Sashe 72
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune Abla take a falour , jikinta sanye da wata atampa red and white , gabaki d’aya atampar adon red roses ne a jiki, yadda d’inki yayi mata dai dai ita mutum zai yi Tuna’nın aunata akai ga d’aurin d’an kwalin ta da tayi duk da ba wani saban abun ta saka akanta ba amma sosai kayan suka yi mata kyau suka ‘kara haska farar fatar ta , hannunta d’aya Youghurt d’in tane sai kallon Mbc 3 da take, wayar hannun ta da take game ne ya d’au yi haske haske alamar kira ya shigo tana duba mai kiran taga Little ne , cikin sauri ta d’aga kiran tana karawa a kunnan ta , banji mai ya ce mata ba sai “ Toh “ d’in da tace tana gyara zaman ta sosai akan kujeran, Youghurt d’in hannun tama ajje sa tayi tana d’anna telefon d’in gefen ta , cikin ‘kan ‘kanın lokaci Jenny ta fito “ Jenny please zanyi ba’ki yanzu ne, ina bu’katar drinks da wasu abubuwan idan sunzo “, cikin Sauri Jenny ta furta “ Done Ma “ tana barin Wajan , har zata d’auki wayar ta tayi sallamar Little , ‘kara gyara zaman ta tayi amma sai taga shi kad’ai ne , zatayi magana ya furta “ No it’s a surprised visitors ki kulle idanuwanki “, cikin Sauri ta furta “ Yaya Little please “, kafad’un sa Little ya d’aga “ it’s okay tunda bakyaso bari nace su kowa “ da Sauri Abla ta furta “ No zan kulle “ ta ‘karasa tana rufe fuskarta , Little şai da ya tabbatar ta kulle idon sosai tukunna ya tura message cikin wayar ta , Baby da Eshaal ne suka soma shigowa sai Fanan da Baby da itama prince yace ta taso suje can gabaki d’aya .
A razane Abla ta d’ago da idanuwanta jin muryar su Baby, cikin zabura ta mi’ke tsaye tana kallan su , suma mamaki ne ya kamasu gabaki d’aya lokaci d’aya suka saka ihu suna hugging d’in juna, ban da Baby da take kallansu Kawai , ba ‘karamin mamakin juna sukai ba ganin su a gida d’aya lokaci guda “ oh my god daman gabaki d’aya a cikin gida d’aya muke , Wayyo Allah “ sai suka ‘kara Hugging d’in juna gabaki d’aya sun manta da d’aya babyn duk da Abla bata kula da ita ba ,yadda suka manta da süne yasa Little ya furta “ idan kun gama murna sai ki ku zauna kun tsayar da d’aya ba’kuwar taku “, kallan Side d’in da Little ya nuna mata Abla tayi fuskarta d’auke da murmushi tana ‘ko’karin gaida ba’kuwar da Little yake magana akai . Wani irin dafe ‘kirji Abla tayi saura kad’an kafar ta tazame , Allah ya temake ta Eshaal dake kusa da ita ta ri’kota , a rud’e Abla ta furta “ Arwa “ Da ‘karfi hawaye na sakko mata d
a kumata , wacce aka kira da Arwan ce ta kalleta , sosai kammanin Arwa ya fitowa kuwa musamman yadda Hutu ya kwanta mata itama , da mamaki sai kuma ta furta “ Wacece Arwa ? sunana Baby “, cikin Sauri Abla ta matso kusa da ita zatayi hugging d’in ta Baby tayi saurin ja baya “ ba nice wacce kike nema ba , in fact ban ta’ba sanin ki ba sai yanzu “, babu Wanda bai sha mamaki ba , ciki kuwa har da Little da ya furta “ Lil kin san tane ?” Kanta Abla ta jinjina masa har yanxu bata dena hawayen nata ba “ ka tuna Arwa d’ita da nake baku labari ? “Kansa Little ya jinjina da mamaki kuma ya furta “ Tuna amma kin manta kin fad’a mana ta rasu ?” Cikin kuka Abla ta Mayar da Kallan ta kar Arwa data d’auke kanta a side d’in Abla “ Me yasa Arwa ? Ni zaki guja ? Ni zaki nuna baki sani ba ? Laifin me nayi miki haka ?” Ta fad’a tana ‘ko’karin matsowa itama Arwa a masifance ta furta “ Nace miki ba ni bace wacce kike nema ba , ba ni bace ya kike so nayi miki ? Bani bace ni bansan ki ba , ban ta’ba ganin ki karki ‘kara cewa kin san ni dan ni babu abunda ya had’a ni dake..” tana fad’ar hakan Abla ta saka hannu ta tsunka mata mari ga kuka da take itama lokaci d’aya , Daidai lokacin da su Big Boss suka shigo a daidai lokacin Abla ta tsinka mata mari, gabaki d’aya mi’kewa tsaye su Eshaal sukai dan maganganun su sun rukita su gabaki d’aya cikin kuka Abla ta daka tsawa “Ni kamar yadda kika fad’a , na gode kuma kamar yadda kika guje nun yanxu , ki tafi bana san ki bana ‘kaunar ganin ki nima “, tana gama maganarta ta juya cikin sauri ta nufi hanyar d’akin ba , su Eshaal suna ganin Big Boss gabaki d’aya suka shiga taitayin su , babu Wanda ya kula a cikin su shima ya nufi hanyar da Ablan tayi , Arwa ma cikin kuka sosai tabar falourn tana dafe da kumatunta, cikin tuhuma Sauban ya furta “ me kuke yi anan ?”, inda inda Fanan ta soma Sauban ya daka mata tsawa cikin Sauri ta furta “ Yaya Sauban wajan Abla muka zo ?” Kallanta Sauban yayi da mamaki “ kun santane?”, cikin sauri Little ya furta “ Yaya Sauban makaranta d’aya suke a Us , friends ne , bansan meke faruwa ba , Lil tace waccan yarinyar Itace friend dinta da take bamu labari , Yaya Bobo kana jin labarin nata ko ? Arwa ? To mu surprise yarinyar tace bata san Lil ba and ran Lil ya ‘baci shiyasa ta saka hannu ta mare ta, please Yaya do something “, ya fad’a cikin damuwa , d’an shiru sukayi kafun Bobo ya furta “ Don’t tell anyone about this matter , we will talk about it tomorrow kowa yaje ya kwanta “ da haka Bobo ya kashe maganar su Eshaal suka wuce part d’insu cike da damuwa shima Little ya so tsaya wa Amma Bobo ya Hanasu gabaki d’aya sukabar falourn.
******* Abla tana barin falourn d’akin Big Boss ta wuce , akan sofa d’in sa ta kwanta tana rufda ciki, sosai take kuka ganin yadda lokaci d’aya wacce take yawan damuwa da ita ta nuna mata ba san taba . Sosai take kukanta musamman yadda ta ‘boye face d’inta a jikin sofa . Har ya shigo cikin d’akin bata sani ba Sabida yadda tayi nisa a cikin kukan nata .
Inda take kwancan ya ‘karasa bayan ya cire top d’in rigarsa , hannun sa d’aya ya saka tare da dafe kanta, cikin sauri Abla kamar wacce aka zabura ta tashi , Wanda ta gani a kusa da ita ne yasa ba shiri Abla tayi Hugging d’insa tana cigaba da kukan, lumshe idanuwansa Big Boss yayi kafun ya bud’e su akanta , a side d’in ta ya zauna yana ‘kara rungumeta “ it’s okay banasan kukan na , mai akai miki ?huh ?” Cikin shash she’kar kuka ta furta “ Allah Arwa ce amma tace mun ba ita bace ? Anytime ina tunanin ta , I was thing of ta mutu Dagaske kamar yadda su uwar karuwai suka fad’a, and now I saw her amma bata sanni ba “, ganin yadda take kukan ne yasa Big Boss ya d’ago da fuskarta da ta yi ja sabida kukan da tayi “ Banasan kukan nan, stop it , if not I will surely punished that girl wallahi “, shiru Abla tayi tana Kallan fuskar sa da ya mayar serous , hawayen ya share mata “ It’s okay bana san kukan na , I will look into it , kinga har kin ‘bata mun kwalliya na “, kawar da kanta Abla tayi gefe dan har yanxu zuciyar ta bata yi mata dad’i akan abunda Arwa tayi mata . Shi kansa ya ga alamar ta hau sosai, shiyasa ya ‘kara hugging d’inta “ Nace fa it’s okay ? Banasan wannan had’e ran, kina san ki sawa jikin ki zazza’bi ne uhm ?” Kallansa Abla tayi da idanuwanta da suka tara ‘kwalla, shima girgixa mata kai yayi alamar kartayi masa kuka, yadda yaga jikinta ya soma d’aukar d’imine yasa Big Boss ya mi’ke tsaye tare da ita a jikinsa “ kwalliyan mu ya ‘baci , bari mu sake wani wankan”.
MSSLEE
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .
BOOK 2
S_____ 23
****** ARWA