Sashe 3
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ana idar da sallah phone d’insa little ya d’auka yana ‘ko’karin gidan Big Boss amma gabaki d’aya number sa baya shiga, cike da damuwa yayi dialing number Bobo, shima still wayansa baya shiga , gabaki d’ayan su damuwa ne ya fito musu akan face d’insu babu me tunanin bacci ko hutawa a cikinsu. Inda little yake tsaye Sauban ya ‘karasa kafin ya mi’ka masa hannunsa guda d’aya “ Heyyy Little “ shiru little yayi masa sai kuma ya furta “ Hi too “ , d’an murmushi Sauban ya saki sabida jin reply d’insa , “ what’s your name ?” ‘Dan tsuke face d’insa little yayi kad’an kafun ya furta “ Adeel “, and your brother ? “ kallan prince little yayi kafin ya furta “ Yaya Ameer “, cikin barkwanci Sauban ya furta “ wow sunayenku masu dad’i ne sosai , ni baka tanbayeni ba but bari nafad’a maka sunana Sauban,” yana cewa sauban prince da little suka had’a ido cikin sauri little ya kalli hannun sa , diamond bracelet d’in da yagani ne yasa yayi saurin Jan baya “ stay away from us plx “ , zai juya sauban ya furta “ why ?” Because bamasan duk Wanda yaya bayaso “ cewar prince .
Shiru sauban yayi Sabida jin abinda prince yake , a hankali ya saki ajiyar zuciya kafun ya furta “Your uncle is waiting for you inside “, d’an kallansa kawai little yayi ganin ya soma tafiya suma suka bi bayansa amma suna yin nesa nesa dashi. Suna shiga cikin falourn wata farar kyakkyawar mata ta mi’ke tsaye tana kallan su Little kafun ta kalli Dr Mohammed, hannun ta har rawa yake wajan furta “ ya..ya sune ?dagaske sud’in ne ko wasa kake mun ?” Kansa kawai Dr Mohammed yake jinjina mata shima bakinsa ya kasa bud’uwa , a hankali ta ‘karaso wajan su tare da hugging d’in little ,” oh my god ! Allah ya cika mun burina yau , I saw them ?” Sai kuma ta kalli prince shima ganin yadda suke bunta da kallo cike da mamaki, “ My children! Where’s Bobo da Habibi?” Shiru sukai mata tsakanin Little da prince babu Wanda ya tanka mata, Dr Mohammad ne ya ‘karaso Inda suke yana ‘ko’karin ri’ke hannun su Little yayi saurin ja baya , shima prince cikin sauri ya d’auke hannunsa . Kallansu Dr Mohammed yayi kafun ya d’an ja baya kad’an shima ganin basa bu’katar sa a wajan , d’aya daga cikin matan da tun da taga su little take ya tsina fuskarta cike da izza musamman yadda kyansu ya fi rud’ata.
Cike da yanga ta furta “ kunsan ko wanene wannan d’in kuwa gwanda ku..” ya isa haka please! “ cewar Nanni da ta d’an had’e face “ kar na sake ji kinyi magana a wajan nan , karki manta ko suwane ne a gabanki”, ‘Dan murmushi Dr Mohammed yayi duk da face d’insa be nuna ‘bacin rai ba , amma kausashen maganar sa yasa kowa yashi ga cikin taitayinsa , “ ki kula Rabi’atu! “ hura hanci wacce aka kira da Rabi’atu tayi kafin ta furta “ Tuba nake your excellency “
kan d’aya daga cikin cushion chairs d’in falourn Dr Mohammed ya zauna tare da crossing legs dinsa , yadda suka ga ya sosa girar sa guda d’aya ne ya basu mamaki sai suke ganin kamar Big Boss ne a wajan “ Yarana kuna jin yunwa ?” Cewar uncle da yake d’an sakar musu murmushi. A maimakon su amsa masa kamar yadda ya bu’kata sai hannu da prince ya sa yana d’an nunnu nasu “ su wanene wad’an nan uncle ? Why are they behaving so strange “ guntun hawayen ta Nanni tayi saurin sharewa kafun ta ‘kara sakin wani murmushi “ karku damu ni dakaina zan sanar daku komai,look!” Ta ‘Karasa tana nuna musu Dr mohammed dake zaune “ He’s the head of the family and ni kuma sister din sace NANNI and yanzu safiya ce shiyasa ragowar family basu fito ba m, hope zaku zauna damu for a day ?”
“No” cewar prince “ thank you for the help but we dont need any of you “ ya ‘karasa yana kallan uncle “ uncle you’re to strange now ! Please lets go back home , yaya su dawo mu tafi Kawai please nasan duk inda Lil take zasu nemota no matter how“, at least have your breakfast “ da mamaki little ya kalli uncle da yayi magana “ uncle kasan wannan ya sa’ba dokar yaya big boss and now kai da kanka kake cewa muyi breakfast anan ? Idan suka kashe mufa “, da sauri Nanni ta furta “Babu Wanda zai kashe ku da yar dar Allah just trust me this once okay ?”d’an shiru little yayi yana binta da kallo kafun ya d’an gyad’a mata kai “ you look more nicer , but just this once and don’t tell Yaya Big Boss “ da Sauri ta gyada masa kai itama “ bazan fad’a masa ba , ga breakfast d’in kucan har an muku please muje ku zauna “, hannun little ta ri’ke sannan ta koma d’ayan side d’in ta ri’ke hannun prince har zuwa dinning d’in da aka cika musu shi da break fast, da kanta Nanni tayi serving d’insu, zata basu abaki prince ya girgiza mata kai “ No it’s okay thank you ! But we’re not used to those kind of food “ why? Cewar Nanni, ba tare da wani damuwa ba prince ya furta “ Bama cin abincin Nigeria but we’re hungry zamu kwada muga Ko zamu iya ci “, uhm Kawai tace musu tare da zama a d’aya daga cikin kujerar dinning d’in tana ‘kara bin fuskokinsu da kallo , lokaci zuwa lokaci murmushi na su’buce mata , kamar sun ga wani abun tsoron prince ya kai abincin bakinsa , a hankali ya soma fauna wa , kafun ya kalli little “ it’s good little zaka iya ci now “ da haka shima little yayi testing food d’in, sai da yayi almost 3 spoon sannan ya d’an kalli Nanni da take faman kallansu har yanzu “ thank you for the food ! Duk lokacin da kika zo America we will also serve you like this “, ba’a magana idan ana cin abinci fa , cewar Nanni , da kansu ka amsa mata yanxu ma , “ you’re right Yaya sun hanamu” da haka suka cigaba da cin abinci hankali kwance amma suna yi suna duba time gudun kar su Big boss su shigo su same su suna cin abinci haka .
Suna fitowa daga Wajan dinning gabaki d’aya kowa da kowa ya bar falourn Sabida bin uwar nin Dr da yace kowa ya koma part d’insa , mutane 3 ne Kawai sukai saura a cikin falour daga His Excellency , uncle , sai Sauban da har yanzu ya kasa zama . A d’aya daga cikin kujerun falourn suka zauna suna kallan yadda Dr yake binsu da kallo d’aya bayan d’aya , almost mintuna biyar suna zaune a Wajan kafun His excellency ya katse shirun ta hanyar kallan Uncle “ Kabeer ! Wannan Boy d’in shine jaririn nan ko?” Kansa uncle ya gingina kafin ya furta “ shine” shiru His excellency yayi kafun ya kalli prince “ and wannan Ameer ne right ?” Yanxu ma amsa masa da eh kawai uncle yayi , murya cike da rauni His excellency ya furta “ sunyi saurin girma sosai like there brothers ,What’s your name ?” a hankali Little ya furta “ ADEEL” kanshi Dr ya girgiza masa , “ I mean your full name !” Kai tsaye little ya furta “ ADEEL MOHAMMAD AL_TAUGEEQ” lokaci d’aya murmushi ya su’bucewa fuskar Dr hatta Nanni da taji sunan da ya fad’a sai da ta saki ajiyar zuciya , sauban kuwa murmushi kawai yayi . “ you guys have a wonderful name ,ya kamata ku huta kafin yayan ku qdawo ko ?” ,
“ No ! Zamu jira su, we can’t wait”, d’an shiru Dr yayi , NANNI zatayi magana ya hanata ta ido, babu Wanda ya sake magana a cikin su sai binsu kawai suke da kallo .