Sashe 42
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
****A ‘bangaran Big Boss lips d’insa ya motsa kamar me shirin yin murmushi amma baiyin ba . Tunda aka fito daga sallar la’asar d’in yake tsaye a Wajan musamman rashin ganin uncle da bai yi ba da su Little . Fitowar Sauban da Bobo ne yasa ya mayar da Kallansa zuwa wajan su “ Ina su Little ?” Cewar Big Boss, cikin sauri Sauban ya furta “ Don’t mind them suna wajan Diidii…” dakatar Dashi Big Boss yayi yana furta “ shiyasa basu zo sallah ba ?”, Anan kuma shiru Sauban yayi hakan ya ‘kara sa Big Boss ya kallesu shida Bobo , har zai tanka musu sai ya fasa ya juya tare da barin wajan . Kallan Bobo , Sauban yayi “ Har yanzu bazai canza hali ba , ni kaina bansan dalılin da yasa basu fito sallar ba even though Uncle ya fad’a mun sunyi sallah tare , but kasan Big Boss bazai d’auki wannan excuse d’in ba , so just let me hold the matter , anjima zan taho dasu but for now let’s go and check up for him “, d’an hararar sa Bobo yayi “ sai kaje kayi masa bayanı , ni babu ruwana, let’s go…” d’an dukan kafad’ar sa Sauban yayi “ Nima karka damu lokaci d’aya zaka ga na sauya , i will suprise you musamman idan ka bud’e ido kaji ance maka nayi aure and I have …” saurin hanka d’asa Bobo yayi “ kai fa wani lokaci d’an iska ne kai , haka kawai kana so ka ‘batani” da haka suka ‘karasa part d’in Big Boss . Sauban da ya shigo har da lumshe ido “ Bobo nifa wallahi ‘kamshin abinci nake ji , it seems like akwai delicious food here amma shine d’an black stomach d’in nan bazai fad’a mana ba “, ka fara samun ciwan kai fa “ cewar Bobo lokacin da suka zauna akan kujera dan ko samun Big Boss basuyi ba a falourn , Jenny ce ta fito cikin sauri ganin su Bobo “ Sir do you need something ?” Kansa Bobo ya girgixa mata “ No you can go “ okay Kawai jenny tace masa ta juya , shikuma Sauban ya mi’ke zai nufi d’akın Big Boss idanuwansa suka sauka akan warmers d’in dinning “ Hancina ba haka kawai yake ba , I know definitely, naji ‘kamshin Aroma “ ya fad’a yana ‘karasawa Wajan dinning d’in , shima Bobo biyo sa dinning yayi lokacin da idanuwansa ya sauka akan Efo Riro d’in Abla “No wonder ! Dole guy d’in nan ya sake murmurewa, bazai sa’bu ba , bari Mami tazo daman gobe jirginsu zai shigo Nigeria , her complain every day shine banyi aure ba , gashi Besty ya yau dare ni yayi aure , but Bobo baka fad’amun taya akai ya aure taba ?” ‘Yar ‘karamar dariya Bobo yayi yana nunawa sauban bayansa kad’an “ gashi nan a bayan ka ai you can asked him by your self “, cikin sauri Sauban ya jiyo ganin Big boss a tsaye yana binsu da wani irin kallo “ waya baku izinin ta’ba abincin wajan ?” Zaro masa ido Sauban yayi “ Besty abincin ma dan wula’kanci sai anbamu izini tukunna ? Toh shikenan don’t worry Gobe Mamy zata zo ai, tunda saura kwana uku ayi taron family” ‘karamun tsaki Big boss yaja yana tsuke face d’insa , da hannu d’aya ya nuna wa sauban hanyar fita “ idan kazo nan for the so called your family issue you can go back “, Dude why please.. ?” Ran Big Boss har ya soma ‘baci fahimtar hakan yasa Bobo yayi Saurin furta “ please ku bari , let’s just eat , yau ne zamu ci abincin amarya , am hungry please idan ba so kuke na zauna da yunwa ba .” Da hannu Sauban ya nuna wa Big Boss kujera alamar ya zauna , sharesa Big Boss yayi ya nufi kan d’aya daga cikin 1 sitter ya zauna “ Sauban kaima fa har yanxu bazaka canza hali ba , burinka kullum ka takura masa duk lokacin da ka kular dashi inaji zaku motsa jini ne a tsakanin ku “ shima Sauban d’an ’karamin dariya yayi “ Don’t mind mutum kullum cikin d’aura fuska? Bari ma kaga abunda zanyi “ ya ‘karasa yana serving d’insa a cikin plate ,” Me zakayi ?” Cewar Bobo, da hannu Sauban ya nuna masa Big Boss dake kallan wayar sa da alama akwai aikin da yake yi, yana zuwa wajan sa ya fuske phone d’in tare da ajje sa a gefe , a zuciye Big Boss ya d’ago yana Kallansa kafin ya mi’ka masa hannun sa d’aya “ My phone ?” After the food please “ ‘ko’karin mi’kewa Big Boss yayi Sauban yayi saurin mi’ka masa wayar “ am not ready for any fight today , but kashirya kaima gobe Mamy zata zo nan itama and kasan halinta , tana shigowa kai zata fara nema Sabida wahalar da ita da kayi , inda so samune ma ta aske maka gashin kanka ta tass , cikin zafin nama Big Boss ya kai masa naushi, Allah ne kad’ai ya temaki Sauban yayi saurin ja baya zuwa kan kujera “ mugu kawai “ dariya Bobo da ya dawo falourn Shima yayi “ Sauban you will never change wallahi, ka barmu muci abincin nan lapiya tun kafin yayi zuciya ya koremu “, sharesu Big Boss yayi yana ‘kara maida hankalinsa kan wayar hannunsa batare da ya kuma tanka musu ba .
HARRY
Tunda ta koma part d’insu Hajiya falmata ta kasa samun kanta, ita kad’ai sai ihu da kururuwa take akan ta shiga uku talalace , tun kashin data cire daga jikinta take zaune a ‘kasa tare da wani zunbulelan hijabin da ta manta when last ta saka shi, da taji motsi kad’an zata firgita , tun Hajiya falmata tana rarrashinta har ta soma d’ura mata zagi itama “ Dan ubanki bazaki fad’amun abunda ya faru ba ? Kun had’a ido Dashi ? Me ya faru ? Ya tanbayeki nawa kike bu’kata ? Sai miki magana nake dan ubanki amma gabaki d’aya kin shareni ? “ Hannu Harry ta d’ora akai zata ‘kwalla ‘kara Hajiya falmata tayi saurin toshe mata bakinta “ Me kike shirin yi haka ? Baki da hankali ne ? Ko so kike ki tona mana aşırı ? Tun d’azu kike zaune anan babu abunda kike d’urawa kanki sai kwalaben magunguna so kike ubanki ya dawo ya san kina shan kayan maye ? Kinsan ko ni bazai ‘kyale ba ko? Wallahi idan baki fad’amun abunda yake faruwa ba Zan sa’ba miki yanxu in yaso kije kiyi duk abunda zakiyi . Fashewa da kuma Harry tayi “ Momy shikenan na kad’e har ganye na , bala’i Biyu a lokaci d’aya ina zan saka kai na ?” Dafe ‘kirji Hajiya falmata tayi tana ‘kara Kallan Harry “ kiyi mun bayanin yadda zan fahimta , mai ya faru ? Tun bayan fitar ki d’azu kika dawo a burkice nayi mi fad’a mun abunda yake faruwa kin kulle ‘kofa “ majinar fuskar Harry ta göğe , gabaki d’aya fuskarta ta ‘bacı da foundation musamman yadda take göğe fuskar lokaci zuwa lokaci shi ya ‘kara ‘bata fuskar sosai ga kanta da haryanxu babu gashin da ya soma fitowa , daka gefen fuskarta kana iya hango malulun da tayi lokacin da Simba ya biyota . Ajiyar zuciya ta sauke da ‘karfi “ Momy so suke su kwashe komai daga wajan mu Wallahi, ki duba yadda na saka kwalli saura ‘kiris na ‘kara sashen su , Kawai na had’u da wani d’an iskan zaki da bansan daga ina yake ba , idona idonsa yanzu shikenan momy zaki ne saurayi na ? Wallahi bazai sa’buba nasan duk waccen shegiyar ce ha rad’a wannan makircin “ dafe ‘kirjinta Hajiya falmata tayi da ‘karfi tana zazzare idanuwanta “ zaki fa kika ce ? Akwai bala’I , yanzu ya zanyi a hakiya Talatu? Kinsan uban ma’kudan kud’in da na kashe akan kwallin mallakan nan ? Uban me yasa da kika gansa baki kulle idanuwanki ba ?” Kallan ta harry tayi tana zabga mata harara “ Momy da yake bake bace a Wajan ai dole kice haka , naga mutuwa a gabana shine zan tsaya ? Nidai duk yadda zakiyi wallahi kiyi dan akwai sake , ga shegiyar zuby da ba bawa ma’kudan kud’ad’e na Sabida kayan da zan siya hara yanxu banga canji ba , Tashin hankali na momy yadda naga Nono na guda d’aya da yake girma ga …” bata ‘karasa ba Sabida sautin “ But! but!but “ d’in tusa da tayi, cikin Sauri ta shige ban d’akı, ita kuma Hajiya falmata ta ja tsaki cike da neman hanyar da zata samu kud’i aikin nan Dan tasan ko me zai faru saidai ta bawa Abla umarnin ta dunga tura mata kud’i ko tanaso ko bata so. Harry sai da tayi kusan mıntuna 10 a band’aki kafun ta fito tana sakin ajiyar zuciya “ wallahi zuby sai kinci kut****mar uban’ki shegiya tsinanniya daga shan abu sai uku tun safe sai zawo nake?” Bata ‘karasa bala’in nata ba tayi saurin komawa ban d’aki Sabida wani saban kashin da ta kuma ji.