Sashe 81
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
10;00am gabaki d’aya su Baby suna d’akin Abla , Arwa ce kawai bata Wajan, tun d’azu sai faman tsokanar Abla take da Amaryar Yaya Big Boss , ba kamar Baby da abunda Nani tayi ya ‘Kona mata rai “ Uhm Nifa jiya kasa magana nayi , Omo your husband ya girgixa zuciyar wasu , Ance ko ‘bata fuska kikai sai an’batar damu” sai kuma ta ‘kyal’kyale da dariya tana tuno yanayin Nani. Suma su Eshaal dariya suka saki dan duk ta başu haushi. ‘Karar message d’in wayar Abla ne ya ja hankalinsu ta saka hannu zata d’auki wayar
baby tayi saurin d’auka “, My Sunshine “ shine abunda ya fito a wayar , zare idanuwa Baby tayi tana kallansu Eshaal “ SUN SHINE “ d’inta ne ya tura mata sa’ko babu ruwana, ta fad’a tana mi’kawa Abla wayar gabaki d’aya sai suka had’a baki wajan furta “ Awwwwwn , Babyn Sunshine”, hararar su Abla tayi sai kuma ta saki wani murmushi ganin message d’insa ,yanxu ma had’a baki sukai wajan furta “ Awwwwnnnnn Mss Love “, Share su Abla tayi, daidai zuwan Mamy gabaki d’aya ta korasu Sabida me lesson d’inta da tazo kafin Asoma gyaran jikin. Gabaki d’aya Mamy ta korasu daga d’akin .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .
BOOK 2
S_____ 26
NANNI
Abubuwa da yawa sun sha mata kai yanzu gashi gabaki d’aya abubuwan da take tun’kawo dasu lokaci d’aya Abbu ya ‘kwace , tundaga kan motar ta har zuwa kan gwala gwalan ta , ga manyan kayanta masu tsada gabaki d’aya Abbu ya sa an tattara masa kayan sa, Aç d’inta babu Wanda ya bar mata , wannan abun şai da ya saka Nani kukan ba’kin ciki, ga ‘kasanta da take ji kamar ana tafiya a wajan, ciwan da ta ji a ‘kafa har ya soma jan ruwa. Sosai ba’kin ciki da tsanar su Big Boss ya ‘kara dar suwa a cikin zuciyarta , yunwar da cikin ta ya soma yi ne yasa ta nufi Dinning rai a ‘!bace, tun kafun ta d’auki plate M.Sarah da ta ‘karaso Wajan ta furta “ Hey Excuse me “ d’agowa Nani tayi zata surfa mata ruwan bala’I amma yadda taga fuskar M.Sarah a had’e ne yasa ta fasa fad’an abunda tayi niyar , itama M.Sarah ‘kara had’e face d’inta tayi sosai tana kallan hannun Nani da take ‘ko’karin d’aukar plate ,” Am so sorry to say , umarni ne Ance kada a baki abincin sai kinyi aiki, but if you’re hungry ga wanke wanke nan ki fara sai kici abincin kafun ki wanke wajan pool “, rai a ‘bace Nani ta kalleta “ Ke har wacece da zaki hanani cin abincin nan ? Gidan ubankine ? Nace miki gidan ubanki ne ? Shegiya me kama da namun daji “ kallanta M.Sarah tayi rai a ‘bace jin yadda take zaginta
Murmushin mugunta M.Sarah tayi tana jefa mata wani mugun kallo har sai da Nani ta tsargu “ Uban me kike wa murmushi “. Hannu M.Sarah ta d’aga a zafafe zaka kai mata duka cikin Sauri Nani taja baya har tana ‘ko’karin fama ciwan ta dan sosai ta tsorata da M.Sarah “ idan kin isa ki ta’ba abincin nan kiga , kar nuka zan sa su yaga mun ke , zaki ‘bace anan ko kuwa “.hura hanci Nani ta soma yi kafun ta kalli M.Sarah rai a ‘bace babu Wanda ta d’orawa laifi sai Abbu ganin irin wula’kancin da akai mata . Duk abunda da yake faruwa a kan idan Baby ne da tashigo wajan , kanta Kawai ta Jinjina tana toshe bakinta , turo abunda tayi wa Abla jiya shiyasa tayi saurin komawa kitchen , cikin wani white leda ta tsiyaya farin man gyad’a , sai da ta tabbatar Nani tana ‘ko’karin nufo hanyar Ita kuma ta zuba man gyad’an tare da ‘buya Inda Nani bazata ganta ba . Kamar yadda tayi tagging d’inta kuwa , ran Nani a ‘bace tazo wuce wa , bata san mai ya faru ba sai ji tayi ta kife tare da buge koshinta sosai , babu sautin da ya Fito sai na ‘kummm alamar buguwar goshinta, toshe dariyar ta Baby tayi kada Nani ta jiyo ta , Nani kuwa da ‘kyar ta iya d’ago wa , goshinta har yayi malulu dan ba ‘karamun buguwa tayi ba , ‘karin ba’kin cikin Hakane yasa ta mi’ke ga ba’kin ciki da ya to kare mata a zuciya. Cikin d’in shigi ta wuce hanyar d’akin ta ranta a’bace , sai a lokacin Baby ta fito daga ma’buyarta dan dariya har da kwada tafiyar da taga Nani nayi kamar wata yar kaciya . Wani dariya ta ‘kara ‘kyal’kyale wa dashi daman abu ta zo d’auka a ‘kasan sai taga Nani shiyasa bata tsaya ‘bata lokaci ba ta koma d’akin su.
Baby na shiga d’aki ta cigaba da ‘kyal’kyalewa da dariya, gabaki d’aya sai su Eshaal suka zuba mata idanuwa , Fanan data gama karantar tane ta furta “ Dariyar me kike ? Dan wannan dariyar taki ba a banza ba “. ‘Kara tuno goshin Diidi da tayi ne yasa ta ‘kara ‘kyal’kyale wa da dariya , cikin dariyar ta furta “ Babu komai fa wani abune ya d’an bani dariya “, girgixa kai Eshaal kawai tayi “ Allah ya shirye ki kawai Baby, Allah yasa ba wata muguntar kikaje kika aikata ba “. ‘Dan hararar su tayi gabaki d’aya , “ wai me kuka mayar dani ne ? Nace muku babu komai fa , haka kurun mutum bazaiyi murmushi ba fisabilillah? Kunga yanzu ku taso mu duba amarya dan zuwa yanzu nasan an gyara mana ita “, gabaki d’ayansu mi’kewa sukai kuwa suka fito daga d’akin zuwa part d’in Abla, Allah ya taimake su ma basu had’u da Mamy ba a hanyar zuwa . Tun kafun su shiga cikin d’akin wani lafiyayyan ‘kamshi ya soma kai wa hancin su hari , sosai ‘kamshin ya karad’e ko ina , Eshaal ce ta bud’e d’akin bakinta d’auke da sallama , suna shiga kuwa sai suka tarar da ana shafa mata wani abu a fuska “ Awwwn “ cewar Fanan , kafun Baby ta furta “ Kaga amarsu ta ango bada kanki a sare kije gida ki ce ya fad’i “, hararar ta Abla tayi ba tare da tace musu komai ba , waje Fanan ta samu tana ‘kara bin Abla da kallo,” kinga kuwa irin kyaun da kikayi ? Wannan da Mamy tace nan da 1 week za’a fara gyaran Amarya ya kenan ? Anya kuwa ?”, hararar ta Abla tayi kafun ta furta “ Anya me?”, ido Fanan ta kashe mata da yasa Abla ta d’an ja tsaki “ kuyi ku gama dukan ku , lokacin ana nan zuwa “, Eshaal bata kuma cewa komai sai murmushi da tayi . Suna zaune a d’akin har Hajiya Nusaiba ta gama yi mata abunda zatayi matan. Sannan suka fito falourn gabaki d’ayan su harda Abla da ta saka dogon hijab kuwa.