Sashe 40
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abla na shiga part d’inta bata tsaya ‘bata lokaci ba ta wuce bedroom d’inta da Sauri sai da ta tabbatar ta saka key a jikin ‘kofar kafun ta bud’e hannunta da yayi ja sosai , layar hannunta ta kalla me cike da allura , bakinta d’auke da addua ta soma war ware layar, tanayi tana zare alluran da ta gani ga hawaye d’aya na bin d’aya a kan fuskarta sabida tsananin azaba da hannun yake mata, sai da ta warware komai cikin sa wani d’an bakin abune da aka ‘kulle da wani siririn gashi da ya d’an yanke ta kad’an a hannu, da ‘karfi ta furta “ Wayyo Allah na “ cikin sauri kuma tayi saurin toshe bakinta gudun kar suji ihun da tayi , jikinta har rawa yake Sabida yadda take jin wani irin azaba a hannun ta da ko kusa bazaka ta’ba cewa ta yanke ba , musamman yadda ko d’igon jini babu a jiki. Abla kamar wata yar ‘kwaya haka ta soma tafiya kamar me shirin fad’uwa ga abun layar da haryanxu yake hannunta , gabaki d’aya tunanin yadda zata ‘konasu take, babu abunda yazo ranta sai a shaye , cikin magana kamar wata bigaggiya ta soma ambatan “ A shana,a ina zan samu a shana?” Ganin bata samu ashanar da take nema ba ta fito daga cikin d’akin nata hankali a tashe , direct kitchen ta nufa , dad’in da taji jenny bata cikin kitchen d’in , sai da ta sawa kitchen d’in lock kafun ta soma duban ashana, ko ina ta duba bata ganta ba shiyasa tayi tunanin kunna gas, tana shirin kunna wa sai idanuwanta suka hango mata kwalin a shana, har ajiyar zuciya Abla sai datayi bata damu da yadda ta ‘bata wajan da kwalin ashana ba haka ta farka guda d’aya , bakinta d’auke da Bismillah ta cin nawa abubuwan layar wuta , babu ‘karar da yake sai “ Tas! Tas! Tas!” Kamar Wanda ake fasa abu me ‘Kara, yadda yake ‘kamar saida ya bawa Abla tsoro cikin Sauri ta toshe kunnuwanta da hannu d’aya , d’ayan hannunta kuma da yayi ja yana rungume da a jikinta.
Babu abunda bakinta yake iya furtawa sai “ La haula wala ‘kuwata illa billahil Azeem, La haula wala ‘kuwata illa billahil azeem “ tana yi tana kukan, wani irin ‘karar tas da abunda ta ‘kona yayi sai da kanta ya bugu da ‘karfi a jikin bango a Daidai lokacin da ta sunkuyar da kanta tana shafa kanta , a Daidai lokacin wani irin haya’ki ya soma tashi , wutar da ta kunna ya mutu sai ba’kin hayakin da ya koma , bakin Abla d’auke da “ La ‘ilaha illah anta subhanaka inni kuntun minaz zalimin” tayi ‘ko’karin d’ago kanta , abun mamakin cikin yan seconds d’in da basu kai a ‘kirgasu ba ba’kin haya’kin nan ya ‘bace gabaki d’aya . Mamaki ne ya kamata Abla lokacin da ta d’ago da fuskarta taga ba komai a wajan da ta ‘kona layar , ko ‘yar toka babu sai d’an duhu da Wajan yayi na ‘konewar abu.
Mai da kallanta Abla tayi kan hannunta da ya soma kunbura ga zafi zafin da yake mata kamar tayi hauka, cikin Sauri ta fito daga kitchen d’in tana ‘ko’karin yin tuntu’be , direct d’akinsa ta nufa ko sallama batayi ba ta fad’a cikin d’akın, duk da babu wani haske sosai a cikin d’akin hakan be hana tashiga ba hannunta me ciwan ta d’ora akanta kamar me shirin saka ido, direct kan gadon sa Abla ta nufa hawaye duk ya soma ‘bata mata fuska, bata tsaya tashin saba ta d’ora kanta a gefen sa tana shesh she’kar kuka ‘kasa ‘kasa , yadda take kukan haka sautin sa yake shiga cikin Dodon kunnan da , a hankali ya soma ware idanuwansa , kafun ya bud’esu gabaki d’aya zuwa saitin da yake jiyo kukan nata . Da hannu d’aya Big Boss ya janyota cikinsa, a hankali ya soma tapping bayanta alamar lallashi, cikin voice d’insa da bata fita sosai ya furta “ Bana san kuka. Me akai miki?”, a maimakon ta amsa masa sai hannunta da ya soma kunbura ta mi’ka masa , cikin shash she’kar kuka ta furta “ Ni kayi mun addua zafi yake mun sosai “, kallan hannunta Big Boss yayi sosai kafun ya mayar dashi kan face d’inta ganin yadda take had’a zufa ga hawaye da ya ‘bata mata fuskarta . Be ce mata komai ba ya kama hannun yana ‘kara binsa da kallo , a hankali ya dunga mata adduar yana matsawa a hankali yadda bazata ji zafi ba sosai , idanuwanta a kulle suke amma duk da hakan idan ka kuka sosai zaka ga yadda hawaye yake gangaro mata ta gefe gefen fuskarta. Sosai yake mata adduar, hannunsa na ri’ke da nata , ga matsawar da yake mata shiga a hankali . Cikin iko da ‘kudura ta Allah zafin da hannunta yake ya dena gabaki d’aya , yadda hannun ya kumbura sai faman bajewa yake , hatta taruwan jini da hannun yayi gabaki d’aya sai ya washe kamar bai yi ba . Ya dad’e yana adduar idanuwansa gabaki d’aya yana kan hannunta. Kusan mintuna 10 a tsakani ya furta “ Baby Doll?”, yadda yayi maganar kamar me rad’a amma shirin da yajine yasa ya ta’ba kafad’anta , nan ma still shiru yaji sai ajiyar zuciyar da take sauke wa kad’an kad’an alamar bacci ya d’auketa.
A hankali ya kwantar da ita a gefensa yana mi’kewa zaune , kallan yadda face d’inta ya soma ja yayi Sabida kukan da tayi sai kuma hannunta da har yanzu yake cikin nasa , d’an d’aga hannun yayi kad’an yayi pecking, kafun ya ajje a hankali yana ‘kara lullu’beta da duvet d’in sa . Kusan almost 2 minutes yana zaune a wajan kafun ya mi’ke gabaki d’aya ya nufi dressing room d’insa.
FLASH BACK
‘Karfe 7:25am na safiyar yau Harry ce ta Fito daga part d’insu cikin shigar ‘kananan kaya da sukayi mugun kama jikinta , ga wani ba’kin belt da ta saka a ‘kugunta ,ko tunanin saka doguwar riga batayi ba ta fito a hakan ga uban attachment d’in da yake kanta har gadan bayanta. Tana tafiya tana shan ‘kamshi bayan uban make makeup d’in da tayi , kai tsaye part d’in Abla ta nufa hankali kwance , idanuwanta bajau da ba’kin kwallin da Hajiya falmata ta ‘ba , burinta kawai tayi ido biyu da Big Boss shiyasa ta kasa ha’kura gari ya waye . Tana cikin tafiyar ta cikin yanga saura kad’an ta ‘kasa part d’in Big Boss ,cikin yan garta kamar wacce aka je ta juya sukayi ido biyu da abunda ya sa lokaci d’aya wani irin guduwa ya ‘kwace mata , babu abunda kake ji sai “ bot! bot!bot “ d’in Harry , cikin tsananin tashin hankali take wata idanuwanta sabida ganin simba da tayi yana bunta da kallo , ko ‘kwa’k’kwaran motsi ta kasa sai kukanta da take ‘ko’karin had’iyewa amma ta kasa sai da ta sake sa , hankali a tashe ta furta “ Dan girman Allah kayi hakuri , ni wallahi bansan da kai ba a cikin gidan nan da wallahi bazan fito ba , kayi wa Allah da annabi kayi hakuri dan Allah ba danni ba , “ ta ‘karasa zata fashe da kuka , amma gurnanin da Simba yayi ne yasa tayi saurin toshe bakinta sai hawayen tashin hankalin da yake sakkota, a hankali simba ya soma biyota, itama cike da fargaba take ‘ko’karin ja baya, amma Sabida takalmin ‘kafarta me shegen tsini da tasaka ya fad’ar da ita , ganta ya bugu da kas sai jin sautin “ kummm “ da ya ke tashi, Attachment d’in kanta tuni yayi gefe shima , sai ba’kin kanta da har yanzu gashi bai soma fitowa ba , kara matsowa simba yayi inda take yana faman motsi da hancin sa, yadda Harry ta kasa motsawa haka idanuwanta gabaki d’aya suke kansa gudun karya cinyeta gabaki d’aya ta rikice addua take Allah yasa mafarki take ta farka cikin zuciyar ta .
Simba kuwa gashin jikinsa ya soma karkad’awa da ya ‘kara rikita harry bata san lokacin da wani irin tuşa ne ‘karar gaske ta ‘kwace mata ba , wani irin kururuwa simba yayi da ya ‘kara firgita yan sandan gidan , banda sojojin Big Boss da suke aikinsu hankali a kwance . Harry ya soma zagaye wa kamar Wanda ya samu nama, ita kuwa gabaki d’aya babu abunda take sai shash she’kar kuka dan kukan ma ya ‘ki fito mata sai zare idanuwana da take ,sau biyu yana zagayeta kafun saka hancin sa Daidai sanqwal d’inta yana shin shinawa, gefe d’aya kuma hannun sa guda d’aya da ya d’ora a gadan bayanta. Ragowar futsarin da take ri’kewa Kawai ta saki dan gabaki d’aya tayi suman kwance sai idanuwanta da suke iftawa .
‘Dan ‘karamin fitan da akai masa ne yasa yayi saurin d’auke hannunsa yana juyawa , Big Boss ne tsaye a wajan hannunsa cikin aljihu, Simba na ganin sa ya tawo wajan sa cikin Sauri yana zagaye sa . Ganin yadda yabar wajan ne ya bawa Harry damar mi’kewa da ‘kyar tana waige waigen hanyar da zatabi, ga jikin wandan ta da ya ‘baci sosai har inda ta kwanta , zata saka gudu Big Boss ya daka mata tsawa cikin sauri Victor ya jefa mata wani abu white yana nuna mata Inda ta’bata, Big Boss kuwa kan Simba ya ta’ba kad’an kafun ya wuce part d’insu, Harry kuma ta tsugunna tana faman san göğe inda ta ‘bata ga Victor da ke tsaye kanta , Simba kuma ya kwanta daga bayan Victor, tanayi tana göğe hawayen dasuka sakko mata . saida ta göğe wajan sosai sannan Victor ya nuna mata hanyar “ go alone with it , “ sa Sauri Harry ta girgixa kanta ta tashi a guje zata gudu shima simba kamar Wanda aka saka yabi bayanta a guje , yana gudu tana gudu Harry babu abunda take sai neman a gaji amma cikin sojojin babu Wanda ya motsa balantana tayi tunanin samun a gaji.
Wannan ne dalilin da yasa gabaki d’aya Harry bata ‘kara fitowa ba musamman malulun da kanta yayi da bata san kowa ya gani.
BACK TO STORY