Sashe 60
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
**** A part d’in Hajiyar America kuwa kowa sai faman sannu da zuwa yake mata da ya jiki fuskar ta cike da kewar su take amsawa kowa tanbayar lapiyar su , d’an kallan cikin falourn tayi kad’an kafun ta furta “ Ina Son d’ina yake ko bai sai da dawowa taba ?” Kallan ta Uncle Adam yayi kafun ya furta “ Daman Mama nasan shi zaki fara tanbaya tunda bakiga na gaban goshin kiba , san yanzu duk inda yake suna tare da mai sunana ( Dadyn Eshaal), wani murmushi Hajiyar America ta saki “ Masha Allah, Allah yayi inna dawo zanga zuri’ar tawa da yawa haka,” kallan matar d’azu da ashekaru bazata wuce shekara 45 da biyar ba amma Hutu da kwanciyar hankali gabaki d’aya ya dawo da ita kamar yar 40 years “ Nusaiba nasan kuma kungaji ke da yar ki ko dan hidimar da kuka dinga yi a asibiti ke dasu Abdul- Samad ya kamata ku huta ko?, bani da ba’kin Godiya sai dai nace Allah yayi Albarka “ gabaki d’aya falourn aka amsa da “Ameen”. Mi’kewa tsaye Hajiya Nusaiba tayi tana kallan yarta da ashekaru bazata wuce 18 years ba “ Baby ko zaki zauna anan ?” Kyakkyawan murmushi yarinyar da aka kira da Baby tayi ba tare da tace komai ba “ kema kinsan halin kayar ki ai ki dena tsokanar ta ki d’auki ‘yar ki, kafin Abbun ta ya dawo tace bata san ki ba “. Wani murmushin Babyn ta saki tana mi’kewa , cike da girmamawa ta furta “ Allah ya huta gajiya Mama, Yaya Abdul Allah ya huta gajiya “. Wanda ta kıra da Yaya ko uffan bai ce mata ba sai kallanta da yayi tunda ta soma magana , ganin ta mi’ke zasu fita ita da Hajiya Nusaiba shima ya mi’ke tsaye “ Allah ya ‘kara Lapiya Mama , Nima bari naje na huta “, Albarka kawai suka saka masa shima kafin ya bar falourn. A haka suka d’an soma ta’ba hira da Mama duk da yadda suka so ta huta amma ta’ki barin ko wannan su , a cewarta tayi kewar su sosai gabaki d’aya bata kula da rashin Nani da bata falour ba kuma babu Wanda yayi mata zancan su Big Boss da suke gidan.
BOBO
Yana shiga cikin d’aki dafe kansa yayi yana furta “ Innalillahi wa inna ilaihi raji’un” wani irin hawaye ne suka sakko masa daga idanuwansa lokacin da yake zama kan sofa d’in d’akin, har loka in hannuwan sa suna dafe da kansa , cikin karyewar murya ya furta “ Allah na tuba, Allah na tuba , Abbu mai yasa ? Abbu me yasa kake so zuciyata ta dunga zafi? Why will you leave us at the first place ? Why Abbu? why please ?”, hannuwansa gabaki d’aya akan fuskarsa da ya kulle babu abunda yake masa yawo a cikin ‘kwa’kwalwar sa sai maganganun da ya fad’a akan Abbun nasu , gabaki d’aya jinsa yake wani irin a jikinsa , fuskar sa a kulle ya furta “ ABBU….” Kamar daga sama His Excellency da tun d’azu yake d’akin ya furta “ Na’am Habibty?” Cikin Sauri Bobo ya d’ago da idanuwansa ganin His Excellency tsaye daga bakin ‘kofar d’akin. Da Sauri ya soma goge hawayen fuskarsa gudun kar His Excellency ya gani yana ‘kara tsuke fuskar sa kad’an. Ganin yadda His Excellency yake binsa da kallo ne yasa ya mi’ke gabaki d’aya xai wuce toilet , “ Abdul- Maleek.” His Excellency ya kira sunan Bobo yana ta kowa cikin d’akin a hankali, tsayawa Bobo yayi çak jin sunan sa a bakin mutumin da ko a mafarki yaji muryar sa bazai ta’ba mantawa da ita ba , “ Abdul-Maleek”, His Excellency ya ‘kara ambatan sunan sa ganin har lokacin sai jiyo ba , d’an sunkuyar da kansa ‘kasa Bobo yayi kamar me tunanin abunda zai fad’a , a hankali ya furta “ Just Go Please“, kallan bayan Bobo His Excellency yayi yana sakin murmushi mai ciwo “ Abdul bankai matsayin da zan kira sunan ka ba ? Ko ka kalleni idan na anbaci sunan sa ? Bakasan gani na kai ma ko? Shiyasa bakaso ‘kannan ka sunan nine mahaifin su ? Kayi hakuri zan tafi” cikin sauri Bobo ya jiyo yana kallan His Excellency da ya d’an juya zai soma tafiya , lokaci d’aya kuma ya dafe ‘kirjin sa , cikin Sauri Bobo ya furta “ Abbu “ yana ‘Karasawa inda yake, hannun sa d’aya ya ri’ke a rikice yana zaunar dashi kan sofa , Sosai damuwa ya bayyana akan fuskar sa baisan lokacin da ya fara furta “ Abbu mai ya same ka ? Ina ne yake maka ciwo? Kasha magani?”gabaki d’aya shi kad’an yake janyowa masa wad’an nan tanbayoyin yana san duba inda yake wa His Excellency ciwo . Hannun sa His Excellency ya kama yana d’ago da fuskar Bobo da shima ya yake kallan sa “ Na ro’ke ka bazan iya jure gabaki d’ayan fushin kuba. Farooq ko ganina bayaso yayi shiyasa yake Nisan ta kansa da duk inda nake. Kai ma Abdul haka zaka mun? Baka so na ? Bakwasan ‘yan uwan ku susan nine mahaifin su ? Kuyi mun komai amma karkuyi mun haka na ro’ke ku, idan kuna san na tsugunna Indai zaku yafe mun zanyi “ ya ‘karasa yana ‘ko’karin sauka a gwiwowinsa, cikin Sauri Bobo ya hanasa hakan sai ma shi da yayi kneeling d’in yana fashewa da kuka “ Abbu me yasa? Kasan muna san ka amma ka Nisan ta kanka da mu? Kasan irin wahalar da muka sha a dalilin rashin ku? Kullum Yaya Farooq baya bacci sabida mu, bayacin abinci sabida mu duk bakusan haka ba , munsha wahala , ta dalilin ku d’an uwana ya canza rayuwar sa gabaki d’aya, baya fara’a baya shiga mutane , baya magana duk sabida mu, just for the sake of our happiness, Abbu ku kuka canza masa rayuwa da ba haka yake ba , kuma kake so na manta duk abunda ya faru?” Har yanzu Bobo bai Dena kuka ba , shima His Excellency wani irin hawaye ne ya sakko masa , ci gaba da magana Bobo yayi “ Abbu ! Little rayuwar mu ne , bazamı iya rayuwa babu shi ba , be ta so da kowa nashi sai mu , ya kake tunanin zai d’auki abun nan ? Zuciyar sa mai rauni ce , Big Boss yana san yayi masa dashen zuciya sabida tun yana jariri yake da ciwan zuciya irin naka “ sai kuma ya d’ago yana kallan Abbu da shima yake zaune a ‘kasan “ kayi ha’kuri Abbu, Ina sanka amma bazan iya yafe maka ba har sai Big Boss ya yafe maka , kayi hakuri Abbu, kayi hakuri,” Bobo ya ‘Karasa maganar sa yana rufe idanuwansa Sabida kukan da yaji yana zuwar masa “ gabaki d’aya bai sai ya zayyi ba , koma Menene bayasan ‘bacin ran Big Boss a yanzu, shid’in jinin sa ne da yake yawo a jikinsa , Little ? Prince ? “ bai san lokacin da ya furta “ Ya zanyi?”, hannun sa His Excellency ya kama cikin sauri Bobo yayi Hugging d’in, kamar ‘karamin yaro haka yake kuka yau “ Nayi missing d’in ka sosai , wallahi nayi missing d’in ka “, shima His Excellency hawayen fuskarsa bai dena sakkowa ba sai tapping bayan Bobo da yake alamar rarrashi “ Laifi na ne , kuyi hakuri , ku yafe wa Abbun ku” shine abunda yake iya fad’a a hankali kamar a cikin zuciya Sabida yadda maganar tasa bata fitowa , ya dad’e yana tapping bayan Bobo da har yanzu yake rungume dashi sai ajiyar zuciya da yake saukewa “ ‘Ya’Yan da na haifa sune sukai rayuwa cikin ‘kunci? Innalillahi wa inna ilaihi raji’un “, shine abunda His Excellency yake nanatawa a cikin zuciyar sa , Bobo na kafad’arsa har lokacin , His Excellency yafi 15minutes yana zaune a ‘kasa Bobo kuma na rungume dashi , d’an d’ago da kai His Excellency yayi yana kallan fuskar Bobo ganin yadda Bacci ya d’auke sa ga wani irin zufa da yake fitowa masa kamar babu Aç a d’akin, ‘karamun murmushi His Excellency yayi “ Har yanzu baka canza hali ba ? Kana bacci aka fad’a na ?” Kamar Wanda zai bashi amsa haka yayi masa magana kafin ya ci gaba da shafa bayan sa yana jin soyayyar yaransa a cikin zuciya da gangar jikin sa gabaki d’aya .
✨✨✨✨✨
BANANA ISLAND