Sashe 100
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tunda Suka tashi daga bacci take jin zuciyarta wasai kamar wacce akai wa kyauta mai girma duk da batasan farin cikin ko na Menene ba amma haka kawai take jin kanta cikin farin ciki da nutsuwar zuciya . Hatta Big Boss sai da ya Lura da yanayinta shiyasa ya kalleta duk da shima kusan hakan ne a ‘bangaransa jiyai yana kewar wasu abu masu mahimmanci a rayuwarsa . Zai yi wa Abla magana wayarsa ta kawo haske kad’an kamar zai share sai kuma ya d’auka, Missed Call d’in Little ya gani da yawa a cikin wayar , murmushi yayi dan yasan rigimar little idan ba kiransa yayi ba bazai ta’ba kwantar da hankalin sa ba . Kamar yadda yaga ya kirasa Vidoe called shima kira yayi back ko ringing batayi ba Little ya d’auka , yana ganin fuskar Big Boss kamar xaiyi kuka “ Yaya shine ka güdü ka barni ko ? Kana ina ? Har yanzu fa banganka a cikin gidan ba , please Yaushe zaka dawo , ina Lil take please, please Yaya ka dawo , in bazaka dawo ba ka dawo mana da Lil sai ka tafi”, rasa abuncewa Big Boss yayi sai kallan da ya jefa wa Little cikin Sauri little ya kawar da kansa gefe kasan cewar vidoe called suke , Abla kuwa murmushi ne ya kamata jin dariya na ‘ko’karin fito mata tayi saurin rufe bakinta, ta ‘kasan ido ya kalleta itama yana d’age mata gira d’aya , muryar Little da ya sake Jini yasa ya furta “ What do you want ? Kanasamun ciwan kai “, turo bakinsa Little yayi har yanzu dai bai canza halin saba “ Yaya please why ? Ka tafi ka barmu, kuma ka tafi da Lil and baka fad’amun inda kaje bafa, ka dena sona ko ? Little d’inka ne fa “, girgiza kansa Big Boss yayi hannunsa d’aya cikin na Abla da take kwance cikin wata riga shara shara mara nauyi hannuwanta kamar na armless , ba zata ba tsammani taji Big Boss ya furta “ She’s going to give you a Baby that’s why “, Little kamar wani ‘karamun yaro ya saki ihu , ita kuma Abla kai masa muntsini a laps d’insa tana turo bakinta , tun kafun Little yayi magana Bobo da suke gefen sa ya fusge wayar “ Dude mai kake cewa ? Please explain “, gefen bakinsa Big Boss ya motsa kamar yana shirin yin murmushi ganin yadda Abla take masa fiki fiki da ido “ Yes you heard me clearly, you guys will soon be a fathers “ kasa magana sukai sabida tsabagen speechless hatta Sauban kasa cewa komai yayi shiyasa Big Boss ya kashe kiran . “ why the angry face ko bakyaso su sani?” Turo baki tayi kafun tace “ Ni yanxu da Wana ido zan kallesu?” “ zan ara miki nawa “ cewar Big Boss yana janyota jikinsa sosai , but for now let’s keep everything aside okay ? Just matso kusa dani zan koya miki wani abune “, da yaka ya soma bata French kisses a fuska .
********NIGERIA
Allah sarki su Little tsabar farinciki kasa zama sukai , gabaki d’aya wani irin farin ciki da annushuwane ya kama ko wannan su , Little nufar part d’in su Fanan yayi duk da yana da ya ‘kinin basusan komai ba . Yana shiga suma suna fitowa , Baby cike da farin ciki ta furta “ My in law wannan tsananin farin ciki da kake ciki any good news ?” Kansa ya jinjina musu “. A Big Boss Surprise amma sai kun fad’a mun mene ne tu’kwicina ?” gabaki d’aya sai suka matsu da jin ko wana irin labari , cikin Sauri Baby ta furta “karka damu Fanan zata baka , hararar ta Fanan tayi “ sai dai ku ha’kura da jin kome nene “ da mamaki Little ya furta “ it’s about Lil “ kusan had’a baki sukai Wajan furta “ Abla ? Mainene?” Girgixa kansa Little yayi mai za’a bani in return , “ Anything you want Indai yana da mahimmanci “ dariya Little yayi kafun ya furta “ well you guys will soon be mothers Lil zata haifa mana Baby “, kamar masu aljanu suka saka ihu gabaki d’aya tsabar farin ciki Baby wa’ka ta saka musu su Eshaal suka dunga dariya dan gabaki d’aya farin cikin ya kasa ‘boyuwa a zukatansu yadda Mamy suka jin ihu süne ya saka suma fitowa , Fanan na ganin ta kamar Baby tayi hugging d’inta , d’aka mata duka Mamy tayi kafun ta furta “kunutsu ku fad’amun mai yake faruwa kuke dariya haka?” Cike da murna Fanan ta furta “ Mamy , Abla will soon be a mother shiyasa muke farin ciki “, itama Mamy shock mamakin tayi kafin ta kalli “ kunna wa’karku nima sabida ciwan kafa da nayi amma duk da haka sai munyi “ ta fad’a tana tattafa hannunta .
Wannan ahali fa ba ‘karamun murna suka shiga ba duk da dukansu sunkiya Abla basa samu har suka ha’kura , lokacin da Harry taji wannan zance kamar zata had’i zuciya ta muku haka ta tsinci kanta.
Allah me yadda yaso cikin ‘kan’kanin lokaci ya saka ahalin nan cikin farin ciki, irin farin cikin da bazasu ta’ba manta shiba.
******** A prison kuwa abunda ya shigarwa Nani ido shine babban nakasun da ya sameta Sabida a binciken farko da akai a ka fahimci ta samu makantar idanuwa da bazasu ta’ba gyaruwa ba , a hakan kuma likitocin suka fuskanci cutar vaginal cancer da ta samu a gabanta sabida irin mugun aika aikar da Sindilu yayi mata har yake sata yoyan futsari. Karo na farko da Nani ta soma nadamar rayuwar ta da irin abunda ta aikata , duk irin ta’kama da izzar da take da shi yanxu rayuwar ta ta koma kamar ba koman komai ba , ta rasa idanuwa irin wanda zata kalli koda fuskar tane. Ga mummunan abunda Sindilu ya ja mata bayan shima yanzu ‘karshen sa ya zo, sosai Nani take kuka da ba’kin cikin kalar rayuwar da ta jefa kanta a ciki uwa uba rayuwar gidan yari da ta ke fuskarta mutum shiba kowa bane komai ta’kama da izzar sa tunda har ta ‘kare a kurkuku ba tare da wani nata ya biyo taba.
07041879581
09134652921
MSS LEE .
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA