Sashe 4
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read
9:10am mutanan gidan su ka fara hallara cikin babban falourn His Excellency, duk Wanda ya shigo sai ya kalli prince da little da Suke gabaki d’aya sun d’auke eyes d’insu akan su sai junan su da suke wa magana kawai . Wasu manyan matane suka soma shigowa cikin falourn , ko wacce cikin tsadaddun kaya ga wani irin adon gwal da suka sha , ko waccen su da ta shigo da irin kallan da take bin su Little dashi har suka ‘karasa kan kurejun su kafun su d’an sakko kad’an su gaishe da His Excellency da Nanni itama da take hakimce kan kujera . After 3 minutes wasu matan suka shigo yanzu su uku , ko waccen sai walwali take Sabida adon da ko wacce taci sai faman yatsine yatsine suke , sau d’aya suka kalli su little suma Suka zauna kan kujera bayan su gaishe da His Excellency, amma tunda Suka zuna suke casan kallo prince da little da suma suka nuna halin ko inkula dasu. Sai da suka ‘kara d’aukan tazaran mintuna goma a zaune kafun wasu manyan mutane su shigo cikin falourn ko wannan su cikin shigar Kamala , gabaki d’aya murmushi suka sakarwa su little kafun d’aya daga cikin su ya furta “ yan samari ya kuke ?” A maimakon su amsa musu sai suka furta “ Morning ‘kasa ‘kasa “ kallan juna mutumin yayi da Dr Mohammed da tunda mutanan gidan suka shigo yake a shin gid’e kuma babu Wanda yayi ‘ko’karin tankawa a cikin su. Time to time Nanni tana duba time d’in hannun ta , ganin har 10 tayi kafin ta gyara zaman ta sosai tana fuskantar mutanan gidan , daga kan wad’an da suka soma shigo cikin falourn Nanni ta soma “ Ba sai na ja dogon magana ba , amma da karfo Uncle Adam a bud’e mana taro da addua “Gyara zama mutumin da Nanni ta kira da uncle Adam yayi , cikin ‘kan’kanin lokaci ya bud’e taro da addu’a tare da yin nasiha ‘yar kad’an kamar yadda ya sama , prince da little kam abun nasu ya gama d’aure musu kai musamman duk lokacin da suka d’an d’ago sai sun had’a ido da wani daga cikin gidan . Yana gamawa NANNI ta kamayar da kallan kan matan “ bazan ja dogan bayani ba , a cikin ku gabaki d’aya nasan kowa nasan halin kowa , yanzu ba daba bane kuma ba shekarun baya bane kamar yadda na saba fad’a akwai lokacin canji , toh tabbas lokacin yayi yanzu ,bayanin da zanyi kuma ya shafi kowa da kowa shi yasa zan bari sai an had’u gabaki d’aya “ ta karasa tana kalla Dr “ Yaya kana da abun cewa ?” Shiru Dr yayi mata kamar ba dashi tayi magana ba , kusan almost 2 minutes yana a kishi gind’e , sai da ya mula dan kansa kafun yayi gyaran murya , cikin tausashshiyar muryasa ya bud’e bakinsa a hankali cike da izza , kallan prince da little yayi kafun ya kalli uncle shima , bayan su babu wanda ya kalla a falourn sai Nanni “ a kaisu su huta tukunna , a ajje komai a gefe.. “, Nanni tana shirin magana kamar daga sama suka ji muryar Bobo yayi sallama , gabaki d’aya mutanan falour juyowa sukai , cikin sauri little da prince suka mi’ke tsaye , sanye yake cikin wasu milk d’in ‘kananan kaya , ga gyaran gashin kansa da ya fito da kyakkyawar face d’insa , yau gabaki d’aya face d’in Bobo babu fara’a kamar bashi ba , duk cikin mutanan falourn babu wanda ya kalla sai su little “ lets get going !” Cikin sauri Nanni ta furta “ ko ni bazaka kalla ba ?” Shiru Bobo yayi mata sai kawar da kansa gefe da yayi , little yana ‘karasowa wajan sa ya furta “ Yaya Bobo ina yaya Big Boss ?” Da hannu bobo ya nuna masa waje , cikin sauri little ya fita daga falourn , shima prince bayansa ya bi da sauri sai a lokacin Bobo ya d’an d’ago amma duk da hakan babu wanda ya kalla a cikin “ stay away from us please! Uncle lets go !” Sai a lokacin uncle ya saki a jiyar zuciya “ Bobo we have to talk “ da sauri Bobo ya furta “ talk? Maganar me zamuyi ? Okay zamuyi at the airport lets go “. A hankali Dr ya tashi daga gishin gid’en da yake , yana mi’kewa gabaki d’aya family d’in gidan suka mi’ke suma , “ uncle karka cemun anan zaka zauna ?” Da sauri ya girgiza masa kai “ No ! I will always be with you guys” cikin sauri Bobo ya furta “ then let’s go! “.
His excellency zai yi magana bobo yayi saurin dakatar dashi “ please ! Bana bu’katar jin magana d’aya da zata fito daga bakin ka ! Bana bu’kata “ sai kuma ya mayar dakallansa kan uncle “ kasan halinsa uncle ! Ranshi a ‘bace yake ko , idan bamu bar ‘kasar nan ba , every can happen “, cikin zafi zafi Nanni ta furta “ Babu wanda zai bar cikin gidan nan , sauban kiramun Ammar , ban yadda a bar mutum ko d’aya ya fice daga cikin gidan nan ba “, wani irin gajeran murmushi Bobo ya saki batare da ya tanka musu ba ya juya ya bar falourn, sai alokacin uncle ya iya bud’e bakinsa “ karki soma abunda kikayi niya, zuciyar farooq a sama take yanzu , babu wanda zai hana shi fita daga cikin gidan nan , ‘korar harbin da sukaji ne yasa gabaki d’aya suka yo hanyar fitowa daga cikin falourn hankali a tashe , wani d’an sanda ne a ‘kasa ri’ke da ‘kafarsa sai faman ihu, ga jini da yake fitowa sosai a ‘kafar tasa , gefe guda Big boss ne a tsaye cikin wasu fararar kanya masu shegen kyau, daga cikin rigar kad’an akwai tanbarin Gucci da ya fito , gabaki d’aya fuskar sa a mugun had’e take , ko kad’an babu alamun sassauci a cikin ta , idanuwan sa sanye suke cikin wani black sunglasses da ya ‘kara ‘kawaya face d’insa . Hannusa d’aya Bindiga ce a hannun sa da alama shine ya harbi d’an sandan a ‘kafa , cikin kausash shiyar murya Big Boss ya kalli direction d’in su Little kafun ya furta “ Get in !” Da sauri kuwa suka shiga motar sa Anthony ya bud’e musu , itama Nanni cikin ‘baci ‘bacin rai ta furta “ kar wanda ya kuskura ya far ko da mutum d’aya ne ya fita daga cikin gidan nan , a dai dai lokacin da wasu jami’ai suka ‘karaso wajan , d’aya daga cikin su sanye da kayan gidan , Nanni na ganin sa ta furta “ Yawwa Ammar , kada ka kuskura ko da mahalu’ki d’aya ka bari ya fita daga cikin gidan , cike da girmama wa wanda aka kira da Ammar ya furta “ tom Nanni”, wayar sa guda d’aya ya dauka tare da bawa securities umarnin kar a bud’e gate , d’an lips dinsa Big Boss yayi kafun ya tafa hannun sa , gabaki d’aya sojojin da suke cikin motowa sukai , cikin tsantsan uwarni suka furta “ Yes Boss ,” da hannu yayi musu alama kafun ya juyar hannun sa kad’an “ duk wanda ya ‘kara motsawa ki har besa “ cikin masifa masifa ammar da ya kasance police zai hayayya’ko wa Big Boss , shima Big Boss a zuciya ya jiyo batare da damuwa da mutanan wajan ba ya harbi gefen ammar d’in kafun ya furta “ Kamar haka “. Gabaki d’aya kowa ya tsorata da yanayin Big Boss , hatta Bobo da yake so ya kwantar masa da hankali amma yaga kamar duk wanda ya sake magana a cikin su kamar ‘kara tunzurashi suke , shima uncle da ya gama firgita da ya nayin Big Boss ya furta “ ya isa haka ! bobo lets go “ da haka shima ya shiga mota, gabaki d’aya Nanni da mutanan gidan tsantsan mamakine ya kamasu, zata sake magana His excellency ya furta “ ki barsu , ku barsu kawai su tafi ,” yana kai wa ya juya cikin falourn , su uncle Adam ne suka bi bayansa banda Nanni da take hawaye Sauban na tausar ta , har suka shiga cikin mota kasa motsawa daga inda take Nanni tayi, cikin wani irin slow motocin su Big Boss suka nufi gate At the same time da aka bud’e gate d’in wasu ba’ka’ken motoci suka fara danno kai tun kafun motocin su Big Boss su soma fita , a Daidai bakin wajan motocin sukai parking gashi gabaki d’aya sun tare hanyar da zasu fita , cikin Sauri securities suka bud’e motar , cikin izza wata kafar ‘kafa ta fito daga cikin motar kafin gangan jikin ta , ta fito gabaki d’aya , a shekaru kyakkyawar balarabiyar dattijuwar zaka wuce shekara 70 amma yadda Hutu ya ratsa ta mutum sai yayi Tuna’nın bata wuce 55 ba , a hankali ta fito cikin shigar lafaya ga ba’kar san dar ta da take d’an takawa dashi kad’an, cikin sauran motocin ma wasu kyakkyawa larabawa ne Suka fito daga cikin ta tare da wasu irin mata da suke sanye da kaya irin d’aya kamar batına bayansu. Nanni na ganin su ta saki ajiyar zuciya kafun ta furta “ Alhamdulillah! Tunda Diidii tazo nasan komai zaiyi sau’ki”. Cikin izza matar take taku face d’inta babu ko fara’a akanta , ga wasu irin kuyangi da suke taka mata maya , kai tsaye inda mutar su Big Boss take ta nufa . Shima Bobo ganin yadda Wajan ya d’au shiru ne yasa batare da Tuna’nın komai ba ya fito dan ya duba , wacce ya gani ne yayi Sauri juyawa batare da ya kalleta ba , Murmushin gefen baki matar ta saki Daidai Lokacin da ta ‘karaso Wajan Bobo, da saurin ‘karfin da Allah yayi mata ta d’aga sandar ta ‘kwadawa Bobo , cikin yaran larabci ta furta “ Daman dole ka juya mana , ina d’aya ta ‘kadarin yake ? Huh”, ganin da gaske take ‘kwala masa yayi saurin ri’ke sandar, face d’insa ba kamar d’azu ba yanzu a d’an sake take , “ kun kyauta ai , ina tanbayar ka ina d’aya tantirin yake ? Maza je kace ya fito yanzu kafin ran kowa ya ‘baci” bobo zai juya ta dakatar Dashi “ tsaya bari naje da kaina , sabida ka kitsima masa wata maganar kuji dad’in ’bace wa ko? Kujira hukuncin kuna wajan Sitti “. Side d’in Big Boss ta zagaya d’aya daga cikin securities zai bud’e motar tayi saurin dakatar Dashi, da kanta ta bud’e murfin motar tare da furta “ Welcome Back prince Omar farooq “, Big Boss dake cikin motar ko motsi beyi ba sai ma tsuke face d’insa da ya ‘karayi yana kawar da kansa gefe , duk da yadda take jin jikin ta haka be hana ta janyo kunnan Big Boss a dole sai ta fito dashi daga cikin motar , da hannu d’aya ya zame nata lokacin da yake fitowa , kallansa kawai ta tsaya yi wasu irin kwalla na fito mata daga cikin idanuwa , “Prince kai ne kazama haka ? Nasan daman wata rana zan sake ganin ka , amma ni Menene lefi na a ciki da ka nisanta kanka dani ? Lefin da nayi maka har ya kai karabu da Diidii d’inka har tsawan wannan shekarun ? Kasan wahalar neman ka da nayi kuwa ? Me yasa zakayi mun haka ? Ina prince ? And the Baby ?”ganin ya ‘ki bata amsa kuma ya ‘ki kallanta yasa ta jefa wa Bobo tanbayar “ suna ina ? “ motar bayansu ya nuna cikin sanyin murya ta furta “ fito dasu suma na gansu , tun da d’an da nake alfahari dashi ya guje ni? Ina kallansu zan koma , ku fito musu da yarinyar su “, d’aya daga cikin motocin aka bud’e sai ga Abla nan cikin shigar Abaya black colour da tayi mugun fito da kyawunta, ganin yadda Bobo ya ware idanuwansa Diidii ya furta “ ba sace ta akai ba nice nan nasa a je har makaranta a d’akko mun ita , kafun kusawa duka ‘kasar wuta baki d’aya”.
Su little suna fitowa idanuwansa ya sauka akan lil, cikin tsananin farin ciki Little ya furta “ Lil?” Murmushi Abla ta sakar masa lokacin da take ‘karasowa wayansa “ yaya little ? Am okay kagani?” Amma shine kikasa mukai ta nemanki? Am so sorry ! Zan maka bayanin komai kaji ?” Okay kawai yace mata , gabaki d’aya Diidii little ta zubawa kallo , ko bata fad’a ba tasan Wannan shine jaririn , jaririn da ko sau d’aya bata sashi a cikin idanuwanta ba duk da irin d’akin ganinsa da tayi a rayawurta , sai yanzu Allah ya nuna mata shi , har ya Girma, shekaru kusan 22 da biyu. Murmushi kawai ta saki kafun ta ri’ke hannun Big boss zat motsa shi amma ya ‘ki motsawar kuwa , cikin taushin murya ta furta “ magana zamuyi !” Nan ma babu reply , sandarta ta ajje tana ‘ko’karin tsugunnawa, cikin sauri Big Boss ya ri’kota, a hankali ya furta “ Habibty! “
“Just for me habibi please “ganin yana ‘ko’karin yin shirun ne ta koma zata tsugunna , a hankali ya furta “ it’s okay “ duk da babu wani fara’a a face d’insa , hannunsa ta kama tare da yiwa su Bobo suma alamar su biyo ta , tana gama su Bobo na bayanta , sai kyawawan larabawan da suka biyo bayansu dan gabaki d’aya basu fahimci abunda Diidi take fad’a ba Sabida hausar da tayi.