Sashe 25
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“She’s coming “ cewar Jennifer da ta fito daga ‘bangaran Abla , kusan mintuna 5 takun takalmin Abla ya ‘karad’e kunnuwansu gabaki d’aya sai suka zubawa hanyar dasukaji takun idanu ko ‘kiftawa basa yi , sanye take cikin red abaya doguwa sai veil d’inta shima da ta saka red colour , fuskarta baza a ce a sake ba sannan ba a had’e dan gabaki d’aya she’s not in the mood , shigar da tayi kuwa ba ‘karamun tarwatsa zukatansu Harry yayi ba dan ba ‘karamun kyau Abla tayi cikin kayan ba . Cike da girmamawa M.Sarah ta furta “ Welcome Madam” kanta Abla ta jinjina mata kawai tare da zama kan kujeran falourn dan gabaki d’aya bata kula dasu Harry ba sai yanxu da ta d’ago fuskarta , da mamaki take kallansu sannan ta kalli M. Sarah da Jennifer suma “ Madam there here for your services from now on su zasu dunga share share da Moping, under your command “, Abla zata girgixa mata kai M.Sarah tayi saurin furta” Madam it’s an order , idan basuyi ba kuma case d’insu zai koma wajan Anthony , and if suka kuskura ya ‘karasa wajan sa ko Victor , they won’t get it well “. ‘Dan kallansu Abla tayi dan ita shaidace kuwa idan suka kuskura suka shiga Wajan Anthony bazasu ‘kare da kyau ba tunda itama ta d’an d’ana lokacin kaiwa simba Abinci “ ku bata hakuri” cikin Sauri kuwa suka bata hakurin harda Harry da take ji kamar ta sha’ko tan , “ M.Sarah ki barsu su tafi ,” cike da girmamawa M.Sarah ta furta “ okay madam amma akwai gift d’insu , ina basu zan sallame su “, kanta Abla ta jinjina tare da barin Wajan dan batare da ta kuma kallansu ba dan sarai taga kallan da wasu daga cikin su suke binta dashi , ita kanta tasan idan ta rikice bazasu ji da kyau ba shiyasa tayi komawar ta d’akin.
“Let’s go “, da sauri Suka mi’ke dan sun kasa magana ma gabaki d’aya sai idanuwa da suke zazzare wa , Daidai wani dan fili da babu kowa a wajan sai wata mata guda d’aya da wani bag a hannun ta , kan kujerun wajan Sarah ta nuna musu , da Sauri suka ‘karasa suka zazzauna ganin yadda sojan take fito da kaya daga cikin jakar ta , babu fara’a a face d’inta ta saka Suka cire dan kwalin su gabaki d’aya ta bar adedi da farin power , sai da aka tsife masu gashin attachment din kansu gabaki d’aya asalin gashin kansu ya fito dan na Harry ko parking bazaiyiba ga wani irin sanko dake kanta. Cike da Tashin hankali su Yasmeen suke binsu da kallo gashi babu bakin magana dan lokaci d’aya wani irin tsoran M.Sarah ya kamasu, gabaki d’aya sai da su madam Sarah sukai musu kwalkwal akan su , duk ydda suke mata kuka akan ta barmu su gashin su M.Sarah bata saurare su , tasss akayiwa kowa kwalkwal asalin katan kansu ya fito sannan aka bad’e kan kowan nansu da hoda .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____ 8
4:30pm
Kwance take a ‘kasa cikin wani babban d’aki me girman gaske , gabaki d’aya ta takure jikin ta waje , “ Abla ! Abla” shine sunan ta da ake kira da ‘karfin gaske, cikin kuka aka cigaba da kiran sunan Abla, hannun ta ne ya soma motsawa kafun ta fara bud’e idanuwanta da suka kumbura , ga face d’inta da tayi mugun ja daga gefen bakin ta kuwa d’an Jini ne awajan ya fito kad’an ,cikin sauri Abla ta ware idanuwan ta tana ‘kara bin inda take a Kwance da kallo , Lokaci d’aya gabaki d’aya wutar d’akin ta d’auke a tsorace Abla ta kwalla ‘kara tana ihun a kunna mata fitila , bata gama ihun taba wani irin kuka ya karad’e mata kunnuwa ,” Abla zasu kashe mu , basu da İmanı ,”cikin sauri Abla ta waiwaya cikin duhun amma bata ga kowa a cikin d’akin sabida kashe fitulan da akayi, a karo na biyu wani irin murya da bazata ta’ba manta da ita ba ta furta “ Abla “ da ‘karfin gaske, lokaci d’aya hasken d’akin ya dawo , a mugun tsorace Abla ta furta “ Little “ cikin sauri kafun ta ‘kasa wajan sa lokacin da taga yana ‘ko’karin fad’uwa ’kasa “ Little ! Little me yasa meka dan Allah ka bud’e idanuwan ka kana bani tsoro sosai , dan Allah , ne yasa nake ganin Jini a fuskar ka , Little”, d’an murmushi little yayi mata hawaye duk ya ‘bata masa fuska “ Mugaye ne Abla , karki yadda da kowa suna san kashe mu, basa ‘Kaunar mu, suna ‘ko’karin da kushe taurari masu haskawa, Abla ki cecesu, zasu kashe mu, please ki kulamun da Yaya Big Boss d’ina, he’s more than a father and mother me, Yaya Bobo na ma ki kulamun dashi kice masa na dena rashin ji, Yaya prince kuma idan yayi kuka kice zaki had’ashi da Yaya Big Boss zaiyi shiru kinji ?” Babu abunda Abla take sai faman girgixa masa kai “ ah’ah , ah’ah dan Allah ka bud’e idanuwanka , kana bani tsoro Dan Allah Ya’ya Little ka yi mun magana” , d’an murmushi Little yayi mata kafun ta furta “ Ma’kiyan mu na zagaye da mu Abla , karki yadda da kowa ,duk abunda kika tsoro ki gayawa Yaya Big Boss , He will always be there for you “ ya ‘karasa yana lumshe idanuwan sa a hankali ya soma kalmar shahad’a kafun jikin sa ya saki ya dena motsi gabaki d’aya , wani iriin ihu Abla tayi ne ‘karfin gaske kafin ta soma kwalla ‘kiran su nan Little “, No please Dan Allah Little ka bud’e idanuwanka kana bani tsoro Dan Allah Little, please ka bud’e idanuwan ka Dan Allah “ ta ‘karasa tana fashewa da wani irin kuka mai ta’ba zuciya , Yaya Little Dan Allah ka bud’e idanuwanka bazan bari komai ya same kaba nayi maka al’kawari , Yaya Little “ ta ‘kara ambatan sunan sa da ‘karfi , idanuwanta ba ‘karamin ja sukai ba ga face d’in ta da tayi mugun ja itama , rai a ‘bace ta furta “ koma su wanene ku bazan ta’ba ‘kyale kuba , sai na tarwatsa ku gabaki d’ayan ku, mugaye azzalumai , sai na hanaku sukuni gabaki d’ayan ku.”
A firgice Abla ta farka daga baccin da ya d’auketa fuskarta gabaki d’aya ta ‘baci da hawaye sosai , babu abunda bakin ta yake furtawa sai Little, gabaki d’ayan ta Abla bata cikin hayyacin ta , cikin Sauri ta fito daga d’akin ta tana kuka tana gudu jennifer ta so tsayar da ita Abla ta hankad’a ta , gabaki d’aya ruhi da gangan jikin ta babu abunda suke san gani sai Little shiyasa gadan gadan ta nufi ‘kofar fita ko takalmi babu ajikin ta , ta saka kanta da niyar fita kenan taci karo da Big Boss da shima yake ‘ko’karin shigowa falourn , gefe Abla taja tana ‘ko’karin wucewa ga hawaye da ya ‘bata mata face sosai, hannu d’aya Big Boss ya saka ya ri’kota ganin bata cikin hayyacin ta , girgixa masa kai Abla ta soma “ Dan Allah ka sakeni, zan je wajan Little karsuyi masa wani abu, Dan Allah ka sakeni “ da mamaki Big Boss ya kalleta ganin Dagaske ‘ko’kari take ta ‘kwace jikin nata, ganin ya ‘ki sakar mata hannu Kawai ta sa masa cizo tare da dukanshi a ‘kirji akan ya saketa, hannayenta biyu ya ri’ke gabaki d’aya da hannun da tare da ‘kagata dugunta ya nufi hanyar da ta fito duk da yadda take kukan ya sake ta amma ya ‘ki kulata .