Sashe 91
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali Big Boss ya zuba mata narkakkun idanuwansa da suka soma wa shewa, sosai a wannan gabar yanayinsa ya canza, shi kad’ai yasan abun da yake ji a cikin ransa, daga inda yake ya kalli gabas tare da yin sujjada, ya dad’e a hakan kafin ya juyo saitin inda take a kwance har lokacin baccinta take hankali kwance, hannunta d’aya ya kama tare da sumbata, daga hannunta kuma face d’inta ya koma ta ko ina kiss yake kai mata, d’ayan hannun sa ya d’auka tare da d’orawa kan mararta , lokaci d’aya idanuwansa sukai kyalli kamar me shirin tara kwalla a cikin su, a hankali yake shafa marar nata “ I will be a father ? Sunshine is taking my Baby in her womb?”ya fad’a cikin ‘kasan zuciyar sa , jingina kansa yayi daga jikin bed d’inta , Wani irin abu yaji mai nauyi dake ‘kasan zuciyar sa ne ya fara fita , lokaci d’aya yaji wani irin sanyi na shigarsa ta ko ina gabaki d’aya abubuwan da Suka tokare masa zuciya tsawan shekaru 22 yanzu yaji kamar babu su,daga bayansa yaji an furta “ Son?” ‘Dan d’ago da rinannun idanuwansa Big Boss yayi yana kallan Abbu da yake shigowa ciki, fuskar Abbu cike da murmushi ya ‘karaso Inda yake, Big Boss zai kawar da kansa Abbu ya hanasa hakan dalilin d’an d’ago da ha’bar sa da yayi “ Congratulations my Son will be a father now…”, hannun Abbu ya kama sabida wani irin rauni da yake ji cikin zuciyar sa , a hankali ya furta “ Abbu Na”, cike da mamaki da tsananin farin ciki Abbu ya kallesa , abun da take san ji tsawan dogon lokaci Kenan, hannu Abbu har rawa yake yana sanyin magana amma ya kasa , mi’kewa tsaye Big Boss yayi tare da Hugging Abbu , irin rungumar da ko wana d’a da uba yake bu’kata a lokacin da suka nisanta da juna , cikin karyewar murya Big Boss ya furta “ Abbu why? We suffer a lot without you, me yasa ka za’bi ka nisanta da mu?anytime you’re on my side Abbu amma why ka zabi ka rabu damu kamar yadda Amm…” sai kuma yayi shiru ya’ki ‘karasa abunda yakesan cewa , a sanyaye Abbu ya furta “ Am sorry , am so sorry , am really sorry Son, am so so sorry, I don’t meant to hurt you, shi kad’ai ne kawai abunda zanyi for you guys to be alive , you’re always on my heart, Am sorry please, try to forgive me ko kad’an ne amma please karka ‘kara nisantani da kai kaji?”, kansa Big Boss ya d’an jinjina masa cikin cool voice d’insa ya furta “ am sorry Abbu for hurting you but I can’t do what you want“, ya fad’a yana raba jikinsa da nasa , cikin Sauri His Excellency ya ri’ke hannunsa “ Why ? Why Son?”, shima hannun sa Big Boss ya kama “ I just can’t “, katse shi Abbu yayi yana sakin murmushi mai ciwo “ sabida bazaka iya yafemun bako? Your Abbu? It’s okay I won’t force y…”kasa ‘karasa maganar yayi yana ‘ko’karin juyawa Big Boss yayi saurin ri’ke hannunsa “ No Abbu please “ ya fad’a yana hugging Abbu “ I will always be your Little Lion “, murmushi His Excellency ya saki me sauti , ko ta yanayın muryarsa mutum zai fuskanci farin cikin da yake “ and I will always be your Big Lion , finally my son has grown up, you will now be a father, congratulations my Son”, kansa kawai Big Boss ya d’an jinjina , “ take care of your wife , I have to go now”, d’an lumshe masa ido Big Boss yayi , shima d same abunda His Excellencyn yayi masa kafun ya bar d’akin yana sakar masa murmushi , mai da kallansa kan Sunshine d’insa yayi hannunta ya kama guda d’aya tare da pecking “ Thank you so much wifey, thank you so very much , and also you”, ya fad’a yana ta’ba marar ta “ My Baby Angel”.
**************
FANAN
Cikin gaggawa aka amsheta itama , abinciken farko aka gano hypo tasha, Allah ya taimaka bai gama baiyi affecting d’inta ba sosai , cikin ‘kwarewa da sanin aikinsu suka shawo kan matsalar , har Allah yasamu ta far fad’o .
Babu kowa a cikin d’akin sai Dady da Mamy sai kuma Sauban da har yanzu bai tafi ba .
Tana farfad’owa kuka ta saka mai ciwo tana fad’in mai yasa suka ceto ta , ita batasan ta rayu, ga baki d’aya sai ta tayar wa da kowa hankalin sa , Dady ma ‘karfin hali kawai yake sabida yadda lokaci d’aya komai ya ‘baci , ‘ya’yansa , matarsa mafisoyuwa da aka kashe ? Ko wacce tayi kisan , ya fasa da wanne zai ji yanzu , ‘karasowa Inda take Dady yayi tare da kama hannunta d’aya “ Baby na ? Aushe baki da tawakkali? Mai yasa zaki bari shed’an ya rud’eki? Kınsan hukuncin Wanda yayi kisa ? Kisan ma ya kashe kansa ? Yakike so nayi da tawa rayuwar? Duk Wanda ya kashe kansa wuta Allah zai saka sa , Wana irin amsa kike so na bawa ubangijina akan tarbiyyar yarana ? Ko kinaso Allah yayi fushi da Dadyn ki?” Cikin Sauri Baby ta girgixa masa kai hawaye na ‘bata mata fuska “ Tom ki share hawayenki , banaso naga Babyna tana kuka , kar kisaka komai a cikin ranki, you still have us, okay ?” Cikin Sauri Baby ta jinjina masa kai yanxu ma , da kansa ya göğe mata hawayenta, tare da tapping bayanta , har sai da ta soma a jiyar zuciya , cikin sanyin murya ta furta “ Dady ! Eshaal , Abla , Fanan duk suna iya bangansu ba “, Mamy ce ta furta “ Su kad’ai kike san gani banda mu ko ?” Da Sauri Baby ta girgixa mata kai “ah ah kuma ina san ganin ku, kawai inasan sanin halin da suke ciki “. Hannunta Mamy ta kama “ toh ki kwantar da hankalin ki, duk suna lapiya , kema yanzu jikin ki yana ‘kara ‘karfi zamu koma gida duk sai ki gansu , idan goyasu ma kike sanyi duk sai kiyi Babyn Dadynta “, daga bayansu Sauban ne da tun farfad’owar Baby yake bunta da kallo ganin yar ‘karama da ita sai shegen rigima , suna had’a ido ya Harare ta , ita ma Baby sai sa ta ga hankalin Mamy da Dady basa kanta ta rama hararar da yayi mata har da murgud’a masa baki , cike da mamaki ya kalleta , bai kuma cewa komai ba sai girgiza kansa salda yayi . “ Wallahi ko me kayi mun sai na rama ehe dan ma rabin zuciya ta bata da lapiya , rabice kawai lafiyarta kalau, ke kuma Momy wallahi kullum sai na yi miki addua Allah ya Mayar dake agwagwa , ko kıyashi, yadda zan tattakeki , ni sai yanzu na tuna kamar idanuwanta irin na jemage ne ", cewar Baby , gabaki d'aya wannan zantukan a 'kasan zuciyar take yinsa.
ESHAAL
Tunda Bobo ya yayyafa mata ruwa take kuka, sosai take kukan kamar ranta zai fita, handkerchief d’insa ya mi’ka mata “ Share hawayenki let’s talk “, kar’ban handkerchief d’in tayi , data goge hawayen sai wasu su soma bin kuncinta, cikin shash she’ka take furta “ Umma”, “ kinyi kewar ta ko ?” Cikin Sauri Eshaal ta jinjina kai wani hawayen na biyo mata kunci, d’an murmushi Bobo ya saki kad’an “ Nima muma bamu da Umma över 22 years tün kafin a haifeki”, tsayar da kukan da take Eshaal tayi a sanyaye ta furta “ Kuma baku da Ita ?” Kansa Bobo kawai ya jinjina bata tare da yace mata komai ba , ‘ko’karin mi’kewa tsaye tayi ya ri’ke hannunta “ Ina zaki?” Kai tsaye Eshaal ta basa Amsa “ Zanje Wajan Baby ne “, dawo da ita yayi ya zaunar “ Don’t mind , zasu dawo yanzu basa gıda “ yanzu ma kamar zatayi kuka ta furta “ wani abun ne ya same ta ko?” Hawaye har ya soma sakko mata a idanuwa , a maimakon ya amsa mata sai handkerchief d’in da ya saka ya goge mata idanuwan “ Banaso naga kina kukan nan, ko so kike Nima nayi?” Shiru Eshaal tayi masa tana sunkuyar da kanta ‘kasa , d’an kallanta Bobo yayi kafun ya furta “ So the Crying Angel tana jin kunya ?” Cikin Sauri Eshaal tayi ‘ko’karin mi’kewa Amma ya hanata hakan Sabida ri’ke hannunta da yayi a cikin nasa , wani ‘karamun zobe ya ciro cikin aljihunsa siriri me kyau yana kallan yadda ta sunkuyar da kanta ‘kasa “ Should I please ?”, waro idanuwanta Eshaal tayi tare da soma kif kif tasu a kansa , shima kallanta yayi ganin yadda ‘kif’kifta idanuwa, ganin yadda ta kasa cewa komai ne yasa ya zura mata ring din a hannunta , cikin d’an tsokana ya furta “ ajjiya na baki, anytime zan kar’bi zobe na kinji?” ‘Dan ajiyar zuciya Eshaal tayi tana jinjina masa kai , “ ki je ki kwanta ki huta kafin Sisters din naki su dawo okay ?” Kanta Eshaal ta jinjina masa , a sanyaye ta furta “ thank you “, tana nufar hanyar d’akin nasu , sai da ta ‘bace wa idanuwansa tukunna shima ya bar falourn.
***********