← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 100

Sashe 36

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau har ‘karfe 11 idanun Abla biyu batayi bacci ba tana zaune a falourn ta hannun ta d’auke da Youghurt d’in da ya zama kamar shine abuncin ta yanzu dan tunda ya fita harkarta ta dawo ‘kawance da Youghurt kullum shine abun Shanta. ‘Kamshin turaransa da taji ne yasa tayi saurin d’ago da fuskarta, shi d’inne yake shigowa duk da bata ganin fuskarsa sosai Sabida pcap d’in da ya saka , zata mai sannu da zuwa yayi wucewarsa, ajje Youghurt d’in tayi Sabida yadda taji ya fita a ranta , ta fi tsawan 10minutes zaune a falourn tana tunanin abunda zatayi, ganin bata da wani mafita ne yasa ta nufi cikin bedroom d’insa kamar wata mara gaskiya, babu kowa a cikin falourn , a sanyaye ta juya zata bar d’akin ya fito sanye da whiterobe a jikinsa , sai fuskansa da take da lema akai , yazo zai wuce ta gabanta tayi saurin ru’ko hannun sa tare da hugging d’insa tana fashewa da kuka.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2 
         S_____ 12

Tunda tayi hugging d’insa bai motsa ba sai sauraran yadda kukanta yake fita har cikin zuciyarsa . A zahiri mutum bazai ta’ba sanin a Wana yanayi yake ciki ba sabida babu abunda ya canza daga garesa, hannayensa na a yadda suke ko sau d’aya saka hannu yayi hugging d’inta ba kamar yadda yayi , almost 1 minutes suna a haka kafun ya saka hannun sa biyu yana d’ago ta daga jikinsa, hawaye gabaki d’aya ya gama wanke mata fuska musamman yadda taga face d’insa babu fara’a , cikin marairaice wa ta furta “ Am sorry!” Ta ‘kasan ido kad’an Big Boss ya kalleta batare da ya amsa mata ba ya ‘karasa gaban mirror d’insa , hakan da yayi ba ‘karamun ta’ba mata zuciya yayi ba , kanta a sunkuye tana d’au wasa da fingers d’inta ta kuma furta “ Am sorry ! Bazan sake ba “, nan ma shiru Big Boss yayi mata Batare da ya tanka mata ba , kukan da taji yana san ‘kwace mata ne yasa tayi saurin toshe bakinta da duka hannunta biyu ta fita daga d’akin a guje,sai a lokacin Big Boss ya d’an d’ago ya kalli hanyar da tabi, gabaki d’aya hannayensa ya saka a cikin lallausan gashin kansa yana ya mutsa wa ahankali ga idanuwansa da lumshe kad’an kusan tsawan 2 minutes kafun ya bud’e su ya soma abunda ya kawo sa wajan. 

    Abla tana shiga cikin d’aki amaimakon ta kwanta a kan gado sai ta kwanta a kan row rug d’in d’akin tana shashshe’kar kukan ta gabaki d’aya face d’inta tayi ja sosai d’an kukan da tayi har ya sa mata ciwan kai ga zazza’bi da ya soma ‘ko’karin kamata , tun tanayi da iya ‘karfinta har ta soma a jiyar zuciya sabida yadda kanta yake mata ciwo, idanuwanta har lokacin yana a kulle ga ajiyar zuciya da take saukewa a hankali. 

   Tunda yashigo cikin d’akın yake binta da kallo musamman yadda ta kwanta a ‘kasa , ta ko ina ‘kamshin turaransa ne yake tashi, sanye yake cikin wasu dark ash d’in palajas na kanfanin Brooklinen, duk da kayan bacci ne a jikinsa ba ‘karamun fito da kyau da zatinsa yayi ba , ba’kin kwantaccen gashin kansa a bayansa yayi packing d’insa sai fararan ‘kafafuwan sa masu d’auke da zara zaran yatsu cikin farin takalmin DG (Dolce &Gabbana). Da alama bata san da shigowar saba sabida yadda ta bar ‘kofar d’akın abud’e, har ya  rufe ‘kofar Abla bata d’ago da kanta ba ko kuma fahimtar shigowar sa cikin d’akin. Kamar yadda ya saba cikin izza da muskilanci yashigo cikin d’akin bayan yayi sallamar sa ‘kasa ‘kasa wanda idan mutum ba Lura yayi sosai ba , bazai yi tunanin magana yayi ba .  
    Direct kan sofa ya ‘karasa kalmar yadda ya zamar masa jiki haka yayi crossing legs d’insa , dogan farin finger d’insa guda d’aya yana kan girar sa me tsaga da yake sosawa a hankali.

Motsin da Abla taji ne yasa tayi saurin d’ago da kanta , cikin sauri taja baya sabida firgitan ganin sa da tayi, sai kuma ta sunkuyar da kanta ‘kasa tana ‘kara wasa da fingers d’inta , idanuwanta gabaki d’aya suna tara ruwan ‘kalla da alama a ko wana irin lokaci zata iya sakinsu. 

Cikin voice d’insa da ya koma mata sak Big Boss d’insa na da ya furta “ Coffee!”. ‘Dan shiru Abla tayi jin abunda yace kafun ta mi’ke tsaye cikin sanyin jiki ta bar d’akin. Bata fi mintuna 5 ba ta dawo d’auke da coffee da sai faman tururi yake cikin wani cup brown me shegen kyau, kanta a sunkuye ta mi’ka masa cup d’in da kwallar idanuwanta da suke sauka a hankali, a maimakon ya amsa sai finger d’insa da yasa ya nuna mata table d’in gefen sa , dakun da basu uku ba tayi ta ajje masa coffee d’in zata juya ya ri’ko hannun ta d’aya, cikin Sauri Abla tayi hugging d’insa yanzu tana ‘kara fashewa da kuka “ Am sorry please! Am sorry , na dena fa , ka dena fushi dani!” Kamar bazai tanka mata ba sai ya d’an d’ago da ita daga jikinsa , kallan yadda ta ‘bata face d’inta da hawaye yayi cikin voice d’insa me cike da dad’in saurare ya furta “ Me akai miki kike kuka ?”, ‘kin kallansa Abla tayi sai fuska da ta kuma marairaice masa da finger d’inta d’aya ta nusa sa kafun ta furta “ Ba kaine kake fushi dani ba !”, yadda tayi maganar sai da ya d’an kalleta Sabida gabaki d’aya a shagwa’be tayi maganar, cikin voice d’insa da ya koma mata sak Big Boss d’insa na da ya furta “ Coffee!”. ‘Dan shiru Abla tayi jin abunda yace kafun ta mi’ke tsaye cikin sanyin jiki ta bar d’akin. Bata fi mintuna 5 ba ta dawo d’auke da coffee da sai faman tururi yake cikin wani cup brown me shegen kyau, kanta a sunkuye ta mi’ka masa cup d’in da kwallar idanuwanta da suke sauka a hankali, a maimakon ya amsa sai finger d’insa da yasa ya nuna mata table d’in gefen sa , takun da basu uku ba tayi ta ajje masa coffee d’in zata juya ya ri’ko hannun ta d’aya, cikin Sauri Abla tayi hugging d’insa yanzu tana ‘kara fashewa da kuka “ Am sorry please! Am sorry , na dena fa , ka dena fushi dani!” Kamar bazai tanka mata ba sai ya d’an d’ago da ita daga jikinsa , kallan yadda ta ‘bata face d’inta da hawaye yayi cikin voice d’insa me cike da dad’in saurare ya furta “ Me akai miki kike kuka ?”, ‘kin kallansa Abla tayi sai fuska da ta kuma marairaice masa da finger d’inta d’aya ta nusa sa kafun ta furta “ Ba kaine kake fushi dani ba !”, yadda tayi maganar sai da ya d’an kalleta Sabida gabaki d’aya a shagwa’be tayi maganar, a hankali ya furta “Me nayi miki?”sun kuyar da kanta ‘kasa Abla tayi kamar zata kuma wani kukan “ kayi hakuri Dan Allah “.

“It’s okay. Wacce zan dunga ta’ba jikin…..” bai ‘karasa abunda yake san cewa ba Abla ta saka hannu ta kulle masa bakinsa , cikin sauri kuma ta sunkuyar da kanta a ‘kirjinsa “ Ni banaso”, d’an murmushin gefen baki Big Boss yayi kad’an ba tare da ya bari ta gani ba , cikin d’an tsuke face kamar bashi ba ya furta “ Ouch My legs, ki saukan mu daga ‘kafar tun kafun amarya ta …“, kamar wacce ya ‘kara zugata ya d’ane cinyar tasa tana dukan sa “ Ni banaso banaso babu wata amarya da zata shigo” ta ‘karasa tana ‘ko’karin tashi daga cinyarsa , da hannu d’aya big boss ya dawo da ita kan cinyar tasa lokacin da ya ajje coffee din hannun sa kafun ya rungume flat tummy d’inta da both hannunsa “ Kishin wifey ki ke ?” Shiru Abla tayi masa ta’ki tanka masa , da hannunsa ya juyo da ita amma har lokacin ta’ki kallansa sai ‘bata rai da tayi , “ fine tunda bazaki yi magana ba , i need another one amma ni ba peck nake so ba kiss nake so , idan Amarya tazo sai ta mun… “ Abla bata bari ya kai ‘karshen maganar saba tayi saurin ‘kwace jikinta, daga can ‘karshen bed ta kwanta tare da kulle idanuwanta , ita kad’ai wasu hawaye da batasan ko na Menene ba suna sakko mata a fuska, d’an lumshe idanuwansa Big Boss yayi a bayanta , kafun ya ‘kara bud’e su, “ oya kiyi alwala ki sameni a bedroom d’ina, kafun nayi waya da wifey” ya ‘karasa yana barin d’akın bayan kallan gefen fuska da ya bita dashi, ‘Kara su’ke fuskarta Abla tayi tana gyara kwanciyar ta , ko alamar tashi bata da shi , amma gudun karta kuma wani lefin yasa taje tayi alwalan amma ta saka nufar d’akin sa kusan tsawan mintuna goma , kafun wani ‘bangaran na zuciyarta ya bata ‘karfin nufar d’akin. 
Chapter 36 · 0% Book details