Sashe 23
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin muguwar ‘kwarewa Abla tayi lokaci d’aya ta soma tari me ‘karfi , cikin sauri Little ya bud’e bottle water ya kafa mata a baki ko tarin zai lafa amma sai ta ‘kara ‘kwarewa , babu abunda Little ya ke furtawa sai “sannu! Sannu ! “ lumshe idanuwan sa Big Boss yayi kad’an ta ‘kasan ido ya d’an kalleta ganin har yanzu tarin ya ‘ki tsayawa , Nanni ce tayi saurin kallan ta “ Sauri ‘Diyar Albarka , Little rakata part d’inta ko ta samu ta huta “. Da toh little kawai ya amsa mata duk da shima ya girgiza da batun Yayan nasa amma sai zuciyar sa ta kasa ayyana masa kowa haka kawai yake jin sa cikin matsanan ci farin ciki batare da ya san dalilin hakan ba , Kan Abla a sunkuye ta mi’ke ji take kamar wacce take tafiya a iska dan wani irin mugun juya ne yake neman kayar da ita , shima prince mi’kewa yayi yana furta “ Zan raka ta Nima “ da haka suka bar falourn both little da prince sun saka ta a tsakiyar su .
Cikin falourn kuwa gabaki d’aya babu Wanda bai rud’e ba da jin kalamar Big Boss gabaki d’aya hankalin su tashi yayi musamman Hajiya falmata da ta kowa ta zauna sabida yadda taji ‘kafafunta suna sara mata , Hajiya karima da Hajiya sa’adatu kuwa gabaki d’aya suman wucin gadi ne ya kamasu a tsayen da suke , idan ka kalli fuskokin ‘yan matan kuwa babu Wanda bazaka takaici da tsantsan ba’kin ciki da ya fito sosai a kansu , hatta Harry wani irin hawayen ba’kin ciki da tsantsan tsanar Abla ne suke sakko mata . Banda Nanni da Diidii da gabaki d’aya fuskar su take cike da tsantsan farin cikin da ya kasa ‘boyuwa akan fuskokin su , hatta His Excellency bazaka ta’ba sanin me yake ciki ba dan ko kusa bai motsa ba balantana yayi wani reaction d’in.
Babu Wanda ya ‘kara kalla a cikin falourn ya juya , cike da ba’kin ciki da takaici Hajiya falmata ta furta “ wallahi baka İsa ba , me kake nufi ? Wannan shegiyar yarınyar da ko Auran da aka yi maka zaka haifeta, Şam bazan d’auki wannan abunba sannan ‘ya’yana bazasu ta’ba yin aiki ba dan ba bayi ba , Account kuma naga uban da zai toshe mun shi har da za’ace sai wannan shegiyar zamu tanbaya “, Mutum Bazai ta’ba gane yanayin da Big Boss yake ciki ba duk yadda kaso ganowa kuwa dan hatta Bobo da sauban face d’insa suka zubawa ido suna jiran ganin reaction d’in sa . ‘Dan lips d’insa ya tauna cikin bakin sa kad’an kafun ya jefa mata wani kallan ‘kas’kanci , cikin Husky voice nashi da ya kuwa rikitata ya furta “ Ke kuma wacece ?” Wani iriin dumm Hajiya falmata tayi a ‘kirjinta dan kalmar ba ‘karamun sosa mata zuciya yayi ba , gabaki d’aya sai ta kasa cewa komai , su Hajiya sa’adatu kuwa kowa da abunda yake kissama cikin zuciyar sa da yake sun fi Hajiya falmata makirci babu Wanda ya nuna ba’kin cikin da ke zuciyar sa sai wani murmushi da suka saka ta yadda babu Wanda zaiyi tunanin wani abu a ‘kasa . Nanni tana ‘ko’karin magana Diidii ta girgiza mata Kai tare da yi mata nuni da tayi kallo kawai. Ko mintuna Biyu baiyi ba ya bar falourn kowa da tunanin da yake cin sa cikin zuciya , gabaki d’aya jira suke 10:00pm ta ko zasu iya amayar da abunda ke cikin su . Cikin munafurci da kıssa Hajiya karima ta d’an saki murmushin dole kafun ta furta “ Your Excellency….” Hannu His Excellency ya d’aga mata kafun ya mi’ke tsaye , cikin muryarshi me cike da sanyi da izza ya furta “ Kubi abunda yace “, yana gama maganar sa ya bar cikin falourn da sauri su Uncle Adam da basu ce komai ba suka bi bayansa suma.
Cikin sauri ta juya ‘bangaran Diidii , sai itama ta kwasaleta ta hanyar mi’kewa Şubat falourn ita da Nanni. Suna fita su Hajiya karima suka tsaya kallan kallo da juna gasu Harry da ko wacce take burgima da surutai kala kala da d’aukan alwashin da suke na kawar da Abla . Da ‘kyar Hajiya falmata ta iya jan hannun Harry na ta soma ihu tana ‘ko’karin zare wa kamar wata mai aljanu , suma sauran gabaki d’aya iyayasu Jan su sukai suka bar falourn , already Bobo da Sauban sun dad’e da fita tun bayan lokacin da His excellency ya bar falourn.
****** A ‘bangaran Abla kuwa kasa magana tayi sabida yadda take jin jikin ta , har cikin falourn suka rakota kowa ya kasa cewa komai a cikin su, Little zai yi mata magana prince yayi saurin ri’ke masa hannu tare da girgiza masa kai , sai kuma ya kalli Abla da kanta yake a sunkuye ta kasa kallan kowa sai wasa da take da hannun rigar ta “ Lil ki huta kinji? Talk later yanzu dare ya farayi kinji?”, har yanzu kanta a sunkuye ta jinjina masu kai batare da ta furta komai ba , shima Little “Good night “ yace mata lokacin da Prince ya ja hannun sa suka bar falourn. Tana ganin futar su ta fashe da wani irin kuka mai ta’ba zuciya , kuka take sosai ba ‘ka’k’kautawa ga kanta da ya soma yi mata ciwo lokaci d’aya sabida tsananin tashin hankali da Rud’un da take ciki, da gudu ta nufi bedroom d’inta ko wajan carfet bata ‘kara saba ta zube a ‘kasa tana kuka , cikin tsananin tashin hankali da rud’u Abla take furta “ Bana sanka ! Bana sanka ! Bana sanka”,sai kuma ta ‘kara fashewa da wani saban kukan, idanuwanta gabaki d’aya sun kumbura Sabida kukan da tasha. Turo ‘kofar d’akin da akai ne yasa ta d’ago a fusace, Wanda ta gani ne yasa ta d’auke fuskar ta tana ‘kara had’e rai , cikin Sauri ta mi’ke zata shige dressing room d’in ta ya ri’ko hannun ta , da sauri Abla ta fusge hannun ta tana binsa da wani irin kallo , ‘ kara juyawa tayi ya ri’ko hannun ta , yanxu cikin fushi ta fuske hannun ta , muryarta har rawa yake Wajan furta “ kar ka ‘kara ta’bani , baba ‘Kaunar ka , bana ‘kaunar ganin ka “ lumshe eyes d’insa Big Boss yayi da tasan yadda yake ji cikin zuciyar sa da ta tsayar da wannan kukan nata , amma ko kusa bazaka ta’ba tantance yana yin da yake ciki ba , cikin cool voice ya furta “ Why are you crying ?” Banza Abla tayi masa ta’ki tankawa, ganin yadda ta had’e face d’in ta sosai ya kawar da kansa gefe “ wipe off your tears now “, ya ‘karasa yana ‘ko’karin göğe mata hawayen face d’in ta , cikin Sauri Abla taja baya batare da ta bari ya ta’ba taba , “karka ‘kara ta’bani” hannu ya saka zai ta’batan ta fashe masa da kukan , cikin Sauri ya furta “ it’s okay bazan ta’ba kiba amma ki dena wannan kuka “, amaimakon ta bashi amsa sai ma ce masa tayi “ Ni ka fita”, bata bashi damar yin magana ba tayi saurin shigewa dressing room tare da kulle wa ta ciki. Gabaki d’aya hannun sa ya saka cikin gashin kansa yana ya mutsawa , He thought abubuwa zasuyi sau’ki but yadda yaga face d’inta yau yasan ba’karamun wahala zai shaba, a hankali kamar mai rad’a ya furta “ Don’t make me suffer please “ ya fi tsawan 15 minutes tsaye a wajan ko Abla zata fito amma gabaki d’aya ta’ki bashi wannan damar , idanuwansa ya d’an kulle kafun ya fesar da iskar bakin shi kad’an yana barin d’akin gabaki d’aya . Sai data ji rufewar ‘kofar sa ta fito a hankali cikin sand’a ganin baya cikin d’akin ne tayi sauri ta sawa d’akin lock.
***** Cikin yinin daran nan da yawa daga cikin mutanan gidan basu runtsaba musamman yadda kowa yake sa’ka abubuwa da yawa cikin ransa , Firgici , zullumi, ba’kin ciki da tsantsan tsoro ne ya bayyana a zukatan wasu da dama da suke zullum abinda zai je ya dawo .
***** ‘DAKIN DUHU
A firgice ta fad’o cikin d’akin sanye da ba’ka’Ken kayanta , ita kad’ai faman kururuwan tashin hankali take “ Sindilu ! Sindilu ! Ka fito yanzu akan Wana dalili zaka ci amata ? Ka fito yanzu , Sindilu !” Ta ‘kara kiran sunansa da ‘karfi cike da ‘bacin rai , kamar daga sama taji an hankad’a ta cikin sauri ta d’ago jin muryarsa a’bace “ Ki kula da harshan ki, kisan a inda kike “, rarrafawa Matar tayi kafun ta furta “ sindilu mai yasa zaka ci amanata ?Me yasa baka fad’a mun akwai a tsakanin suba ?” Wani dariya sindilu ya saka kafun ya had’e ransa sosai “ Bazaki ta’ba iya raba auran da yake ‘kunshe da abubuwa da dama ba, wad’an da suka fiki hatsabibanci ma bazasu ta’ba iya wargaza auran ba tunda ya ‘kullu, a tsaye suke kwana amma duk da ‘karfin tsafin su da suke anfani dashi bazasu ta’ba cin rasa akai ba , zaki samu sassauci ne kawai idan zaki hana su kwanciyar hankali , dan tabbas idan yana kusa da ita zai iya ‘bullo abubuwan da bayyanar su kamar ‘karshen wasu daga cikin kune , hahahahahhhha” sai kuma d’if ya ‘bace gabaki d’aya , cike da tashin hankali ta soma ‘kwalla wa Sandilu kira amma kwata kwata ya’ki ya ‘kara bayyanar masa , abun hannun ta tari’ke gagam tare da somayin wani irin sul’kulle, cikin. ‘Kan’kanin lokaci ta ‘bace gabaki d’ayan ta .
WASHE GARI