← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 100

Sashe 79

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

       Kallan Uncle Adam His Excellency yayi babu Wanda zaice yanayinsa ya canza , “ Daga yau na kansile duk wani kud’i da AINAU take anfani dashi , Indai da gumina na same sa , ko da d’an kwali ne ta siya da kudinta sannan duk abunda ya kasance mallaki nane ina bu’katar shi kafun ‘karfe 7 na safe, ciki kuwa harda kayan sawa inda da kud’i na aka siye su.” Yana gama magana Hijiyar America da ranta ya ‘baci itama ta furta “ hukuncin da kayi yayi daidai sannan Adam ban yadda a ‘kara bata abinci a cikin gidan nan sai tayi aiki idan ba haka ba kuma zata zauna da yunwa “. Murmushi kawai Diidii tayi zatayi magana Hajiyar America ta katseta “ na yanke hukunci , muci gaba da cin abincin mu kar yayi sanyi”.  Little da is prince suna ‘ko’karin tashi Sauban ya Harare su , dole suka koma suka zauna ba dan sun so ba .

********
NANI

Tun kafun ta shiga cikin d’aki fitsarin ya kwace mata daman ba damuwa da adduar shiga tayi ba , haka ta danna ban d’akin babu ko addua , duk da yadda fıtsarin ya ‘bata mata jiki batajin zata iya yin wanka yanzu sai ta gama abunda ta ke sanyi , so take ta kashe gobarar da take ‘ko’karin ’konata , amma tun kafun ta fita daga cikin d’akın gudawa ya kamata, ba ‘bata lokaci kuwa ta koma toilet din da Sauri , tana gama wa tsar ki kawai tayi zata fitowa daga toilet wani irin shegen dariya ya karad’e cikin toilet d’in, a razane Nani ta soma bin toilet d’in da kallo ko zata ga masu dariyar, ga wani guduwar na ‘ko’karin zubo mata , sunkuyar da kan da zatayi ne taga wani irin ba’kin halitta a wajan ‘kafafuwanta , wani irin ihu Nani ta saka tana daka tsalle ga gudawa na biyo mata ‘kafa sabida yadda ya ‘kwace mata , gabaki d’aya ta fita daga hayyacin ta sai tsalle take tana ihu, wani irin Wawan marin da akai mata da hagune ya ‘kar rigitata, sosai marikan suka shige ta , batasan ya akai ba sai ji tayi ta kife a ‘kasa an soma jan ‘kafarta , duk yadda taso tayi ihu yanxu abun ya’ki faruwa kamar wacce aka dannewa ma’koshi, babu abunda ta iya sai motsi da idanuwanta da ta zazzaresu Sabida tsananin tashin hankalin, tana ji tana gani aka tu’beta, sai a lokacin Sindilu ya bayyana yana ‘kyal’kyalewa da dariyar sa mara dad’in ji , duk jikinsa gashi ne mara kyau gani. Haka ya afkawa Nani ba ji ba gani kamar Wanda ya samu inji, cikin rashin tausayi da Imani gashi babu abunda yake motsawa a jikinta sai idanuwanta da take waro su kamar zasu fitowa waje , yau ma sosai Sindilu yayi mata mugun aika aika da har sai da jini ya d’an fita a gabanta , yana faman abunda zaiyi kuma ya barbad’a wani abun a gabanta , tsabar ‘kazantar kamar Wanda ya samu abinci haka ya saka bakinsa a wajan , idanuwan Nani inda zasu fito waje da tuni sun dad’e da fitowa dan bala’I jikinta har karkarwa sai da ya soma , yana gama abunda zaiyi ya ‘kara kyal’kyale wa da dariya yana kallan yanayinta , ciwan ‘kafarta ma haka yasa bakinsa ya zu’ko abunda zai zu’ka sannan ya barta “ Barka da Zama Matata ta 2000, kullum zan dunga kawo miki ziyara a irin wannan lokacin da babu abunda yafi dadi kamar kina nan wajan, zan dawo anjima ki tabbata wajannan ya ‘kara tsumuwa da da gaban irin ku irinku nake tsafina musamman wa’yanda Imani ya fita daga ranku amma ke ina sanki shiyasa bazan lalata miki Wajan wutawa naba, Dan har jarirai aljanu uku na saka miki, sai kin haifesu tukunna zan yi anfani da gabanki kamar na sauran mushrikan tsinannu İrina sai mu ta’be duka, dan Wutar mu tana ‘kasa ‘kasa ma .” Sai kuma ya ‘kyal’kyale da dariya , ko mintina biyu bai ‘karaba ya ‘bace gabaki d’aya a ban d’akin. Sai a lokacin muryarta ta fiğo had’e da kuka , jikintama ta kasa motsawa Sabida azaba , tafi ‘karfin mintuna 10 a kwance a band’akin babu ko d’an kwali a kanta haka taja jikinta tana san gasawa , amma tana saka ruwa a ‘kasanta ta saki wani azabban ‘kara kamar wacce ake ‘kona gabanta da wuta haka taji gabanta . Wani dariya ne ya ‘kara karad’e toilet d’in yanxu kam Nani bata motsa Sabida tasan Sandilu ne , Shid’in ne kuwa dan maganganuwansa da suka fito “ Karkiyi tunanin wanke wajan, dan bana bu’katar sa a wanke , na fisan wajan da ‘kazantarsa dan ko fitsari zakiyi bazaki wanke da ruwa ba idan kikai gigin hakan kuma zakiji a jikinki, ‘kazantar ki nake sosai dan sai nafijin dad’in”, ya ‘karasa da wani shegen dariya , tsabar ba’kin çıkı Nani kamar zatayi aljanu haka ta ‘kara saka ruwa a Wajan , tana sakawa kuwa taji kamar tafasasshen ruwa ta watsa , ‘kasanta har wani motsin azaba yake , tana kuma yun’kurin saka ruwan taji saukar mari a fuskarta , bata gama dawowa hankalinta ba ta kife a ‘kasa sabida azabar zafin da taji gabanta na mata . Kamar wata yar Wiiwii haka ta fito daga ban d’akin a kwance kanta kamar kan yar ma haukaciya, ko ‘karasa wa gado batayi ba ta kwanta a ‘kasan tana bubbud’e kafafuwanta kamar yar kaciya , ga idanuwanta da take faman zaro su tun d’azu , gabaki d’aya nonuwan kowa ya shiga hanyar sa dan duk gefen hanmata suka shige Sabida mugun aika sıkan da Sindilu yayi dasu suma . ‘Daya daga cikin su Wanda Simba ya daka shi har yafi d’ayan girma da fad’i gabaki d’aya . 

✨✨✨✨✨✨

 ABLA 

    Tunda ta dawo d’aki wanka kawai tayi ta kwanta , bata dad’e da kwanciya ba M.Sarah ta kawo mata wani Babban tray me sha’ke da abinci, babu yadda ta iya dole ta kar’ba tunda taji Mamy ce tace a kawo mata , sai taji gabaki d’aya ta kasa cin abincin , shiyasa ta ajje a gefe , ita kad’ai sai faman juyi take akan gadon ta kasa bacci. Bud’e ’kofar da akai ne tayi ‘ko’karin tashi zaune , Amma daddad’an ’kamshin turaransa da ya cika mata hanci ne ya hanata mi’kewar , sai ‘kara lafewa da tayi kamar mai bacci. 
Chapter 79 · 0% Book details