Sashe 77
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***** shigowar Mamy d’akin ne yasa gabaki d’aya suka shiga taitayinsu , bayanta kuma wata ba’kuwa ce da zatayi ta a shekaru , da hannu Mamy ta nuna musu ‘kofar fita “ Maza Maza ku taso ku fita kin ishe mu da surutu, ban ce kuma kuje wani waje ba ku jira ni a falourn dan Aiken mu zanyi ,” da toh suka Amsa mata , suna fita Mamy ta mi’kowa Abla wani bowl “ Maza maza shanye ki bani bowl d’ina , ba musu Abla ta kar’bi bowl d’in , shan farko yadda taji ba dad’i ne tayi ko’karin furzarwa Mamy ta furta “ Kulll , kar na sake naga kin zubar maza ki shanye yanzu yanzu ko kema ranki ya ‘baci “, ba musu Abla ta runtse idanuwa sai da tashanye abun nan tass tukunna Mamy ta ‘kyaleta , kallan matar da Suka shigo tare Mamy tayi “ Toh Hajiya Nusy gatanan fa , bana san na ‘bata lokaci dan komai ayi shi cikin lokaci shiyasa babu jiya na saka aka d’auko ki ,” tana fad’ar hakan ta juya gun Abla “ ki bud’e kunnuwa sosai kiji abunda zata ce , kome ta fad’a ki tabbata ya zauna daram a kunnanki, idan baki fahimci wani abunba kiyi tanbaya Ko ki rubuta “, tana gama maganarta ta sakko ‘kasa . Duk wannan abun da yake faruwa uban gayyar bai sani ba , dan tunda ya fita bai kuma shigowa cikin gidan ba .
Mamy a ‘kasa ta tarar da ‘yan matan ta “ Yawwa , yanzu ina cewa zan aike ku waje d’aya zaku soma yi mun shiririta, Eshaal kin fisu nitsuwa bari na aikeki ki kira mun su Sauban yanzu , idan ma baki san part d’insu ba ki irga 5th part nanne nasu , ku kuma ku biyo ni mutafi dan naga alama yanzu so kuke musa ka ‘kafar wando d’aya daku. Sa Tohm Eshaal ta amsa su Baby suka bi Mamy ita kuma ta nufi part d’in su Bobo. Saida ta irga 5th part d’in tukunna , bakinta d’auke da sallama ta shiga cikin falourn , babu kowa a ciki, a karo na biyu Eshaal ta ‘karayin sallama amma ba a amsa mata ba da alama babu kowa a ciki, shiyasa ta juya zata fita , tana bud’e ’kofar falourn zata fita su kaçı karo da Bobo da yake ‘ko’karin shigowar shima , dafe kanta tayi da Sauri batare da ta d’ago fuskarta ba ta furta “ Sorry “, Bobo bai ce mata komai ba ya matsa zai wuce ta d’ayan side d’in arashin sanı itama Eshaal tayi side d’in lokaci d’aya suka ‘kara cin karo, Eshaal kamar zatayi kuka tayi gefe amma sai ‘kafarta ta zame tayi baya zata fad’i, hannu Bobo yasaka zai ri’ketan sai shima Santsi ya kwashesa gabaki d’aya sai sukai baya zasu fad’i , cikin sauri Bobo ya koma ‘kasa ganin idan ya fad’o mata zai iya ji mata ciwo, suna fad’uwa Lips d’insu ya had’u waje d’aya kamar wad’an da sukai kiss , a razana Eshaal ta zare idanuwanta , wani irin kunya ne ya kamata , cikin sauri ta d’agasa tana juya masa baya , jikinta har ya soma karkarwa , kamar me shirin kuka ta furta “ Mamy.. Mamy ce take kiran ku “, tana gama fad’ar hakan ta fice a guje, bin bayanta da Kallo Bobo yayi ganin yadda ta ‘bace cikin ‘kan’kanin lokaci , yana kulle idanuwansa lokacin da bakinsu ya had’u waje d’aya ya fad’o masa a rai “ A’uzubillah” ya fad’a cikin zuciyar sa yana mi’kewa tsaye .
*********
‘Karfe 5:30pm na yamma prince da Little suka nufi part d’in Abla, suna zama Jenny ta sanar dasu inda ta koma cikin ‘bacin rai ya furta “ But why ?” Shirun da Jenny tayi tana rarraba idanuwa yasa Little ya mi’ke shida prince basu kuma zama a falourn ba suka fita “ Muje part d’in ? “ cewar prince, da sauri Little ya furta “ No ni bazan jeba, nasan zuwa anjima zata dawo , gashi yaya ma bayanan, muje part d’in su Yaya Bobo kafun anjima”, “ Okay let’s go” , da haka suka nufi part d’in su Bobo .
*********** 7:15pm Mamy ce ta shigo d’akin Abla lokacin har ta canza shigarta ga wani irin masifaffan ‘kamshi da yake tashi a d’akin, Abla na ganinta ta mi’ke zaune , ‘karasa shigowa ciki Mamy tayi tare da zama a kusa da Abla , hannunta d’aya ta kama tana murmushi “ Shigowar ki Ahalin nan abun farin cikine a gare mu baki d’aya , ko ba komai ta dalilin hakan rayuwar mutane da yawa zata gyaru , nasan baki san komai game da tarihin gidan ba , amma duk da haka inaso kiyi mun wata alfarma, inaso ki tayani had’a kan yaran nan da mahaifin su , abubuwa da dama ya faru , gabaki d’aya sun d’aura masa lefi shima duk da yana da lefin amma da zafi irin yadda basa kulashi kuma suna Inuwa d’aya , insha Allah idan na Samu lokaci zan baki labarin kowa na cikin gidan nan amma sai kin mun al’kawarin tayani had’a kansu , nasan ke kad’ai ce zaki iya musamman mijin ki da yafi kowa d’aukan zafi dan am’bata masa kasancewar Babba , Wanda idan da za’a ce zai ta’ba nisanta da ahalin sa bazan yadda ba amma sai gashi yanzu ko kallan mahaifin nasu ma basa sanyi, ke kad’ai ce zaki iya mana wannan abun dan Allah “, cikin sauri Abla ta girgixa mata Kai “ Na miki al’kawari insha Allah zanyi iya bakin ‘ko’karina, rungumeta Mamy tayi “ Na gode Sosai , amma please inasan kiyi mun wani abu yanxu , anjima inaso a ciki dinner duka family da aka d’auki tsawan shekaru ba’a ci ba , yau ko sau d’aya a ci duka , please ki saka suzo koda önce ne kinji ?” Kanta Kawai Abla ta jinjina mata duk da batasan ta yadda za’ai suzo d’in ba musamman Big Boss da tasan ko tasha giyan wake bazata iya tuntu’bar saba. A haka Mamy ta ‘kara jadda da mata kafun ta fita daga d’akin.
Tunani Abla ta somayi yadda zata sa suzo bata da wani za’bin bayan ta kira Little a waya , tana sanar masa abun take so yace bazai zo part d’in ba sai idan ta koma part ta sai suzo, duk yadda taso da lallashin Little amma ya’ki ji, sai da yaga dagsken ranta ya ‘baci har ta kashe wayan tukunna ya kirata dukda daman itama ba fushin take dashi ba so take kawai yace zai zo d’in , tana d’aga wa ya ce mata zasu zo tukunna ta sakin ranta , yanxu Tuna’nın ta yadda zata saka Big Boss yazo part d’in take gashi tayi mantuwa tanasan zuwa part d’in , Hijab d’inta kawai ta saka ta sakko ‘kasan duk da tasan zuwa yanzu bai shigo gida ba shiyasa ta sanar wa Mamy zataje ta d’auko Abu a part d’inta , Mamy bata hana taba sai dai ce mata da tayi kar ta dad’e , Abla bata tsaya a ko ina ba sai cikin part d’inta , Daidai lokacin da take shiga a lokacin motocin Big Boşs suka shigo cikin gidan.
‘Dakinta ta shiga Sabida tana san duba abun hannunta da Sunshine ya bata , batasan ya dawo gidan ba shiyasa ta cigaba da duba wa tasan tun da tayi alwala d’azu ta manta bata Mayar dashi hannun ta ba , Big Boss yana shigowa kuma d’akinsa ya wuce ba tare da ya shiga cikin d’akin ta ba , duk inda Abla ta duba bata ga bracelet din ba , “ Oh God Aushe a d’akin sa na barsa “, sai a lokacin ta tuna inda tabar abun hannun nata , babu wani damuwa a ranta ta shiga cikin d’akin tunda tasan baya ci,sai data shiga tsakiyar d’akin tukunna ta Lura da shi , har saida ta dafe zuciya Sabida ya kusa bata tsoro, Big Boss baisan da shigowar taba, shiyasa ya saka maganin da ya d’auko a baki , cikin sauri Abla ta furta “ Baka da lapiya ?” saura kad’an ya kware Sabida ganin ta da yayi a cikin d’akin, ragowar maganin ya fad’o ’kasa , yana ‘ko’karin d’aukar robar maganin Abla ta rigashi, runtse idanuwansa Big Boss yyi tare da furta “ Ya ilahi “ cikin ‘kasan zuciyar sa , muryar Abla har sha’kewa take Wajan furta “ Mene ne wannan kake sha ? Kana san cutar da kanka ? Maganin kashe sha’awa kake sha ? Kana cewa kana sona , duk was a fake ? Ka ta’ba fad’amun haka ?it’s okay”, ta fad’a tana ‘ko’karin juyawa , cikin Sauri Big Boss ya ri’ke hannun ta yana kallan fuskar ta da ta kawar “ Allow me to Explain please, don’t punish me like this please “, zame hannun ta Abla tayi zata wuce ya ‘kara ri’kota “ Don’t be this stubborn please, Don’t hurt with da fushin ki please, banasan fushin ki”, hawayen ta Abla ta göğe tana zame hannun ta , ba tare da ta kalle saba ta furta “ Za’a ci abinci duka family na dare tare , atleast they will be happy idan kazo ”, bata bari ya kuma ri’keta da yake san yi ba ta bar d’akin, ko abun hannun nata bata d’auka ba ta bar part d’in , dafe goshinsa Big Boss yayi yana zama kan gadon sabida yadda maganin ya soma yi masa aiki a jiki dan sosai yake da ‘karfi “ Ya salam, she’s Angry Now” yana d’ago da idanuwansa ya sauka kan maganin, taune bakinsa Big Boss yayi, sabida ita yake ‘boyewa but at the last sai da tagani , “ Ya Allah “ ya ‘kara fad’a a fili.
Abla tana fita hawayenta ta göğe dad’i ta d’aya babu Wanda ya ganta lokaci da ta koma part d’in, tana shiga d’akinta ta kulle ‘kofa tana kuka abunta , sosai shan maganin da yayi ya ‘bata mata rai , shiyasa take kukanta ko ranta zai mata dad’i, ganin time ya kusa ne yasa ta shiga toilet dan ta Kimtsa kar wani ya fahimci yanayinta .