Sashe 51
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sosai zafin da take ji a ‘kasan ta ya ragu ba kad’an ba shiyasa tayi ‘ko’karin mi’kewa tsaye bayan ta dafe gadon, shawaran Dr Husna da tace ta dunga shiga cikin ruwa ne yasa ta d’aga ’kafar da niyar takawa amma zafin da taji ne yasa tayi saurin komawa tana yarfa hannun ta ga idanuwanta da ta kulle , ta d’au good 2 minutes a zaune kafun ta yun ‘kura ta ‘kara tashi , a hankali ta soma taka ‘kafarta zuwa 'kofar da take facing d’inta , ko ba’a fad’a mata ba tasan ‘kofar toilet ne a Wajan . Babban toilet me shegen kyau da ‘kayatuwa, bata tsaya kallan toilet d’inba ta nufi jacuzzi direct , ruwan zafi ta tara mai yawa a ciki kamar yadda Dr husna ta ce ta dunga yi amma tana saka hannunta taji bazata iya shiga ba sai da ta ‘kara masa ruwan sanyi sosai zafin ya tafi sannan ta iya shiga cikin ruwan da ko mintuna biyar batayi ba ta fito da zata fito ma sai faman d’in gishi take dan gabaki d’aya tafiyar sauyawa tayi sabida yadda take bud’e ‘kafafuwanta, sai da tazo tsakiyar d’akin tukunna Big Boss ya shigo cikin d’akin, ‘kin kallansa Abla tayi sai ma tafiyar da take a hankali cikin ware ‘kafafuwa, cikin Sauri ya ajje tray d’in da ya shigo dashi ya ‘karasa inda take , bai tsaya bata lokaci ba ya d’auketa gabaki d’ayanta ya jinginar da ita akan gadon yadda zata fi dad’in sakewa , tray d’in da ya shigo dashi ya d’auko mata bayan ya had’a mata tea me kaurin gaske , zai bata a baki tayi saurin kawar da kanta “ Zan sha da Kaina “ bai ce mata komai ba ya mi’ka matan, a hankali kuwa ta soma shan sa kamar bazata shaba sai kuma ta shanye sa gabaki d’aya sabida yunwa take ji daman, plate d’aya ya bud’e lapiyayyan chips and egg ne a ciki sai plaintain, daga gefe guda kuma ketchup ne a cikin d’an ’karamin abu, cikin Sauri ya girgiza kai “ Na ‘koshi”, shima kansa Big Boss ya girgiza mata “ Just a little , I just made it for you “, mamakin abunda ya fad’a ne ya kamata “ shi yayi da kansa ? Abinci? Yaya Big Boss ?” Shine abunda yake yawo cikin zuciyarta da ya çıka da mamaki, fork d’in da ya soki chips ya kai saitin bakinta , zata yi musu ya furta “ idan baki ci abincin nan kin sha magani ba , I promise you I will do it again …” bai ‘karasa maganar saba Abla ta bud’e bakinta , a haka Big Boss ya soma bata chips d’in kuma sosai ta ci shin, har magani sai da yayi mata jan ido , basu tashi d’aru ba sai da yace zai gasa ta , babu irin tashin hankalin da Abla batayi ba , ita kad’ai sai kuka take da ta ga Dagaske gasata zaiyi “ Ni banaso da zafi Allah, kuma na warke ,” kallan yadda take kuka sosai Big Boss yayi kafun cikin lallashi ya furta “ Bazai yi ba ! Just ki nutsu kar nayi miki da zafi”, zatayi masa jayayya Big Boss ya runtse idanuwansa dan har yanzu kansa bai dena sarawa ba , ganin yana ‘ko’karin bud’e button d’in rigarsa Abla tayi saurin furta “ Me…me.. zakayi?” Batare da ya kalle taba shima ya furta “ Abunda kike gudu , tunda kin ki nutsuwa “, cikin marairaice fuska Abla ta furta “ Zan tsaya amma karkamun da zafi dan Allah “, kansa yayi knodding yana ta’ba ta tayi saurin jan hannunta ,” zafi sosai hannun ka “, kallan hannun yayi kafin ya furta “ it’s okay “ bai tsaya jiran jin mai zatace ba ya d’auketa gabaki d’ayan ta zuwa toilet , tunda ya sata a cikin ruwan ta runtse idanuwanta duk da ba taji zafi kamar jiya ba, sai da ya gasa ta sau uku, tukunna ya mayar da ita cikin d’akin shi kuma ya sakar wa kansa ruwan sanyi sosai sabida zafin da yake ji a cikin jikinsa.
Yana fitowa Daidai lokacin da Abla take ‘ko’karin saka silk purple d’in rigar da ta gani, tana ganin sa tayi saurin juya masa baya , ‘karamun murmushi ya saki me sauti ganin abunda tayi , “ Me kike ‘boye mun? “ sharesa Abla tayi batare da ta tanka ba Allah ya temake tama top d’in rigar take sawa , tana gamawa tayi rolling mayafin ta , daddumar data gani a shinfid’e ta nufa har yanzu bata dai na d’in goshin ba Sabida tafiyarta bata daidai taba. Kallan movement d’inta yayi har ta ‘karasa inda take san zuwa , ya Lura tana jin zafi sosai ga tafiyarta da har yanzu bai Daidai taba , ganin tana ‘ko’karin tayar da sallahn ya furta “ Wait for me let’s do it together “, d’an tsuke bakinta Abla tayi da har zata tayar da sallan nata sai ta kusa kuma ta zauna kan wani tum tüm white colour , cikin ‘yan mintunan da basu fi biyar ba ya dawo sanye cikin jallabiya , duk yadda yaso ta kallesa ta’ki kallan sai d’auke face d’inta da tayi tana tsuke face .
Suna idar da sallahn Abla tayi ‘ko’karin mi’kewa daga Wajan ya ri’ke mata hannun ta d’aya , cikin d’an masifa masifa Abla ta furta “ Ni banaso ka dena ta’bani “, lagwa’bar mata da kai yayi shima kafun ya furta “ I can’t Baby”, Abla bata san lokacin da ta juba masa fararan harara ba “ sai da kazo kashe ni zaka ce mun Baby ? Allah sai ya saka mun” ta d’auka a zuci tayi maganar sai da taji ya amsa matan ne tayi saurin tsu’ke bakinta “ Ni fa ba kashe ki nazo yi ba , Arna kawai na kashe “ Abla kamar zatayi kukan ta furta “ Nice Arnan “ Kyawawan idanuwansa Big Boss ya zaro waje “ Ba ke bace amma ko ina so na ‘kara kashe miki su babu kyau zama dasu” duk da bata gane mai yake nufi ba sai ta d’an marairaice fuska a shagwa’be “ Ni ka mayar dani gida bazan zauna a nan ba “, kamar yadda ta kwa’be fuska haka shima yayi “ Toh ai kin dawo nan gidan da zama tare zamu zauna , kin manta nace zamuyi rayuwar mu tare ?” Cikin Sauri Ablata furta “ Ni Allah bazan zauna ba “ shima Big Boss d’in bai dena tsokanar taba yace tare zasu zauna kawai , ganin tana ‘ko’karin yi masa kuka ne ya janyo ta jikinsa duk da yadda ta so ‘kwace wa “ It’s Okay Sunshine karkiyi kuka I’m ba so kike Nima nayi kukan , Okay tell me , me kike so ? Anything just name it “, turo bakinta Abla tayi cikin fiki fiki da ido ta furta “ Ni ka mayar dani” it’s okay zan mayar dake amma sai gobe “ gaban Allah ne ya fad’i lokaci d’aya abunda yayi mata ya soma yawa a cikin kwakwalwarta, fahimtar hakan yasa ya d’an ja karan hancinta “ Don’t worry babu abunda zanyi miki for now , but in kika ‘ki saurara na I will still do it now “, Ni bana so , sabida kana so na mutu “ dafe kansa Big Boss yayi “ Zai iya rantsewa bai ta’ba tsayawa magana da wani kamar haka ba sai a kanta gashi tana san saka masa cikin kai itama da rigimarta “it’s okay , sai lokacin da Sunsine ta dena fushi dani Sabida bana so next naji Wayyo Allah na , shikenan na mutu , Allah baya so na , Yaya little zai kashe ni, Simba Yaya Big Boss zai…”. A ‘kufule Abla ta kai masa duka yana kauce wa , ganin hakan ta fashe da kuka, sai kuma ya dawo lallashin ta.
*************
Fanan tana shiga d’akin wanka kawai tayi ta saka wayanta a charge Sabida tanasan waya da su Abla, tana zaune aka shigo mata da kayan abinci “ Thank you “, cewar Fanan lokacin da yar aikin ta ajje . Bata jin wani yunwa , lemo kawai ta d’auka ta sha kad’an sannan tabi lapiyar gado abinta .
KANO