Sashe 76
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
****************
Lokacin da Abla ta tashi daga bacci Big Boss ya dad’e da fita a Tuna’nın ta yana cikin gidan shiyasa bata wani damu sosai ba sai data d’auki phone d’inta tukunna ta tarar da message d’in sa “ Sleeping Baby Doll “, shine sa’kon da ta gani cikin wayar ta , murmushi ta saki sosai akan fuskar ta kamar zata share zancan sai ta kasa , kamar me tsoran yin Reply ta furta “ Ina kwana ?”, daga haka bata kuma cewa komai ba dan da’kyar ta iya tura message d’in, tunda ta tura kuma take kallan wayar ko zata ga reply amma bata gani ba kusan mintuna biyar ta d’auka tana duba chart d’in, har ta gaji ta ajje phone d’in, so take tayi wanka ko zata kira su Eshaal , bata ‘bata lokaci ba tayi abunda za tayi , Yoghurt kawai ta sha sai cookies , tana zaune a falour tana shirin kiran su Eshaal taji muryar Fanan, “ Yanzu nake shirin kiran ku..” bata ‘karasa ba sabida wacce ta gani a kusa da Fanan , ba kowa bace face Mamy duk da Abla bata san ta ba , cikin Sauri Abla ta tsugunna zata gaishe da ita Mamy ta sakar mata murmushi mai sauti “ karki wahalar da kanki Daughter “, cewar Mamy , amma duk da hakan sai da Ablan ta gaishe ta , hakan da tayi ba ‘karamun burge Mamy tayi ba , cikin sakin fuska Mamy ta furta “ Nazo ganin ‘yata ce tunda tana kunyar zuwa gaida sirika “, wani irin kunya ce ta kama Abla cikin Sauri ta sunkuyar da kanta ‘kasa , wani irin shegiyar dariya Fanan ta ‘kyal’kyale dashi har saida Mamy ta d’auka mata duka “ Fanan bansan iskanci yanzu zaki bar nan wajan idan baki yi wasa ba “, shiru Fanan tayi da dariyar da take tana kallan yadda Abla ta wani sunkuyar da kanta kamar wata Amarya , tuno da hakan ne yasa ta ‘kara ‘kyal’kyale wa da dariya , da hannu d’aya Mamy ta nuna mata hanyar fita “ ta so ki fita tunda ba kyajin magana “, marairaice mata fuska Fanan tayi “ Haba Mamy kiyi hakuri mana “, hararar ta Mamy tayi tana kallan yadda Abla ta kasa sakewa , hannun ta d’aya Mamy ta kama ,” ki saki jikin ki, karki wani takura kanki Nima mahaifiyar kice ai kamar yadda Fanan take , yanzu ke ce ma ‘yata ba ita ba Sabida bata jin magana yanzu , karki wani tayar da hankalin ki kinji?” Wani iri Abla taji a jikinta shiyasa ba shiru hawaye suka soma tarar mata cikin idanuwa, matsowa kusa da ita Fanan tayi “ aahhhh Mamy ki kalla Amarya da kanta tana kuka ? Bari nayi mata Vidoe yadda zan saka kowa ya gani “, d’an d’agowa Abla tayi ta harare ta tana ‘kara ‘kasa da kanta , murmushi Mamy ta saki “ Karki damu Daughter rabu da Fanan yanzun nan zanyi maganin ta idan batayi wasa ba ,” cikin marairaice Fanan ta furta “ Haba Mamy “, kallan da Mamy tayi mata ne yasa tayi shiru da bakinta tana ‘kunshe dariyar da take san ‘kwace mata , “ Yanzu dai tafiya nazo yi dake, abunda kike bu’kata kawai zaki d’auka ragowar kayan naki duk za’a kwaso miki daga baya kinji?” Abla bazata iya ce mata A’ah ba , shiyasa ta jinjina kanta amma har cikin zuciyarta tana Tuna’nın action d’in da Big Boss zai d’auka idan ta bar part d’in , a wani ‘bangare kuma tana san ta d’anyi nesa dashi ko zata koyi wasu abubuwan tunda taga alama so yake ya dunga fama mata ciwo dukda ba wani zafi yake mata ba yanzu amma tanasan koyan abubuwa da dama . Muryar Mamy da taji ne yasa ta dawo daga duniyar Tuna’nın da ta fad’a “ Bari Fanan ta taimaka miki sai mu tafi ko ?, cike da girmamawa Abla ta furta “ Tom “ tana mi’kewa itama Fanan sai tabi bayanta har zuwa Bedroom d’inta data bud’e , Fanan tana shiga taja burki tare da furta “ kutmelesi , Lallai Matar nan dole naga kin canza kinyi fresh, ga wani irin smooth da jikin ki yake yi , abunki sharr , amaryar bestyn Yaya”, hararar ta Abla tayi tana jan ‘karamun tsaki , bata kuma bi ta kanta ba ta bud’e dressing room ta shiga , nan ma sakin baki Fanan tayi duk da ba ba’kin abu bane a wajan ta , yadda aka tsara komai ne yafi d’aukar hankali ta , batasha mamaki ba ganin latest abubuwan da suke wajan tundaga shoes , bags da jewelry da suke wajan sai wane da wace , cikin tsokana Fanan ta furta “ Your Highness, da girman kujerar ki “, wani takalmi da yake kusa da ita Abla ta d’auka zata ‘kwala mata , a guje Fanan ta bar d’akın tana furta ki barni na bawa idona abinci mana”, girgixa Kai Abla tayi kawai tare da d’aukar wani medium Trolley, ‘yan abunda zata bu’kata kawai ta d’auka sai riguna mara nauyi da ta saka duka baxasu wuce kala biyar ba . Tana fitowa Fanan dake tsaye a ba’kin ‘kofar ta kar’bi trolley, cike da tsokana ta furta “ Amarya bata aikin wahala fa , ki rufamun asiri kai mijin ki Nima ya d’aura mun auran da ban shirya ba”, lokaci d’aya suka ‘kyal’kyale da dariya sabida turo abunda yayi wa su LG Laura “ Ko suna ina ?” Ta fad’a cikin zuciyarta, ganin maganar bata da anfani ne yasa ta kawar da zancan. Phone d’inta kawai ta d’auka bayan ta saka dogon Hijab d’inta , a haka suka fito hannun Fanan ri’ke da Trolleyn Abla. Mamy na ganin fitowar su hannun Abla kawai ta kama suka fito sai Fanan da ta biyosu a baya tana musu dariya .
Direct part d’insu Mamy ta wuce da ita dan babu Wanda yasan da zuwan nata sai su Didi, bata zauna a falourn ‘kasa ba suka bai zama ta Elevator yadda baza’a ta kura musu ba , Suna hawa Mamy ta kar’bi jakar Abla tare da kora Fanan , cikin d’aya daga cikin d’akunan Mamy ta bud’e mata , shima d’akin sosai ya had’u dan fad’ar irin tsarin had’uwar da yayi ma ‘bata bakine , “ Nan shine d’akin ki , yanzu su Fanan zasu zo suma karki zauna ke kad’ai kinji ?” Kanta Abla ta jinjina , zatayi magana Mamy ta girgixa mata kai “ ke d’in ‘yata ce banasan jin komai daga gareki, maza ki zauna ki huta dan malamar ki anjima zata soma zuwa ko gobe , dan kam dole ki fita daban a cikin Amare “. Wani irin kunya ne ya kama Abla , shiyasa tayi saurin sun kuyar da kanta ‘kasa , Itama Mamy ganin yadda Abla take faman sun kuyar da kaine ya bata dariya , bata wani zauna ba ta fito zuwa falourn ‘kasa .
Kallan d’akin da yake faman Tashin ‘kamshi tayi , a hankali ta zamu waje ta zauna kan Sofa bayan ta cire Hijab d’in Jikinta . Kamar daga sama ta fara jin gud’a “ shikenan Nikam na shiga uku “, cewar Abla ganin Su Eshaal suna gud’a ,cike da tsokana suka soma zagaye ta “ ayyiriri Amarya ke kikace kina so da baki ce kina so ba da ba’a baki shiga “, lokaci d’aya ta warci filo zata jefa musu gabaki d’aya Suka watse suna mata dariya amma duk da hakan basu dena tsokanar taba , ganin yadda take ‘ko’karin ’bata rai ne sukai shiru tare da sakata a tsakiyar su kamar wata yar su , Baby ce tayi saurin furta “ Mudai yanxu a bamu lamari Yaushe hakan ta faru ? Amarsu ? Abun yau dara ne kiyi aure babu ‘kawayen Amarya ? Dan ni wallahi kinshiga uku waje na dan sai mun koyar dake lesson haka kawai wannan shegen nu’ku nu’kun naki sai kin ajje shi “. Shiru Abla tayi musu ganin abun nasu ya soma fin ‘karfinta, Eshaal ce ta furta “ Nidai mune yan bada shawara , yi nayi bari na bari, su wannan Sweertie , Honey , Durling , Baby adınga fad’a dan Allah ki rage Wannan kunyar “, Fanan ce ta mi’ke tsaye “ Bari kuga dai , mu in practice zamu fara , yanxu dai class d’in mu akan tafiya zamu fara dan dukda Cat walk ne tafiyar ki muna so ya ‘kara armashi, ki dawo tafiya haka” Fanan ta fad’a tana nuna yadda Ablan zatayi tafiya, ita dai babu abunda take sai binsu da kallo ganin yadda suka dage a dole sai sun koyar da ita abubuwa , Baby Da Eshaal su da suka fi kowa har searching suka somayi, sai da sukayi mai isarsu tukunna suka soma maganar yadda biki zai kasance, duk yadda suka so Abla ta fad’a abubuwan da za’ayi shiru tayi musu dan ta bata da bakin magana , dan tana bud’e baki zasu somayi yi mata “ Awwn , Awwn “ kamar wata mage.