← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 100

Sashe 80

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

       Sarai yasan idanuwanta biyu shiyasa ya ‘karasa inda take , da hannu d’aya ya yaye duvet d’in, cikin Sauri Abla ta tashi zaune tana ‘karajan duvet d’inta dan ko kusa batasan yaga rigar jikinta. Yadda yake binta da kallo sosai ne yasa ta d’an had’e face d’inta ba tare da tace komai ba . “ Baki iya yiwa mutum sannu da zuwa ba ?”, itama Abla ba tare da ta kallesa ba ta furta “ Sannu da zuwa”, shiru Big Boss yayi mata sai kallanta da yake ganin fuskarta babu ko fara’a , maida kallansa yayi kan tray d’in da aka kawo mata. “ Am hungry” ya fad’a a hankali , d’an shiru Abla tayi sai kuma ta kalli tray d’in da Sarah ta kawo mata d’azu , babu yadda ta iya dole ta sauka daga kan gadon duk dabatan ya kalleta Sabida rigar ta da take d’an manne wa a jiki. Sosai kuwa yake binta da kallo , haka Abla tayi serving d’insa akan table d’in da yake d’akin me kujeru guda biyu. Bai ce mata komai ba ya zauna akan kujeran, zata wuce ya ri’ke hannunta tare da zaunar da Ita akan laps d’insa, Abla ta tayi ‘ko’karin tashi ba sabida yana cikin Darasin da Hajiya Nusaiba ta koya mata . Shi kansa yayi mamakin yadda batayi masa musu ba duk da kuwa ya ‘bata matan , kamar mai nasari sai kuma ya furta “ Feed me “, fuskar Abla babu fara’a haka ta d’auko spoon zaka kai masa bakinsa , bai amsa abincin ba sai kallanta da yayi musamman face d’inta , bakinsa ya bud’e kad’an ta saka masa food d’in, sai da yaci kusan spoon biyu tukunna yayi kamar zai ‘kware cikin Sauri Abla ta zuba masa ruwa zata basa , hannunta mai ruwan ya kama ganin yadda ta kawar da kanta “ Are you still Angry with me ?” Kanta Abla ta girgiza alamar ah’ah , shima bai ce mata komai ba ya d’auki spoon d’in ya soma bata abincin, babu musu Abla ta soma ci, bata wani ci sosai ba ta kawar da kanta gefen alamar ta ‘koshi, zata mi’ke yayi hugging shafaffan cikinta yana jingidar da ita a jikinsa sai sukai kamar yad’an da suke kwance , a sanyaye ya furta “ I never take the medicine tunda kika zama mata ta, back then ina shane sabida na nesanta kai na da Zina, mutane da yawa suna san nayi Zina dasu both Male and Female , kuma nasan da hakan, shiyasa nake shan maganin , why do you think sabida wani dalili nawa nake shan magani? And to offend you ? You’re the most amazing wife in the world , lokacin da na soma sanin ki a matsayin ‘ya mace , nayi farin cikin da Nafi shekara 22 banyi Shiba , your just the most best wife on the earth, lokacin da na dawo I seriously need you that time , amma idan nazo miki nasan zan cutar dake ne, shiyasa naso shan maganin,  Am So Sorry Please, banasan wannan fushin naki , it’s really hurt , it’s really hurt from the heart , Am so…” bai ‘karasa fad’ar sorryn ba Abla tayi hugging d’insa tana saka masa kuka , cikin muryar kuka ta furta “ Ni ka dena bani hakuri, it’s my fault “, murmushi kad’an Big Boss ya saki yana hugging d’inta shima “ Am Sorry “, cewar Abla shima ajiyar zuciya ya sauke kad’an ya furta “ Am Sorry too, please don’t be angry with me “. Abla kasa magana tayi sai hawayen da ya ke zubo mata , har cikin zuciyar ta kuma tanasan gyara mistake d’inta , she will correct everything by her self,” d’an d’ago da fuskarta Abla tayi tana kallansa kamar yadda yake kallanta shima , lumshe idanuwansa yazo yi Abla tayi saurin hanashi ta hanyar ta’ba idanuwan , bud’esu yayi sosai akanta ganin yadda idanuwan nasa suka soma red, duk da yadda zuciyarta take bugawa da Sauri Sauri akan abunda zatayi , sai data cire gabaki d’ayan Tuna’nın daga zuciyarsa, Big Boss bai gama shiga shock d’inta ba sai da ta had’e lips d’insu , gabaki d’aya ta zautar da bawan Allah Sabida baisha maganin da ta gani d’in ba . A cikin wannan dare sosai Abla ta bashi had’in kai duk da ta d’anji zafi kad’an amma ba kamar sauran lokacin ba . Lokacin da komai ya lafa tana kwance a jikin sa “ Thank you so much Wifey”, Big Boşs ya fad’a a hankali , ‘kara rungumesa Abla tayi itama tana kulle idanuwanta batasan ya akai yaji maganarta ba “ Finally he cry “, murmushi Big Boss yayi me Sauti kafun ya furta “ Yeah Mata tace ta sani kuka ör should I told you how I sound ?” ‘Dan dukan kirjin sa Abla tayi tana ‘boye fuskarta cikin muryar shagwa’ba ta furta “ Ni banaso “, cikin kwai kwayar muryarta ya furta “but ni inaso, first Night d’in mu har Little kika dunga cewa zai zane ni fa “,da Sauri Abla ta kulle masa baki Sabida kunyar da yake sakata. Shiru sukai gabaki d’aya kafun Big Boss ya furta “ Let’s go back to our rooms “, kamar yana kallanta ta girgixa masa kai da Sauri “ No Mamy ce fa ta dawo dani , bazan iya ba idan tazo taga bananan fa ?”,  “ Fine waje nane bakyasan zuwa ko? Okay fine Nima na dawo nan , but mai zata yi miki da zata d’auke mun ke ?”, d’an murmushi Abla tayi har zata ce masa gyaran jiki sai suma tayi shiru dan itama tanasan sanin wasu abubuwan kafun ta koma shiyasa ta ri’ke hannunsa tana matsawa a hankali , Sunshine d’ina “, ta fad’a a shagwa’be , hancinta Big Boss yaja kad’an “ zaki mun wayo ko?” Kanta Abla ta girgixa masa “ ah ah, just 3 weeks ne fa Sunshine zan dawo ai ,” Uhm kawai Big Boss yace mata , ahankali ta furta “ Please Sunshine “, shima a hankali ya furta “ Anan zamuyi amarcin namu kenan ? “, d’an zaro masa ido Abla tayi da Sauri zatayi magana ya hanata “ let’s sleep “, yana gama fad’ar haka ya janyo musu duvet har fuskarsu , ‘kasa ‘kasa dariyar su na tashi. Da ‘kyar ta lalle’bashi ya koma part d’insu shima bai tafi ba wai Wajan ‘karfe Uku na dare sai a lokacin ta koma bacci.

     ( MASOYA A KWANA LAPIYA

 WASHE GARI

Da’kyar Abla ta iya tashi sallar asuba , tana idarwa message
 d’insa na shigowa wayarta, “I woke up this morning thinking about how beautiful, capable and intelligent you are! And I just have to tell you right now! Good morning wifey!” Wani irin murmushi ne ya kama Abla bata san lokacin da ta rufe idanuwanta ba Sabida kunya , kamar yasan tana idanuwanta biyu sai ga kiransa nan , da ‘kyar ta iya d’aga wa ganin Vidoe call ne da alama fita zaiyi sabida kayan da ta ga ya canza “ Good morning Sunshine “, cewar Abla , bai amsa mata ba sai abunda ya ce mata “ I missed you Wifey , da ‘kyar nayi bacci fa , kuma ke bakya missing d’ina “, narai narai Abla tayi masa a shagwa’be , yadda tayi har sai da ta d’an tura lips d’inta waje , kallan yadda tayi da lips d’inta yayi kafin ya furta “ ki bari duk lokacin da kika ganni sai kimun haka da bakin okay ?” Ma’kale kafad’a Abla tayi tana amsa Gwalo “Ah’ah na’ki wayan “, shima karyar da wuya yayi kamar ba Big Boss “, kinga fita zanyi fa yanzu amma ko Morning Kiss baki mun ba “, kashe masa ido d’aya Abla tayi kafun ta sumbaci hannunta kad’an şai ta huro masa “, difff Big Boss ya kashe kiran sai Message d’insa da ta gani “ Kinaso ki hanani fita ko? I love you , take care , muah

ESHAAL 

   ‘Karfe 8:10am na safe ta fito daga kitchen hannunta d’auke da ‘karamun cup tana san kaiwa Abla sa’kon Mamy , ba zata ba tsammani taji tayi karo da mutum abun hannunta ya soma ‘barewa da Sauri ta d’ago fuskarta , fuskarta bai sauka a ko ina ba sai a fararan kayan Bobo da ta ‘bata , batasan lokacin da bakinta ya furta “ Innalillahi am sorry , am so sorry please “, cikin ‘kan’kanin lokaci Eshaal ta duburbuce Bobo baice mata komai ba sai hanya da ya nuna mata akan ta wuce , tazo zata wuce d’in santsin abun hannunta ya kusa fad’ar da ita shiyasa Batasan lokacin da ‘kara zuba masa abun ba , rasa mafiyar da tayi me yasa kawai ta kulle idanuwanta tana kuka , “ Na duke kine ?” Cewar Bobo , da Sauri Eshaal ta girgiza masa kai alamar ah’ah “ Then me yasa kike kuka ?” Cikin shashshe’kar kukan ta furta “ kayi hakuri bada gangan ta Watsa maka ba “, Bobo bai ce mata komai ba sai wani handkerchief da ya d’auko fari tass dashi ya mi’ka mata “ Then goge hawayen ki , it’s okay “, kasa kar’ba Eshaal tayi saida Bobo ya saka mata a hannu “  kukan be miki kyau ba “, cewar Bobo , kasa motsi Eshaal tayi a Wajan har ya bar Wajan , da ‘kyar ta iya Jan ‘kafarta ya koma cikin kitchen d’in Sabida wani irin yanayi da taji yana ‘ko’karin shigarta. 
Chapter 80 · 0% Book details