← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 100

Sashe 44

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

After like 5 minutes Abla ta bud’e d’akin dressing room d’in , tun kafun ta fito farar gown d’inta ce ta fara fitowa sai faman walwali take d’auka , a gaban mudubi ta tsaya tana ‘karewa kanta kallo, iya kyau da had’uwa Abla ta wuce a fasalta kyaunta haka dukda ba wani abun ta saka a fuskarta ba ,sosai shape d’inta ya fito cikin farar fatar skin d’inta , kallan fuskarta Abla tayi sannan ta mayar da kallanta kan kayan jikinta , a ‘karamar kujerar mirror din ta zauna tana gyara fuskarta , mintina goma basu cika ba Abla gyara fuskarta sosai fiye da Tuna’nın me Tuna’nı Abla tayi kyau sosai da sosai , sai da ta fara tufke dogon gashin ta sannan ta d’aura wani head red colour da yayi mata Kyau sosia , tana duba cikin box d’in ta d’auki medium box da tagani, tana budewa wani irin walwali ne ya soma cika mata idanuwanta , wani set of diamond ne a ciki siriri masu matu’kar d’aukan idanuwa haka ta saka su, Knocking d’in ‘kofar da akai ne yasa Abla tayi saurin jiyowa , tsayawa kallanta Jenny tayi cike da mamaki “ Madam kece ?” Cewar jenny duk da tana tantana , yar dariya Abla tayi mata “ Na canza miki ne ?” Sosai ma Kuwa madam kamar ba Keba , yanxu kam murmushi kawai Abla tayi batare da tace komai ba , “ Mah Big Boss ne yace na taho dake yanzu “ , kanta Abla ta jinjina bayan ta d’auki wayanta , “ Kiran ma shi bazai iya ba saidai yasa wani yayi hmm, zanga koma wacce ai “ Abla ta fad’a cikin zuciyar ta , suna fitowa ta tarar da ba kowa a cikin falourn, ganin Jenny tana nufar wata hanya Abla ta furta “ ina kuma zamu ? Na d’auka fita zamuyi ?” Yes mah but yana sama yana jiran ki , zan kaiki wajan ne “ Oaky “ cewar Abla tana bin bayan jenny , wani elevator suka hau da ita kanta Abla bata san dashi ba acikin part d’in , a na hawa na ‘karshe suka hau jenny sai da ta Kai ta wani kofa kafun ta furta “ Mah gashinan hanyar da zaki shiga “ kanta Abla ta Jinjina batare da tace komai ba sai bin ko ina da take da kallo cike da mamaki, kallan ‘kofar tayi haka kawai taji zuciyarta na bugawa da Sauri Sauri , a hankali ta soma takawa kamar mara laka a jikinta , hannu ta saka ta murd’a handle d’in ’kofar, tana saka ‘kafafuwanta a cikin wajan wasu irin pink flowers suka watso mata a jiki, har saida ta tsorata, cikin Sauri ta d’ago da fuskarta tana bin flowers din da kallo har lokacin basu dai na zubowa ba , wani irin farinciki ne taji ya kamata sosai musamman yadda taga flowers d’in suna ta zuba , a hankali ta soma bin ko ina da kallo da fad’in tsarin wajan ‘bata bakine , ta ko ina Wajan ya had’u, light d’in wajan ya d’auke Abla zata saka ihu wasu kaloli masu matukar kayatar wa suka kawata wajan, Abla batasan lokacin da ta furta “ Woow” tana bin komai da kallo wani irin farin ciki na kamata , wasu matane suka shigo wajen sanye da kayan aiki, da hannu suka nuna wa Abla wajan zama , gabaki d’aya mamaki ne ya kama tana jiran taga ta inda zasu fito, Abla tana zama suka gyara mata wajan d’aya daga cikinsu tayi serving d’inta , Abla gabaki d’aya ta tsargu, lokaci d’aya light din ya canza zuwa wani kalan daban, su kuma suka fita , Wani flowers din ne suka kara watsowa a inda yake musamman kofar da taga an bud’e , Sanye yake cikin wasu suit farare da sukayi matu’kar yi masa kyau, gyaran gashin sa da komai sai da ya canza , yadda yayi kyau da ‘kayatuwa ma ‘bata lokaci ne , cike da mamaki Abla take kallansa, ganin yadda tsananin Kyan sa ya fito sama da ko da Yaushe , a tunaninta zata ga wifey din abayan sa sai taga sa’banin hakan , a hankali yake takowa cikin wajan idanuwansa gabaki d’aya akanta , cikin Sauri Abla ta sunkuyar da kanta ‘kasa , Big Boss na zuwa wajan amaimakon yayi mata magana sai ‘kafarsa d’aya da ya saukar ‘kasa , wani diamond ring ya d’auko me matukar kyau design d’insa ma na daban ne , mamaki ne al’ajabi ne ya kama Abla bata gama shiga cikin rud’u sai muryar Big Boss da ya ratsa mata kunne “ Will You Be My Wife For Ever ?”.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

WANNAN PAGES DIN NA TEAM ABLA NE

BOOK 2 
         S_____ 15

NOT EDITED 
Chapter 44 · 0% Book details