Sashe 8
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“ Let’s go now “ Nani da ya share kwallar da suka zubo mata ta furta “ Dagaske ka tsanemu haka ? Ka sau d’aya na ro’keka kayi mun magana ko zanji dadi , shekara 22 ba wasa ba “ lumshe idanuwansa Big Boss yayi dan ko kusa baya so Little ya fuskanci wani abu shiyasa ya ri’ke hannun sa tare da juyawa , ‘ko’karin kai wa ‘kasa His Excellency yayi dukda be ce komai ba ,cikin sauri su uncle Adam suka ri’ke shi, Diidii ma hawayen idanuwanta ta goge “ Dagaske habibin da na sani bazai iya mun alfarma ba ? A cikin mutanan da ka tsana har dani a ciki? Bazan iya jure rashin ka ba , bazan iya , idan hakan da nayi maka be ishekaba zan tsugunna har ‘kasa na ro’keka dan Allah, cikin tashin hankali suka fara kiran sunan Diidii ganin Dagaske tana ‘ko’karin tsugunnawa, “ Bobo ne Ya karasa wajan ta “ Diidii me kike shirin yi haka ? Please karki soma “ girgiza masa kai Diidii “ sai kun mun al’kawari zaku zauna har zuwa lokacin da zan tafi “, shiri Bobo yayi mata batare da ya amsa ba , ganin tana ‘ko’karin tsugunnawa Abla bata san lokacin da ta furta “ Baza mu tafi ba har sai kinso” sai kuma tayi saurin toshe bakin ta Sabida batasan maganar da take a zuciya ya fito fili ba , babu Wanda be kalle taba a cikin familyn, hakan da tayi sosai ya burge Dr haka Kawai yaji ‘kaunar yarinyar har cikin ransa tun lokacin da ya ganta , cikin farin ciki Didi ta furta “ kin mun al’kawari?” Fiki fiki da ido Abla tayi gabaki d’aya ta rasa amsar bayar wa , little ne ya kalleta “ Lil kina so mu zauna ?” Gabaki d’aya sai kowa yayi shiru yana jiran jin amsar ta , ganin yadda kowa yake bunta da irin nashi kallan me ma’anoni da yawa ya saka Abla sun kuyar da kanta ‘kasa tana wasa da ‘karamin finger d’inta a hankali ta jinjina masa kai , ajiyar zuciya su Diidii suka saki hatta His Excellency sai da ya lumshe idanuwansa “ Fine zamu zauna ko yaya prince ?” Shima prince kansa ya jinjina “ I like what Little and lil like “ murmushi Little ya saki kafun ya furta “ Yaya Bobo? ‘Dan hararar sa Bobo yayi kad’an yana d’auke eyes d’insa , tun kafun yayi wa Big Boss magana ya bisa da wani irin kallo , fiki fiki Da ido Little yayi amma ko kusa Big boss bai kalle saba , yadda yayi banza da kowa ne ya saka Diidii ‘karasowa wajan Abla “ kinji mun al’kawari ko kema na tsugunna miki” waro idanuwa Abla tayi zufa sai faman keto mata tayi a hankali ta furt “ah ah ai zamu… zauna “ side d’inta Big Boss ya kalla da idanuwansa da suka soma canza kalla , babu Wanda ya kalla a ciki ya soma ta kowa Inda take , wani irin bugawa zuciyar Abla tayi ganin yadda yake jefa mata mugun kallo da Sauri ta d’auke eyes d’inta duk da yadda take jin wani irin ajikinta. Hannunta Big Boss ya kama batare da ya kuma cewa komai ba ya juya da ita , su little zasu bashi ha’kuri suma ya kalli Victor “ take them away “ haka kuwane ya faru kamar wasu ‘kananan yara Victor da Anthony suka d’aga little da prince a ka fad’insu. ‘Dan d’agowa Prince yayi yana kallan Bobo “ Yaya Bobo bye bye”,daga haka prince da little suka bar falourn , little sai faman ‘boye dariyar sa yake , babu Wanda be shiga mamaki ba a cikin mutanan falourn , bin bayan su Bobo yayi shima , sai uncle da ya kallesu murmushi kwance a kan face d’insa , kar hakan ya d’aga muku hankali ba wani abun bane .
Abla kuwa ji tayi kamar fıtsari zai ‘kwace mata ganin irin dam’kar da yayi wa hannunta , part d’in da Suka zauna ya nufa da ita ganin yana ‘ko’karin nufa hanyar bedroom d’insa ta soma ja baya tana cewa ya sake ta , gabaki d’aya ta tsure ,’ko’kari Kawai take ya sake ta gudu, hannu d’aya ya saka ya d’aga ta sama , cikin tsoro Abla ta soma ro’kan sa akan ya sake ta , duk magiyar da take masa be sauketa har sai da yashiga bedroom d’insa da ita gabaki d’aya hawaye sun wanke mata face d’in ta , akan gado yaje fata Abla tayi Saurin kneeling akan gadon “ Dan Allah yaya Big Boss Kayi ha’kuri wallahi a zuciya ta nayi maganar bansan ya fito fili ba , please kayi hakuri “Rashi a ‘bace yake sosai shiyasa ko uffan be ce mata ba sai mugun kallon da ya je fa mata , zai bud’e baki Abla ta fashe masa da kuka ,kuka take da iya ‘karfin ta bayan ta kulle idanuwanta da tafi kan hannun ta , eyes d’insa Big Boss ya kulle Sabida yadda yake jin kukan ta har cikin zuciyar sa a hankali ya soma shafa dogon gashin kansa ganin yadda take kuma bil ha’k’ki kamar yayi mata wani abu” idan baki rufen baki ba ! Zan sa kiyi kuka me dalili “ tsit kuwa Abla ta dakata da kukan da take tana kallan ‘kofa , Tuna’nın yadda zata ta gudu kawai take shiyasa ta sakko gadon a hankali kamar me shirin basa ha’kuri, a guje ta saka gudu zata bar d’akin amma taku uku yayi ya finciko ta tafad’o jikinsa , Wani kukan Abla ta saki , yadda take kukan kamar na shagwa’ba shiyasa ya saka hannu ya d’alle mata bakin , da sauri ta rufe bakin idanuwanta sai shinning suke , cikin zafi zafin ta ya furta “ me yasa kike samun ciwan kai ne ?” Shiru Abla tayi masa sai fiki fiki da take da eyes , a hankali ta furta “ Toh kayi hakuri Dan Allah , Dan Annabi kaji”, ‘Dan ‘karamun tsaki Big Boss ya saki kafun ya zauna kan kujera hannun sa har yanzu ri’ke dana Abla zata tsugunna ya janyo ta tafad’o cin yarsa , rai a ‘bace ta yayya’ko amsa “ wallahi babu kyau wannan Wana irin iskan..” sai kuma tayi shiru ganin yanayin face d’insa “ iskanci ko?” Shiru Abla tayi tana zazzare idanuwanta “ I will show you kalar iskancin nawa “ cewar Big Boss yadda ta ‘kwalo idan tane ya so sashi murmushi, Abla kuwa ji tayi kamar fitsari na ‘ko’karin kwace mata , da Sauri ta furta “ wallahi kai ba d’an iska bane ustaz ne “ a cikin zuciyar ta kuwa ta furta “ ustaz d’in yan iska kawai” kansa ya girgiza “ No zan koya miki kalan nawane sai ki fara koya tun yanzu “. Narai narai Abla tayi masa hawaye har sun soma sakko mata “ Banaso ka bari”, hannu d’aya ya saka ya matso da face d’inta tare da sumbatar idanuwanta da take a Wayen , yanzu ma a ‘kufule Abla ta furta d’an is….” Bata ‘karasa fad’an d’an iskan ba ya ‘kara bata wani hot kiss a baki tare da zuge zip d’in rigarta, Abla zata saki ihu ya d’alle mata baki ganin yadda take ‘ko’karin kare jikinta “ Bakya jin magana ni ne d’an iska ? Okay from now on zaki zama student d’in d’an iska “ ya ‘karasa yana zamar da rigar jikinta har ‘kasa.
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK