Sashe 48
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
******Big Boss yana koma wa d’akin kasa shiga yayi, a hankali kuma ya tura ‘kofar bakınsa d’auke da sallama , tana jin muryarsa ta ‘kara ‘karfin kukanta “ Ni banaso ta tafi , Banaso “ da ya ‘kara ‘ko’karin takowa Abla zata saka kuka a razane, cikin sanyin murya ya furta “ Okay zan fito but please allow me to check on you “, baki Abla ta bud’e zatayi kuka yayi saurin ja baya “ shikenan it’s okay karkiyi kuka please zan tafi “, yana fad’ar hakan ya fita daga d’akin, hararar hanyar da ya fita Abla tayi cike da ta kaicin sa , so take ya tashi zaune amma ta kasa Sabida zafin da take ji, cikin kuka ta furta “ Daman nasan ba sona yake ba so yake na mutu daman , Wayyo Allah, Eshaal kuzo ku d’aukeni daga wajansa mugune bayaso na wallahi “ ita kad’ai sai surutai take Sabida zafin ciwo, cikin wasu mintuna da basu kai goma ba Big Boss ya ‘kara shigowa cikin d’akin hannun sa d’auke da Tea Mai kauri , yanzu ma tana ganin sa ta kuma saka ‘kara tana fad’in “ Bata so! Bataso “, ciwan kan da yake hai ya ‘kara tsanan ta Sabida yadda ta’ki yadda yazo inda take , yana fita zata rage sautin kukan, sau uku Big Boss yana shigowa Abla na kukan sai ya fita , da ya ga abun nata da gaske ne yasa ya d’aure face d’insa sosai kamar asalin Big Boss d’insa , yana shigowa d’akin Abla ta d’ago zata ‘kara masifar taga yadda ya d’aure face d’insa sosai , babu alamar fara’a , face d’inta ta shagwa’be zata kuma wani kukan ya furta “ zan ‘karayin wani Idan bakiyi shiru ba “ cikin sauri Abla ta had’iye kukan sai hawayen da ya sakko mata , ganin yadda take share hawayen ne ya karya masa zuciya , ya sani he’s at fault , amma yaya zaiyi ? He so much love her , idan yace zai biye mata bazata bari ya dubata ba , Tea d’in ya ajje a gaban mirror yana ‘karasowa wajan Abla da har ta soma tsorata zatayi wani kukan “ Babu abunda zan miki, I will just help you, please am so sorry My Baby doll “, wani irin harara Abla ta jefa masa a ‘kufule, zai d’auketa ta furta “ Banaso zanyi da kaina “ tana yun’kurawa tayi saurin koma wa Sabida zafin da taji , fahimtar hakan yasa bai tsaya ‘bata lokaci ba ya d’auketa zuwa toilet , anan ma wani darun suka sha lokacin da zai gasa ta , sosai take masa magiya da kukan da zafi bataso amma duk da hakan sai da ya gasata, bai gama shiga Tashin hankali ba sai da Abla tasa kukan ya fita zatayi fitsari amma ya’ki barin nata , dole a hakan tayi shi sai faman kuka take dan ko zama ta kasa yi sai a tsugunne ya temaka mata tayi , tana kuka haka tayishi gabaki d’aya ya had’e da jini, sosai Yashiga shock alamar ba ‘karamar ‘barna nayi ba , da zasu fito ma haka ya d’auko bayan ya saka mata riga mai kauri, hatta hijab da kansa ya saka mata har Wajan dadduma , da ‘kar ta samu tayi sallah tanayi tana kuka dan ko zama bata iyayi , sosai Big Boss ya sha jinin jikinsa tana idarwa ta zame Big Boss yayi saurin ‘karasowa cikin d’akin hannun sa d’auke da magani da ruwa , yana ta’bata ta buge hannun zata saka masa kuka, shima kamar zaiyi kukan ya marairaice mata face ,”Am so sorry sunshine please ki bari na taimaka miki”, yanzu ma sharesa Abla tayi dan ko kallansa bata san yi , tea d’in da ya ajje ya d’auko mata zai bata ta’ki amsa , duk yadda yayi lallashin Abla ta’ki kulasa , sai da yace zai kuma ne yasa ta sha tea d’in , maganin ma da’kyar ta shashi, duk rigimar nan da take bacci take ji amma ta’ki yadda, a hankali ya d’auketa ya mayar kan gadon,” Let me check on you please bazan miki da zafi ba “, cikin sha’kewar murya Abla ta furta “ Banaso”, bai kuma cewa komai ba sai lallashinta da yake da sweet voice d’insa da ban ta’bajin yana lallashi ba sai yau, a hankali bacci mai ‘karfi ya d’euketa sabida harda maganin bacci ya bata. Sai da yaga baccin da gaske ya d’auketa sannan ya dubata, shi kansa saida ya runtse idanuwansa ganin abunda yayi mata , yasan kafun shawo kanta sai ya wahala dan sosai ya hango tsoransa a cikin idanuwanta . A hankali ya kwanta a d’ayan side d’in yana janyota jikinsa , a haka bacci ya d’auke da shi kansa bai ta’ba jin dad’in bacci ba kamar na yau sabida bazai ta’ba manta wannan rana mai cike da tsananin Albarka da haske ba.
******* A ‘bangaran wasu mutanen kuwa suna kallan yau a matsayin ranar mai tsananin muni da duhu cike da tsantsan tashin hankalin da yasa mutane da yawa suka kasa rintsawa, dan rana ce da zasu iya kiran ta da ba’kar rana da kibiyoyinta suke da tsananin kaifi da Suka.
‘DAKIN DUHU
A firgice ta fad’o cikin d’akin cike da Tsantsan tashin hankali, cikin razana da firgice ta ke kwalla kiran “ Sindilu “da iya muryarta Sabida tashin hankali, gabaki d’aya ba acikin hayyacinta take ba , Sabida tsananin razanin da ta shiga , ta dad’e tana ambatan sunan sandilu kafun ya bayyana yana ‘kyal’kyale wa da wani irin dariya “ Kinyi sake , Kinyi sake babba da kika bari ala’ka mai ‘karfi ya shiga tsakaninsu, ala’kar da ta fara karya duk wani mai mugu dake san cutar dasu , makaminsu babba ne irin wanda bazasu ta’ba iya ruguzashiba , “ a rud’e take furta” Sandilu kayi wani abu, burina yana daff da çıka bazan ta’ba bari wani abu ya lalata mun burin da na dad’e Ina ginawa ba tsawan shekaru ,bazai faruwa ba , hakan bame yiwuwa bane “ wani dariya sindilu ya ‘kara saki mara dad’in ji, “ Lokaci ya riga ya ‘kure miki , abu d’aya kawai zakiyi idan kınasan çıkar Burin ki ya cika , sa’banin hakan kuma kamar kin çakawa kanki wu’kane dan a sannu mugayen aikin ki zai dunga fitowa fili,” cikin firgice ta furta “ Wana irin aikine wannan ? Sandilu zanyi sa Indai buruna zai cika , ka fad’e sa koma menene “wani shegiyar dariya sindilu yakeyi shi kad’ai , lokaci d’aya wani Leda ‘baka ta fad’o cikin Sauri ta saka hannu zata d’auka ya daka mata tsawa “ Hannun huggu “ da sauri ta saka hannun hagun ta d’auka “ akwai sharud’a akan abunda zakiya , daga rana irin ta yau kana ki bautawa kowa , babu sallah babu wani abunda za a iya kiran sa da suna bauta , ko alwala kada ki kuskura ki ‘karayı ko a cikin zuciyar ki har sai kin çıka abunda zan ce miki, ki janyo yarinyar a jikinki, ki nuna mata so mai girma yadda zata saki jikinta dake, wannan maganin akwai wani dabba da mijinta ya shigo dashi gidan nan , cikin talatailin dare zakibi shi, ki tabbata yayi fitsari a jikinki sannan ki tabbata fıtsarin a lokacin yayi, idan kinyi hakan zaki dan Gwali fitsari a cikin ledar nan ki sawa yarinyar a gabanta , kina aikata hakan ko wana irin buri kike bu’katar cikawa akansu zai cika sai kin zama ke ce mai mülki sama da kowa , kana kiyi kuskuran bawa wani wannan aikin , yin hakan kamar kin lalata ragowar sihirin kine “ ya ‘karasa yana sakin wani dariyar me rikitarwa, tun kafin tayi magana ya ‘bace batt kamar bai wanzuba, hannu ta d’ora aka kamar ta saki ihu sabida tsananin tashin hankali “ Fitsarin Zaki?” Maganar zaka a zuciyarta ta fito fili, a rikice ta yun’kura zata mi’ke cikin kuskure ‘kafarta ta daki wata tukunyar tsafi, lokaci d’aya ta fashe gabaki d’aya wani irin hayaki ya karad’e wajan , a rikice matar ta saki ‘kara sabida saukar marin da taji dama da hagu, ta ko ina duka take ji a jikinta cikin tashin hankali, babu abunda take fad’a sai wasu sur’kullu, lokaci d’aya ba’kin haya’kin ya ‘bace ya run’kura zata tashi jan ‘kyallen da take rufe fuskarta ya zame , sosai na razana da ganin wacce take shanye da jajayan kayan, ba kowa bace face Nanni da gabaki d’aya ta sauya fasali sabida abubuwan da suke fuskarta da ko alamun fara’a babu balantana imani, sur’kullan ta ta somayi cikin saurin kafin ta d’auki ba’kin mayafinta ta mayar kanta , cikin ‘kan’kanin lokaci ta ‘bace Batt.
✨✨✨✨✨✨
COUPLES ROOM