Sashe 37
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bakin ta d’auke da sallama ta shiga duk da ‘kasa ‘kasa tayi maganar ga kanta da yake kallan ‘kasa . Tunda ta shigo yake binta da kallo ta ‘kasan ido ganin ta tsaya da tafiyar ne yasa ya furta “ shima tafiyan baki iya ba sai wifey ta zo zata koya miki? Ga d’ayan side nan kizo ki kwanta kafun wifey ta zo”, d’auke kanta Abla tayi ta nufi ‘karshen gadon ta kwanta, tare da ta kure jikinta sosai dan abune da bata saba ba, ganin yadda tayi nesa dashi ne ya danna light button gabaki d’aya light suka d’auke. A zabure Abla ta mi’ke zaune tana ‘ko’karin sauka daga gadon Big Boss ya janyota jikinsa sosai , Daidai saitin kunnan ta ya furta “ Relax! I’m with you,ki rufe idanuwanki babu abunda zai faru,okay ?” Kanta Kawai Abla take d’aga masa, sosai yake jin yadda jikinta ya d’au rawa . ‘Kara matso da ita yayi sosai jikinsa yana sha’kar kamshin turaren jikinta , hannunsa d’aya ya d’ora a bayanta yana tapping a hankali ganin yadda take tsoran duhu. Tun tana ‘kudundune jikinta sabida tsoran duhun da take har ta soma ajiyar zuciya a hankali a hankali, hannu ta d’aya na cikin hannunsa da ta ri’ke gagam,d’an ‘karamun murmushi ya saki kafun ya mayar da hasken d’akin zuwa dumm light. Ko mintuna goma beyi ba shima bacci ya d’aukesa .
***********
Kiran farko na asuba a kunnansa, a hankali ya soma bud’e idanuwansa da sukai masa nauyi, karo na farko tsawan shekarun baya mai tsayi da ya hana kansa bacci cikin dare , amma yau akaran farko yayi bacci, baccin da yakejin kamar yana cikin wani irin ni’ima musamman yadda tako ina sanyin Ac ne yake tashi, maida kallan sa yayi kanta da take kwance kan ‘kirjinsa, baccin ta take hankali kwance itama kamar wacce bata da damuwa aranta? A hankali ya Mayar da kallansa zuwa lips d’inta da ya turu sosai , d’an ’karamun murmushi Big Boss ya saki gudun kar ya tasheta a baccin da take ya zare jikinsa a hankali yana ‘kara gyara masa kwanciyar ta . Yadda yaji sanyin Ac sosai ne yasa ya rage mata kafin ya wuce dressing room d’insa . Cikin ‘kan’kanın lokaci yayi wanka ya Shirya cikin wasu cotton d’insa riga da wando gray colour masu matu’kar laushi da d’aukan ido, hatta takalmin ‘kafarsa gray ne me laushi da ya fito da farar fatar ‘kafarsa. Har lokacin Abla bacci take hankali a kwance sai ma ‘kara lumewa cikin duvet d’in da tayi. Girarsa ya d’an ta’ba kad’an batare da ya kuma kallan side d’inta ba yabar d’akin Sabida kiran sallahn da akeyi.
7:25am Abla ta soma motsa idanuwanta kafun ta bud’e su a hankali bakin ta d’auke da addua , kallan d’akin Abla ta somayi da kallo kamar wacce ta fara ganin irin sa yanzu , a hankali ta tashi zaune tana dafe kanta, mafarkin da tayi sai faman kai kawo yake mata cikin zuciyar ta , a haka ta mi’ke ta koma d’akinta , har tayi wanka ta tsarkake jikinta bata dena Tuna’nın mugun mafarkin da tayi me cike da mamaki da ban al’ajabi ba , kamar wacce aka sa dole ta furta “mafarki ba gaskiya bane amma me yasa na kasa mantawa dashi? Su wanene a mafarkin nan da suke san cutar dasu? Ya Allah ka kawo mun mafitar mafarkin nan da nayi in gaskiya ne “, sai kuma tayi shiru tana Tuna’nın abun yi, idea d’in da ya fad’o matane yasa ta furta “ yes!!!! “ kafun ta mi’ke ta fara gyara ko ina na cikin d’akın nata , tana gamawa ta wuce nashi shima sai da ta gyara komai ta ko ina ‘kamshin turare ne yake tashi, ganin har almost 9 yasa ta fito daga d’akin sa ta wuce falourn , da mamaki take kallan M.Sarah, “ M.sarah ?” Cikin Sauri ta furta “ Yes Mah”, waje Abla ta nuna mata M.Sarah tayi saurin girgiza mata kai “ I can’t Mah , daman akwai abunda nake san nuna miki , bazan iya nunawa Big Boss shiyasa na zo wajan ki “ maida hankalin ta Abla tayi sosai kan M. Sarah ganin kamar tana ‘ko’karin ciro abu. Wani white leader ta fito da ita tana mi’kawa Abla “ Ma’am nasamu powder d’in nan cikin kitchen d’in da akewa His excellency abinci, to my very surprise nasamu powder d’in a cikin coffee maker , da wasu daga cikin abubuwan kitchen d’in . “ kar’bar ledar Abla tayi da Sauri , kafun ta kalli M.Sarah “ Na gode sosai duk lokacin da kika ga wani abun da baki yadda dashi ba please let me know but karki fad’awa kowa kinji “ kanta Sarah ta jinjina mata tana mi’kewa tsaye “ Zan koma Sabida kula da abincin su Little “ murmushi Abla ta kuma sakar mata “ Na gode sosai “ da haka M.Sarah ta bar falourn , ita kuma Abla ‘karamar powder dake cikin wani kwalba ta tsura wa ido , gudun kar wani yashigo ya same ta da ita tayi saurin ‘boyeta a cikin bedroom d’inta. “ Dole na gwada , amma kwalbar mecece wannan? Su wanene suke san cutar dasu? Dole na nemo ko su wanene “ ta ‘karasa tana barin d’akin cikin sauri ganin yadda time yake tafiya gashi har lokacin Big Boss bai shigo ba .
Tana shiga kitchen ta tarar da Jenny ta gyara komai tsaf tsaf tana ‘ko’karin d’ora breakfast “ No Jenny ki barshi “ da Sauri Jenny ta jiyo dan batasan lokacin da Abla ta shigo cikin kitchen d’in ba “ Good morning Madam” kanta Abla ta jinjina mata “ Morning too Jenny! Sannu da aiki , bari nayi breakfast d’in” but Mah bari na gyara miki bedroom “ kanta Abla ta girgiza mata “ No jenny already nayi wannan , kawai alaiyahu take so a samo mun masu yawa yau, idan na gama breakfast sai na gyara mu gyara ganda , da murmushi akan fuskar Jenny ta furta “ Madam yau ma delicious yummy food zakiyi me shigewa zuciya “ dariya ce ta kama Abla jin abunda jenny tace , bata kuma cewa komai ba ta fito da abunda take bu’katar yi musamman cow leg da take sanyi yau. Cikin ‘kan’kanin lokaci ta soma aikinta, Jenny na tsaye tana kallan yadda akeyi . Cikin ‘kan’kanin lokaci kitchen ya cika da ‘kamshin abinci dukda ta kunna abun zu’ke kamshi amma still kamshin abincin be tafi ba . Cikin warmers Abla ta zubawa Big Boss nashi sannan ta zubawa jenny da tun kafin ta soma ci ta fara santi, har ta juya zata fita sai kuma ta dawo cikin kitchen d’in “ around 11 zan dawo muyi aikin please be ready and duk Wanda ya shigo part d’in nan let me know please “, da Sauri Jenny ta furta “ okay Ma”.
Bata san dalili ba haka kawai take jin abubuwa da yawa suna mata yawo a cikin zuciya gami da ahalin gidan , duk yadda taso da cire abun aranta ta kasa musamman yanzu powder da M.Sarah ta kawo mata me d’auke da hotan jan cancelled a jiki, abun na d’aure mata kai , shiyasa dukda kasancewar mafarkin da tayi ba gaskiya bane tana so ta ‘kara tabbatar wa ko hakan zai sa ta cire wasi wasi daga cikin zuciyarta.
Tana komawa d’aki wani wankan tayi cikin white shirt d’in rigar me flowers d’in sky blue tare da palazzo d’in wandan ta shima blue colour , gaban mudubin d’akin ta ‘karasa tana bin jikinta da kallo ganin yadda kayan yayi mugun amsar ta , da ido ta soma bin kayan wajan da kallo tana Tuna’nın abunda zata d’auka , ba’kin kwalli ta soma sakawa da ya ‘kara haska mata fararan idanuwanta , ga d’igon ba’kin da ke cikin idan ta shima yafito sosai gwanin kyau. ‘Dan ‘karamin murmushi ta saki tana rufe fuskarta dan ba saba sawa tayi ba shiysa da ta kalli fuskarta taga kamar ta canza , tana ganawa white lips gloss ta saka a bakinta me d’ango da sai faman shinning yake a bakinta yana ‘kara haskaka baby pink lips d’inta , d’an ‘karamun murmushi ta saki da ta kalli kanta a mudubi, ita kanta sai da ta ‘kara kallan kanta ganin yadda ta canza lokaci d’aya duk da ba wani abun ta saka a fuska ba . Dogon ba’kin gashinta ta soma ta Jews da’kyar tanayi tana runtse idanuwanta sabida yadda shan wahala wajan tajesa, har zatayi rolling mayafinta ta fasa ta koma cikin dressing room d’inta , cikin ‘kan’kanin lokaci ta dawo d’auke da wasu sky blue d’in ribbons guda biyu masu shegen kyau ko wanne da ado a jikinsa , da ‘kyar ta iya sakasu akanta , şak Baby Doll d’in Big Boss , iya kyau da had’uwar kyawun Abla ‘bata bakine, ko ma’kiyi ya kalleta sai ya ‘kara kallanta sabida had’uwa da tayi, ta ko ina ta cika a kira ta mace duk da a shekaru har yanzu bata kai 20 ba . Kallan kanta Abla ta sakeyi a madubi, yadda take Kallan kanta itama kamar sauyata akai haka take jin kanta.