Sashe 18
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
6:00pm Daidai lokacin da aka kira kiran sallah prince ya ‘kara komawa amma shiru little bai bud’e masa ‘kofa ba , ran sane ya soma ‘baci ya rabu dashi amma har cikin zuciyar sa yana mamakin shirin little ,har akai sallar isha’i ma still little na d’aki bai fito ba abunda ya ‘kara haushi na prince , koda aka idar da sallah a guje prince ya bar d’akin yana gudu yana dialing number Bobo, “ Yaya please kazo kayi magana da Little na fara jin tsoro, yaya bai fito sallahr magrib ba kuma har yanxu bai fito ba “ ya ‘karasa yana kashe wayar , d’aya daga cikin ‘kofofin d’akin ya nufa bugün duniya Prince yayi amma little bai bud’e masa ‘kofa ba Daidai shigowar Bobo da sauban cıkin falourn . Da hannu prince ya nuna musu ‘kofar d’akin da little yake ciki dan ko magana ya kasa hankalin shi gabaki d’aya ya tashi kamar zai yi kuka , kiran sunan Little Bobo ya fara yi shima “ Little ? Little ? Open the door , karka bari na bud’e da kai na , bansan wannan rashin jin naka , Little …” ya ‘karasa da d’an fad’a fad’a , duk yadda yayi akan little ya bud’e ’kofar Little bai kula kowa a cikin su ba , sai a lokacin hankalin Bobo ya soma tashi musamman idan ya tuna da situation d’in Little , shima sauban ba yadda be lallashi little ba akan ya bud’e kofar d’akin amma shiri kamar babu kowa a cikin d’akin , “ let’s break the door “, cewar Bobo, hakan ne kuwa ya faru sauban da bobo suka daddage suka hankad’a ‘kofar, amma bata bud’e ba , a karo na biyu suka ‘kara hankad’ata , nan ma still bata bud’e ba sai a karo na uku da suka saki ‘karfin su sosai ‘kofar ta ‘Balle , a kwance suka tarar da Little babu abunda ya same sa , yadda yake kwance sai kace mara rai , cikin d’an fad’a fad’a Bobo ya kira sunan shi , nan ma still Little bai amsa ba , a karo na biyu ya ‘kara kiran shi nan ma still shiru , cikin sauri Suka ‘karasa inda yake babu Inda prince ya soma ta’bawa sai zuciyar Little ganin har yanxu bugun zuciyar sa na tafiya Daidai amma abin ba’karamun girgiza su yayi ba , hannu Bobo ya sa ya d’ago da Little amma kamar matacce yayi baya zai fad’i, hanyar toilet bobo ya nuna prince batare da ya kalle saba ya furta “ water “ da gudu kuwa prince ya shiga ya d’auko musu ruwa ,kad’an bobo ya fara yayya fa amsa , shiru Little bai motsa ba , ganin hakan ya sa ya kwara masa duka ruwan,Wani irin jan nunfashi Little yayi tare da ajiyar zuciya mai ‘karfi , a firgice Little ya bud’e idanuwansa yana ganin Bobo yayi Hugging d’insa “ Am so sorry Ya’ya Bobo, please I want to sleep with you today “, me ya faru ? Shine tanbayar da sauban ya je fa masa , hannu Little ya d’aga alamar bai sani ba kafun ya furta “ Nazo zan fita sallah , har na saka hannu zan bud’e ’kofa daga nan nan ‘kara sanin Menene ya faru ba , but please karku fad’awa Yaya kunji”, amaimakon Bobo ya bashi amsa sai toilet da ya nuna masa , je ka cire kayan ka ,” Tohm Kawai Little ya furta yana nufi toilet d’in, yana shiga Bobo ya kalli Prince “ Let’s leave this matter here , kar ka fad’awa Big Boss komai I will handle it, hatta uncle karka fad’awa ,Okay ?”, kansa Prince yayi knodding kafin ya furta “ Okay “ basu bar d’akin nan ba har saida little ya canza kayan jikin sa yayi sallah kafun su Fito falour inda aka had’a musu dinner d’insu iya su kad’ai.
〰️〰️〰️〰️〰️〰️
〰️〰️〰️〰️
Abla tana idar da sallar isha’i toilet ta nufa direct domun ta watsa ruwa a jikin ta , sai da ta gama abunda zatayi tazo zata cire towel ta tuna da cream face d’in da ta gani a gaban mudubin d’akin, batare da wani da muwa ba ta fito daga dressing room sanye da d’an ‘karamun towel d’in da ya rufe mata ‘kirjinta zuwa cinyoyin ta dan ko gwiwar ‘kafarta bai sakko mata ba , sai dogayan fararan ‘kafafuwanta da suka fito cikin farin towel d’in jikinta , har ya fito cikin d’akin bata d’ago da idanuwan ta ba , sai da taje gaban mudubin d’akin harta d’auki cream d’inta kamar Wanda aka cewa ta kalli cikin mudubi ta hangoshi zaune daga kan gadon d’akin yayi crossing legs d’insa da alama ya dad’e da shigowa cikin gidan sabida armless Shirt d’in jikin sa da wani black d’in wando me shegen laushi da ya wuce gwiwar ‘kafarsa da ‘kadan. Wani irin ihu Abla ta saka a tsorace jikinta har rawa yake bata san lokacin da ta yar dar da cream d’in hannun taba ta ruga dressing room d’in ta a guje , d’an ta’be bakinsa. Big Boss yayi Sabida ihun da ta saka har sai da lumshe idanuwan sa , ko kusa kuma bai matsa daga inda yake ba sai kallan agogon hannun sa da yayi , ko cikakken mintuna Biyu Abla batayi acikin d’akin ba ta kuma sakin wani ‘karan , d’an ’karamun murmushi Big Boss ya saki kad’an kafun yafurta “ Matsoraciya kawai”, bai rufe bakin sa ba Abla ta shigo cikin d’akin Kai tsaye itama gadon ta d’ane sai faman tsalle take babu abunda take cewa sai maciji , maciji , ga hawaye da gabaki d’aya ya soma ‘bata mata face gabaki d’aya hankalin ta ya tashi sabida macijin da ta gani a toilet, batasan towel d’in jikin ta ya soma sa’bule wa ba har ana rabin breast d’in ta na fitowa waje gashi sai faman tsalle take ta kasa tsayawa , da hannu d’aya ya finciko ta jikin sa , cikin Sauri ta rungumeshi sosai tana tusa kanta cikin ‘kirjin sa kamar wacce zata shige ciki, gabaki d’aya batasan me take ba , babu abunda take sai faman ‘boye face d’inta da take a jikinsa , lumshe idanuwansa Big Boss yayi kad’an yana ‘kara ru’ko ta sosai a jikinsa , daidai zai saka hannun sa a bayanta towel d’in t ya zame hannunsa ya sauka akan fatar gadon bayan ta ‘Kara lumshe idanuwansa Big Boss yayi kafin da’kyar da saka bakinsa Daidai saitin kunnawanta “ Me akai miki?” Yadda Abla taji wani irin yarrrr a jikinta bata san lokacin da ta dam’ke rigar jikinsa , nipples d’inta na gogar ‘kirjinsa “, cikin rawa rawar murya Abla ta ‘kafa furta “Maciji..ne “ shiri Big Boss yayi mata tare da ‘kara Hugging d’inta a jininsa, shikansa yasan tsoran macijin da ta ganine ya zauna a kan laps d’insa batare da tayi rigima ba , a karo biyu ya ‘kara furta “ Wanka zakiyi?” Kai tsaye Abla tayi masa knodding d’in Kanta ba tare da ta bud’e idanuwanta ba , d’an ’karamin murmushin gefen baki Big
Boss ya saki kafun ya furta “ Good ! Zan miki wankan da kaina “ kalmar wankan da ya fad’ane ya daki zuciyar Abla lokaci d’aya ta dawo cikin Tuna’nın ta da Sauri ta bud’e idanuwanta , ganin ta a jikin Wanda bata ta’ba tsammani ba ga towel d’in ta da ya same sosai ya sa ta kwalla ‘kara sosai lokaci d’aya kirjinta ya buga da ‘karfi Sabida tsoron da ta shiga , ko cikakken minti d’aya batayi ba hannun ta ya saki kanta yayi baya kamar zata fad’i gabaki d’aya Sabida suman da tayi a jikinsa .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921.
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____ 6
NOT EDITED