Sashe 6
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*******
‘DAKIN DUHU
Wani ‘kayataccen d’akı ne da aka ‘kawatashi da designers d’in kaya , komai na cikin d’akin ja da ba’ki ne sai wasu abubuwan tsufface tsufface da aka saka cikin d’akin ta ko ina kamar d’akin shed’anu, tana zaune kamar me shirin yin ruku’u gaban wani dutse da akayiwa Adan ja da ba’ki a jikinsa , ita kad’ai sai banka haya’ki take cikin abun Tokar gabanta , tana wasu irin sul’kullu , sai faman hukuktan ta take da yake lullu’be cikin Jan kyalle, gefe da gefen ta kuma wasu ‘kwarya ne da yake cike tafff da jan abu me kama da Jini. Cikin wata kururuwa take furta sunan “ SINDILUU! SINDILUUU!” Tanayi tana saka wani gari cikin garwashin gabanta. Wani irin dariya ne ya karad’e ko ina na cikin d’aki me sauti, cikin ‘kan’kanin lokaci aka fara wani mara dad’in amma duk da haka bata dena kiran sunan Sindiluu da take ba , fitulun d’akin ne suka soma d’aukewa cikin ‘kan’kanin lokaci d’akin ya Koma ba’ki’k’kiran sai kuma dariyar da ake ya tsaya çak kamar babu halitta ko d’aya a Wajan , kusan mintuna biyu ba’ajin hayaniyar komai sai sunan sindilu dake ta faman anbata, d’ago kan da matar zatayi taga wani irin ‘bakin ‘katan mutum me munin gaske a gabanta ,babu komai a jikinsa sai wani Jan ‘kyalle da ya d’aura a ‘kugunsa, yanda tunbinsa ya fito sosai kamar me shirin na ‘kuda , ga wani irin muni da yake dashi , jikinsa duk wari ne yake tashi . Abun mamaki ko gezau matar batayi ba sai ma ‘kara russuna masa da tayi “ Sindilu!! Sindilu gagara badau, kaine abun share mana hawayen mu, kaine kake biya mana bu’katun mu, yanzu ma mun ‘kara dawowa kamar kullum sindilu”’katan mutumin da aka kira da sindilu bakinsa ya bud’e da babu abunda yake tashi aciki sai wari ga wani irin datti da ke manne da ha’kwaransa , sosai yake dariya kamar tsohon mahaukaci, sai da yayi dariyar sa sosai kafin ya daka mata tsawar da ya nemi firgita mata ciki duk da ba’a iya ganin fuskarta “ Kinyi sake !kinyi sake , tabbas kin aikata babban kuskure da kike ‘ko’karin rusa shirin da ya d’au shekaru da dama ana gına sa , saura ‘kiris, saura ‘kiris ginin ya ruguje tabbas idan tabbas abubuwa suna ‘ko’karin fuskantoku me had’arin gaske, kunyi babban sake Wajan bayyanuwar su ,” sai kuma ya soma wata irin dariya “ Tabbas Jinin da aka zubar yana ‘ko’karin fitowa , dole ku canza taku kafun had’uwa Jini da jini su bayyana ,hahahaha”, ci’kan ja baya matar ta ‘kara kiran su nan sindilu kafun ta furta “ Menene mafita yanzu ? Cikin karasashi ya furta “ akwai Wanda ta bayyana a cikin ku , bayyanar kuna kamar rugujewar ayyukan kune baki d’aya , kuna da dama guda d’aya , dole ku sadakar da d’aya daga cikin samari hud’un ciki ga gunkin sindilu, sannan da mutane 2 daga cikin gidan da Jinin su zai zama kamar ruwan wanke jikin sidilu “ yana gamawa wata wu’ka ta bayyana a gabanta “ ki tabbata anyi anfani da wu’kar wajan kısa,idan ba haka ba cikin naki Jinin za’a sa daukarwa“ cikin sunkuyar da kai ta furta “ Tuba nake sindilu , ko me ka anbata shine abun bi, tuba muke sindilu “ ‘battt sindilu ya ‘bace sai ‘katuwar muryarsa da ake ji, “ jariri zai taimaka miki wajan aikin ki , amma kiyi taka tsantsan” lokaci d’aya ko ina yayi shiru , Hasken d’akin ya dawo dai dai , wu’kar ta d’auka a tafin hannunta kafun ta soma kiran “ Jariri! Jariri ka d’auki wannan wu’kar ka kashe mun ‘karamun cikin su , ina so naga Jini na zuba ta ko ina a jikinsa .” Babu Wanda ya bayyana a wajan sai ‘bacewa da wu’kar tayi, lokaci d’aya Matar ta ‘kyal’kyale da wari irin dariya da duk Wanda ya jita yasan babu ko d’igon tsoran Allah a tattare da ita.
A Daidai lokacin da wu’kar ta ‘bace little na kwance cikin duvet shima , kusan gyaran gashin kansa yana ‘ko’karin rufe masa fuska , wani irin ba’kin haya’ki ne ya bayyana a cikin d’akin , gadan gadan kan gadon little ya nufa yana ‘ko’karin hawa jikinsa , tun kafun ya ‘karaso wajan gadon yayi sauri ja baya, a karo na biyu ya ‘kara ‘ko’karin ta’ba little amma abun ya ci tura , sabida alwalar dake jikin little da kuma adduar da yayi kafun ya kwanta yasa gabaki d’aya ba’kin haya’kinnan ya kasa ta’ba sai faman zagaye d’akin yake kafun ya ‘bace gabaki d’ayansa. Duk wannan abun da yake faruwa little be sani ba Sabida baccin da yake hankali kwance abinsa.
******‘Karfe 12:45 kiran sallahr azahar da ake ya shiga cikin dodon kunnan sa , adaidai lokacin da Abla ta farka itama sabida kiran sallahr da taji, tana bud’e eyes d’inta ta ganta a jikin Big Boss, a razane ta ware idanuwanta tana ‘ko’karin tashi daga jikinsa ya ri’ko hannun ta tare da bud’e idanuwansa “ Menene kuma ?” Cikin kuka kuka da abunda yayi mata ta furta “ Ni ka ‘kyaleni” ‘kin sakinta yayi zata bud’e baki tayi magana taji an murd’a ‘kofar d’akin za’a shigo , bata san lokacin da ta rungumeshi ba tana lafewa cikin duvet d’in da ya ta lullu’be har kanta, daga yadda ta rungumeshi yana iyajin yadda bugun zuciyar ta yake harbawa da sauri sauri, lips d’insa ya motsa kad’an kamar me shirin yin murmushi amma beyin ba , sai kallan Bobo da ke tsaye jikin ‘kofa yayi, ga Abla da ta lafe a jikinsa ko kwakkwaran nunfashi ta ‘kiyi, “So baka shirya ba ?” Cewar Bobo har yanzu yana jikin ‘kofar , shiru Big Boss yayi masa sai ma kallan da ya je fa masa , wani murmushi Bobo ya saki ganin yadda Big Boss ya share sa ,” In bazaka shirya ba anan zan zauna kaga ana kiran sallah amma ka mayar dani d’an iska kabar ni ina magana “, ita kanta Abla bata san lokacin data d’an mintsini Big Boss ba , ga Bobo dake shirin shigowa d’akin , a hankali Big Boss ya furta “ Get out now ! In kuma a gabanka zan shirya sai ka fad’a mun” d’an hararar sa Bobo yayi “ yaushe ka koma d’an iska ? Daga cewa ka shirya ? Dude please ka shirya zan jira bari na duba su Little “ kansa Big Boss ya jinjina masa , bobo na barin d’akin Abla tayi saurin funcike jikinta ‘kasa ‘kasa tana murgud’e bakinta , zata sauka ya ri’ke mata hannu tare da nuna mata lips d’insa , kallan mamaki ta bishi dashi dan gabaki d’aya bata gane abunda yake nufi ba , cikin cool voice ya furta “ Kiss !” Da sauri Abla ta zaro jin abinda yace bata san lokacin da ta harare saba, zata ‘kara tashi ya d’auko phone d’insa tare da dialling Number Bobo , tana jin ya anbaci Bobo tayi saurin had’e hannun ta alamar ro’ko, lips d’insa ya ‘kara nuna mata , ganin ta’ki motsawa ne yasa ya furta “ bobo come back” da sauri ta girgiza masa kai, yana ‘kara nuna mata lips d’insa kamar zatayi masa , amaimakon tayi masa kiss d’in sai ta cijesa a baki, zai ri’kota ta zulle tare da barin d’akin a guje , sai a lokacin wani guntun murmushi ya d’an fito masa kad’an,” headaches like little “, ya fad’a a hankali kafun ya d’an kalli cikinsa da yake d’aure da bandage fari, sai da ya sake wani wankan kafun ya shirya cikin ‘kananan kayan white colour na kanfanin frada , gabaki d’aya d’akin ya cika da ‘kamshin turaran sa me tsayawa a zuciya , gashin kansa ma sosai ya sha gyara bayan ya tufkesa a bayansa .