Sashe 52
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun safe dadyn su Baby yake neman ticket amma cikin rashin sa’a bai samu ba, cike da tsananin mamaki Momy take tanbayar sa abunda yake faruwa amma gabaki d’aya bai bi ta kanta ba , sai ma umarni da ya bata tashirya zasu yi tafiya , cike da mamaki take kullansa “ Nifa nan gane maka ba Dadyn Baby tun safe kake kamar ba a cikin hayyacin kaba , Ina kuma kake cewa zamuje ? Ka manta gobe su Baby zasu dawo Hutu ne ?” Cikin mamaki da furucinta ya kalleta “ Binta ni nake magana kike mayar mun da martani?” Da ‘karfi Momy ta dafe ‘kirjinta “ binta kuma ? Yau ni Alhaji kake jira kai tsaye da sunana haka ?” Tsayawa kallanta Alhaji yayi kafin ya d’auki wayar sa da aka kira , “Tashin hankali “ cewar Momy tana danne abunda yake ‘kirjinta gudun karya fahimta , bai jima yana wayar ba ya kashe tare da kallanta , “na samu ticket d’ina yanzu ki shirya nan da munti 20 zamu bar Kano , Baby da Eshaal kuma idan sun dawo a goben zan sa a yankan musu ticket sai su taho tare da me kula dasu , karki ‘batamun lokaci “, ya fad’a yana barin wajen, cikin sauri Momy ta zari wayarta zuwa can cikin bedroom d’inta , sai da ta tabbatar ta kolle ‘kofar tukunna tayi dialling wani number , ana d’aga wa ta soma magana cike da tashin hankali “ Meke shirin faruwa ? Na shiga rud’ani , tunda ya Tashi yau na kasa fuskantar yanayin sa gabaki d’aya , na kasa gane komai a wannan ga’bar” banji mai aka ce mata ba sai kanta da naji yana jinji nawa “ Bazan laminci komai da zai faru ba, babban Tashin hankali na ma shine sunan Eshaal da ya ambata , zan kira ki , nasan yanzu yana dakon jira na , ko ina yake san zuwa zan bisa yanzu Sabida na ‘Karasa aiki, idan na isa inda zamuje zan kira ki , amma bana so yarinyar nan ta dawo
Cikin gidan nan da rai har ta had’u da mahaifinta, ina so idan sunzo hanyar komawa gobe kawai kisa akashe ta kamar yadda plan d’in mu yake , zamuyi magana anjima “ da haka ta kashe kiran nata , cikin Sauri ta fara had’a trolley d’inta duk da ba wasu kaya masu yawa ta d’auka ba ta Fito , a tsaye ta tarar da dady shima ya fito , bai ce mata komai ba ya nufi hanyar fita , a Daidai lokacin da Amma take fitowa , a ‘kufule ta buga mata wani doğan harara batare da ta ce komai ba ta ja dogon tsaki tana bin bayan Dady , girgixa kanta Kawai Amma tayi fuskarta d’auke da murmushin ta kamar kullum.
ABUJA
Rayuwar su İlham yanxu sosai take garawa a cikin gidan uwar bariki, masu zuwa barikin ma yanzu gabaki d’aya sunja baya tun fashin da aka shigo aka yi musu aciki, komai na jin dad’in rayuwa ya tsaya musu , tuni husna tabar gidan uwar karuwai sabida wasu ‘kawayen da ta samu yanzu gabaki d’aya bata ‘kasar , Aneesa ma yanxu bata zama a cikin gidan , sana’ar ‘kosai ta fara abunta kullum cikin Tuna’nın Abla da Arwa take cikin zuciyar ta , İlham kuwa duk Wanda ya kalleta bazai ta’ba gane taba sabida yadda ta fita hayyacinta gabaki d’aya , ta rame sosai kamar wacce zata furta babu. Gidan karuwai gabaki d’aya ya tashi daga gidan karuwai ya komawa gidan wahala , tun lokacin da wasu sojoji sukai musu shegen duka , yanxu Hatta Uwar karuwai da su Zeenariya an rasa inda suke gabaki d’ayan su , hatta gidan karuwan yana ‘kar’kashin wani soja, gabaki d’aya komai ya canza rayuwa ta dawo kamar mutuwa haka suke jinta , İlham da kullum burinta ta saka mutum cikin bariki d’aya daga cikin samarinta ya saka mata HIV, bayan mugun dukan da yayi wa d’an cikin ta har saida ta zamto bazata ta’ba haihuwa ba .
Uwar karuwai , Zeenariya da su yar shila anne mesu anrasa tun wainar masa da sojoji suka dinga yi musu na fitar hankali dan gabaki d’aya sai da Garin ya rikice , duk wani d’an iska yanxu an kamesu a abuja gabaki d’ayansu.
***********
Cikin doguwar ba’kar Riga ta fito daga d’akin ta , tana tafiya tana dannawa wayar hannunta har ta shigo cikin falourn , ganin mamy da Diidii a zaune ne yasa Fanan ta ‘karasa Wajan su “ ni kam Didi yau gabaki d’aya banga Nanni ba , ko dai ta manta da zuwan mune ?” Didi zatayi magana kamar daga sama taji sukar muryar Nanni fuskarta cike da tsantsan murmushin makirci da babu Wanda zai iya fito da wani kalar fuskar nata bayansın “ My lovely daughter tuntuni nake d’okin ganin ki amma sai yanzu zaki zo ko ? Toh nayi fushi dake gaskiya “ Hugging d’inta Fanan tayi “ Haba Mana Nanni d’ina kema kinsan makaranta ne yasa bana zuwa amma tunda nazo yanzu ai bazan koma ba sai Hutu na ya ‘kare sabida nayi missing d’inki, wani irin murmushi Nanni ta saki tana ‘kara rungume Fanan cikin zuciyarta kuwa wani irin dariyar farin ciki take yi “ Naji dad’in zuwan ki kuwa ko ba komai zanyi anfani dake na gama da waccen shegiyar yarinyar mai kama da shed’anu “ ta fad’a cikin zuciyarta tana ‘kara rungume Fanan , kallansu Mamy tayi kafin ta furta “ tun d’azu sai rungumar juna ake amma mu ko kula mu baza ayi ba “ Kallanta Nanni tayi tana janyo hannun Fanan suka zauna “ Ah’ah fa , ki barni da ‘yata na dad’e banganta ba , kinsan kewar ta kuwa da nayi ? Badaban makaranta ba ma ai bazan yar da ta tafi ba ‘kafata ‘kafarta ko Fanan?” Kallan Mamy Fanan tayi kafun ta ‘kyal’kyale da dariya .
****** Hajiya Karima
Tunda ta tashi take jinta a cikin wani irin yanayi shiyasa gabaki d’aya bata nufi part d’in kowa ba , shigowar Amal ne yasa ta d’an d’ago da fuskarta a sanyaye “ Aunty me ya faru ? Gabaki d’aya na jiki shiru yau “ ajiyar zuciya Hajiya Karima ta saki “ Amal Nima bansani ba , tun da na tashi ga baki d’aya na nake ji kamar an cire mun abu mai nauyi a cikin zuciya ta, bansani dalilin hakan ba “, shiru Amal tayi tana zama kusa da mamanta “ Nima haka nake ji na Aunty, Babban abunda ya fi d’aure mun kai shine wigs da na gani akaina ni da bana saka irin gashin nan na ‘kari bayan ni nake fad’an babu kyau , haka kawai naji kamar akwai abunda yake faruwa Aunty duk da bansan ko Menene ba “, murmushi Hajiya karima ta saki tana kallan Amal “ ki bari zuwa anjima zamuyi magana yanzu kaina ciwo yake zan kwanta, jinjina mata kai Amal tayi tana barin d’akin, A fili Hajiya karima ta furta “ Nasan koma menene makircin kine Nanni, bazan Fasa ba da yardar Allah , a sannu sai a sirinki ya tonu dake da Wanda kuke shirya wa ahalin nan makirci da yardar Allah .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____ 17