Sashe 93
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun suna mota Abla take masa shagwa’bar ta da ta saba , shima bai hanatan ba ya cigaba da binta a haka, sun d’au dogon time suna tafiya kafun su ‘karasa babban gidan sa da yake Banana island , a Tuna’nın Abla gida suka nufa shiyasa ta saki jikinta sosai, tun kafun a shiga cikin bacci ya d’auketa, girgiza kansa Big Boss yayi kad’an “ My Baby yana so ya mayar mun da Baby mai bacci” ya fad’a fuskarsa da d’an murmushi kad’an , hannunsa kuma yana kan cikinta da ya d’ora , ana packing gabaki d’ayanta ya d’auketa kamar Baby ya nufi part d’insa da ita ta cikin elevator . ‘Kasaitaccen waje ne da kud’i sukai kuka sosai awajan, ba sai na tsaya ‘kiyasta muku ‘kawatuwar kansa ba , dan baki bazai iya fusalta kyawun wajan ba, dan sosai ya fita daban a cikin saurin tsarin. A wani lallausan Bed mai fad’in gaske ya kwantar da ita tare da lullu’beta cikin duvet , fuskarta kamar mai murmushi haka take baccinta, forehead d’inta Big Boss yayi pecking , kafun yayi pecking cikinta shima. Hatta Acn d’akin sai da ya rage sosai bayan ya rarrage mata kayan jikin kanta. Wayar hannunsa da take haske tun d’azu ya d’auka , kamar wanda aka saka dole , yana d’aga wa bai ce komai ba sai karawa da yayi a cikin kunnansa , banji me akace masa ba , sai wani shegen murmushin gefen baki da ya sani, cikin muryar sa ta asalin Big Boss ya furta “ weldone” tare da kashe wayar.
************ BLACK SPIDER
A zafafe aka shiga d’akin da Ammin su Big Boss take , wani irin abu mutuminnan ya jefar a ‘kasa da yasa Ammi motsawa tare da bud’e idanuwanta tana bun mutumin da kallo, yadda taga tsantsan tashin hankali akan fuskarsa yasa ta d’an saki murmushin jin dad’i, cikin dusashewar murya da wahalar da take ciki ta furta “ Baku soma ganin komai ba , dan tunda kukayi kuskuren da har asirin ku ya fara bud’uwa , to babu abunda zai sake rufesa, ku sakawa zuciyoyin ku tsoro da furgicin abunda zai biyo baya, dan daga rana irin ta yau na tabbata bazaku sake baccin jin dad’i ba sai na wahala,”wani irin kururuwa mutumin yayi tare da matsowa kusa da ita , ankwan da aka külle ta ya samu ya sha’ke mata yuwanta , shure shure ta somayi sabida yadda taji nunfashinta na ‘ko’karin d’aukewa , wani irin abu ta soma kamar wacce ake ‘ko’karin cirewa rai , saida yağa tana daff da mutuwa tukunna ya zare angwan ita kuma Ammi ta soma jan nunfashinta da ‘karfi sabida yadda yake mata barazanar d’aukewa gabaki d’aya , cikin dusashewar murya ta soma ambatan “ Ruwa! Ruwa! Ruwa !” Amma mutumin nan ba imani a tattare dashi ya juya tare da barin d’akın ko takan Ammi da take kiran ruwa bai yi ba .
********
‘Karfe 8:10pm kamar yadda Abbu ya bu’kaci ganin kowa da kowa , ko abincin kirki babu wanda ya iya ci a cikinsu shiyasa gabaki d’aya suka taru a cikin babban falournsa . Sosai Dady yayi nasiha mai ratsa jikin duk wanda yake wajan kafun ya bud’e taro da addua, kafun ya ‘kara kan hankali game da abunda ya faru d’azu , yana gamawa His Excellency ya kalli Mamy “ Ina su Aina’u?” Shiru Mamy tayi kamar me Tuna’nı kafin ta furta “ Yaya tunda muka dawo daga asibiti babu wanda na saka a cikin idanuna , da mamaki His Excellency ya kalleta kafun ya furta “ je ki kira munsu “, haka Mamy ta fita , tunda ta fitan kuma babu wanda ya kuma cewa komai , bata d’auki dogon lokaci ba ta dawo “ Yaya basa nan ba , gabaki d’aya su biyun basa nan “. Yanxu kam ran Hajiyar America ya gama ‘baci cikin tsananin bacın rai ta kalli su Sauban “ Duk inda take a cikin gidan nan kuje ku kawo su , idan suka ki zuwa kuma ku d’aure su kukawo su yanzun nan “, murmushin Manya Didi tayi “ ba’ayi haka ba , zasu zo da kansu ,ko ba komai ai sun girmesu, batare da rashin kunya ba , kuje ku kira su, mi’kewa Bobo da Sauban sukai sai kuma Abdul Şamad da ya bi bayansu , babu irin dubawar da basuyi ba amma babu su Nani babu alamarsu, cikin tsananin tashin hankali Dady ya kalli Baby “ jeki kira mana Amma yanxu “, kanta Baby ta jinjina a sanyaye tana da nufar inda Amma ta zauka , a cikin tsananin Tashin hankali ta dawo itama tana furta “ Dady banganta ba “, cike da mamaki har suna had’a baki suka furta “ Baki ganta ba ?”, kanta Baby ta jinjina musu kamar zatayi hawaye , wayarsa His Excellency yayi dialing , bugu biyu aka d’aga “ ka shigo inasan ganin ka “, daga haka bai kuma cewa komai ba ya kashe wayar , cikin mintuna da basu kai biyar ba wani mutumi ya shigo kana ganinsa bazai wuce shekara 33 ba cikin ba’ka’ken Kaya fuskarsa gabaki d’aya babu annuri a tattare da shi, yana ganin su His Excellency ya russuna musu “ Ina ragowar mutanan gidan nan ?” Cewar His Excellency, yanxu ma cike da girgiza mutum da ya kasance shugaban masu tsaro na His Excellency ya furta “ Your Highness bayan fitar motocin ku wasu Sojoji Suka shigo cikin gidan nan , da alama kuma ba sojojin ‘katsar nan bane Sabida uniform d’insu kusan kalar sojojin da suke harabar gidan nan ne , munyi ‘ko’karin tsayar dasu amma gabaki d’ayansu a fusace suke kuma shugaban cikinsu yana da wani symbol na cikin gidan nan da zai iya fitar da duk wanda yake san fitar wa and…. “ yayi shiru kamar yana tsoran yin magana , gabaki d’aya Mutanan gidan nan ido suka zuba masa banda Bobo da gabaki d’aya yayi kamar baisan dashi ba , saitin inda Bobo yake ya kalla hakan ya bawa sauran damar kallan Bobon suma “, shi suka fara sarawa lokacin da suka shigo , duk da
Baice musu komai ba ya bar wajan.” Da mamaki His Excellency ya furta “ Abdul?” Bayan ya bawa security d’in umarnin tafiya , su Little kam sai bin kowannansu suke da ido dan har cikin ransa shima bayaso ağa su Nani , ajiyar zuciya Bobo yayi yana d’ago da kansa “ Bani na turo suba , kuma ba umarni na suke biba, suna dutyn O11 “, babu wanda ya fahimci maganar sa shiyasa Bobo ya gyara zamansa , fusatattun sojojin America da suke aiki ‘kar’kashin shugaban Sojar ‘kasar , sojojin da zasu iya yin komai dan cika umarnin Ogansu ko da kuwa zasu rasa ransu?”, cikin sauri Mamy ta furta “ Wanene shugaban nasu sannan Menene had’in sa da nan gidan ? Shima Bobo d’an kallanta yayi kafun ya furta “ Abu d’aya na sani , shugaban wannan rukunin bakowa bane face OUMAR FAROOQ MUHAMMED AL-TAUFEEQ, sannan babu mai iya fitar da duk wanda ya bata umarnin aka ma masa har sai dashi kansa ya bada umarni koda kuwa Shugaban ‘kasar America baya hana duk hukuncin da ya yayenke”, gabaki d’aya sakin baki sukai suna bin Bobo da kallo , yanxu Diidi ce tayi magana “ kasan komai , nasan kasan inda suke duk bakin ku d’aya “ murmushi Bobo yayi mata , bazasu ta’ba fitowa ba Sabida inda suke babu mahalu’kin mutumin da zai iya ‘ko’karin guduwa . Amma is self , tana a killace inda babu wanda zai gano wajan . The more kuka ce zakuyi masa magana akansu, the more zai ‘kara fushin sa , ku barsa ya huce “ kusan gabaki d’aya jikin su yayi sanyi Banda Baby da taji dad’in abunda yayi , har cikin zuciyarta addua take Allah yasa kafun su dawo yasa a mayar da ita agwagwa. Mi’kewa tsaye Hajiyar America tayi kafun ta kalli Bobo “ kace masa Allah yayi masa albarka , duk yadda yaga dama yayi dasu , bana bu’katar ganin su anan , sannan ita waccen mara İmanın kace ban yafe mata ba kuma Allah ya tsi…. “ tun kafun ta ‘kasa su His Excellency suka soma bata ha’kuri ganin yadda ta d’auki zafi sosai gashi tana ‘ko’karin tsinewa Nani .
✨✨✨✨✨
***********
BANANA ISLAND
Da’kyar Big Boss ya shawo kan Abla ta zauna a nan for few days kafin ya mayar da ita gida , sosai tayi rigimar saida ya lallasheta tukunna ta yadda zata zauna anan shima a dole kwana biyu kawai zatayi ya mayar da ita , bai mata musu ba ya amince matan duk da cikin zuciyar sa ba hakan bane. Hannunta Big Boss ya kamata “ Let’s me show you something “, ya fad’a yana kama hannunta, wani Side Big Boss ya nufa da ita da yake cike da Roses da wani decoration na ban sha’awa , yana bud’e mata ido Abla ta zaro idanuwan ta cike da tsananin mamaki, zata yi tsalle yayi saurin dakatar da ita “ No please, banaso”, turo baki Abla tayi baice mata komai ba ya zaunar da ita kan kujera tare da tsugunnawa a gabanta , hannunsa d’aya ya d’ora asaman cikin ta “ Congratulations Sunshine , you will soon be a mother “, cike da mamaki Abla ta kallesa jin abin da yace kafin ta kalli hannun sa da ya d’ora akan cikin nata , cikin rawar muryar Abla ta furta “ ka… ce .. kace…. “ sai kuma tayi shiru tana kallansa , murmushi ya sakar mata sosai tare da d’ora kansa akan Laps d’inta “ Yes mun kusa zama parent , you’re pregnant, you’re pregnant with my Baby, will you accept my Baby ?” Ya fad’a yana kallanta , hannu Abla ta saka zata rufe fuskarta ya hanata hakan , cikin Sauri Abla tayi hugging d’insa ba tare da ta iya furta komai ba , murmushi Big Boss ya saki me sauti shima yana ‘kara hugging d’inta .
**********
***************