← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 100

Sashe 19

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kallan face d’inta yayi Dagasken kuwa ta suma, kamar wata Baby ta d’an turo bakinta kad’an , girgiza kansa Big Boss yayi , a hankali kamar me rad’a ya furta “  sai shegen rashin kunya ga tsoro kamar farar kura “, be ‘kaya gigin kallan jikin taba sai towel d’inta da ja gabaki d’aya ya had’ashi ya d’auke ta a hannun sa , har cikin d’akin dressing d’inta ya shiga ganin ko ina neat babu datti a wajan, kai tsaye toilet ya wuce da ita lokaci d’aya ya d’an motsa lips d’insa Sabida ganin macijin robar da ke cikin toilet d’in , bai tsaya a ko ina ba sai cikin jacuzzi , ga ruwa da ya wuce half sosai a ciki, a hankali ya zare towel din jikin ta cikin sauri ya kamar da kansa gefe kafin ya sata a cikin ruwa , har lokacin Abla kuma bata motsa ba , hannun sa d’aya ya saka ya d’an ibi ruwa kafun ya yayyafa mata akan face d’inta. Wani irin ajiyar zuciya Abla ta saka tana mutsi mutsi da idanuwanta, a hankali ta ware su gabaki d’aya kafun ta ‘kara kullesu cikin Sauri tana sakin wani irin nazanan nan ‘kara da har saida Big Boss ya kulle idanuwan sa , ganin tana ‘ko’karin sakin wani ‘karan Big Boss ya daka mata tsawa kad’an “ idan baki mun shiru ba , I will really surprise you”, d’if kuwa Abla tayi tana rarraba idanuwa ga hannayenta guda biyu da tasaka sai faman kare ‘kirjin ta take , d’an ta’be bakinsa Big Boss yayi kad’an kafun ya juya cikin sauri Abla ta furta “Maci..jin”, kallan macijin yayi kad’an kafun ya d’aukesa ya fitar dashi gabaki d’aya daga ciki, sakin baki Abla tayi ganin yadda ya d’auki macijin kamar wani tsunma ko tsoro bayaji dan duk a tunaninta macijin gaskene ba na ‘karya ba. Kamar wacce ta turo abu kuma ta d’an ta’be bakinta “ Oho dai tunda kafitar mun dashi kuma jikina da kagani Allah sai ya saka mun, kuma duk ranar da naga Matar ka sai na fad’a mata kai d’an iska ne”, da haka ta ‘karasa sai faman kunbura baki take ita kad’ai .

          Big Boss yana fitowa direct barin d’akin yayi gabaki d’aya ya fito cikin compound d’in gidan , cikin sauri Victor the Anthony suka ‘karaso Inda yake ,kallan yanayin gidan Big Boss yau d’aga tun daga kan matah tsaran gidan har zuwa kan masu aiki da suke cikin gidan , kallo d’aya yayi musu ya d’auke kansa , cikin husky voice d’insa ya furta “ Change the rules “ da haka ya ci gaba da takawa duk inda ya wuce sai sojojin da yan sandan gidan sun sara masa , sai da ya d’anyi tafiya kad’an kafun ya zo wajan wasu red roses masu shegen kyau da ‘kamshi, yadda wajan ya ‘kawatu sai ya burge mutum ga wani irin shanyi da ‘kamshin ‘karasa me ratsa zuciya da yake buso wajan , sosai babban filin ya cika da flowers masu shegen kyau musamman red roses ta ko ina wajan tsaf tsaf yake ga security da suke jagaye da wajan ,lumshe eyes d’insa Big Boss yayi kad’an kafun ya ‘kara bud’esu akan flowers d’in, cikin takunsa mai cike da tsantsan izza da mülki ya cigaba da ratsa wa cikin roses d’in,a hankali yana ‘karabin flowers d’in da kallo, ya fi tsawan mintuna goma a wajan kafin  ya juyo da niyar komawa . Wanda ya gani tsaya a Wajan ne yasa ya ‘kara tsuke face d’in sa zai wuce sauban yayi saurin shan gabansa” over 22 years ni kad’ai nake zuwa kallan red roses I missed that moment please “, banza Big Boss yayi masa zai kuma wucewa sauban ya kuma shan gabansa “ please talk to me ko zagina zakayi I will like it amma Dan Allah ka dena mun shirin nan yana ‘Kona mun zuciya”, rai a d’an ’bace Big Boss ya furta “ Move I side “ shima sauban girgiza masa kai yayi “ I can’t Dude , I can’t , komai zakamun sai dai kayi mun , 22 years na sha wahala ina ta neman hanyar da zan ganka amma gabaki d’aya ka toshe wannan hanyar, I was so Lonely over 22 years, why are you hurting me like this ? I can’t take it any more , kamun al’kawari fa no matter how mukayiwa juna laifi na d’an lokaci ne kad’an , munyi al’kawari zamu yafewa juna ,amma please why are you hurting me like this ?just go, ka nesanta dani kamar yadda kake so , I won’t stop you ever again just go “, ya ‘karasa yana matsa masa hanya, Big Boss bai ce masa komai ba yayi wucewarsa haryanxu face d’insa a had’e ga jijiyoyin kansa da suka soma fitowa rud’u rud’u, d’an waigawa sauban yayi ganin Big Boss ya bar wajan gabaki d’aya ,a hankali ya tsugunna a wajan lokaci d’aya wasu irin hawaye na sakko masa daga ido , so yake yayi kuka sosai ko zai dena jin zafin abunda yake ji cikin zuciyar sa, sun kuyar da kansa sauban yayi kad’an yana rufe eyes d’in sa , dudduniya bashi da aboki kamar Big Boss , they sacrifice their happiness for each other , tsawan lokacin nan da basa tare ya kasayın friend d’in da zai sha’ku kamar sa , cikin muryar kuka ya soma magana “ Do you really hate me this far ? Just for once allowed me to hug you please, i hate it when you ignore me , why are you doing this to me? It’s really hurt my heart, am so sorry please “, ya ‘karasa yana goge idanuwansa , cikin sanyin jiki ya mi’ke tsaye tare da juyowa daniyar komawa , yana tsaye hannun sa ga baki d’aya cikin aljihun wandan sa , kawar da kansa sauban yayi gefe yana sassauta face d’insa “ Me ya dawo da kai ? Baka gaji da kallan flowers d’in ba ?” Shiru Big Boss yayi masa sai ma kallan sa da yake kawai har yanzu hannun sa na cikin aljihu kuma bai motsa da ga Inda yake ba . ‘Dan lallausa murmushi Sauban ya saka kafun ya furta “ it’s okay! Good night!” Ya ‘kara yana ta kowa zai wuce ta d’aya Side d’in sauban, kamar daga sama sauban yaji muryarsa “ someone needs a Hug?” Da wani irin sauri Sauban ya juyo yana kallan Big Boss kamar wani ‘karamun yaro yayi hugging Big Boss sosai , “ Just for once please forgive me na dude , the other time my intention was not to leave but I can’t, i can’t say with you a wancan lokaci sai naji kamar ana yankamun naman jiki nane , am sorry , am sorry , am really sorry..”, bai ‘karasa ba Big Boss ya raba jikinsa da nashi cikin d’an ya mutse fuska ya furta “ Bana san hayaniya “, wani irin dariya sauban ya saki , lokaci d’aya sauban ya kai masa naushi cikin sauri Big Boss ya ja baya kafin su ‘kara hugging d’in junan su , a hankali Big Boss ya furta “ it have been yes but you’re still the naughty guy”, shima sauban kansa ya jinjina masa “ Yeah when you’re still the same as well, let’s seat please “, kallan sa Big Boss yayi yana kauda kai , shikam sauban batare da damuwa ba ya zauna a’kasan wajen me d’auke da lallausan glass , kallan baka da hankali Big Boss yayi masa bai ankara ba sauban ya janyo hannun sa shima ya zauna a ‘kasa Big Boss zai yi magana sauban yayi saurin furta “ karma kace zakayi complain , the weather is so night , just chill okay “ ko kallan inda yake Big Boss bai yi ba sai stars da ya kalla , “Kana tuna memories ?” Shiru Big Boss yayi masa wani sweet Sauban ya mi’ko masa “ wannan alawar ta wahalar dani, I always kept it , ko date d’inta ya ‘kara ina kara zuwa har company na nemota ,”Naughty”’cewar Big Boss yana mi’ko hannunsa sauban ya ri’ke masa “ the last moment was as a place like this muna kallan stars , just be a Good Samaritan now “, a karo na biyu Big Boss zaiyi magana sauban ya ‘kara riga sa “ Just obey dude”, da haka suka ci gaba da kallan stars d’in batare da sun yi magana ba,” Dude I have something to tell you….”.

           DAKIN DUHU
Chapter 19 · 0% Book details