← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 100

Sashe 66

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

        ‘Karamar ajiyar zuciya Abla ta sauke tana bin bayansa da kallo har ya shige “ oh ni Abla yanzu ya zanyi ?”,  wata zuciyar ce ta bata shawaran taje ta same sa , bata da wani mafitar bayan haka, har zata soma tafiya sai kuma ta tsaya “ Amma idan yace mun me nazo yi fa, let’s me try “, da ta soma tafiya sai ta dakata tana yarfa hannu, ganin a ko wana lokaci zai iya fitowa ne yasa tayi ‘karfin knocking d’in d’akin, shiru ba a amsa mata ba , a karo na biyu ta ‘kara knocking d’in ‘kofar amma still ba a amsa mata ba sannan ba a bata izinin shigowar ba . Cikin ‘karfin Hali Abla ta bud’e ’kofar d’akin kamar me sand’a, d’an kad’an ta le’ko ganin baya cikin d’akin yasa ta dafe ‘kirjinta tana ‘karasa cikin d’akin. A tsakiyar d’akin ta tsaya tana tsumayin fitowar sa , zuciyarta sai dukan uku uku take da Sauri, kusan mintuna 5 tana tsaye a wajan kafun zuciyarta tabata shawarar ta bari anjima zata dawo, tana juyawa shima yana fitowa daga cikin dressing room d’insa sanye cikin whiterobe da ya wuce masa har kwiwar ‘kafarsa. A hankali Abla ta jiyo kanta a sunkuye dan ko kusa bazata iya d’ago kai ta kalle saba , shima kallan nata yake fuskar tasa gabaki d’aya babu fara’a sabida yadda ya had’e ta , marmar ta somayi masa da ido cikin rawar murya ta furta “ Ina… kwana?” Bai amsa mata ba sai binta da kallo da yake sosai cikin idanuwansa da har yanzu basu washe daga jan da sukai ba . Yana zuwa inda take hannun ta d’aya ya kama tare da zaunar da ita kan sofa , a kunnanta ya rad’a mata “ Get your Hijab” cikin Sauri Abla ta kallesa “ Ina za muje ?” Dan Allah kyakkyawar fuskarta Big Boss yayi “ Home “, itama maimaita kalmar tayi “ Home kuma ? Ba jiya ka dawo dani ba ?” Ganin tana ‘ko’karin saka shi magana ne yasa  ya furta “ U.S”, waro idanuwanta Abla tayi da mamaki jin zasu tafi yanzu da zafen nan ? “ kamar wata yarinyar ta ma’kale masa kafad’a tare da turo bakinta , a shagwa’be ta furta “ Uhm Uhm Nidai babu Inda zani,” d’auke kansa Big Boss yayi daga side d’insa Sabida abunda tayi yanxu yashige sa har cikin ransa , ganin yana ‘ko’karin juyawa ne yasa Abla tayi saurin ri’ko damtsen hannunsa da shi kansa sai da yayi mamakin ri’kesan da tayi “ Mu zauna anan kaji ?”, d’an tsayawa yayi sosai yana kallan ta , a fusge ya furta “ me ya canza ki daga jiya zuwa yau ?” Cikin sauri Abla ta girgiza masa kai , Then Get your hijab now “, yana fad’in hakan ya ‘karasa gaban mirror d’insa , wasa Abla ta somayi da hannun ta , tasan bazata bari su tafi yanzu ba gashi kuma bata da wani mafitar bayan abunda take sa’kawa da warwara tun d’azu a cikin zuciyarta. 

        A shagwa’be Abla ta ‘karasa wajan mirror d’in itama , gefen rigar sa ta ri’ke kad’an Ita kanta batasan ya akai ba take irin wannan shagwa’bar “ Yaya Big Boss “ ta fad’a cikin wani irin salo na jan hankali, duk da ya jita amma sai ya’ki ‘kulata , turo masa baki Abla tayi tana ‘kara kiran sunan sa “ Yaya Big Boss “, nan ma still bai amsa mata ba , ganin bashi da niyar amsawa yasa Abla ta dawo gaban mirror d’in tana kallansa “ Please mu zauna kaji?”, ta mudubi ya kalleta kad’an kafin ya furta “ No”, Abla kamar zatayi kuka ta furta “ Yaya Big Boss please “, d’an had’e fuska Big Boss ya ‘karayi “ Wane ne Yayan?” Lokaci d’aya Abla tayi shiru tana Zazzare idanuwa, d’auke kansa yayi daga kanta ganin yadda tayi shiru , zai juya tayi saurin ri’ke white robe d’insa , zai jiyo kamar a mafarki yaji ta furta “ Sweetheart “, d’an dakatawa yayi tare da jiyo sosai yana kallanta , d’an sun kuyar da kanta Abla tayi kuma bata saki rigar ta saba sai ma wasa da take d’anyi da ita “ Please mu zauna kaji Sunshine “, matsowa kusa da ita yayi sosai har yana ‘ko’karin rufeta , da hannu d’aya ya saka ya zubar da gabaki d’aya abunda yake gaba mudubin, tana ‘ko’karin magana ya d’orata a wajan, kamar zai maidata ciki ya motsa kusa da ita “ Say it again ?” Knodding kanta Abla tayi alamar “ Ah’ah “ sau d’aya ya kalleta zai d’auke fuskarsa ta saka gabaki d’aya duka hannun ta a kan face d’insa tana jiyo da fuskar daidai saitin tasa , cikin wani irin salo kamar mai rad’a ta furta “ Good Morning Sunshine “, bai gama mamaki da yanayin taba da bashi French kiss a baki da har saida ya murmusa lokaci guda , yadda taga ya murmusa dinne ya sata ajiyar zuciya ko ba komai ya fara sakkowa yanxu, sai kuma cikin sauri zata ‘boye fuskarta ya hanata hakan “ Daga jiya zuwa yau, how comes ? Tell me “ da hannu Abla ta nuna sa “ Ba kai bane nace maka mu zauna anan ka’ki kulani , kuma kace fa ko me nake so zakamun”, hancinta ya ja kad’an “ Kin fiya rigima sosai , But don’t change , I need you like this okay?”, kanta ta Jinjina alamar to har ta soma cewa Yaya kallan da yayi mata ne yasa tayi saurin furta “ Sunshine “, hannu Big Boss ya saka ya ri’ke wrist d’inta shima yana kallanta , haka kawai yanayin da suka kasance yanzu ya goge masa kaso mafi tarin yawa daga ‘bacin ran da ya shigo dashi musamman shagwa’barta da ya fi komai d’aukar hankalin sa , girar sa d’aya ya d’age mata “ Mai kike so ? Uhm ? Wannan rigimar fa ?”, bakinta Abla ta turo masa da hannu d’aya ya saka ya d’alli bakin cikin Sauri ta mayar da bakinta tana kawar da kanta “ Ni ciwo na bai warke ba kuma Ance a dena yawo Sabida za’a famasa “ d’an waro ido yayi kad’an yana kalan fuskarta da ta Mayar serous kamar Dagaske “ Okay bari na ga ciwan”, ya ‘karasa yana ‘ko’karin d’aga rigar tata , cikin Sauri Abla ta ri’ke masa hannu “ Ni dai banaso , kalli idanuwanka fa bacci suke ji har sun fara yin red , ai zaka kwanta kayi bacci ko ? Ni kuma sai na dafa maka breakfast ko ?”kanshi ya girgixa mata alamar ah’ah , a shagwa’be ta furta “ please Sushine “    Hancinta ya ja kad’an it’s okay, but with a condition “ Abla bata tsaya jin Menene condition d’in nasa ba tace ta amince , wani irin murmushin gefen baki ya saki kafin ya d’auketa gabaki d’aya ta zuwa kan bed d’insa “ Oya sleep “, hannu Abla ta saka guda d’aya ta rufe gefen fuskarta d’ayan ku ma ta barshi a bud’e , “ Na fasa banajin bacci”, ta fad’a tana ‘ko’karin tashi “ Kin ma isa? Don’t even start d’in “, da hannu Abla ta nuna idanuwansa “ your eyes are red , kai ne kake jin bacci, zakayi bacci sai na baka story?” , kallanta yayi for second kafun ya furta “ Do you really want to stay here ?” Cikin sauri Abla jinjina masa kai kafin ta bud’e bakinta “ Eh please , da kai da Yaya Bobo da Yaya prince da Yaya Little da Uncle “, bakinsa yasa ya d’an ciji lips d’inta da har saida ta furta “ Ouch “ cikin Sauri Sabida zafin da ta ji “ let’s sleep!” Ya fad’a yana janyo ta jikinsa , kanta Abla ta d’ora akan chest d’inta shi kuma ya saka hannunta a gadan bayanta, sosai yayi hugging d’inta a jikinsa yana jin gabaki d’aya damuwar sa tana tafiya , suna rungume da ya soma lumshe idanuwansa a hankali bacci ya d’auke sa akan , d’an d’ago da fuskarta Abla tayi ganin bacci ya d’auke sa tayi ‘ko’karin sauka amma sai ya ri’ke mata hannu yana bud’e idanuwansa akanta “ Stay with me.” Ba musu Abla ta koma ta kwanta itama tana lumshe idanuwan , cikin ‘kan’kanin lokaci bacci itama ya d’auketa.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2 
         S_____ 22 

  NANNI
Chapter 66 · 0% Book details