← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 100

Sashe 46

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

da yaku shin sa duk alokaci d’aya , “ ka bari zan mutu , Dan Allah Kayi ha’kuri” ita kad’ai take surutun ta da magiyarta , sai faman ro’konsa take ya ‘kyaleta amma ko fahimtar abunda take cewa bayayi Sabida gabaki d’aya Big Boss baya cikin hayyacinsa , lokaci d’aya wani irin ‘karfi ya zo masa , shiyasa ya ‘kara shigar Abla da ‘karfin gaske sama da na farko, Hannun sa dafe da kansa sabida muguwar sara masa da yake ga zafi da mugun zazza’bi da ya rufeshi lokaci d’aya , shiyasa gabaki d’aya bai saurara wa Abla da ta suma ba , hankali da gangan cikin sa gabaki d’aya ya mantar dashi da wanda yake tare , komai cikin zafin nama yake yinsa da ‘karfinsa , kusan 2 hours yana abu d’aya kafun ya soma ajiyar zuciya yana ‘kan’kameta a jikinsa , wasu irin hawaye ne masu zafi suke sakko masa daga kan idanuwansa , sosai hawayen suke sakko masa daga ido shiyasa ya ‘kara ‘kan’kameta a cikin sa , cikin dushashewar murya bakinsa yake furta “ i love you, I love you, i love you so much My Baby, I so much love you , thank you for everything , thank you so much Wifey”.ya ‘karasa yana ‘kara ‘kan’kameta a jikinsa . Gabaki d’aya jikin Abla a sage yake , yadda yaji nunfashinta ya tsaya ne yayi saurin kallan fuskarta , wani irin harbawa ‘kirjinsa yayi, sosai yakejin wani irin tashin hankali a cikin zuciyar sa , karo na farko da yaji tsoran rashin abu , face d’inta sosai ta kumbura tayi ja ga hawaye da ya bubbushe a kan face d’inta , cikin Sauri yayi ‘ko’karin yun’kura amma sai ya lumshe idanuwansa da mugun ‘karfi Sabida yadda kansa yayi mugun sarawar da bai ta’ba masa ba , ta cikin jikinsa yake ji kamar ana hura ma huta mai zafi a ciki , bakinsa d’auke da sunan Allah ya yun’kura da kyar ya mi’ke hannunsa dafe da kansa ga idanuwansa da lokaci d’aya Suka canza launi , a hankali ya soma bin bed d’in da kallo ganin irin mugun aika aikan da yayi , sosai jini ya ‘bata white bedsheets d’in ga Abla da ko motsi batayi “ Ya Allah mai nayi haka ?” Ya fad’a cikin zuciyarsa , cikin ‘karfin hali da rashin kuzari ya nufi toilets bai wani jima sosai a ciki ba ya fito d’auke da white towel iya ‘kugunsa , ga gashin kansa da sai faman d’igar ruwa yake , gaban shine yayi mugun faduwa Jinin da yagani sosai a wajan ga Abla da ko motsi batayi, dafe goshin sa yayi yana takowa a hankali zuwa inda take , bai tsaya ‘bata lokaci ba ya d’auketa gabaki d’ayanta zuwa toilet, yana shiga direct jacuzzin da ya çıka da ruwa ya ‘karasa da ita , a hankali ya saka a cikin ruwan, lokaci d’aya Abla ta saki wani irin razananniyar ‘Kara da sai da ya lumshe idanuwansa , azabar zafin da tajine yasa ta far fad’o daga suman da tayi , cikin zabura tayi ‘ko’karin mi’kewa amma ya ‘kara Mayar da ita cikin zuwan da har ya soma canza kala zuwa kalar jini Jini, cikin fitar hayyaci da azabar zafi Abla take furta “ Bana san shi, mugu ne shi, kashe ni yake so yayi, Arwa please kuzo ku taimakeni wallahi baya sona so yake ya kasheni , Wayyo Allah, Yaya little please ka zo katai makeni “, abunda Abla take iya furtawa kenan cikin dushashewar murya , ga idanuwanta da Suke a kulle har lokacin ,” Ya Allah “, Big Boss ya fad’a a hankali ganin yadda take san ture hannunsa daga jikinta duk da rashin ‘kwarin da take ji, hannunsa yasa gabaki d’aya ya cireta daga cikin ruwan ya ‘kara kunna sabo Abla sai faman kuka take yi idanuwanta a kulle gabaki d’aya bata iya motsa jikinta , yana ‘kara saka ta a cikin ruwan suka soma kokawa shida ita saida ya shiga cikin ruwan da kansa ya gasata sosai duk yadda take ro’kan sa da magiyar bata so sai da ya gasata , da kanshi yayi mata wankan ya saka mata babban towel ya suka fito , kamar wata Baby haka ya d’akkota , har lokacin kuma bata daina shash she’kar kuka ba .
Chapter 46 · 0% Book details