Sashe 92
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
‘Karfe 3:30pm motocin su His Excellency ta shigo cikin gidan, a daidai part d’in su Diidii akai parking , Mamy ce ta soma fitowa hannunta ri’ke dana Baby , suna sauka kuma motocin suka nufi hanyar part d’in His Excellency.
Tunda su Baby suka shiga cikin palourn Suka tarar da bakowa a cikinsa , magungunan ta Mamy ta mi’ka mata “ ki fara yin wanka sai ki huta kinji? Amma karkisha maganin bari na fara sawa akawo muku abinci” kanta Baby ta jinjina , duk a tunaninta zata tarar dasu Momy sai taga sa’banin hakan , gabaki d’aya wani irin d’aci da zafi take ji a cikin zuciyarta , duk da ta bawa Amma ha’kuri lokacin da suka dawo bata Tuna’nın zata iya yafewa kanta abunda tayi mata , bata bari Mamy taga hawayen taba tayi saurin nufar hanyar d’akin, sai da taga wucewar Mamy tukunna ta tsaya tana kukanta , sosai tayi kuka , babu irin tsinewar da batayi wa momy ba , har adduar Allah ya mayar da ita talo talo ko jemage sai da tayi . Jin kamar motsin mutum tayi saurin share hawayenta tare da shiga cikin d’akın nasu. Eshaal ta gani sai Fanan da alama basu gasu dad’e da yin wanka ba gabaki d’ayansu , shigowar Baby ne suka soma binta da kallo, maganinta ta ajje tare da zama akan gadon, babu Wanda ta kula a cikin su ta kwanta rufda ciki tana ‘ko’karin yin kuka , dafatan da Eshaal tayi ne ta d’an d’ago da fuskarta “ Kukan me zakiyi kuma ? Kin manta Ammi akace mahaifiyar ki wannan ba abun farin ciki bane ? Ki godewa Allah tunda kina da Amma, Allah ya fimu sanin komai daidai da akasin hakan , ki dena saka damuwa aranki, ki barwa Allah komai zai saka mana kinji?” Hawayen idanuwanta Baby ta share tana kallan Eshaal da itama take san yin kukan “ Amma Eshaal kin manta irin abunda nayi wa Amma tun ina yar ‘karama ? Taya zata yadda ta kalleni a matsayin ‘ya? Bayan irin abubuwan da na dunga yi mata ? “Murmushi Eshaal tayi mata tana ri’ke hannunta “ Amma bata ta’ba ‘kullatarki ba ko da sau d’aya ne , tana sanki har cikin zuciyarta, shiyasa take san zuwa gyara miki d’aki, nasan idan itama tasan ke yar tace zatayi farin ciki sosai “, zama Fanan tayi a d’ayan side d’in tare da dafa Baby “ duk da bansan yadda kukai rayuwa da ita ba , nasan zata soki sosai , amma tanbayar anan me yasa bata gane ki ba ? Bata gane cewa ke yar tace ba ? Menene asalin farkon dalilin zuwanta gidan ku? Ni zuciya tana fad’amun bawai aiki tazo yi ba “, ajiyar zuciya Baby ta sauke “ Nima nayi wannan tunanin , akwai matsala ta wani ‘bangaran akwai abunda bamu sani ba , idan munasan sani kuma dole mu bincika da kanmu ba tare da sanin kowa na gidan ba “, cike da gamsuwa Eshaal ta furta “ Tabbas muna bu’katar bincike da kanmu, kuma da sannu duk wani mugu sai mun tona masa aşırı dan İnaji a jikina basu kad’ai bane , akwai wasu mutanan a ‘boye “, gabaki d’ayansu sun yadda da wannan shawaran, d’an juyawa baya Baby tayi kad’an cike da mamaki ta furta “ Ina Abla ?”, itama Eshaal , Fanan ta kalla , da hannu Fanan ta musu nuni alamar itama bata sani ba sai kuma ta furta “ Amma Yaya Little yace tana tare da Yaya Big Boss “, dan kallanta Baby tayi “ kaji munafuka kice Mijin ki shine zaki fake mana da wani Yaya Little , bari nayi wanka tukunna Nima , tun yanzu zamu soma had’a plan d’in kafun Isowar Abla “. Jakar maganin ta ajje kawai tare da nufar toilet.
✨✨✨✨✨✨
ABLA
‘Karfe 5:17pm Abla ta soma motsa idanuwanta , Big Boss na Side d’inta sa’banin d’azu yanxu wasu kayan ne a jikinsa and daban , musamman blue top d’in rigarsa da ta fito da damtsen hannunsa sosai , yau ko tuffe gashin baiyi ba sai sakinsu da yayi abayansa ba’ki wuluk dasu a mummurd’e , fuskarsa gabaki d’aya babu Wanda had’e ran kamar wani ne ba Big Boss ba , hankalinsa gabaki d’aya yana kanta shiyasa da ta soma motsa idanuwanta ya matso kusa da ita sosai tare da ri’ke hannunta , a hankali Abla ta cigaba da motsa su har ta bud’e su gabaki d’ayansu a kansa, idanuwanta har sun d’an fad’a , yun’kurawa tayi zata tashi ya hanata hakan tare da mayar da ita ya kwanta yana girgiza mata kai “ No karki tashi kinga baki da lafiya “, idanuwanta ne suka soma ciwo da hawaye cikin Sauri ya girgiza mata kai “ No please Banda kuka, Okay Sunshine ?”yanayi yana d’an murza hannunta kad’an , bakinta tabud’e da ‘kyar ta iya ambatan Baby fa ?” Dukda baisan wacce bai ya fahimci Wanda ta fad’i a kitchen take magana , gefen fuskarta Big Boss ya shafa “ Calm down , she’s safe yanzu ma nasan sun tafi gida gabaki d’ayansu “, ajiyar zuciya Abla ta saki me’karfi da sai da yajita shima , cikin marairaice face ta furta “ Nima mu tafi gida banasan nan wajan , banasan warin asibitin kamar zanyi amai”, murmushi ya sakar mata kad’ai “ zamu tafi amma ki bari jikin ki yayi ‘kwari sai mu tafi ko?” Kafad’a Abla ta ma’kale sata saka kuka yayi saurin furta “ it’s Okay zamu tafi gida muma, bari na saka a fara kawo mana maganin mu sai mu tafi ko?” Kanta Kawai Abla ta jinjina masa tana d’an turo baki, kusan 2 minutes bai ce mata komai ba sai kallanta da yake yi irin kallan da sai da ya saka ta kallesa, cikin ‘bata fuska ta furta “ Ni ka dena kallo na”, gıra d’aya Big Boss ya d’aga mata “ Why Sunshine ? Bakyasan na kalleki ?” Fiki fiki tayi masa da ido kafun fa girgiza masa kai alamar ah ah , cikin kWa’be face ta furta “Ni yunwa nake ji”, eyes d’insa ya d’an waro kad’an gabaki d’aya ya manta , babbar white leather d’in da ya shigo da ita ya d’auka , Youghurt d’in da take yawan sha ya mi’ka mata , cikin sauri tun kafin ta tashi ta soma ‘ko’karin bud’ewa , kar’ba Big Boss yayi tare da yi sama da gadon kad’an yadda zata ji dadin sakewa “ ki bari ki fara brush sai kisha ko?” Cikin Sauri Abla ta furta “ Ni yunwa nake ji idan Naci abinci sai nayi,bai kuma ce mata komai ba ya bud’e mata Youghurt din cikin sauri kamar wacce taci babu ta soma sha ba ‘ka’k’kautawa, yadda yaga tana ‘ko’karin shanye Babban kwali yasa ya kar’be, ‘bata fuska Abla tayi “ Ni ka bani ban gama sha bafa “, kansa Big Boss ya girgiza mata alamar ah ah “ No ki ci abinci tukunna , Youghurt ba abinci bane ai , karya cika miki ciki, kinji?” Kanta Abla ta Jinjina masa , lafiyayyiyan gasashshiyar kaza da taji kayan had’i Big Boss ya bud’e mata Sabida kwad’ayi Abla harda sid’an baki, d’an mitsitsi ya d’auka zai saka mata a baki ta ya mutsa fuska “ Ni wannan ya mun kad’an “, da mamaki ya kalli naman hannunsa kafun ya kalleta , cikin lallashi ya furta “ wanne kikeso so a ciki?” Abla har da murmushin
Jin dad’i wani babban cinyar kaza ta d’auka ta soma ci , binta da kallo kawai Big Boss yayi , bai ta’ba ganin tana cin abinci sosai ba sai yau , kamar ba’a cikinta take zubawa ba , bai hanata ba sai idanuwa da ya zuba mata , sai da taji tabin kazar har da ‘kari tukunna ta cire hannunta , “ Sunshine Yourghut d’ina “. Kansa Big Boss ya girgiza mata “ No babu abunda zaki kuma ci ki bari idan muka koma gida sai kisha kinji”, shiru Abla tayi masa tare da d’auke kanta , tana ‘ko’karin tashi yayi saurin ri’ke mata hannu “ let’s me help you “ hannunta Abla ta zame cikin nasa , kamar me shirin yin kuka ta furta “ Ni banaso zanyi da kai na “ gashin kansa Big Boss ya ta’ba kad’an kafun ya furta “ it’s okay zan baki , bari kiyi brush , zaki iya takawa ?” Kanta Abla ta jinjina zata saka ‘kafar ta ya furta “ Slowly”, gabaki d’aya mamakine ya kamata ganin tafiyar ma kamar shirin koya mata zaiyi, kamar Baby ya d’au ri’ke har toilet din, basu d’auki dogon minutes ba suka fito wannan lokacin shi ya d’auko tama “ please Sunshine mu tafi gida kaji ? Please “ wayar sa Big Boss ya d’auka, d’an short message ya tura kad’an kafun ya furta “ Right away , but karkiji sanyi bari na fara saka miki coat d’ina “, cike da mamaki Abla ta furta “Ni bana jin sanyi”, shima Big Boss har ya bud’e baki sai furta “ Babyn su “ şai kuma yayi shiru sabida har lokacin batasan da wani ciki a jikinta ba . Bata kuma musu ba ya temaka mata tasaka d’in ko ledar da suka shigo da ita bai d’auka ba ya ri’ke mata hannunta guda d’aya , yadda suke tafiya kamar wasu sarakai dan ko ‘kasa kamar basa san takawa , har cikin mota ya shigar da ita , zai shiga cikin Sauri wani babban Doctor ya ‘karaso Inda yake , cike da girmamawa ya mi’ka masa wani Bag , Big Boss bai ce masa komai ba ya karbi bag d’in, har acikin motar Abla na kwance a jikinsa , ba a d’au lokaci ba motocinsu Suka hau babban titin da zai kaisu Banana island .