Sashe 94
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
The Metro State Prison USA babban prison ne da ya kasance top 1 mai ban tsoro cikin prison din mata, kuma shine prison din da Big Boss ya saka a saka su Nani duk da har lokacin bai bada umarni a ta’ba suba Amma hour d’aya da sukai a cikin ji sukai kamar suyi hauka musamman yadda suka ga prisoners din suna binsu da wani irin kallo, Nani sosai Tashin hankali ya kamata , har ta soma kuka da ro’kan su mayar da ita gıda zata shirun, Momy kuwa sai faman zazzare idanuwa take . Tun a lokacin da aka sasu a cikin wani d’aki shugabar d’akin ta sakasu tsallan kwad’o, Sabida firgita Nani har fıtsari tayi a wando ga ‘kafafuwanta kamar zasu cire sabida tsallan kwad’an sukai.
( ALLAH JA ZAMANIN BIG BOSS MASOYIN ABLA, MİJIN MSSLEE
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
Shin ko kunsan wacece Rukayya Mai kayan supplement?
Taxo muku da ingantattun magungunan ta na herbal masu inganci. Abun alfaharin Kuma tana bada sari cikin sau’ki, sannan Kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar Nan.
Duk wacce ta siya magungunan Rukayya Mai kayan supplement, taga be Yi Mata aiki ba tazo za’a dawo Miki da kudin ki.
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin masu jego
2️⃣ Hadin na Amare
3️⃣ Hadin na infection Koh wane iri ne, basir, ciwon sanyi, ciwon sugar, asthma,rage kiba Koh tumbi harma da na Karin kiba
4️⃣ Hadin na Maza Wanda suke da kankantar azakari da rashin karfi sauri kawowa, lafiyar gamsarwa Jin xafi yayin fitsari Jin xafin maraina
5️⃣ Hadin na matsi(Tightening) na uwar gida har ma da Wanda suka rasa budurcinsu
6️⃣ Masu Karancin sha’awa Karin ni’ima
7️⃣ Da Wanda suke neman Haihuwa Allah Bai Basu ba
8️⃣ Akwae na Karin hips
9️⃣ Akwae na Karin boobs(nono)
DON SAMUN KARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08082716854
KATSINA NIGERIA
LOCATION: Kofar kaura layout wajen primary school layout.
SIYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____ 30
Da ‘kyar aka samu Hajiyar America ta janye ‘kudurinta na tsinewa Nani , shiyasa tana barin wajan Abbu ya sa a dakata da maganar zuwa wani lokaci na daban bayan komai ya d’an sassauta . Abbu da Dady ne suka soma barin part d’in , sai su Uncle Adam da Uncle da kowa ya nufi part d’insa tare da ahalin sa , Mamy ma mi’kewa tsaye tayi tare da kallan su Little “ Dare yayi karku dad’e kowa ya wuce part d’insa kunji “, da Toh little ya amsa mata shi da Prince , Arwa jiki a sanyaye ta wuce part d’insu Ita da Aunty Nusaiba, falourn yayi saura su Bobo, dan hatta su Little sun tafi soma , Eshaal ce ta soma mi’kema zata bar wajan , Bobo ya mi’ke tare da furta “ Ki sameni a wajan “, Baby najin haka tayiwa Fanan signal suka soma ‘lumshe dariyar su, Eshaal kamar zatayi kuka hakan tabi bayansa , Baby na ganin fitarta ta ‘kyal’kyale da dariya har saida Fanan ta d’aka mata duka, cikin dariya Baby ta furta “ Ni yanzu me nayi miki da zaki dokeni? Idan nace miki keda Allah kinsan sai ya kama ki tunda zalunta ta kikai ko kuma duk dukan da kikai mun zan fara cin Ya…”, bata ‘karasa Fanan tayi saurin kulle mata bakinta ganin kallan tuhumar da Sauban yake bunta dashi, cikin marairaice face ta furta “ Yaya Sauban wannan kallan tuhumar fa?” Harararta Sauban yayi ba tare da yace komai ba , Daidai lokacin da itama Baby ta kalli side d’insa , cikin rashin sa’a idanuwansu ya had’u waje d’aya da sauri Baby ta janye idanuwanta tana ta’be bakinta ‘kasa ‘kasa da murya Baby ta furta “ Mayan kallo, Mutum sai kace mai idan mujiya?” Hatta Fanan dake gefen ta bataji abunda tace ba , banda Sauban da sarai ya karanci la’b’banta , mi’kewa Fanan tayi tana kallan Baby “ Baby bari na d’auko wayana a d’aki am coming “, kanta Baby ta jinjina mata kafun ta furta “ Nima ki taho mun da nawa please dan sai naga abunda ya nad’ewa buzu nad’i “ ‘karamun dariya Fanan tayi dan sarai ta fahimci Baby, tana barin Wajan Sauban ya kalli Baby da tayi kamar batasan da zaman bil’adama a falourn ba “ idan wanene na mu jiya ?” ‘Dan zaro ido Baby tayi sai kuma ta waske kamar batasan mai yake nufi ba , cikin ‘bata fuska Baby ta furta “ Mene ne wannan kuma ?”, d’an girar sa Sauban ya d’aga kad’an kafun ya mi’ke tsaye “ I have to teach this girl a lesson “, ya fad’a ’kasan zuciyarsa tare da nufar inda take , kamar daga sama taji ya murd’e mata hannu har saida ta d’an saki ‘kara tana fad’in “ da zafi ka sakar mun hannu na “, kallan ta Sauban yayi fuskarsa a d’an had’e “ Baki da kunya ko ? Bakin ki baya mutuwa ?”, sharesa Baby tayi sabida zafin da taji hannunta nayi mata kamar zatayi kuka ta furta “ Ni ka sakar mun hannu na”, tana ‘kara fad’an hakan Sauban ya ‘kara murd’e mata hannun har saida taji kwalla na sakko mata a cikin idanuwa, a ‘kufule ta zuba masa idanuwanta da yasha kwalli, da ‘karfi ta samu ‘kafarta itama ta taka nasan , yana saki tun kafun ya kula Baby ta kama hannun sa ta gantsara masa cizo, kafun ya cafkota ta daka tsalle tare da arta a kuje, saida ta tabbatar tayi nesa dashi ta ‘kara tsuke fuskarta dan har lokacin hannunta bai dena mata zafi ba , idanuwanta cike da kwalla ta furta “ Allah sai ya saka mun, kuma sai na fad’awa Dady ka ‘ballamun hannu,” d’an motsi Sauban yayi kamar xai nufo ta , Baby tace mai ‘kafa mai Naci ban baki ba, kamar wata aljana haka ta arta a guje . Girgiza kansa Sauban yayi yana kallan hanyar da tabi “ Anya yarinyar nan ba aljana bace ?” A bayansa yaji muryar Fanan tana dariya ‘kasa ‘kasa “ Yaya wacece Aljana ? Ba dai Baby ba ?” Harararta Sauban yayi yana zama kan kujeran, cikin Sauri Fanan ta koma Side d’inta ta zauna , “ please Yaya Bibi na tell me kodai kodai?” Wani irin ran ‘kwashi ya kai mata akai da yasa ta dafe kan nata “ Yaya da zafi fa.” “ Nima nayi miki dan kiji zafin ne ai , let’s me see your phone “. Ya fad’a yana amsar wayar hannunta.