Sashe 49
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
‘Karfe 11:10am na safe Abla ta farka da kuka Sabida fama ciwan ta da tayi , cikin Sauri Big Boss ya bud’e idanuwansa a Daidai lokacin da Abla ta bud’e natan , tana ganinsa ,ta saka masa kuka ya matsa daga kusa da ita , ga jikinta da yaji har yanzu da zafi sosai duk da bai kai zafin nashi ba , “ I will amma please ki bari na yi miki wanka , kici abinci sai nayi miki d’in kar ciwan ki ya dunga zafi” cike da ‘kwalla ta hararesa tana kuma fashewa da kuka , yadda ya kalli rigar bata yana ganin stain d’in jini kad’an har lokacin, yasan idan yace zai tsaya rigima zatayi shima bai biye mata ya d’auketa zuwa toilet , yanxu ma sosai tayi kukan ta har ta god’e Allah ta dawo ajiyar zuciya mai ‘karfi, kaya mai ‘karfi ya d’auko musu yanxu ma da kansa ya shiryata , cikin ‘kan’kanin lokacin ya fita ya dawo d’auke da tray , da kansa yayi serving d’inta abinci zai bata ta’ki , duk yadda yayi akan taci abincin ta’kici sai da taga yana ‘ko’karin bud’e button din Rigarsa ne tukunna ta soma kukan zata ci , da kansa ya bata abaki sannan ya bata magani Tasha , babbar coat d’insa blue colour ya saka mata me shegen laushi, bai tsaya ‘bata lokacin ba ya sa’bi a barsa kamar Baby dan har ‘kara sai da ta saki Sabida zafin da taji, bata da ‘karfin da zata iya ‘kwace jikinta shiyasa ta ha’kura sai kukan da take a hankali a hankali. Direct fitowa Big boss yayi Daidai bakin building d’insu da Victor dake tsaye yana jiran su, duk gulmar mutum bazai ga Abla ba sabida yadda Victor yayi parking d’in motar, Big Boss na shiga Victor ya ja motar da mugun gudun gaske , har a cikin motar Big Boss bai sauketa daga cinyarsa ba sai tapping bayanta da yake a hankali, sosai ta bashi tausayi ganin yadda take wara ‘kafarta , babu
Wanda zai gan su a cikin motar hatta Victor dake driving kuwa shiyasa ya gyara mata rigar sosai ta yadda bazata ta kura ba , kai tsaye motocin su Babban titin da zai sadasu da Banana island suka nufa , sabida mugun gudan da Victor yake ne cikin mintuna da basu wuce 35 ba suka ‘karaso Banana island . Cikin wani streets mai d’auke da manyan Building masu shegen kyau da tsada suka kutsa kai , tun daga kan layin sojojin Big Boss ne a wajan da sukayi wa ko ina na cikin gidan kawanya, suna Garin motar Big Boss suka ‘kame har zuwa cikin babban building d’in da ya gama had’uwa sosai da sosai , har bakin building victor yayi parking lokacin gabaki d’aya sojojin sun koma hatta Victor ya bar Wajan sannan Big Boss ya Fito daga cikin mota d’auke da Abla zuwa cikin gidan.
Yadda tsarin falourn yayi kyau mutum sai ya d’auka ba a Nigeria yake ba dan sosia falourn ya ‘kawatu sama da na gidan His Excellency dan sosai naira tayi kuka , bai tsaya ‘bata wa kansa lokaci ba ya nufi d’aya daga cikin d’akin ’kasan nan ma yadda komai ya ‘kawatu fad’ar sa ‘bata bakine , yana kwantar da ita ta yun’kura zata tashi amma ya hanata “ Dr zata duba kine please “ cikin tsuke fuska Abla ta furta “ Ba naso kamayar Dani gida Dan Allah “ fine zan mayar dake amma sai kin tsaya ta dubaki please kinji” d’auke kanta Abla tayi ba tare da tace komai ba , karamun murmushi ya saki yana barin d’akin , cikin mintuna biyu wata babbar mata ta shigo d’akin, da Sauri Abla ta sunkuyar da kanta ‘kasa cike da kunya da takaicin Big Boss , murmushi matar ta sakar mata “ karki damu kada kiji kunya ta , başai kin fad’amun abunda yake damunki ba Sabida kallo d’aya nayi miki na fuskanci komai, ko wace mace da taje da martabarta gidan mijinta irin wannan yanayin zata shiga hakan ne kuma zai ‘kara mata dan’kan kauna a tsakanin su , ki kwantar da hankalinki, musamman mijin ki da mutane da yawa sukesan rububin samunsa, ki dena kukan nan dubaki kawai zanyi sannan na baki shawarwarin da zaki bi wajan kin gyara jikin ki sosai kinji?” Cikin sunkuyar da kai Abla ta jinjina mata kai duk nauyin matar ya kamata .
Kusan almost 20 minutes Dr Husna ta Fito falourn ganin Big Boss a tsaye yana jiran fitowar ta , murmushi ta saki kad’an dan ita kanta tasan albarkacin Abla taci da har ta iya samun ganin Big Boss kusa da kusa “ Tayi bacci yanzu Sabida Allurar da nayi mata , akwia magungunanta da na ajje mata a d’akin, idan san samune a dunga gasata cikin ruwa sau uku ko sau hud’u a rana sabida d’inkin da nayi mata yayi saurin warware wa , sannan please tana bu’katar lokaci kafun a ‘kara mata wani abun sabida kar d’inkin ta ya warware “ ko uffan Big Boss bai ce mata ba sai knodding kansa da yayi a hankali daman tasan bazai yi maganar ba shiyasa bata damun ba ,har ta kama hanya ta var falourn shi kuma Big Boss ya nufi cikin d’akin zuwa inda take “ Am so sorry dear “ ya fad’a yana pecking goshinta a hankali.
****** cikin rashin sa’a a daidai lokacin da su Big Boss suka bar gidan ki mintuna Biyu ba’ayi ba motocin su Bobo suka shigo cikin gidan, har zuwa part d’in Diidii da suka nufa , Bobo da Sauban ne suka soma fitowa sannan Bobo ya bud’e ’kofar baya da kansa , a hankali ta sako ‘kafarta cikin shigar jallabiya ba’ka har ta gama fitowa fuskarta d’auke da murmushi, ba kowa bace face Mamy da fuskarta ta nuna tsananin annashuwa, d’an jiyowa tayi saitin motar “ Ba zaki fito bane sai nace ki fito?” Wata muryar budurwa ce ta karad’e kunnanta “ Mamy ta kalmi na zan saka , “ girgiza kanta mamy tayi ta soma tafiya “Idan baki fitowa ba sai na hankad’o ki yanzu wallahi “ cikin Sauri aka bud’e ’kofar aka fito wata matashiyar bud’urwace da itama take sanye cikin ‘bakar abayar cikin murmushi ta d’ago zatayi wa Sauban magana , ba kowa bace face Fanan da fuskarta ke d’auke da murmushi.
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____ 16