← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 100

Sashe 30

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

**********
Suna fitowa daga toilet har lokacin tana jikinsa duk yadda taso guduwa ya hanata har ta soma fushi ta’ki yadda ta kalle sa , bai ce mata komai ba ya saka mata white long sleeves d’insa da ta sakko mata har Wajan cinyoyin ta , ga tsayayyun breast d’inta da suke tsaye sosai musamman nipples d’inta da yafi futowa sosai , tunda taso da ‘boye jikinta abun ya gagara kamar zatayi kuka, har lokacin kuma Big Boss bai ce mata komai ba bayan ya shirya cikin white pjamas d’insa , yadda yaga ta ‘bata rai ne yasa ya d’auke “ ki dena ‘bataran ki babu abunda zan miki, just bacci zamuyi that’s all”, ‘kwallar ta data sakko mata ta goge a hankali ta furta “ Ni zan koma d’aki na ..” ta ‘karasa a rarrabe Sabida kallan da taga yayi mata , a kan gado ya kwantar da ita cikin tsuke face ya furta “ sleep now “, d’auke kanta tayi daga kallansa ta juya masa baya tana goge hawayenta, shima bai kuma ce mata komai ba ya koma kan sofa yana operating system d’insa , gabaki d’aya attention d’insa yana Kanta musamman yadda take zabura wani lokacin, gabaki d’aya ta’ki sakar jikinta , almost 1 hour suna ha aka kafun ta soma ajiyar zuciya alamar bacci yaci ‘karfinta, sai da ya ‘kara 15 minutes a Jaune kafun ya kashe system gabaki d’aya ya nufi kan gadon ,sosai yadda bazata motsaba ya janyo ta jikinsa, a hankali ya d’an bud’e button din long sleeve d’insa da yayi mata mugun yawa , lokaci d’aya idanuwansa suka sauka kan boob d’inta ga kan da ya turo sosai sabida can da yayi musu d’azu, yana d’ora bakinsa a Wajan Abla ta ya mutsa face d’in, da hannu kawai ya danna light d’in d’akin ta koma dum light kafun ya mayar da lips d’insa wajan.

WASHE GARI

Washe gari Abla da rigima ta farka sai kace wata ‘karamar yarinya, ita kad’ai sai faman kuka take masa gashi ta’ki fad’a masa abunda ya sakata kukan, da ‘kyar ya iya lalla’bata tayi shiru, da yazo zai ta’bata zata ja baya ko kuma ta bud’e baki zata sake wani saban kukan , “ what’s wrong with you huh?” Cewar Big Big , shiru Abla tayi masa tana goge hawayen da suke sakko mata, d’an matso da ita yayi kusa dashi by mistake Boobs d’inta suka ta’ba jikinsa , cikin Sauri Abla taja baya tana furta “ Wayyo Allah na”, da Sauri ya kalleta sosai yana dafe goshinsa , cikin cool voice ya furta “ zafi suke miki? “ cikin sauri Abla ta jinjina masa kai dan ba’karamin zafi taji suna mata ba sosai , ko motsi tayi by mistake sai taji zafin su , “ it’s my fault right? Should I apologize?” Banza Abla tayi masa tana d’auke kanta , zai ta’bata tayi saurin ja baya “ Ni banaso ka dena ta ‘bani Allah “, d’an murmushi ya saki kad’an yana kallan time “ I will go out now, kiyi sallah ki kwanta okay?” ‘Kin magana Abla tayi haryanxu, d’an iska Big Boss ya fesar kad’an kafun ya furta “ Are you still angry?” Nan ma shiru Abla tayi masa har lokaci kuma ta’ki yadda ta kalli ‘bangaran da yake balantana suyi eye contact d’in da yake so,ganin lokacin sallah na tafi ne yasashi mi’kewa a bazata yayi kissing forehead d’inta ,kamar me rad’a ya furta “ I can’t take it please, if not zan dawo na basu ha’kuri” lokaci d’aya Abla ta juyo ta Harare sa saidai lokacin da idanuwan su ya shiga na juna, zata d’auke ya dakatar da ita “ Dont cry please “, Sabida yadda yaga idanuwanta ya tara ‘kwalla sosai , a karo na biyu ya furta “ Am sorry !” Kalmar da babu wnda ya ta’ba ji daga bakinsa tsawan shekara 22 sai a jiya da ya fara furta mata kalmar, kanta ta d’aga a hankali tana turo bakinta , “ Ni ka tafi !” Mi’kewa tsaye Big Boss yyi yana shafa gashin kansa “ I will go but promise to take care of your self okay?” Yanxu manta ta Jinjina masa har ya bar cikin bedroom d’in.
   Sai a lokacin ta saka hannu ta ta’ba Boob d’inta d’aya cikin sauri kuma ta d’auke Sabida zafin da taji , sai da ta tabbatar ta ‘kara 5 minutes da futar sa sannan ta wuce bedroom d’inta . Sallah da wanka kawai tayi kafin tabi lafıyar gado ,dan sosai take jin bacci yau. 

        Ana idar da sallah gabaki d’aya suka fito daga cikin masallacin, Victor ne ya mi’kawa Bobo wasu envelope guda biyu , cikin girmamawa ya furta “ Sir gabaki d’aya information d’insu na ciki” okay kawai Bobo ya ce masa , Big  Boss kuwa yana fitowa cikin sauri Little ya ‘karasa wajan sa “ Yaya Big Boss “ kallo d’aya Big Boss ya jefa masa kafun ya kallesa sosai, cikin sauri Little ya sun kuyar da kanshi ‘kasa “ this 2 days da izinin wa kuke fita ?” Shiru Little yayi yana fiki fiki da ido “ Yaya lokacin kafita ne shiyasa”, tanbayar da ya kuma yi musu ne yasa ba shiri ya kalli prince shima “ when last kukai training?”basu saba da yin ‘karya ba shiyasa prince ya furta “ tun..tun lokacin da muka dawo Nigeria “, cikin sauri Little ya furta “ But yaya we’re sorry zamu dunga yi fa ?” ‘Karasowa wajan Bobo da sauban sukai, da ido little yayi musu fiki fiki da ido shima Bobo hararansa yayi kad’an , cikin Sauri Little ya furta “ Yaya sauban “ kallan Big Boss yayi “ Babban yaya mun tuba please!” Shima nasa kasan kallan Big Boss ya bashi kafun ya kalli Victor da ke gefen sa “ Sun manta yanda ake training d’in, a koya musu daga farko”. Cikin zaro ido Little ya furt “ Allah yaya bamu manta ba , kaga ko breakfast bamuyi bafa”, prince kam babu abunda yace daman Anthony na zuwa yayi sama dashi, little kuwa yaso yayi zagaye amma yana tsoran yi babu yadda zai yi shima haka Victor ya d’aga sa , “ wallahi dude sometimes mugune kai, ya za’ai kace a koya musu wannan training d’in naku”, idan kuma na mayar dashi ^2 fa?” Cike da tsokana sauban ya furta “ No please if not zamu kai ka ‘kara wajan amarya , like the other time ba kunya ba tsoran Allah wai kace musu matar kace , Dude Ina al’kawarin mu?” ‘Dan ta’be baki Big Boss yayi yana d’auke kansa , Daidai lokacin da tawagar His excellency suka fito daga masallacin, tsakanin Bobo da Bihter Boss babu Wanda ya kalli side d’in da yake sai sauban da ya ‘karasa Wajan sa, d’an murmushi His excellency ya saki yana kallan yadda suka d’auke kansu akanshi, Daidai lokacin da sauban yake gaishesu amaimakon ya amsa masa sai ya furta “ kace ina gaishe su”, wani iri sauban yaji a jikinsa da ya kalli yadda suka d’auke idanuwan su  , His Excellency yana barin wajan sauban ya nufi Wajan su “ Dude plx “ da Sauri Big Boss ya d’aga masa hannu “ Don’t change my mood “, shiru sauban yayi yana kallansu kafun ya girgiza kansa kawai. 

‘Karfe 9 na safe su Little zaune a part d’in Big Boss ga abinci da Abla ta dafa musu yau da kanta , suna cikin hira Little ya furta “ Lil kina magana da friends d’inki?” Kanta Abla ta girgiza masa alamar ah’ah “ But why ?” Ya ‘kara tanbayar ta “ Ba sim d’in Nigeria bane a ciki”, d’an dafe goshinsa Little kafun ya furta “ oh shit! Sorry lil gabaki d’aya na d’auka na saka miki sim ne but don’t worry zan kawo miki anjima , okay “ thank you Yaya Little “ kallanta prince yayi lokacin da yake goge bakinsa da tissue “Lil you’re the perfect chief ever “d’an dariya Abla ta saki “ kawai dai yunwa kakeji yaya prince shiyasa ka fad’a haka “ girgixa mata kai prince yayi “ okay ai yanxu na ‘koshi , seriously abincin is extraordinary wow, wow, wow “ kuma fa hakane cewar Little yna mi’kewa , cikin Sauri ta furta “ Yaya Little ina zaku je kuma ?” Time little ya kalla kafin ya furta “ Yaya sauban ne yake kiran mu amma bazamu dad’e ba zamu dawo kinji?” Kanta Abla ta jinjina musu duk da bata ji dad’in tafiyar suba, shiyasa ko zama batayi ba a falourn ta wuce bedroom d’inta . 

After 20 minutes tana game a wayan ta daddad’an  ‘kamshin turaran sa ya cika mata hanci tun kafin ya bud’e d’akin, tana ‘ko’karin sakkowa ta kulle ‘kofar ya shigo cikin d’akin yana binta da wani irin kallo me ma’anoni daban daban, har ya ‘karaso cikin d‘akın bata d’ago ba , shima bai ce mata komai ba sai kan bed d’inta da ya hau ya d’ora kansa a cinyar ta tare da lumshe idanuwansa kamar me yin bacci.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2 
         S_____ 10
Chapter 30 · 0% Book details