Sashe 61
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune Abla take a gaban mirror d’in d’akin da take tun bayar fitar Big Boss da ta dawo d’aki sai yanzu ne ta gyara kanta sosai tana so ta gwada kitsawa ko zata iya , ita kad’ai sai faman cukurkud’e gashin kanta take , tanayi tana nishi Sabida wahar da yake bata , ita kad’ai sai faman mita take , ji take kamar ta samu almakashi ta aske gashin sabida yadda ya dame ta . Ha’kura tayi da kitsan ta taje kanta Kawai, a hankali take taku har ta fito daga cikin d’akin, Bin ko ina na falourn tayi da kallo sai yanzu take ganin kyansa a cikin idanuwanta , Sosai falourn yayi mata kyau musamman yadda aka tsaya komai , idan ba fad’a akai ba babu Wanda zai ce a Nigeria ne , bakinta ya kasa rufuwa sabida yadda komai yayi mata kyau , a hankali ta soma duka ‘kofofin falourn tana duba ko wana d’aki da yake ‘kasa , wani Corridor ta gani , kai tsaye tabi corridor d’in, kai tsaye ‘kayataccen kitchen ya kawo ta babban gaske da ya cika da kayan kitchen manya manya na alfarma komai na anfanin kitchen akwai a ciki kamar akwai wacce take rayuwa a cikin gidan . Yadda komai na kitchen d’in ya burgeta haka ta ke kallansa ta ko ina , fridge d’in farko ta bud’e , d’an waro idanuwan ta tayi ganin Youghurt da yawa a ciki kala kala da lemuka sosai da ita kanta batasan iya adadin su ba dan fridge d’in sha’ke yake da kalar lemuka masu yawa da tsad’a, Strawberry ice cream da ta gani ne ya burgeta shiyasa ta d’auki guda d’aya a jerun ice creams d’in da suke sha’ke a wajan. Rufewa tayi tare da bud’e na kusa da shin, nan ma sha’ke yake da abubuwa maban banta, babu abunda ya fi burgeta yadda taga chocolate da yawa a ciki har da Wanda bata ta’ba gani ba , musamman chocolate d’in fridge d’in ba ‘kanana bane irin wanda ake tallan süne , guda hudu Abla ta d’auka sabida shegen shan zakin ta , duk da yadda yake da sanyi haka ta saka akan abu batare da damuwa da bud’e sauran fridge d’in ba ta bar kitchen d’in ta dawo falour , kallo kawai ta kunna abunta tare da bud’e chocolate d’inta guda d’aya , sanyin da ya ratsa mata ha’kwara ne yasa tayi saurin kulle idanuwanta tana bud’ewa , sosai chocolate d’in yayi mata dad’i shiyasa take shan kayanta hankali kwance , gefe d’aya tana kallan cartoon d’in da ake a Mbc 3 , sai da ta shanye manyan chocolate hud’u data d’akko sannan ta koma ta d’auko guda biyu again , ta shanye ta farko tana ‘ko’karin shanye ragowar taji alamar bud’e ’kofa da akai, cikin Sauri ta tattara ledar chocolate d’in ta ‘boye abayanta tare da ragowar chocolate d’in da take ‘ko’karin bud’ewa . Jikinsa sanye yake cikin brown d’in suit da sukayi mugun amsar sa , ga gyaran gashin kansa sa y ‘kara fito da kyakkyawar farar fuskar sa da take a d’an sake duk da ba’a d’aure take ba amma ba fara’a yake ba . Gabaki d’aya idanuwansa yana kanta da yake faman lumshe wa , sai da ya gama kallan sa dan kansa kafin ya soma takowa zuwa cikin falourn, da hannu Abla ta saka tanasan ‘kara ‘boye ledar chocolates d’in , motsin sa da tajiye yasa tayi saurin janye hannun daga bayanta, kamar mara gaskiya ta furta “sannu da zuwa “ bai ce mata komai ba har ya zauna a kujerar da take , yadda take sunkuyar da kaine yasa ya d’an kalle ta “ What are you hiding Sunshine ?” Cikin Sauri Abla ta furta “ Babu… babu komai fa “ , yadda ta amsa masa da sauri ne yasa ya d’an kalleta sosai batare da yace mata komai ba , kallan gefen bakinta da ya d’an ‘baci da chocolate yayi kafun ya kalli yadda yake faman danne bayanta a jikin kujera “ Mage “ ya fad’a a hankali, cikin Sauri Abla ta mi’ke tsaye gabaki d’aya ledojin chocolate d’in da taci ne suka fito ga ragowar da take ‘ko’karin bud’ewa , da mamaki yake kallan uban chocolate d’in da tasha , “ Duk ke kika sha wannan kayan ?” Fiki fiki Abla tayi da ido ganin yaga ledar Chocolate d’in, “ Kinsan chocolate d’in wacece ?” Da Sauri Abla ta ‘kara girgiza masa kai cikin sauri dan har ta tsure , shima yadda yağa tsoro a fuskarta ne yasa ya ‘kara kallanta , “ Na me cike ne fa ? Duk wacce Tasha sai tayi ciki kamar yadda kika sha , yanzu kinga tunda kinsha sai mu koma d’aki na baki ajiyar Baby tunda shi kike so ko?” Hawaye har sun tarar mata “ Ni Wallahi babu na ciki da nasha , kad’an fa nasha kuma ni bansan lokacin da nasha ba kawai gani nayi inasha “, kai tsaye ya furta “ Aljanune suka sha Kenan ?” Cikin Sauri Abla ta furta “ Eh süne daman naji motsin su , bari ma na mayar musu da ledojin su “ ta ‘karasa tana san guduwa , ko taku d’aya batayi ba ya ri’ke mata hannu “ Zakiyi bayani ne, but for now ina jira kiji sau’kine ya ciwan ki?” Cikin turo bakin a shagwa’be Abla ta furta “ Ba sau’ki be warke ba ciwo yake “ wani irin murmushi ne yake san su’buce masa Sabida abunda tace amma sai ya ‘kiyi ganin yadda ta ‘bata rai yasan yanxu yana magana zata saka masa kuka “ Shikenan dole na hakura tunda bai warke ba , let’s go inside “ cikin Sauri Abla ta furta “ Kayi mun al’kawari zaka mayar dani fa yau “
“ kina san guduwa Kenan ?kanta Abla ta girgixa masa alamar ah ah “ Fine kin Tuna nace zan mayar dake but with a condition?” Yanxu ma kanta Abla ta jinjina masa “ Fine kinga inaso nayi wanka ,zaki tayani ? Sai mu koma gida ?cikin Sauri Abla ta ja baya tana furta “ Astagfirullah “ shi kansa Big Boss karamar dariya ce ta kama sa , yadda yake dariyar ne ya bawa Abla mamaki dan bata ta’ba ganin dariyar sa haka ba , sai da yayi yadda yake so kafun ya furta “ Wankan da zakiyi mun kike cewa Astagfirullah?shikenan bakyasan komawa kenan “ cikin Sauri Abla ta furta inaso “ Amma babu kyau yara kawai ake wa wanka wallahi kuma ni ban ma iya ba , “ bata gama maganar ba Big Boss ya d’auke ta “ fine tunda baki iya ba yau zan koya miki sai ki dunga yimun ko?” ‘Bata baki Abla tayi zata bud’e baki tayi masa kuka yayi wa bakin kıss , cikin Sauri ta rufe bakinta tana rarrabe ido , bai tsaya da ita ko ina ba duk mafiyar da take masa akan ya sauke ta sai a toilet.
Şai da sukayi kusan 1 hour a ban d’akin kafun ya ‘kara fito da ita a hannunsa sai faman kunbura fuska take ga idanuwanta da ta kulle ko ‘ko’karin bud’esu batayi har ya ajjeta akan stool, hannu yasa zai zame towel d’in Abla tayi saurin bud’e idanuwanta , kamar zatayi kuka ta furta “ Allah zanyi da kaina “, shima kansa ya girgiza mata “Nima zanyi da kai na mai fa kawai zan shafa miki a jiki”, “Nidai bana so , kuma ai na iya shafawa” ta ‘karasa tana ‘bata rai ga towel d’inta da ta ‘kara ri’kewa sosai a hannunta , girgixa kansa yayi kad’an kafun ya furta “ okay see something “, d’agowar da zatayi shi kuma ya kama towel d’insa yana ‘ko’karin kwance Abla ta fasa ‘kara me ‘karfi tun kafun ya kwance towel d’in tana rufe idanuwanta da duka hannunta , ‘karamun murmushi ya saki tare da jan towel d’in nata da bata san ya ta’ba , lokaci d’aya Tsayayyun Breast d’inta suka fito waje , cikin Sauri Abla ta ware idanuwanta a tsorace tana san jan towel d'inta Big Boss ya hanata haka duk yadda yaso “ karkisa abunda nake ‘ko’karin guje wa ya faru , mai kawai zan shafa miki, tunda baki iya yiwa manya wanka ba , ni na iya shafa mai ai,”…..
Abla ji tayi kamar ‘kasa ta tsage ta shige dan kunya gashi ya hanata ta’ba towel da tayi ‘ko’karin ta’bawa yace shi bari ya kunce towel ta shafa masa mai .
( BIG BOSS YASİN BAKA DA M YANZU
**********
****************
NANNI
Tunda ‘ya’yan aljanu sukai mata duka take nunfarfashi gabaki d’aya jikinta ciwo yake mata sosai dan ba ‘karamun duka sukai mata ba , wani irin take ji a cikinta kamar ba ita ba , hannu ta saka tana san murza zoben sihirin ta tane meshi ta rasa , a firgice ta dura daga kan gadon tana lalube ko ya fad’i ’kasa amma babu shi babu alamar nasa , cikin dafe ‘kirji Abla ta furta “ Nashiga uku na mutu, wani irin mugun alkaba’i ne yake san faruwa dani ? Zoban tsafi na . “ ta fad’a da ‘karfi kamar wata mahaukaciya haka ta soma duba d’akin ta ko ina ta soma har gitsashi tana san ganin inda zoben yake gabaki d’aya ta fita a hayyacinta sabida tsananin Tashin hankalin da take cikine yasa gabaki d’aya bata san da dawowar Su Hajiyar America ba.