← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 100

Sashe 29

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A karo na biyu ta ‘kara bud’e baki zata masa kuka ya had’e lips d’insu waje d’aya , lokaci d’aya Abla taji wani yarrr a jikinta tundaga kan ‘yan yatsun ‘kafarta har zuwa ‘kwakwalwarta , ita kanta bata san lokacin da ta dam’ki rigarsa da ‘karfi ba ,kissing d’inta yake yi passionately yana bin duk wasu sassa na jikinta yana aika mata da sa’ko me zafin gaske , har lokacin kuma be dena yawo da hannayensa a jikin ta ba , kuka Abla take so tayi amma ta kasan hakan ga wani irin abu da take ji da bata ta’ba jiba a rayuwarta , yadda ya zame lips d’inta zuwa boobs d’inta ne ya bata damar sakar masa kuka, musamman yadda taji kamar yana ‘ko’karin cire mata nipples d’inta dan sosai suke yi mata zafi ba kad’an ba , yadda yake jin kukan nata har cikin kunnan sa yasa ya dawo da bakinsa Daidai saitin kunnenta , tare da cizarsa kad’an “ just this once please “, da ‘kyar muryarsa take fitowa daga ma’koshinsa shi kad’ai yasan yadda yake ji a jikinsa , bayasan yayi hurting d’inta shiyasa yake mata komai a hankali ga jikinsu da ya d’auki zafi sosai na ban mamaki musamman jikin Abla da ya soma rawa sosai kamar me shirin yin zazza’bi, babu abunda take masa sai kuka ko magana ta kasayı, lips dinsa Big Boss ya ciza kad’an hafun ya ‘Kara rungumeta sosai a jikinsa , da hannu d’aya ya ‘balle boturan rigarsa , a tsorace Abla ta ‘kara ‘karfin kukan ta , “ Banaso ni ka sake ni na tafi , dan Allah kayi hakuri, dan Allah , ni bana so “ tana ‘kara girgiza masa kai , da ‘kyar ya iya furta “ Just once please, I promise to be gentle “, ya ‘kara sa yana ‘ko’karin bud’e mata ‘kafa , da ‘karfi Abla ta furta “ Na shiga uku “ jikinta na d’aukar rawa sosai, a Daidai lokacin da ya ‘karasa zame dogon wandan jeans d’in sa , a wannan karan sosai Abla ta soma kokawa dashi tana san ‘kwace jikinta ganin abunda yake ‘ko’karin yi mata , tana kuka tana ya kushinsa yayi hugging d’inta sosai a jikinsa kafin ya saka hannu d’aya ya bud’e ‘kafafuwanta , abunda taji yana ta’ba mata gabanta ne yasa Abla sakin wani uban ihu jikin ta sai faman rawa yake , tsoro da Tashin hankali gabaki d’aya babu Wan da bai bayyana akan face d’inta ba , yadda taji abun da ya wuce ‘karfin kwakwalwarta yasa ta ‘kara masa ‘karfin kukan ta , duk ydda take ture shi da dukansa be sake taba, babu irin magiya da rogo da Abla batayi mishi ba amma gabaki d’aya Big Boss baya sauraranta aikin gabanshi kawai yake yi
a hankali Big Boss ya soma adduar da manzan Allah (S.A.W) ya koyar damu . Tsananin tashin hankali da bugawar zuciya ne ya kama Abla sosai ta ‘kara ‘karfin kukan ta tana masa magiya, a Daidai lokacin da yake ‘ko’karin shigarta nunfashin Abla ta soma seizing, ba ‘karamun bugawa kirjinta yake ba , nunfashin ta ma  sosai yake ko’karin barin jikinta  amma duk da hakan bata dena masa magiyar da roko da take masa ba ,cikin wani irin voice me ban tausayi, da ‘kyar ya iya d’ago da eyes d’inta ganin yadda take masa magiya sosai da sosai. Cikin wani irin yanayi Big Boss ya matsa gefen ta tare da yin rub da ciki, tsawan mintuna 10 suna a haka, kukan da take yi sosai ne yasashi mi’kewa tare da janyo ta jikinsa yana tapping bayanta.
"I’m so sorry “, ya fad’a yana le’ka face d’inta da ta ‘kara kwa’be wa zatayi wani saban kukan. “ am sorry okay?”, ‘kin Kallansa Abla tayi sai ma wani kukan da take ‘ko’karin sawa , cikin d’an fad’a fad’a ta furta “ Ni kamayar dani d’aki na”, d’an murmushi ya saki kad’an yana ‘kara hugging d’inta a jikinsa , ganin ta’ki dena kukan ne yasa ya furta “ Banyi komai ba, or did I hurt you?” Shiru Abla ta masa kuma ta’ki ta kallesa , kallan yadda take ‘boye kanta a ‘kirjinsa yayi kafun ya furta “ okay fine tunda bazakiyi magana ba , let’s me check and see ko na ji miki ciwo”, da sauri Abla ta bige hannunsa, cikin fad’a fad’a ta furta “ Bana so”, so yake su had’a ido amma gabaki d’aya ta’ki yadda da hakan , har yanxu be dena kalan face d’inta da ta tsuke ba “babu abunda zanyi fa , just zan duba ne “, ‘kin kulashi Abla tayi sai mi’kewa da tayi da zauri zata gudu ya ri’ko ta , “ it’s okay! Na fasa but in kika ci gaba da mun kukan nan I can do it right now ,or else zan fad’a wa little kukan da kikayi , Yaya little please kazo ka ceceni , ya’yan ku mugune, Wayyo Allah zai ciremun nipples d’ina….” Da Sauri Abla ta toshe bakinsa tana kai masa duka a kirjinsa , d’an ‘karamun murmushi yayi kafin yayi hugging d’inta sosai a jikin sa “ tsoran ki yayi yawa , i won’t hurt you, Okay?” No’ke masa kai Abla tayi tana juyar da kanta , cike da tsokana ya furta “ okay now let’s me check the boobs if they’re okay “, wani irin kunya da ta kaici ne ya kama Abla waje d’aya , bata san lokacin da ta fashe masa da kukan shagwa’ba , be ce mata komai ba so mi’kewa zaune da yayi sosai , batayi zato ko tsammani ba ya yaye duvet d’in da take faman rufe jikin ta dashi, gabaki d’aya ya d’auke ta a naked d’inta musamman yadda ta kwakumeshi ganin babu kaya a jikinta , direct toilet ya wuce da ita dukda yadda tayi ‘ko’karin sauka amma ya’ki bata damar hakan.

******A haukace Harry ta koma ‘bangaran su ko kallan gabanta bata yi sosai sabida tsananin tashin hankalin da ta shiga, kamar wata yar ‘kwaya  haka ta shiga cikin part d’insu tana layi ga hannu da ta d’ora akanta tana shirin saka ihu, tana shiga cikin falourn Hajiya falmata da tun d’azu take jiranta ta mi’ke tsaye “ Harry lapiya Menene naganki haka?” Banza Harry tayi mata tana nufar d’akin ta , sai faman sakin ihu take kamar wata mahaukaciya, tana shiga abun jakanta data soma cin karo dashi ta bangaza gabaki d’aya ya fad’o ’kasa , glass d’in jiki duk ya faffashe a ‘kasa , wani irin ihu Harry ta kuma saki tana bugun kanta da jikin bango kafun ta zama ‘kasa tana burgima “ Wallahi baki isa ba , sai nayi maganin ki, sai na zama ajalinki, bazan ta’ba yadda ba , Wayyo Allah na , dan kutumar ubanta har ni zata koyawa bariki ? Ni Harry wata shegiya zata wula’kanta? Wallahi bazan ta’ba yadda da wannan abun ba , sai na lalata miki rayuwa , sai na saka kin tsani kanki, Ni ? Wayyooooo ta ta’bamun shi, ni kad’ai ce na dace na ta’ba sa wallahi bazan yadda ba “ surutun da take yi a haukace da ‘karfine yasa ba shiri falmata ta shigo d’akın itama , “ Me akai miki ne haka kike Faman wannan abubuwan? Kin shawo kansa ne kome ?” Wani irin harara Harry ta jefa wa momyn nata ga hawaye da ya ‘bata face d’inta sosai “ wallahi duk Lefin Kine , d’an ‘karamun abu kin kasa cikawa ? Toh wallahi bari nagaya miki, komai zanyi yanzu da kai ba , idan ba haka ba komai zai iya faruwa , ko bazai aure ni ba sai nayi soyayya dashi, sai na kawar da ‘Kishin ruwan da yake damuna akansa “ ta ‘kara kaifin muryarta “ Wallhi duk yadda xakiyi kije kiyi , shi nake so , shi nake sha’awa kuma sai na Kashe abun da nake ji, sai na wula’kanta waccan shegiyar , ni Harry ni zata nunawa bariki ? Bar san ko wacece ni ba ,” zuba mata idanuwa falmata tayi ganin yadda ta dage akan sai ta sameshi ko sha’awar sa ne sai ta kawai yanxu tasan tana cewa zata mata magana zata ‘kara haukace wa shiyasa ta juya ta bar d’akin, bin bayanta Harry tayi kamar ba mahaifiyarta ba kafun ta ja wani dogon tsaki,lokaci d’aya ta turo yadda taga ‘kirjin Abla a cike sosai , itama cikin sauri ta ‘karasa gaban mudubin ta , batare da damuwa da wani zai iya shigowa d’akin ba ta tu’be rigarta tare da cike breziyar da take da uban kushin a jikinta, kallan nonon ta tayi tana taune yatsa ganin yadda ya fara kwanciya sosai ,wani irin haushi da takaicine ya kamata ta mayar da rigar kafin ta d’auki number dinta tana dialing wani number , bugu biyu aka d’aya kiran bansan me aka ce mata ba sai wani d’an guntun tsaki da ta ja “ yar harka duk ki ajje wannan maganar, nasan a wajan ki zan samu manyan kayan mata , Ina san maganin da zai tsayar mun da Nono na su çıka sosai kamar kan jariri yadda duk Wanda ya gansu sai ya rikitasu,manya nake so sosai ,sannan inasan sha kafashen da zansha da d’uwawu na zasu fito sosai kamar baloo “, bansan me aka ce mata ba sai wani shegen dariya datayi “ ina jiran Account d’inki dan inaso duk lokacin da zan zauna su rika mutum ba kad’an “, daga nan ta kashe kiran nata tana ‘kara dialing wata number da sai da ta kira sau biyu aka d’aga “ ke matsala ta dake kullum  kenan ai ta kiran ki ba ‘kya amsawa, shu’umin turare nakeso da kike kar’bo me tsananin gigita mutum da fitar dashi daga hankalinsa so nake da ya sha’ka babu ‘bata lokaci zai afkamun , ki turo mun da account, har na matsi da Wanda ake sawa a abinci duk ki kar’bo mun dan a wannan karan ba’karamun jin dad’i zanyi ba , sai naci uwar sabada “ ta karasa tana ‘kyal’kyale wa da dariya sai a lokacin hankalinta ya d’an kwanta kad’an duk da yadda take hango Abla cikin idanuwanta tana yiwa Big Boss kiss.
Chapter 29 · 0% Book details