Sashe 15
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A wannan karan Diidii ta ri’ke mata hannu batare da tace kowa komai ba ta nufi babban dinning d’in wajan , su gabaki d’aya sai suka mara mata baya zuwa dinning d’in , Nanni da kanta tayi serving Abla abunda zataci sai gabaki d’aya Abla ta tsargu da irin kallan da suke binta dashi ,ganin ta kasa sakewa taci ne Didi ta furta “ ki duba idan akwai abunda kike san ci kinji?” Cike da girmamawa Abla ta furta “ Tohm” kallan had’ad’d’an abuncin da akai serving d’in ta tayi da ‘kyar ta iyayin 2 spoon Sabida gabaki d’aya yadda bata saba cin abinci a cikin suna , Surry dake gefen ta sai faman kallan diamond d’in hannun Abla take, ta kai ci duk ya kamata , babu Wanda yayi magana a cikin mutumin falourn sai da aka gama cin abinci, abincin da ko 15 spoon Abla batayi ba tace ta ‘koshi, d’aya cikin ‘yan matan ne ta mi’ke itama lokacin da Abla ta koma falour, cike da murmushi a fuskarta ta mi’kawa Abla hannu kana ganin ta kaga balarabiya itama “ Sunana Ummukhaltum kefa ?” Fuskar Abla a sake ta furta. “ Ibtissam “, sunanki na da dad’i kamar yadda kike da kyau “, cikin sauri Abla ta sunkuyar da kanta ‘kasa jin abinda khaltum tace , suna cikin zaman su, suma su Harry suka dawo falourn gabaki d’aya sai suka zubawa Abla ido, wani siririn tsaki Harry taja kafin ta furta “ Menene na sun kuyar da Kai sai kace wata muna fuka ? Sai faman simi simi kike ?” Banza Abla tayi mata kamar bata san da ita take ba , wata me suna Hajar ce ta furta “ Haba Harry kema kinsan bazata yi saurin sakewa damu tun da bata zauna da muba” cikin Sauri Harry ta furta “ kiyi mun shiru Hajar bana san gulma , ina ruwanki ? Salan munafurci?” Hajar data bud’e baki tayi magna taji suka ji sallama Daidai lokacin da ragowar suka dawo falourn suma , Little ne ya shigo falourn shi da prince , Abla tana ganinsu ta mi’ke fuskarta d’auke da fara’a “Lil kinyi wuyar gani gabaki d’aya bangan ki ba tun jiya “ murmushi Abla ta sakar masa “ Nima kana cikin raina yaya little, “ How are you feeling ?” Murmushi Abla ta ‘karayi “ Yaya prince na warke fa ,” But you look so beautiful Lil”, Abla zatayi magana Didi da ta fito ta furta “ ‘yan samari ne a nan kuma ? Daman nasan zuwan yar uwar kune wannan ba namu ba “ kamar da kansa Little yayi kafun ya furta “ No Didii zamu fitane and throughout bamu ga Lil ba shiyasa “, Nanni dake gefen ta ne ta saki murmushi “ Nima dai wannan soyayyar tana burgeni,”gabaki d’aya tunda Suka soma magana little da prince babu Wanda suka kalla a falourn balantana su nuna akwai mutane a ciki, agogon hannunsa Little ya kalla kafun ya furta “ Lil bari mu tafi kina bu’katar wani abune ?” Kanta Abla ta girgiza masa alamar Ah’ah , hannun sa d’aya Little ya saka cikin Aljihu kafun ya zaro phone d’in Abla da ta manta yana mi’ka mata “ Your phone “ itama Abla cike da mamaki ta zaro idanuwanta “ Yaya Little a ina kuka ganta ?”d’an dariya prince yayi mata “ Already munzo da ita fa , little ne yace a bari zai baki and now bayaso kizauna so lonely shiyasa “. Ido d’aya Little ya kashe mata “ finally yanxu zaki yi hira da su Eshaal right ?” Kanta Abla ta jinjina masa cike da farin ciki, “ Byeee ! Take care okay ?” Itama hannu Abla ta d’aga tayi musu waving fuskarta cike da murmushi. Sai da suka tafi Abla ta Ankara da irin kallan da ake bin ta dashi , jiki a sanyaye ta koma ta zauna kan kujerar ta . A wannan karan ma surry wayar hannun Abla ta zuba wa ido takaici duk ya bi ya isheta kamar taje ta sha’ko wuyan Abla . Ko cikakkiyar muntuna 10 basu yi ba a cikin falourn kowa ya soma watsewa , itama Abla ganin hakan yasa tayi wa su Diidii sallama tabar falourn .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921.
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____5
Abla tana fitowa direct part d’insu ta shiga , tana shiga ta tarar da su Madam Sarah sai wata mace a kusa da ita, daga gefen su kuma kayane da su Robert suke fitar wa , cike da Mamaki take kallansu ganin suna Fitar da kayan part d’in , murmushi Madam Sarah tayi mata lokacin da ta ganta “ Welcome “, itama Abla face d’inta d’auke da fara’a ta gaisheta tana ‘kara kallan budurwar da ta gaishe ta itama , da hannu Sarah ta nuna mata ita “ Sunan ta Jennifer , from now on zata dunga taya ki aikace aikacen da kike so especially da ya danganji ai ki , just assign her zata yi miki”, yanxu ma cike da Mamaki take kallan Madam Sarah “ amma ni ai bana bu’katar yar aiki “, yanxu ma cikin girmamawa Sarah ta furta “ sorry Ma’am , Umarni ne daga sama ,” ta ‘karasa tana nuna hanyar d’akin Big Boss “ please follow me “ Babu abunda Abla tace mata sai hanyar da tabi , sai a lokacin itama Sarah tabi bayanta , Daidai ‘kofar d’akin da yake facing d’akin Big Boss , Madam Sarah ta bud’e tana nunawa Abla hanya, shiga ciki Abla tayi bakinta d’auke da sallama , batasan lokacin da ta furta “ Wow “, ba Sabida bala’in had’uwa da d’akın yayi, gabaki d’aya sai kyawun d’akin ya tafi da ita ta rasa bakin magana sai “Wow !! Wow !!” Da take cewa , komai na cikin d’akin white and Baby pink ne hatta tsarin gadon tama white and Baby pink ne ga wasu teddies pink da ya ‘kawata kan gadon, ita kad’ai sai faman sakin murmushi take dan sosai tsarin d’akin ya burgeta , ‘kofar cikin d’akin Sarah ta ‘kara bud’e mata , cikin sauri Abla ta saka kai ta shiga a zatan ta toilet ne a wajan sai wani ‘karin mamakin ya ‘kara kamata, Babban dressing room ne a Wajan da aka cikashi da kayan alatu, tun daga kan bags, shoes da komai na adon mata a kwai shi a wajan ga Wajan jewels suma da na musamman , ko mai na wajan a tsare yake , kasa motsi Abla tayi daga inda take sabida tsantsan mamaki da ya kamata , yadda aka ‘kawata bedroom d’inta ko wata yar mai kud’in Albarka dan sosai wajan ya had’u, da hannu Sarah ta nuna mata ‘kofar cikin dressing room d’in “ Here is your toilet , d’akin yayi miki ko kuma a canza miki?”, a maimakon ta amsa mata sai itama ta jefa mata na tanbayar “ ‘Dakin wanene wannan ?” , murmushi Sarah ta sakar mata “ it’s all yours ma’am, akwai waya a ciki , duk abunda kike so zaki iya kira , yanzu ana gyara ne , please stay inside”,sosai murmushi ya fito akan face d’in Abla ,kanta Kawai tayi knodding Sarah zata fita Abla tayi saurin kallan phone d’inta kafin ta furta “Am sarah please a ina zan samu charger d’in wayar nan?” Kallan wayar Sarah tayi kafun ta furta “ Give me some minutes please “ ta ‘kara sa tana barin d’akin, wani irin juyi Abla tayi da sauri ta bud’e ’kofar toilet shima ta le’ka sak irin tsarin sa irin na Big Boss amma nashi ya fi mata komai da had’uwa, murgud’a baki Abla tayi kamar yana ganin ta “ Aushe dai kana da kirki kad’an sai iskanci fal cikin ranka “. Cikakken mintuna biyar Abla batayi ba Sarah shigo d’auke da charger Sabuwa ta bawa Abla kafun tayi mata sallama ta bar d’akin, wani irin dad’i ne ya kama Abla har Allah Allah take ta saka wayar ta a charge dan sosai tayi kewar su Baby. Tana sawa shaf shaf ta fad’a toilet duk da yadda ta gansa a wanke hakan be hana tana ‘kara wanke saba , kafun ta yi alwala jin ‘karfe d’aya ta kusa tayi sallah azahar d’inta , sannan ta kwanta kan lafiyayyan gadon ta me shegen laushi, cikin ‘kan’kanin lokaci Bacci ya d’auketa musamman yadda sanyin d’akin yake kad’a ta .