← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 100

Sashe 90

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

TASHIN HANKALI

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2 
         S_____ 29

Ran Big Boss ba ‘karamun ‘baci yayi ba , kallo d’aya ya jefawa su Nani da yasa hantar cikin su tsinkewa , bai kuma bi ta kansu ba , cikin Sauri ya bar part d’in tare da Abla da ta gama jigata , tun kafin ya ‘karaso saitin jerarrun motocinsa Victor ya bud’e masa ‘kofa , yana shiga kuma basu tsaya ‘bata lokaci ba suka ja motar a guje , sabida  yadda suka ja motar a aguje yasa su Sauban basu ga gilmawar suba sai ‘kurar hanyar da suka bi Kawai , cikin ‘kan’kanin lokaci gabaki d’aya su His Excellency suka bi bayansu, yadda motocin su suke a jere sai ya girgiza zukatan mutum musamman da ya kasan ce iyalan His Excellency da shi kansa, ga wani irin jiniya da motocin suke hakan yasa gabaki d’aya hanyar da zasu wuce babu motoci a wajan, cikin ‘kan’kanin lokaci gabaki d’aya suka isa Babban Asibitin family d’in mai suna MAI DALA HOSPITAL, a lokacin ko Big Boss basu samu ba sai motar sa , hankalin kowa gabaki d’aya a tashe yake , hatta likitocin hospital din suma kansu a rud’e suke sabida ganin His Excellency da familyn shi, private side d’in Hospital d’in Suka nufa inda ba a duba ko wana mahalu’ki sai d’an a halin familyn d’in , cikin gaggawa aka amshi Baby da har yanzu da ragowar kunfar a bakinta . Suna isa part d’in suka tarar da Big Boss a tsaye a wajan , fuskarsa a mugun had’e kamar bai ta’ba sanin wani abu mai kama da dariya ba , gajijiyoyin kansa da suka soma tashi rud’u rud’u akansa , shi kansa Sauban ya girgiza da yadda Big Boss ya dawo , gashi Bobo bai biyo suba balantana suyi maganin abun, babu Wanda ya kalla balanta ya ce uffan , suma duk jikinsu yayi sanyi ganin halın da ahlinsu suke ciki, tunda ya sunkuyar da kansa ‘kasa bai d’ago dashi ba , kamar daga sama ya ji kukan ta , cikin Sauri ya d’ago da fuskarsa tare da nufar ‘kofar da aka shigar da Abla , sai saka hannu Kenan aka turo ‘kofar dakatawa yayi tare da zubawa Doctor rinannin idanuwansa da yasan ya lokaci d’aya jikinta ya soma rawa , cikin Sauri ta furta “ Ta zubar da Jini sosai ne har cikin dake jikinta ta yana ‘ko’karin  ‘barewa , cikin shock da mamaki ya ‘Kara kallan Doctor din duk da ko kusa babu Wanda zai iya fuskartar halin da yake ciki, cikin d’an zafi zafi ya furta “ More Explanation “ Ba’kin Doctor din har rawa yake lokacin da ta soma magana “ Ta firgita sosai shiyasa cikinta ya murd’a har ta fara ‘bari tun kafin ku kawo…” bata Kai ga ‘karasa maganar taba ya shige d’akin da take , babu Wanda zuciyarsa bata bugawa , kowa adduar da yake Allah yasa cikin jikinta bai zube ba , dan abunda zai faru sai yafi Wanda yake faruwa yanxu , lokaci d’aya farin ciki da akasin hakan ya kama ko wannan su , musamman His Excellency da gabaki d’aya shima ya kasa zama sabida zullumin abunda result din jikanshi ta gefe guda ga halin da su Baby suke ciki gabaki d’aya ya hanashi sakat, Allah sarki Dadyn su Baby shine yake lallashan su akan su kwantar da hankalin su musamman Hajiyar America da hawan jininta yake san tashi. 

     Big Boss na shiga handgloves  kawai ya saka da surgical gown kamar yadda sauran Doctors d’in suke sanye da kalar nasu, yana ‘ko’karin saka facemask d’insa kawai ya sake jin kukan ta , cikin zafin nama ya nufi inda take , a lokaci Abla gabaki d’aya ta gama ficewa daga hayyacinta, babu abunda bakinta yake kira sai sunan Allah , sai kuma Sunshine da take ambata lokaci zuwa lokaci, hannunta d’aya Big Boss ya ri’ke cikin nasa , d’ayan hannun sa kuma yana shafa lallausan gashin kanta da wani irin zufa da take had’awa Ita kad’ai , itama Abla tana jin ‘kamshin turaransa ta ‘kara ‘karfin kukanta, iska ya fara hura mata akan face d’inta da ya sanya ta soma ajiyar zuciya , a hankali ta soma rage ‘karfin kukanta , “ Am with you Love , calm down Dear”, ya fad’a Daidai saitin kunnanta yadda babu Wanda zai yi tunanin yayi magana ,  Daidai lokacin da Doctor d’in ta dawo ita da wata , itama matar ajiyar zuciya ta d’auke sauke ganin yadda Abla ta kwantar da hankalinta , ga Big Boss da ya d’auke mata hankali da daddad’an kalamansa da gabaki d’aya ta manta inta take , cikin ‘kan’kanin lokaci suka gama abunda zasuyi mata , har lokacin bai dena hüra mata iskar bakin saba , sai da yaga ta fara lumshe idanuwanta tana sakin ajiyar zuciya , kusan tsawan mintuna 5 yana hakan har saida ya tabbatar baccin nata yayi nauyi kad’an , wani d’aki daban aka sanyata a ciki daga inda suke ba tare da sun Fito ta hanyar dasu His Excellency suke wajan ba . 

     Ita kad’ai ce a cikin kantamemen d’akin asibitin , d’an kallan face d’inta yayi ta ‘kasan idanuwansa , sosai fuskarta tayi fiyau kamar wacce ta kwana biyu tana rashin lapiya , “ what’s the result ?” Husky voice d’insa ya dira cikin kunnanta Doctor d’in da ta rakosu, gabaki d’ay şai tayi ‘ko’karin diriricewa sabida muryar sa taji , wani file ta mi’ka masa kafin ta soma yi masa bayani “ An d’aure mahaifanta ne sabida ‘barin da ta fara tun a gida sabida Tashin hankalin da tashiga, thank God anyi saurin kawota asibiti, Now the Mom and the pregnant are safe, saidai cikin yayi rauni da yawa, at her stage now ba’aso ta d’auki abu ko tayi aiki kwata kwata har sai cikin yayi ‘kwari and ba’asan ranta ya ‘baci sabida zai iya shafar cikinta.”

       Shiru ne ya biyo baya kamar bazaiyi magana ba sai kuma ya furta “ You mean, she’s pregnant now?” Cikin Sauri Doctor ta amsa masa “ yes sir “,  wallet d’in aljihunsa Big Boss ya cira tare da fito da wasu dollars da shi kansa baisan amount d’insu ba ya mi’ka mata, Dr kamar zata tsugunna masa a ‘kasa tsabar farin ciki, da hannu yayi mata alamar zata iya tafiya, cikin Sauri kuwa ta bar d’akin jikinta na karkarwa.
Chapter 90 · 0% Book details