Sashe 74
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanye Abla take cikin wata doguwan riga me laushin gaske, fuskarta a kulle take sai faman shash she’kar kuka take a hankali, Big Boss na gefen ta hannun sa cikin nata yana matsawa a hankali, cikin lallashi ya furta “ Please karki sakawa kanki zazza’bi mana, huh, nayi laifi kuma nace am sorry fa , can’t you forgive me Sunshine?”, share sa Abla tayi tana cigaba da kukan ta a hankali, hannu yasa da niyar d’ago da fuskarta tayi sauri kaushewa tana Mayar da fuskarta d’aya Side d’in, shima bai ha’kuran ba ya ‘kara mayar da fuskar sa ‘bayan ‘bangaran, still Abla ta ‘ki yadda ya kalli fuskarta, “ Fine tunda ba kyaso na bari naje wajan wifey nasan ita bazata…” tun bai ‘karasa ba Abla tayi masa wani irin kallo da ya kusa sashi dariya amma ya’kiyin hakan kamar bai kula da yanayin taba ya furta “ Ina waya na inkira wifey”, a zuciye Abla ta furta “ Ka kira waifalo ba wifey ba , ni Ina ruwa na “, tana ‘karasa maganarta ta mi’ke zata bar wajan yayi saurin ri’kota ganin yadda ta hau lokaci d’aya “ Hey It’s okay , babu wifey sai Sunshine d’ina gashi kuma tana fushi dani. Are you jealous?” Shiru Abla tayi masa tana kare fuskar ta , dawo da ita yayi kan gadon tare da zaunar da ita , batasan ya akai ba sai wasu red rose da ya mi’ko mata masu shegen kyau, daga jikin rose d’in yar ‘karamar paper ce da aka rubuta “ My Sunshine “, d’an d’ago da fuskarta Abla tayi ta kallesa tare da ‘kara kallan rose d’in, “Basuyi miki ba ? Bari na yar sai a kawo sabo”, yana fad’ar hakan ya d’aga zai yar Abla ta furta “ Ni inasan abuna “ amma har lokacin ta’ki kallansa “ Look at me , are you still angry with me ? Babu zafi sosai fa “, mutsu mutsu Abla ta soma yi da bakinta tana had’e ranta, dogon hancin ta Big Boss yaja kad’an “ Nace Am sorry sai a yafewa Sunshine okay ? And now dare yayi you have to sleep early, oya kwanta kiyi bacci”, kafad’a Abla ta ma’kale masa “ Ah’ah ni d’aki zan tafi bazan kwana anan ba “, da mamaki ya furta “ Ni kuma fa ? Da wa zan kwana ? Are you kidding uhm, let’s me tell you something, no matter how angry we are , we will always leave together, okay ?” Kanta Abla ta d’aga masa alamar Eh dan gabaki d’aya ta Lura Big Boss bayasan musu , “ if you’re not angry with me can I have a little hug please?”, ya ‘karasa yana bud’e mata hannuwansa , yi tayi kamar zata d’auke fuskarta sai kuma tayi hugging d’insa itama “ ka dena banaso da zafi “, uhmmmm kawai Big Boss ya furta cikin zuciyarsa kuwa yasan hakan ba mai yiwuwa bane.
Da zasu kwanta ma akan chest d’insa ya kwantar da ita kamar ydda ya saba mata kwana biyu , d’imun da ya d’an ji a jikinta ne yasa ya rage musu sanyin Ac tare da lullu’be su da lallausan duvet.
*********
**************
WASHE GARI
Kiran sallar Asuba ne ya farkar dashi daga baccin da yake , a hankali ya soma bud’e idanuwansa , lokaci d’aya kuma ya ‘kara lumshe su sabida cin karo da yayi da fuskarta , baccin ta take hankali kwance gashi ta d’an turo pink lips d’inta kad’an , murmushi ya saki kad’an yana tuno moment d’in su na jiya , a hankali ya kwantar da ita a gefen sa gudun kar ta tashi, bai zauna ba ya wuce dressing room d’inta. Tsawan ‘yan mintuna kafun ya fito gashin kansa ya d’igar ruwa kad’an kad’an , inda take kwance ya nufa kamar mai rad’a ya furta “ Sunshine ?” Shiru Abla tayi masa , a karo na biyu ya ‘kara kiran sunan ta amma amaimakon ta amsa masa sai ta furta “ Uhmm “, murmushin gefen baki yayi kafun ya shafa gefen fuskarta kad’an “ let’s pray first sai ayi bacci ko ?” Yanzu ma Abla bata bashi amsa ba sai “ Uhm “ da tace masa kawai , ganin taki motsawa ne yasa ya d’an ja hancin ta amma sai ta ‘bata rai tana ‘ko’karin lilli’ba “ Okay let’s do another round now “ a take a wajan Abla ta ware manyan idanuwanta da suka cika da bacci , “ Na Tashi fa “ ta fad’a a hankali, hancinta ya ja kad’an “ wannan tsoran naki dole sai na cire miki shi dai bazai dunga cutata ba “, turo bakinta Abla tayi kad’an, shima bai kuma ce mata komai ba ya d’auketa , zatayi masa gardama ya girgixa mata kai, sai da ya gasata sosai sannan aka sake wani wankan , yanxu ma da kuka ta fito wai ya ‘konata da ruwan zafi , baice mata komai ba sai lallashin ta da yake , kiran sallar da ake ne yasa ya barta a d’akin shi kuma ya wuce masallaci. Itama Abla doguwar riga kawai ta saka ta tayar da sallan ta , tana idar wa ta soma karatun Al’kur’ani a haka bacci ya d’auketa akan danduma.
****** BIG BOSS
A na fitowa daga masallaci babu Wanda ya kula, Daidai lokacin da yake shirin fitowa a daidai lokacin da su His Excellency zasu fito suma “ My Son” cewar Baban Eshaal, dakatawa Big Boss yayi daga tafiyar sa , kafun ya jiyo yana kallan Uncle Adam , murmushi Uncle Adam ya sakar masa “ Fushin ma har dani ? Uhum Uncle d’inka ne fa , uhm ?” Fuskar Big Boss ba a sake ba kuma ba a had’e ba kamar Wanda aka saka dole ya furta “ Good morning Uncle A.D”, wani murmushin Uncle ya saki dan sosai yaji dad’in yadda Big Boss ya kula sa “ ka tashi lapiya Son ? You’re always busy shiyasa bamu had’u ba but İnka samu lokaci we will eat together right?” Shiru kawai Big Boss yayi ba tare da yace komai ba , ‘karasowar Uncle ne yasa Big Boss ya d’an kalle sa “ GoodMorning Uncle “, murmushi Uncle yayi masa “ Fatan ka tashi lapiya “, d’an motsi yayi da bakinsa kad’an , ko ba’a fad’awa Uncle ba yasan ya amsa miskilanci ne kawai zai saka ya’ki Amsawa a fili , duk Wanda abun ko side d’in His Excellency , Big Boss bai kallaba, duk da yadda His Excellency yake binsa da kallo. Agogon hannun sa Big Boss ya kalla kafin ya lumshe eyes d’insa , kamar Wanda aka saka dole ya furta “ Bye “ bai jira cewar su ba ya juya gabaki d’aya ya bar wajan , kallan bayansa Uncle Adam yayi kafun ya kalli Uncle kabeer “ He really resemble them , Izzar sa kamar ta mahaifinsa da har ta so tafi ta sa, halayensu ma kusan d’aya , baban cin su Farooq na da zuciya sosai “. Murmushi kawai Uncle yayi shima yana bun bayan Big Boss da kallo.
*****Yana shiga d’akin ya tarar da tana bacci a ‘kasa , bai tsaya bata lokaci ba ya d’auke ta ya kwantar akan gado tare da lullu’be ta cikin blanket, yau ko kwantawar bai yi ba shima ya shirya cikin milk d’in suit , agogon hannun sa ya kalla yana ‘kara duba time kafin ya janyo bedside d’in gadon , d’aya daga cikin bindugogin wajan ya d’auka zai kulle drawer idanuwansa suka sauka kan wani roba na magani, kallan side d’in da take yayi kafun ya ‘kara tura dobar ciki yadda baza’a ganta ba .
Bai zauna ba sai forehead d’inta da yayi kissing yana ‘kara rage mata duhun d’akin sannan ya bar part d’in gabaki d’aya .
******************
Zaune Baby take akan gado tana danna wayar ta sai Eshaal da ke tsaye a gaban mirror , Fanan ma tana daga gefen ta tana gyara mata rigarta, “ Guys am so surprised fa da na ganmu lokaci d’aya as if we share the same family “ kamar had’in baki Baby da Eshaal suka furta “ Ai we’re family” , but let’s keep dis aside , if that girl Itace friend d’in Abla da muke ta jin sunan ta why zata nuna bata santa va ? Ko yan biyu ne ko mana sukai ?” Cewar Eshaal , ‘karamun tsaki Baby taja “ ai ni Abla ta burgeni da ta tsists tsinka mata mari wallahi danni jiyan yadda ta ‘barawo Abla rai ji nayi kamar na same yar iska na buga kanta da bango, dariya Eshaal ta ‘kyal’kyale dashi , “ ke dai masifar ki tayi miki yawa , na tabbata ko da Itace akwai dalilinta nayin hakan “, d’an ta’be baki Baby tayi dan sosai taji haushin ydda Arwa ta saka Abla kuka .
*********
BLACK SPIDERS
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .
BOOK 2
S_____ 24
*************
BLACK SPIDERS.