← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 100

Sashe 28

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

‘Karfe 8:10pm na dare Abla ce zaune a cikin falour , gabanta kuma fruit ne da take sha tun d’azu, ga wayar hannun ta da take buga game abunta , sanye take cikin wani doguwar riga silver colour da tayi mata kyau sosai a jikin ta sai hular d’an kwalin da ta saka duk da haka mutum yana iya ganin uban Tülin gashinta Sabida yadda hular tayi wa gashin ta kad’an, hankad’o ‘kofar falourn da akai ne ya saka Abla d’agowa , ba kowa bace face Harry dake sanye cikin ‘kananan kaya ga gashin attachment da tasaka sai kace cinyara , ita ka d’ai sai fakan hura hanci take tana jijjiga , ‘karamun murmushi Abla ta saki kafun ta furta “ sannu da zuwa “ wani dogon tsaki ta ja tana shigowa cikin falourn, a ‘kas ‘kance take bin Abla da wani gefen kallo ,” dan ubanki ke har kin isa kiyi min iso bayan ba gidan ubanki bane “, da Sauri Abla ta kalleta , a duniya idan akwai abunda bata d’auka shine a zagar mata iyayen ta , shiyasa tayi wa Harry kallo d’aya ta d’auke kanta , sosai Harry ta ‘kulu da shirin da Abla tayi , a ‘kufule ta furta “ Dangin mayu, da alama maitar a halinku bata tsaya a lashe mutane ba har da kwace mijin wasu , toh wallahi tun wuri ki shiga taitayinki, kada ki kuskura na ‘kara ganin ki a kusa da mijina idan ba haka ba sai nayi mugun illa ta ki, katuwar gida kawai “ Ran Abla ba ‘karamun ‘baci yayi ba amma ko uffan bata cewa Harry ba , hakan kuwa da tayi yayi masifar ‘kuyar da Harry , shiyasa ya ‘kara bankawa Abla harara “ wallahi kinji nq fad’a miki, ko inada yake kika kuskura kika kallah sai na la’antaki balantana ‘kazamun hannun ki yayi gigin ta’bashi. Wani irin murmushi Abla ta saki da ya mugun d’aure wa Harry kai , bata Ankara ba sai gani tayi Abla ta mi’ke a tunanin ta wajan ta zata matso yadda taga ta taho sai taga abun ba haka bane , ganin Abla tayi passing d’inta kamar bata san da wanzuwar taba yasa a masifance ta kalli saitin hanyar da Abla tayi, Wanda ta gani ne yasa zuciyar ta bugawa da ‘karfi jikin ta har ya soma rawa ganin Big Boss tsaye a wajan yyi folding hannayensa , ga Abla da ta nufi Wajan sa , sai data tabbata Harry tana kallan ta kafin ta langwa’be masa kai shi kansa yayi mamakin ta amma ko kusa hakan bai nuna akan face d’insa , “ Shine ka tafi kabarni ko goyani bakayi bako ?” Ta ‘karasa tana masa narai narai da iso , kasa cewa komai Big Boss sai kallanta da yake , Harry kuwa tsabar ba’kin ciki zamewa tayi a ‘kasa ‘kafarta ya bugu, gabaki d’aya ta cika da takaici da dana sanin zuwa falourn , batasan lokacin da ta toshe bakin ta ba tana san sakin ihu amma ganin Big Boss a wajan ya sa ta toshe bakinta , bakomai ne ya ja mata hakan ba sai ganin yadda Abla tayi d’age tayi kissing d’insa da tayi tana girgiza masa ‘kafa kamar wata ‘karamar Baby “ Ni ka goyani “, ‘Dan lips d’insa Big Boss ya taune kad’an tana ‘kara binta da idanuwa ganin ydda take zuba shagwa’ba san ranta , hannu d’aya ya mi’ko mata , sai data d’an turo masa bakin kafin ta matso kusa dashi duk da abun da take ‘karfin hali Kawai take , so take taga reaction d’in Harry , sabida ganin iskanci Harry take ‘karamin akan zaman gidan karuwan da tayi , tana zuwa Big Boss bai tsaya ba ya d’aga ta kamar Baby, a hargitse Harry ta mi’ke zata saka gudu Abla tad’an furta “ please karki manta ki kulle mana ‘kofan “, yadda taga Harry ta fita a hargitse ne yasa ta sakar mata harara sai alokacin ta Ankara da abunda tayi , cikin Sauri take ‘ko’karin sauka daga kan jikin sa ya furta “ don’t even start it “, a firgice Abla tasoma kiciniyar ‘kwace wa tana san yi masa bayanı ya’ki bata wannan damar lokacin da ya had’e lips d’insu waje d’aya tare da nufar hanyar bedroom d’insa da ita.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

WANNAN PAGE DIN NA TEAM BIG BOSS NE , WUJIGA WUJIGA

BOOK 2 
         S_____ 9
Zuciyar Abla ce ta buga da ‘karfin gaske musamman lokacin da taga yana nufar hanyar bedroom d’insa , a tsorace Abla ta soma ‘ko’karin ’kwace bakin ta da jikin ta amma ba’ki bata damar hakan, yana shiga ciki da ‘kafa ya tura ‘kofar d’akin direct kan gado ya nufa da ita , da ‘kyar Abla ta iya bud’e bakin ta lokacin da ya kwantar da ita akan lapiyayyan gadon sa , “ Ni dai banaso, ka barni na tafi bacci zanyi” ta ‘karasa a shagwa’be tana ‘ko’karin sauka, da hannu d’aya Big Boss ya mayar da ita , zata kuma tashi yasa mata hannu Daidai saitin ‘kugunta , eyes d’insa da suka soma lumshe wa ya zuba mata ganin yadda ta runtse idanuwanta sosai ga yadda kirjin ta yake Şama da ‘kasa alamar bugawa da yake da Sauri Sauri , hannu d’aya ya saka ya fusge rigar jikinta lokaci d’aya rigar ta yage gabaki d’aya yayi wulli da ita . Wani irin ‘kara Abla ta saki a tsorace tana ‘ko’karin kare ‘kirjinta ya ri’ke mata hannayen gabaki d’aya, ga boobs d’inta da sun fito farare tass a mi’ke, kallan pink nipples dinta yayi sau d’aya yana ‘kara runtse idanuwansa .
Chapter 28 · 0% Book details