka , shima kallanta yayi tare da d’auke idanuwansa “ babu ruwana dake fa , and I will make sure I punished that girl “, ‘kara ri’ke masa hannu Abla tayi “ ah’ah na dena fa karkayi mata komai please “, shiru Big Boss yayi mata kamar zatayi kuka ta furta “ Please karka yi mata komai,”, nan ma shiru yayi mata , ‘kwalla har ta soma tarar mata a cikin idanuwan, hannunsa da ta ri’ke ta d’ora kanta akai tana rera kuka a hankali, jiyowa yayi sosai ya kalle ta tare da d’ago da ha’bar ta “ then kiyi mun shiru if not yau a d’akin Simba zata kwana “, murmushi Abla tayi masa duk da kukan da takeyi, da kansa ya göğe mata hawayen fuskar nata “ Rigimammiya kawai, mai kuka kawai “, langwa’ba masa fuska tayi tana turo baki “ Ni ba rigimammiya bace,” kallan da ya ke binta dashi ne yasa ta d’auke idanuwanta tana ‘ko’karin mi’kewa tsaye “ Ina zaki ?”, hanyar fita ta nuna masa “ abincin ka”, kansa ya girgiza mata “ Am not hungry, but I’m hungry “, sakin baki Abla tayi jin abinda yace , ganin yadda take kallansa ne yasa ya kashe mata ido d’aya am hungry please “, ita kamar me shirin koyar maganar ta furta “ Tom nima shi zan d’akko maka ai” , kai tsaye ya furta “ Zaki bani ?” Abla bata fahimci ne yake nufi ba ta furta “ eh “, sosai ya kalleta tare da furta “ Kinyi Al’kawari?” Nan ma Abla amsa masa tayi , “ Are you sure ? Kinsan ba kyau mutum yayi al’kawari ya sa’ba ko ?”, tsayawa kallansa Abla tayi dan har yanzu bata gane masa ba , da hannu d’aya ya janyota jikinsa, ita kanta sai da ta zare ido lokaci d’aya ‘kirjinta ya buga , tana ‘ko’karin mi’kewa ya rad’a mata “ Kinyi al’kawari fa ,please “, cikin sauri Abla ta girgiza masa kai ta kasa magana ma gabaki d’aya , shima kan nasa ya girgiza mata tare da furta “ I promise to be gentle “ bai ‘kara bata damar magana ba ya had’e bakinsu waje d’aya .
********* 1 Hour 8 minutes