Sashe 12
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Knocking d’in ’kofar ta da kai ne yasa tayi ‘ko’karin daidaita fuskarta , tana bud’ewa ta tarar da Prince tsaye a wajan , cikin pity face ya furta “ Sorry Sis , bari muci abinci sai kisha magani kinji ? Let’s go ke kawai ake jira “, ganin tana ‘ko’karin yin mune ya furta “ idan baki fito ba zan fad’awa Little fa “ girgiza masa kai Abla tayi “ No karka fad’a masa muje “ a haka ta dunga bin prince duk da zafin da taji ‘kafarta nayi mata , cikin wani ‘kayataccen falour suka nufa da babu hayaniya a ciki, daga little sai Dr da su Nanni sai kuma sauban da uncle su kad’ai ne a cikin falourn , cike da girmamawa Abla ta gaishe su , shima Dr Amaimakon ya amsa mata da baki sai ya lumshe mata eyes d’insa , face d’in Nanni cike da murmushi ta furta “ Now let’s eat ! Okay ?” Kansa little ya girgiza mata “ Ni na ‘koshi” shima prince the same answer d’in da ya bata kenan , itama Abla ganin sun ce bata ci itama tace ta ‘koshi, cike da mamakin su Nanni ta tsaya kallansu” kuyi hakuri bazamu iya ci babu Yaya Bobo ba , shi yaya Big Boss bayacin abinci cikin mutane “ uncle zai yi magana Little yayi saurin furta “ please uncle “ kallan Uncle his excellency yayi “ Do as their wish , ka kira musu bobo”, wayar hannun sa uncle ya d’auka tare da dialing number Bobo, cikin sa’a kuwa kiran ya shiga “ Meet me here please “ da haka ya kashe kiran dan yasan idan ya fad’awa Bobo inda Suke bazai zoba . Cikin mintunan da basu fi 10 ba Bobo yashigo falourn bakinsa d’auke da sallama , ganin His excellency zaune a Wajan ya juya zai bar wajan cikin Sauri uncle ya furta “ Dawo ka zauna , Ni na kira ka fa “ fasa futar bobo yayi ya shigo falourn amma face d’insa gabaki d’aya ba fara’a , d’an ta’be baki Diidii tayi “Wallahi dai babu kyau ka dunga sakawa zuciyar ka ruwan sanyi” , shareta Bobo yayi kafin ya furta “ Uncle gani” da hannu uncle ya nuna masa su Little “ sunce bazasu ci abinci ba sai da kai “ hararar Prince , Bobo yayi “ then uncle sai kabarsu mana basa jin yunwar ne , can I go ?” babu Inda zakaje ka zauna muci abincin nan Dan Allah just for me ! Please Don’t said no” Bobo zai ce No uncle ya ‘kara furta “ Dan Allah fa nace maka “ kallan yadda su Little suka tsaya kallan sa yayi kafun ya ta’be bakin sa kad’an , ko kallan inda his excellency yake bayani duk da yadda shi yake kallan sa fuskar sa cike da annashuwa “ Uncle Big Boss nanan, so I can’t it” sabida yananan ne bazaka ci ba ko kuma Sabida nace kaci? It’s okay you can go” ganin yadda ran uncle yake ‘ko’karin ‘baci ya furta “ it’s okay uncle ayi packaging na Big Boss “ da Sauri Nanni ta mi’ke “ idan wannan ne karka damu ko ni da kaina sai na kai masa “ babu Wanda ya tanka har ta dawo d’auke da wani abun jera abinci , ganin tana ‘ko’karin nufar hanyar fita uncle yayi Saurin dakatar da ita “ Haba ina zaki kuma ? Ga Abla nan ki bata ta kai masa “ Prince zai yi magana Abla tayi saurin mi’kewa tare da Amsar tray d’in gabaki d’aya jin ta take wani iri , tana kar’ban tured’in a haka ta soma nufar part d’insu duk da yadda take jin jiri kamar wacce ta fuce daga hayyacinta . Tana shiga ta tarar da anrage hasken d’akin, duk da yadda take da tsoran duhu abun mamaki sai gashi yana shiga cikin d’akin, yana zaune cikin shigar white pajamas farare tass da su , ko sallama batayi ba sai saukar abinci da yaji an ajje , a hankali ya d’ago da idanuwan sa ganin zata juya , cikin cool voice nashi ya furta “ come back “ ko sauraransa Abla batayi ba ta nufi ‘kofar fita , hannu biyu ya saka ya janyota, ita kadai sai faman kulle idanuwan ta take , tsayawa kallan yadda face d’inta tayi jaa lokaci d’aya yayi , zata ‘kara mi’kewa ya furta “ Hey öpen your eyes “ shiru Abla tayi masa sai funcike jikinta da tayi da ‘karfin gaske , cikin Sauri Sauri take tunkarar ‘kofa zata fita , yana ‘kara ri’kota Abla ta bud’e baki da niyar sakin ihu yayi saurin toshe mata bakinta , ga temperature d’in jikinta da yaji ya d’au zafe , fusge fusge Abla ta fara tana kuka “ ka sakeni, bana so ka sakeni na tafi , banaso”. Cikin sauri Big Boss ya d’an ware eyes d’in sa akan ta ganin yadda take ‘ko’karin ficewa daga cikin hayyacin ta, phone d’in hannunsa ya ajje tare da rungumota jikin sa , wani kukan Abla ta ‘kara sawa tana ri’ke ’kafar ta , “ ‘kafana zai cire , kai na Wayyo Allah na please kasa kenı zan mutu , jiki na wuta ,” da Sauri Big Boss ya kalleta ganin abun ba ‘karamı bane “ Menene ? Calm down yi mun bayani , okay ?” Da ‘karfi Abla ta ke ‘ko’karin fusge jikin ta tana kuka , da hannu biyu Big Boss ya saka ya rungumeta a jikinsa sosai ganin abun nata ba wasa bane , cikin wani irin zabura Abla ta ‘kara sakin kuka tana ri’ke kafarta da take ji kamar ana hura mata wuta a ciki.
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____4
Kallan yadda ta ri’ke ‘kafar yayi , launin idanuwansa har ya soma yin ja , da hannu d’aya ya zame gabaki d’aya hannun data d’ora a ‘kafa da kanta , d’ayan hannun sa kuma ya janyo phone d’insa tare da kunna ‘kirarar karatun shureim, wani kukan Abla ta ‘kara saki tana furta “ Wayyo Allah ‘kafana , jikina, fuskata , kaina zai tsage , ganin zai iya saka mata ciwan wuya zaman da yayi yasa ya d’auketa gabaki d’aya zuwa saman bed d’insa , tana ‘ko’karin tashi yayi mata runfa daidai saitin kunnan ta ya soma karanta mata karatun al’kur’ani, sun d’au kusan 3 minutes yana mata karatu a cikin kunne , cikin ‘kan’kanin lokaci Abla tasoma ajjiyar nunfashi sabida karatun al’kuranin da yake ratsata, a hankali ya d’ago da eyes d’insa zuwa kan face d’in ta , shagwa’be face Abla tayi zata kuma sa wani kunan ya furta “ it’s okay “ kafun ya mayar da bakinsa Daidai saikin kunnan ta , yadda yake mata karatun har wani lumshe ido Abla take , yafi tsawan 10 minutes yana mata karatu da addua, duk yadda take jin ‘kafarta na mata zafi ya hana ta ta’bata, sai da ya ‘kara d’aukan kusan 15 minutes a haka kafun Abla ta soma bud’e idanuwanta da suka cika taff da kwalla, zata yi magana taji kanta na mugun sara mata , cikin shash she’kar kuka ta furta “ Kaina zafi , ciwo”,da hannu d’aya ya dafa mata kan nata da yaji zafi zau sosai akan nata , shima addua ya soma yiwa kan nata, ita kad’ai sai lumshe ido take , da taji kan ta ya dai na zata ce ‘kafarta , lumshe idanuwan sa da suka mugun ja Big Boss , jijiyoyin kansa sosai suka fito rud’u rud’u, mutsu mutsu Abla ta soma lokaci d’aya tana ‘ko’karin zabura , bata da wani buri da ya wuce tayi ihu a wannan lokacin, ji take kamar tsutsa na tafiya akan ‘kafafuwanta, cikin shashshe’kar kuka Abla ta ke furta “ Ni bana so ka sake ni, ka sake ni please “.