Sashe 9
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
BOOK 2
S_____3
Ihu Abla ta saka tana ‘ko’karin janyo rigarta ya ri’ke hannayen nata guda biyu da hannun sa d’aya , cikin sauri tayi ‘ko’karin kwacewa daga ri’kon da yayi mata , Allah ya temake ta ma akwai doguwar rigar armless da ya sakko mata har wajan gwiwar ta , cikin shash she’kar kuka Abla ta furta “ Dan Allah kayi hakuri na fad’a maka kai ba d’an iska bane”,shiru Big Boss yayi mata tare da kama hannun rigar ta guda d’aya yana ‘ko’karin zamewa, bata da wani za’bin bayan ta ‘boye jikinta, shiyasa ta kanannad’e gabaki d’aya jikin ta tayi hugging d’insa . Tun da tayi hugging d’insa be motsa ba sai farar skin d’in kafad’un ta da ta zuba wa ido , kamar me rad’a ya furta “ Me yasa ba kyajin magana? Huh?” Tana rungume a jikinsa ta ‘kara girgiza masa kai,” please kayi hakuri kai ba d’an iska bane “ hannu d’aya ya saka ya d’ago da face d’inta da take ‘ko’karin kakkarewa, ba kamar d’azu ba yanzu cikin cool voice nashi ya furta “ then wane ne d’an iska ?” Cikin d’an tsuke baki ta furta “ Nice yar iska ba kai ba ka barni na tafi ni yunwa nake ji,” kansa ya jinjina mata kad’an “cizon da kikai mun fa?” Ita Abla gabaki d’aya ta manta da wani cizon sa da tayi d’azu shiyasa ta ‘bata fuska tana ‘ko’karin fashewa da kuka har hawaye ya soma sakko mata a face bata ankara ba taji saukar kiss a both eyes d’inta “ duk lokacin da na ‘kara ganin wannan hawayen, i will do more than this, and “ ya ‘kara bata peck a lips d’inta “ duk lokacin da ya ‘kara furta kalmar d’an iska I will punish it well “,’kasa ‘kasa ta harare sa kafun ta furta “ Na yadda ! Toh ka rufe idanuwanka na mayar da rigata” Me idanuwana sukai miki kuma ? Ki saka mana or bari na saka miki” da sauri Abla ta janye rigarta “ Banaso zan saka amma ka kulle idanuwan ka”, bakinsa ya ta’be kad’an kafun ya d’auki phone d’insa da take haske tun d’azu , agogon hannunsa ya kalla kafun ya mi’ke yana lumshe idanuwansa , a bazata yayi mata peck a kan kumatu, “ ki gyaramun d’aki, i will be going “, yana fita tabi bayansa da harara “ ‘Dan iska kawai ba dole kace na gyara maka d’aki ba , wallahi matar ka ta shiga uku kuma sai Allah ya saka mun tunda kake ‘ko’karin lalata ni, mtswww “, da sauri ta saka rigarta gudun kar ya dawo yasa meta , sai da ta tabbata ta kulle d’akin ta ko ina sannan ta gyara masa ita kad’ai sai masifa take .
*******
******* Hajiya Falmata tana ganin su Big Boss sunbar falourn itama ta nufi nata sashen lokacin da kowa ya nufi part d’insa , rai a ‘bace ta soma zagaye cikin bedroom d’in babu abunda ya fi ‘bata mata rai da zubar mata da ‘kima da mulkin da take ji ta kama amma lokaci d’aya anzubar mata dashi, ga ‘bakin cikin rashin tankawa da uncle Adam yayi lokacin da Diidii ta mare ta .
Turo ‘kofar d’akin da akai ne yasa ta d’ago rai a ‘bace , wata matashiyar budurwace da ashekaru bazata wuce shekara 25 ba , cikin shigar ‘kananan kaya da sukayi mugun kama jikinta , ga wani uban dogon attachment da ta saka ko d’an kwali babu akanta ,babu abunda ya ke tashi sai sautin ‘kas ‘kas ‘kas d’in cingum da take taunaya gefe d’aya kuma tana danna wayar ta . Yadda taga Hajiya falmata a tsaye ne ya bata mamaki cikin yanga da ya tsine ta furta “ Mommy mene ne kuma na ganki a tsaye haka kamar me jiran gawa ?” Hararar ta hajiya falmata tayi “ bansan iskanci, idan baki ganni a tsaye ba akwance kike san gani na ? Duk shirin da na d’auka inayi tsawan shekaru ya tashi a banza kenan ? Dukiya , mulki , jin dad’i duk yana ‘ko’karin tashi a banza sabida shegen jajayan mutanan nan da bansan da me suka zo ba , musamman babban cikin su da ko kallo bamu ishe saba “, Murmushi matashiyar bud’urwar tayi “ ke yanzu momy wannan d’an ‘karamun abun ne zai d’aga miki hankalii? Shiyasa fa ke rashin hakurin kine ya ke ja miki gashi wancan banzar matar ta mareki a banza a gaban mutanan da ‘kiris kawai suke jira da mu , shiyasa kinganni ” ta ‘karasa tana yin juyi “ bazan ta’ba auran talaka ba sai mai mulki, mai mulkin ma sai mai fad’a a ji, danni yanzu har na gama yanke shawaran rabuwa da salman dan yanzu ba ajina bane “, cikin sauri hajiya falmata ta furta “ Harira baki da hankali ne ? Kinsan uban kud’in da na kashe kafun d’an vice president ya fara kulaki ? Shine kike ‘ko’karin ‘bata mun shiri?” Yanzu kam tsaki wacce aka kira da Harira tayi “ ke matsala ta dake kenan momy bakya tsayawa kiji me mutum zai ce , sannan ni kuma na fad’a miki ki dena kira na da wani Harira , wannan ai sai ki zubar mun da class , just kawai kice mun Harry Baby ko kuma kice mun Harry amma gaskiya momy ki dena cemun wata harira “, ajiyar zuciya hajiya falmata tayi dan harira kam babu ruwan ta duk maganar da ta zo bakinta gaya wa mahaifiyar ta take kai tsaye babu wani girmamawa , hajiya harira kuwa burin ta Harira ta auri mai kud’in gaske da zata kere gabaki d’aya ‘yan matan cikin familyn shiyasaa komai take lalla’bata musamman da ta kasance ‘yar ta , ta fari.
“ shikenan naji zan gyara amma kinsan kina ‘ko’karin ‘bata mun plan ko ? Ko so kike a dunga nuna mu baki auri me kud’i ba ? So nake ki karad’e kowa yadda zanji dad’in buga mulkina da ‘karfin ikona “,’yar ‘karamar dariya Harry tayi tana yin ‘kas ‘kas ‘kas da cingum d’in bakinta . “ idan wannan ne damuwar ki momy ai ki kwantar da hankali dan ni nayi kamu , kamun da bazan ta’ba yadda ko wacce yar iska ta ra’besa “, bata tsaya Momy tayi magana ba ta d’ora , “ Momy kinga guys d’in nan kuwa ? Yadda ake yaba kyaun yan gidan nan sai naga kamar ba komai bane lokacin da naga irin had’uwar su sai kace wasu labarawa , Momy you have to do something gaskiya “kallan rashin fahimta Hajiya falmata tayi mata , ganin har yanzu bata fahimci abunda take cewa ba Harry ta matso kusa da ita sosai “ Momy samarin nan fa ba ‘karamun millionaires bane musamman babban cikin su da yayi mugun had’uwa ta ko ina , kinga kuwa agogon hannunsa ? Idan ma baki gani ba Momy zallan diamond ne , me shegen tsad’a , hatta salman d’in da kika takura nayi soyayya dashi bashi da irin sa amma kina ganin wannan guy d’in kinsan kud’i bakomai bane a Wajan sa , kyakkyawa ne ,ga ‘ka’k’karfar ‘kira da yake da ita , kud’i , mulki , izza gabaki d’aya ya tarasu , toh me zanyi da wani salman? Tun wuri Momy ki canza shiri yadda kika kashe ma’kudan kud’ad’e har salman ya soma kulani yanzu Momy shine lokacin da ya kamata kiyi ‘barin kudi, dan wallahi Momy ko zanyi yawo tsirara bazan ta’ba bari wata shegiya ta same saba , idan ba haka kuwa ko wacece sai na kashe ta “ Murmushin jin dad’i Hajiya falmata tayi “ shiyasa kaf cikin ‘ya’yana nake mugun sanki, gabaki d’aya bankawo hakan a raina ba,idan maganar kud’ad’e ne karki damu dan yanzu zan kira Zubby tun yanzu ta koma mana wajan BOKA NA KAN DUTSE”,dariya Harry tayi lokacin da take juyawa “ sai yanzu kika soma d’aukar light , kinga tafiya ta bye”, Harry na fita gabaki d’aya Hajiya falmata ta ‘kara rikice wa tun agogon diamond d’in da Harira tace mata ta gani a hannun Big Boss , gabaki d’aya sai wani girman kai da Jiji da kai ya ‘kara girma akanta ganin burinta na ‘ko’karin cika .