Sashe 50
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin murmushin da kullum baya ‘boyuwa a fuskarta ta furta “ Haba Yaya Sauban , when last ka ganni amma shine zaka fad’a haka ? Babu komai tunda abun haka ne “ harararta Sauban yayi “ zaki wuce mu tafi ko surutun zaki cikani dashi ?” ‘Dan turo bakinta Fanan tayi kad’an lokacin da suka nufi cikin part d’in ga Bobo da Mamy a tsaye yana san barin falourn amma ta hanasa , ganin yana ‘ko’karin juyawa ta kama kunnansa cikin Sauri ya furta “ Why please Mamy am sorry!” Hararar ta Mamy tayi “ zakayi bayani ne ai yanxu , Fanan ce ta hana banzo tun a lokacin da kuka shigo Nigeria ba Sabida bata nan amma yanxu gabaki d’aya ranku sai ya ‘baci, ina shugaban marasa mutumcin yake?” Ta fad’a tana kama hannunsa , ‘karamin murmushi Bobo ya saki ganin kwalla na tarar mata a iho “ Haba Mamy stop it please “ harara Mamy tayi masa yana zama kan kujera , a Daidai lokacin da Diidii ta fito daga cikin wani d’aki , “ Ai kwanda da kika zo Hauwa’u,tunda ni sun rainani musamman wancan mugun da ya koro wula’kanci “, har ta ‘karasa kan kujera tana d’ingisa sandarta, Fanan kuma a sace ta ta’ba rigar Sauban cikin ‘kasa ‘kasa da murya ta furta “ Yaya Sauban wanene wancan da naga Mamey na yi masa magana kamar sun dad’e da sanin juna ?” Kallan Bobo da ke kusa da Mamy Sauban yayi kafin ya furta “ ‘Dan uwan Besty “ Fanan bata san lokacin data d’aga murya ba wajan fad’in ‘Dan uwan Besty kuma ? Ina Bestyn yake ?” Tsaki Sauban ya saki yana hararar ta , shima Bobo d’an d’ago da fuskarsa yayi zuwa side d’in maganar da yaji “ it have been years but they have another sister?”kallan ta Didi tayi cikin idanuwanta da suke sanye da fararan glasses “ yar nema zaki shigo ki zauna ko sai anzo an zaunar dake?”,d’an turo baki Fanan tayi “ Haba Diidii daga zuwana kinasan janyo fad’a ko? Amma fa na d’anyi kewar ki duk da nayi mamakin zuwanki Nigeria “,hararar ta Diidi tayi shi kuma Sauban ya zauna ya kusa da Bobo , da hannun Sauban ya nuna mata Bobo “ Komai sai an nuna miki ?” Zatayi magana ya kuma dakatar da ita “ Yaya Bobo” murmushi Fanan tayi ganin tun kafin tayi tanbayar ya bata amsa “ Yaya Bobo ina kwana ?”, in short Bobo ya amsa “ Lapiya Lou,”sai kuma ta ‘Kara juyawa tana Kallan falourn sosai ganin su kad’ai “ Diidii ina Nani ? Tunda na shigo banganta ba “, cikin tsuke fuska Mamey ta furta “ idan baki samu waje in zauna ki dena wannan tanbaye tanbayen naki ba sai ranki ya ‘baci “ sai kuma ta juya Side d’in Bobo ganin ya mi’ke tsaye “ Can’t you stay long with Mamy ?” Gashin kansa Bobo ya shafa kad’an “ Mamy I have a lot to do now ? But inna dawo zan zo wajan ki “, hannunta Mamy ta d’aga Masa “ promise ?” Kansa Bobo ya kuma jinjina wa yana kallan time “ Diidii am off “ hararar sa Diidi tayi tana d’auke kanta , shima Sauban mi’kewa yayi suka fita shi da Bobo , sai a lokacin Diidi ta mayar da kallanta Wajan Mamey “ ko bakomai kinzo atleast zaki iya lallasan mana su kafin ayi taron Family na shekara ko zasu zauna, har yanzu basa kuna sa duk da ragowar yaran guda biyu suna yini a wajan sa basu ta’ba sanin baban su bane , cike da wani irin shock Mamy ta mi’ke “ Diidii kina nufi, Ameer da ‘karamin Babyn da ko kallansa ban ta’bayi ba ? Amma sun girma ?” Kanta Didi ta jinjina mata “ Hakane hauwau amma yanxu ga d’akin ku can da aka gaggyara muku , ku shiga ku hudu kafin jama’ar gidan su hallara tunda babu Wanda yasan da zuwanki sai His excellency. Da toh Mamy ta amsa tana nufar d’akin da yake nata cikin part d’in , yar aiki na ri’ke da trolleys d’insa , Fanan ma da zuciyar fal tunani maganar su Mamy duk da ta kasa fahimtar komai a ciki haka ta nufi nata bedroom d’in, tana cire zancan daga zuciyarta.
******
Tunda ya zauna a side d’inta bai mi’ke ba , hannun ta na cikin nasa har lokacin, idanuwansa sunyi mugun ja sosai da sosai ga jijiyoyin kansa da suka d’an fito rud’u rud’u dasu , ya fi mintuna goma zaune a wajan , hasken da yaga wayarsa nayi ne alamar kira ya d’an kalla kafun ya zare hannun sa cikin nata a hankali, sau d’aya ya kalleta kafin ya kama hanyar barin d’akin gabaki d’aya , yana fitowa falourn ya tarar da Victor a tsaye yana jiran fitowar da , cikin takunsa na izza ya ‘karasa kan one sitter ya zauna tare da crossing legs d’insa ,” Sir the Dr …” dakatar Dashi Big Boss yayi “ No need am okay “ cikin Sauri Victor ya tsugunna shikansa sai da Big Boss ya d’ago ya kallesa “ Please Allow him to check on you” lumshe idanuwansa Big Boss yayi alamar ya tashi, babu yadda ya iya d’in dole ya tashi, kamar bazai ce komai ba sai yayi masa alama da hannu ya shigo , da Sauri Victor yayi saluting d’insa yana koma wa waje , ba d’auki cikakken 2 minutes ba suka dawo shida wani chocolate guy , tunda ya shigo yake bin Big Boss da kallo a fakaice,ganin irin baiwar kyau da yake dashi, yadda ya zauna ma abin kallo ne , tunda Suka shigo ko sau d’aya Big Boss bai d’ago da idanuwansa ba balantana su saka ran zai kallesu , alama Victor yayi masa a kan ya je ya dubasa, hakan kuma ne ya faru amma abin mamaki Drn na ta’ba temperature d’insa yayi saurin kallan Big Boss cike da mamaki, tunda yake aikin likitanci bai ta’ba Jin zazzafan zafin jiki kamar wannan ba da ko bai ta’ba kaba idan kana kusa dashi zakaji hucin sa , “ Am Sir daman daman…” yadda ya fara ‘kin’kina ne ysa masa Big Boss d’ago da rinannun idanuwansa , sosai Doctor d’in ya rikice ganin kwayar idanuwan Big Boss , d’an ’karamin tsaki Big Boss yaja kafun yayi wa Victor alamar ya fitar dashi lokacin da yake mi’kewa zuwa Bed d’inta . Har lokacin Bacci take a hankali ya ‘Karasa d’ayan side d’in ya kwanta yana lullu’barsu da duvet me kauri , dan sosai yake jin sanyi a wannan karan.
******‘Karfe 1:25 pm aka soma kiran sallar azhr, a hankali Abla ta soma musu musu da idanuwanta da suka soma dinshi dinshi sabida baccin da tayi , a Daidai saitin fuskarta idanuwanta suka sauka , cikin razani tayi ‘ko’karin sauka daga kan gadon har tana ‘ko’karin fama d’inkin ta , bai bud’e idanuwansa ba sai hannunta d’aya da ya kama har yanzu idanuwansa a lumshe suke , cikin wani irin murya ya furta “ Don’t hurt your self please “, d’an turo bakinta Abla tayi kad’an kin yadda yayi magana ga wani irin tsoranshi da ya ‘kara shigarta, gani take yanzu ma zai iya ‘ko’karin kashe ta kamar yadda yayi mata jiya, sosai ta soma shash she’kar kuka Sabida yunwar da take ji kamar ‘ya’yan cikinta zasu Fito waje , saukar sautin kukan ta da ya jine ya soma bud’e idanuwansa da har yanzu basu washe ba suna kalar jan su , sai ma wani irin lumshe su da yake lokaci zuwa lokaci “ Ni ne ko ?”share sa Abla tayi batare da ta tanka masa ba , sosai ya mi’ke zaune yana kallanta , hannunsa cikin nata da har yanzu bai saki ba , a hankali a hankali yake matsa hannun da take ‘ko’karin ’kwacewa , cikin sanyin murya ya furta “ Nayi Laifi Babba ko ?shiyasa Sunshine take fushi dani, amma please a barni na lallashi zuciyar ta dena fushi dani, karta horani da rashin jin sautin ta, I just want to show you how much I love you, but I don’t meant to hurt you, please Sunshine karki horani da yawa”, ‘kara kawar da kanta Abla tayi cikin turo baki ta furta “Ni yunwa nake ji..”, da hannu d’aya ya saka yana ya mutsa lallausan gashin kansa “ Sorry banı na kawo miki abinci , but first bari na duba ciwan mu,” da sauri Abla ta girgiza masa kai “ A’ah ni..na warke fa”, d’an kallan ta yayi ganin tana ‘ko’karin yi masa kuka “ it’s okay, Sun shine kar tayi kuka, bari ki fara cin abinci kafun kisha magani “ ya fad’a yana mi’kewa, babu Wanda zai kallesa yace bashi da lapiya sai launin idanuwansa da har yanzu basu gama washe ba. Yana barin d’akin maganganun sa na yanzu suka shiga dawo mata cikin zuciya, amma ‘ko’kari take ta kawar dasu gani take duk yana fad’a ne dan ya kare kansa amma basan ta yake ba.